← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 162

Sashe 101

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Safwan kam he missed nana because he feels he's lonely nobody to quench he's never ending desire with. Kawai juye juye ya dingayi har garin Allah ya waye, thank goodness yana da abunyi da yawa a gabanshi Don haka bai damu ba sosai, kawai he feels satisfied for no good reason. A gidansu nana kam gari na wayewa mahaifinta ya kama hanyar police station, nan ya fada masu komai aka zo har gidan aka dauki statement din nana, nan suka tafi buk da mahaifinta da police officers har guda biyar néman big mama, ko da sukaje bata school, she knows it will happen and she stayed at home, daman lecturers da dama are at her beck and call Don haka basu wani maida hankali kan abinda ke faruwa ba, har gidanta akayi tracing akaje, nan akayi arresting dinta zuwa station, koda ta shiga ko complete hour batayi aka fiddata, kawai sai aka kama maidawa dad din nana laifi Wai Ai sharri yarshi tayiwa big mama, kuka malam tanimu ya dingayi yana masu Allah yaisa, he never knew babu justice sai Yanzu, he was pleading yazo da yarshi Don suga juna da big mama amma duk aka ha nashi magana, a haka ya koma gida ya hada Kai da gwiwa tare da family dinshi, nana kam ko kadan bata ga laifin big mama ba, laifin kanta kawai take gani da irin kwadayin da take dashi, gashi yau kwadayi ya kaita ya Baro, she always fancy big boys da kuma yanmata masu class, duk Sanda ya hangi mace da jeep ko Mota sai tace
"Nima zanyi motar nan..." Now she know wannan motar bai da saukin samu, har wajen yamma babu Wanda yasha ko da ruwa gidan, gashi nana is in so much pain Don tafiyarta kaman it's getting worse and worse,
"Malam mu kaita hospital..." Mahaifiyar ta tafada cikin gajiyawa, malam bai ce komai ba ya fita da sauri kaman wani mahaukaci, nana dake ragube jikin bango sai kallo su take Tana hawaye kawai Tana tausaya masu, she can't believe itace sukewa wanna kukan bayan ita ta Kai kanta, bayan kullum babu abinda take gani suna mata sai tsana da takura, daga idanuwa tayi ta kalli karamin gidansu taga tamkar aljanna Sannan it feels so save and secure, sai Yanzu ta gane wannan mutane biyu wato uwa da uba are the number protector apart from our creator. Bayan kaman minti goma mahaifinta ya shigo yana cewa su fito su tafi, komawa yayi ya zauna cikin adaidaitan yana jiran fitowa su, maman nana hijab ta dauko Sannan ya ddaukowa nana doguwar hijab din islamiya ta saka mata, da kyar nana ta Mike ta fito waje sai wawware legs kawai take to each angle, suna fitowa wata neighbor dinsu ta leko ta gansu, kallon mamaki tayiwa nana Tana cewa
"Subhanallahi....me ya sameta?.." Matar ta tambayesu looking so concerned,
"Dan kanoma ne yayi mata tsiro..." Maman nana ta amsa mata Tana rufawa yarta asiri, idanuwa nana dake shiga cikin adaidaitan ta lumshe sai new tears, ko zama bata iyayi sosai,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...daman Tana dashi?.." Matar dake néman bayani ta fada,
"Eh..." Maman nana ta amsa mata atakaice sounding so fed up with the question,
"Yanzu Ina zaki kaita?.. " matar tambayeta Tana lekawa cikin adaidaitan,
"Asibiti..." Ta amsa mata Tana yiwa Mai adaidaitan alaman ya tashi,
"Gaskiya da kunyi mata na Hausa..ai asibiti basu da maganin daya dace daita...." Bata Ida maganar ba taji an tada adaidaitan, bata Kara cewa komai ba ta koma cikin gida Tana wasu small talks su kuma suka tafi hospital, Doctor daya duba nana was asking mutane nawa né sukayi mata hakan Don basu fada mashi exactly what happened ba, shuru sukayi suna kansu kasa,
