Sashe 71
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
The following day safwan ya nufi gidan salaha wato younger sister din habib dake aure nan gaba da unguwar su, yana zuwa ya aiki yaro Ana nema ta, aikawa tayi wake kiranta aka ce mata safwan, nan ta bashi izinin shigowa Don tamkar habib din yake wajenta Don ko mijinta ya sanshi sosai, yana shiga ta bude baki Tana kallon yanda ya koma kaman bashi ba, he looks so fresh and handsome, "Ikon Allah ..yaya safwan kaine haka?.." Ta tambayeshi Tana shiga daki, binta yayi yana murmushi, zama yayi ita kam kasa zama tayi Tana mamakin yanda safwan ya koma, "Yaya safwan ya akayi ka Chanza haka?.." Ta sake tambayan shi "Ikon Allah né kawai..." Ya amsa mata atakaice, shuru tayi tare da zama face dinta na chanzawa, "Kwana biyu ya mijin ki da yaranki?." Ya tambayeta cikin muryar masu Hutu, "Duk suna lafiya lau..." Ta amsa mashi cikin muryar damuwa, zai bude baki yayi magana kawai sai ta fashe da kuka, Ido ya zaba mata yana kallonta trying to read her thoughts but it was invincible, sai ya tuna yar mamanmu ce, yasan her prayers is not only for habib but for all her children, "Lafiya dai salaha?.. Why kike kuka haka?.. Wani Abu ya faru?.." Ya tambayeta cikin damuwa, kuka salaha ta cigaba dayi saboda damuwan Dan uwanta Wanda baasan inda yake ba, "Yaya habib né ya haukace..." Idanuwa safwan ya zaro not believing what she's saying, "Yaushe kenan...." Ya tambayeta, "Yanzu wajen sati biyu da faruwan hakan..." "Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...Yanzu yana Ina?.." Ya tambayeta, "Allah masani..." Tafada cikin kuka, "Bamgane Allah masani ba...Ina yake..." Ya sake tambayan ta Don ko yana hauka sai ya hallaka shi Don yana iya warkewa daga hauka ya tona masu asiri, "Wallahi yaya safwan babu wanda yasan inda yaya habib ya shiga...ya gudu ya bar gida...yaya safwan yaya habib ya zama mahaukaci..." Ta fada cikin matsanacin kuka, idanuwa ya rumtse as if he's feeling her pain amma he feels nothing, "Wannan maganar babu dadinji...Wai habib ya haukace?.. Ni har Yanzu ban yarda ba..." Ya fada sounding so loving, "Da gaske ne yaya..." Ta fada mashi, "Yanzu ina mamanmu?.." Ya tambayeta, nan ta fada mashi inda suke, yasan wajen because sun Taba zuwa da habib sau daya cikin wata karamar sallah, ahankali ya Mike ya saka hannu cikin aljinhushi ya fiddo bundle din 1k which is equivalent to 100k ya mika mata, da sauri ta amsa Tana mikewa, godiya ta dingayi mashi ya amsa mata da murmushi ya fita ya bar wajen, ko bata lokaci baiyi ba ya Kama hanyar wannan kauyen dake karamar hukumar gezawa, bai isa ba sai wajen karfe sha biyu na rana, ko breakfast baiyi ba amma ya fita mission, that's the cult for you, in sun Baka umarni da wuya kace bakayi, ko kadan Baka samun sukuni har sai ka aikata abinda suka sa ka, gidan kawunshi yayi sallama abban Fatima ya fito, nan suka gaisa ya fada mashi yazo wajen habib, same thing da salaha ta fada mashi shima ya maimaita mashi, nan ha nemi ganin mamanmu abban Fatima ya rakashi cikin gida, lokacin mamanmu na kwance Fatima nayi mata fita da mafici, duk ta rame ta fita kammaninta, Tana Jin sallaman safwan tayi saurin daga Kai Don ta gane wannan muryar, safwan dake biye da abban Fatima ta hango sai taga kaman bashi ba, yanuwan habib suka fara