Sashe 58
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Nana kam an koma hostel and friendship dinta da big mama continues, Yanzu in bata school area to Tana tare da big mama, ba komai ke kaita ba sai cin dadi da kuma Jin annunshuwan tarayya sa manyan mutane, ( am not saying it's bad ayi tarayya da manyan mutane saboda da akwai na gari..but at least you should know if hanyar kudinsu is pure, or kasan Abinda he's doing for a living) her friend Maryam is no more anything to her done ko magana bai hadasu Yanzu, Maryam Tana Jin zafin abinda nana keyi amma tasan in har ta Bude Baki tayi magana she will say it's bakin ciki, hakan yasa tayi shuru bata ce mata komai, sai ta Kai 12 na dare a dakin big mama Tana kallon film kaman bakaratu ya kawata ba,
"Wannan weekend din ma zakije gida?.." Big mama tambayeta,
"Eh anty..." Ta amsa
"hmmm ok..." Big mama ta amsa mata kaman she's angry.
"anty mamana bata Bari na inyi weekend nan..Wallahi Tana takurani sosai...sorry to say but I hate her because Ina tunanin she's not my mother...duk uwa bata disturbing yarta kaman yanda take disturbing Dina...Wallahi anty komai na gidan mu ni kadai keyi...ko taimaka min batayi...she's always like the boss giving me commands...da wuya na samu na zo hostel just to get away from her..." Tafada hankalinta kwance, big mama kura mata Ido tayi Tana tunanin wannan bazata bamu problem ba,
"Dear ki kwantar da hankalinki...ai beautiful girl kaman ki should not be controlled...zan maidaki big girl da ko kallon inda kike bazata iya ba balle ta saki wani Abu..." Idanuwa nana ta zaro Tana cewa
"Really anty?.."
"eh mana....ai as a woman duk weekend kina iya samun 200k..." Tana kiran 200k nana ta bude baki very wide not believing her hears,
"Anty two hundred naira?.." Ta fada idanuwanta waje, dariya big mama tayi Tana cewa
"You are funny...yo nayi maki Kama da Mai har ka Da hundreds?..am talking about thousands...in kina samun kaman 150k kou 200k duk week Ai nobody can tell you what to do...kawai just relax..zanyi maki connection..." Bata karasa ba nana ta rungumeta Tana kissing dinta tare dacewa
"Anty nagode....nagode.." Tafada sounding so excited.
Thanks20💜💙💚❤️💛
Sirrin wasu gayun
💙💚💛💜❤️
® zuwairat (ummumaryam)
2️⃣0️⃣
Don't read if you didn't pay..
Dedicated to my anty...
Hira suka sha da nana da big mama sosai fiye da yanda sukeyi da, babu abinda nana take tunani sai in har she can make 150k every weekend Ai cikin small time zata zama millionaire, abunka da human she was dreaming so high, kawai she's thinking if she can get such amount Ai har gidansu zata bari ta samu wajen da babu Mai takurata babu Mai sata aiki ko bata command, ahankali ta kalli dakin big mama Tana tunanin Ai in har zata samu such amount of money every weekend gidanta da dakinta sai ya linka na big mama kyau, the thing is rawar da wani yayi akayi mashi liki Kai kana iya yi a yi maka duka, kawai babu abinda take tunani sai life off freedom and merriment, ko kadan bata tambayi big mama which job will fetch her such amount of money ba, ita kawai a bata kudi.
Mufida da mom dinta har lokacin suna abroad Tana amsar treatment, Yanzu ta samu sauki tafiya normal Sannan ta bar bleeding, kawai Abunda ka damunta da mom Dinta shine abinda Doctor yace kan matsalar womb dinta, she don't really cry much because of that saboda tasan ko duk the most handsome man na kowanne country zai zo néman aurenta she will never get married, babu abinda zaisa ta Kara amincew To be under the same roof with a man, she have learn her lesson, ta koya cewa a man can ba a dangerous weapon to destroy woman's life, kawai her plan yanda zatayi ta sake haduwa da who did this to her, she don't have to tell anyone about it but she won't let him go scort free,
"Kina jina..kar a fadawa alhaji wannan maganar haihuwa ...Don nasan ba karamin tashin Hankali zai shiga ba..Don haka let it be our secret...kinji kou?.." Mahaifiyar ta Tafada mata, ahankali mufida ta daga mata Kai but she's so lost in thought on a safwan,.
Habib kam hankali ya gushe,, Banda gudu babu abinda yake, he's running and laughing at the same time, in ba dariyar da yake ba you won't believe he's mad, because Kayan jikinshi looks neat and pure white, tunda ya fara gudu bai tsaya ba har sai wajen karfe goma na safe, ko ya ga mutane bai slowing down, ya wuce villages da dama yana gudu, sai da yaji kaman zuciyar shi zai fita ya fara slowing down cikin wata daji, nishi ya dingayi yaja dariya, kwantawa yayi nan kasa karkashin wata bushiya, bayan kaman minti biyar bacci ya daukeshi cikin dokar dajin. Tunda Habib ya haukace shugaban cult ke ihu yana shouting
"No..no...no...no....it has never happened...hes spirit is not here...that means he's alive..." YafAda da karfi yana ihu, tashin hankali rubuce a face dinshi, wuka dake hannunshi ya kalla yana Kara sakin wani ihun,
"Nobody have ever survive your touch..nobody have ever survive one touch from you..." Yafada cikin tsakanin tashin hankali, idanuwanshi da hakoranshi tamkar da maciji, he's change form completely, yana tsaye a dakin da babu komai sai madubi koina, a cikin madubin he's snake completely but a kasa yana da legs din mutum, har lokacin ihu kawai yake yana Jin he's been defeated,
"Show yourself now..I command you to show yourself?!!!""","Yafada da karfi yana kallon madubin. Daman ta wannan madubin suke kiran mutum suyi mashi hukuncin da suke so amma yau sai gashi yana kiran victim dinshi amma bai bayyana ba, abinda bai taba faruwa ba kenan,
"I command you to appear before me now an get your death penalty for not obeying the law...now appear..." Yafada Kaman voice dinshi zai tsage, sai zufa kawai yake na tashin hankali, yasan tunda bai iya ganin habib anything can happen, ko kadan basu barin duk Wanda ya San asirinsu, ko zarginsu kayi you're dead balle kazo har inda suke kaga faces dinsu, you're dead, sai gashi for the very first time wani yazo Sannan ya gagareshi kashewa, he's boiling and looking so furious, sake kallon wukan hannunshi yayi, ji yake kaman ya ajiye wukan ya gudu because he's smelling trouble, before yaja appearing duk sanda ya kirashi that's why he can't talk to him and watch whatever he's doing amma Yanzu da bai ganinshi yasan da akwai problem, shi baisan ya haukace ba , kawai yasAn he's alive and that's not good for them, ajiye wukan yayi kan wani wuri that look like gold ya fita daga dakin.