gaidashi yana amsawa sounding so sweet, mamanmu kura mashi Ido tayi Tana kallon shi, Sam face dinshi kaman ba nashi ba, he's so scary to her, ahankali ta Mike zaune Tana kallon shi bata kiftawa while sisters din habib ke faman gaisheshi yana amsawa tare da tambayan su yanda suke, yana Dan daga Ido suka hada Ido da mamanmu, nan take taji tsigar jikinta ya tashi, he's scares her to death Don sai da taga idanuwanshi sunyi wani irin Abu da bata San how to explain ba, ahankali ya taka ya shiga dakin da sallama mamanmu idanuwa ya zaro Tana kallon shi Don sai da ya shiga dakin face disnhi ya dawo normal, "Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Ta furta cikin zuciyarta, Fatima ce ta amsa mashi sallama, kallon ta yayi na second daya ya gane she's habibs wife Sannan Tana da ciki, durkusawa yayi ya gaida mamanmu dake zaune kaman ruwa ya cinyeta, ahankali tayi blinking idanuwanta coming back to her senses ta amsa mashi, he's trying to read her mind but it's blank, he can't see anything, mamanmu sai tunanin abinda habib ya fada mata lokacin da ya dawo yace su koma kauye take, yace ko bayan ranshi kar su amshi komai hannun abokanshi, Tana tunanin why did he say that, ita dai gani daya tayiwa safwan ya tsorata, "Mamanmu Ashe nan kuka dawo?.. " taji muryar safwan na fada mata, ajiyan zuciya ta saki idanuwanta na cikowa da hawaye, "Eh..." Ta amsa mashi atakaice, "Mamanmu babu inda ban nemi habib ba...mamanmu lafiya kuka dawo nan?.." Ya sake tambayan ta, "Saboda me kake néman habib..." Ta tambayeshi sounding angry, safwan ji yayi tsoro ya Kama shi sabida yanda take magana kaman she knows something, "Mamanmu habib fa...mamanmu har kin mance yanda muke sa habib har jike tambayan abinda yasa nake néman shi?.." Ya tambayeta cikin sanyinmurya, shuru tayi Tana girgiza Kai for about 5 seconds Sannan tace "Ina kuka je da habib?.." Ta tambayeshi Tana kallon yanda yayi fari tas kaman bashi sake kode saboda talauci ba, "Mamanmu ban gane ba...." "Nace ranar da kukayi tafiya Ina aka Kai ku?.." Ta sake tambayan shi, ji yayi gabanshi ya fadi, "Ai mamanmu aiki akace muyi amma aikin ya kunci tafiye tafiye..shi kuma habib yace bai iya aikin tafiya saboda ke...sai ya dawo..." Ya fada kaman gaske, Kai mamanmu ta sake girgizawa alaman bata yarda ba, "Ba haka bane,,,Ina kuka Kai min da har aka haukatashi saboda bai bi umarninsu ba?.." Ta fada cikin kuka, salati safwan ya farayi yana cewa "Haba mamanmu...ni kike tunanin an kaishi..Wai tsaya mamanmu habib ya haukace?.." Ya tambayeta kaman bai sani ba, shuru tayi Tana kuka kawai she's feeling so hurt in her heart, "Mamanmu...kawai Allah né ya kawo...kiyi hakuri..yana yana Ina..." Ya tambayeta, banza tayi dashi Tana kuka, Fatima dake zaune gefe daya Dora Kai tayi kan kafar mamanmu Tana kuka, idanuwa yayi rolling yana tunanin ya akayi in few weeks har habib yayi aure?..Sannan poor innocent girl din Tana da ciki, he knows they don't know about the pregnancy amma dayake shi ya zama maye he can see it, he even know the sex of the child, "Mamanmu kiyi hakuri Dan Allah...ki fadamin inda yake zan kaishi hospital..nasan zai samu lafiya da yardar Allah..." Ya fada mata kaman da gaske yake, "Bamu San inda yake ba...ya gudu ya bar gida...." Ta amsa mashi cikin kuka, "Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...I wish he's crushed by a trailer..." Yafada da turanci kasancewan yasan ko come babu Mai ji cikinsu, "Mamanmu an bincika wurare daban daban?.." Ya tambayeta, Kai kawai ta daga mashi Tana Shafa kan Fatima dake kan kafarta, "Tou mamanmu an Kai gidan television?...da gidan radio?.." Ya sake tambayanta, still Kai ta daga mashi, ita kawai so take ya tashi ya bata waje saboda she's having a crippy feeling, she can't point a finger at what she's feeling amma tasan it's not something good, duk tsigan jikinta sau tashi kawai yake, shuru yayi yana tunanin what to do, kawai. Adua yake Allah yasa ya mutu kowa ya huta, ahankali ya Mike yana cewa "Mamanmu ni zan tafi...zanje gidan radio da television na cikin gari da hotunanshi su bincika mana shi..kar ki samu damuwa...in Allah ya yarda yana lafiya ...ki kwantar da hankalinki..." Ya fada mata hannunshi biyu cikin aljihunshi, shuru kawai tayi Tana hawaye, bundle din 1k guda uku ya fiddo ya ajiye gaban mamanmu, Aikam da sauran kuzarinta ta harbe kudin Tana cewa "Aa mun gode..ka dauki kudinka..." Ta fada kaman she's scared of the money, kallon mamaki yayi mata "Haba mamanmu..ko babu habib Ai ni Mai kula dake né..Dan Allah ki dauka..." Ya fada tura mata su, "Dan Allah ka daukesu..." Ta fada cikin ihu kaman wata mahauciya, da Sauri safwan ya kwacesu ya maida aljinhushi, fita yayi yana mata sai anjuma amma bata amsa mashi ba, ficewa yayi ya shige mota ko abban Fatima dake tsaye bai kalla ba balle yayi mashi sallama, he looks so furious, Jan mota yayi da karfi ya bar wajen, yana tuki yana tunanin abinyi "Mamanmu..mamanmu...mamanmu..." Yafada da karfi while he's driving, "You daring the lion..." Yafada yana dukan staring dinshi while yana ratsa wannan karamar hanyar da sai sadashi da titi, ya tuki da gudu ya hangi wasu yanmatan kauye kaman su uku daga nesa, daga Kai yayi yana kallon su daga nesa har motarshi ta zo kusa da inda suke, he want to pass but then he have a dirty mind, slowing yayi tare dayi masu horn, da sauri yanmatan da babban cikin su bazata wuce 17 ba suka koma gefe daya tare da tsayawa, kowacce dauke da Kayan tallanta, yana zuwa kusa da inda suke ya tsaya, bayanshi ya kalla ta mirror yaga nobody is coming, gaba ya kalla yaga babu kowa, glass din motar shi yayi wining kasa ya kallesu "Yanmata Ina zaku?.." Ya tambayesu face dinshi dauke da murmushi, "Talla..." Babban cikin su ta amsa mashi face dinta dauke da tsoro, Dan kallon yayi down to her chest yaji he wants to dive in, "Kuzo in rage maku hanya..." Yafada sounding calm, "Aa mungode..." Inji daya daga cikin su, kallon face din wacce tayi magana yayi ya saki murmushi yace "Haba kanwata ai hanya zan rage maku...kunga kuna Tafiya kasa ni kuma Ina cikin mota ni kadai.l.kunga in na wuce ban rage maku hanya ba Allah sai ya tambayeni...banyi adalci ba kenan..." Ya fada yana kallon faces dinsu Sannan yana kallon jikinsu, yasan riding them will give him lots of pleasure, "Mudai mun gode..." Karamar wacce bata wuce 15 Ta amsa mashi Tana kokarin juyawa, " kanwata ba'a haka Ai...taimako fa zanyi...amma tunda bakuso shikenan..." Yafada yana wining glass dinshi, babban kallon faces din sauran tayi tare da yi masu alaman su shiga, ita dai karamar tafiyarta tayi ya rage daga babban sai Mai bi mata,