"Gaskiya anyi mata illah...daga gabanta har bayanta an bareta da yawa...gaskiya mutane babu imani..." Doctor din ya fada sounding so disturbed, Jin ance har bayanta yasa both parent new tears kuka, Don nana bata fada masu cewa har ya baya yake nemanta ba,  to the extent yau kusan 8 days kenan bata iya gigin cewa she will enter toilet to excrete, daman ba wani abincin kirki takeci ba,
"Yanzu dai gaskiya dole ayi mata aiki kar a samu matsala...." Doctor ya fada masu, da sauri mahaifinta yace
"Wane irin matsala...." Ya tambayeshi cikin tashin hankali,
"Well abinda ke faruwa is kowa yasan alauran mace kuma yasan abinda ake da wajen...tou in sperm din na miji ya shiga wajen yasan ya da zaiyi ya sarrafata da kanshi...amma bayan mace kuma daban yake...kowa yasan Abunda ake da wajen...ba'a son wani Abu na shiga Don da wuya ya fita....tou in spermatozoa ya shiga wajen ya dade yana komawa tsutsa Wanda zasu dinga cunye junansu har ya rage babban guda daya...wanna guda dayan zai dinta néman abincinshi wato spermatozoa, in bai samu ba zai dinga cin naman jikinta Wanda ke haifar da anal cancer...." Nana sai yarfa hannuwa kawai take Tana kuka sosai saboda tashin hankali, a rayuwa kome zakayi kar ka yarda hakkin iyaye ya shiga saboda in naka tashin hankali yazo sai ya katare da kowa,
"Na shiga uku..." Kawai nana take ta maimaitawa, Doctor yacigaba dacewa
"Abinda yasa nake fada maku hakan is because anyi releasing a bayanta...Don haka sabida risk of having the anal cancer ya kamata ayi mata aiki a wanke wajen completely.." (Ya rabbi duk shegiyar ko shege dake bada bayanta ko bayanshi saboda abun duniya Allah yasa duk balain duniya ya taru a kanta ko a kanshi...duk laifin abinda kuke ke shafan mu...Allah yaisa matsiyata. Tabewa ta duniya da lahira ya tabbata a kanku laannanu..duk ranar da akayi luwadi tattare duk arzikin duniya ake a kaishi ga rabbi a kasa kanshi dubu sabain a maido mana kashi daya tak...amma sai a dorawa shuguba laifi...ai dole wahala da talauci suyi yawa...Allah kasa mu gama lafiya ameen.) baban nana sai zufa kawai yake sabida abinda Doctor ke fada.
"Yanzu Doctor nawa né zaayi aikin... " ya tambayeshi duk jikinshi na rawa, shuru Doctor yayi for a moment while ita kuma mama nana Tana ta kuka gwanin ban tausayi, ajiyan zuciya Doctor ya saki Sannan yace
"Personally inda ni zanyi aikin da bazan amshi ko sisinku ba..kawai sai dai ku nemi na magani amma ba field Dina bane.,..wasu manyan Doctor zasuyi aikin kuma aikin ba karamin aiki bane...Don haka zaku bada dubu dari biyar ..." Bai karasa ba duk suka saki salati Jin kudin da ya kira, ita kam nana kudin basu tada mata hankali ba sabida tasan kudi da aka bata zai isa ayi mata aikin, shi kam mahaifinta mikewa yayi saboda tashin hankali, shi mutum né Mai rufin asiri amma in zaa yankashi baida 200k a account dinshi, he's a civil servant. Ahankali nana ta daga Kai ta kalleshi Tana mashi alama da Ido, sai lokacin shima ya tuna da wannan kudin, ko kadan baiyi niyyar taba wannan kudin ba, yayi niyyar ya badasu sadaka duka Don Allah ya bi mashi hannkinshi cikin gaggawa amma now he have no choice,
"Doctor babu saukin da zakayi mana?.." Ya tambayeshi muryar shi na rawa,
"Gaskiya malam iya taimakon da zan iya kenan..." Ya amsa mashi atakaice, mahaifiyar nana ya kalla yace
"Ina kika ajiye wannan kudin..." Ya tambayeta kasancewan ita ya umarta da ta ajiye wannan kudin, nan tafada mashi inda ta ajiyesu, bai bata lokaci ba ya kalli Doctor yace
,"tou zan dauko kudin Yanzu...sai ayi Abunda ya kamata..." Ya fada yana ficewa daga office din da sauri, mikewa Doctor yayi ya fice daga sakin few minutes ya dawo da waya nurse da irin kujeran nan na mara lafiya nana ya koma ya zauna tana kallon mahaifiyar ta, kwantar daita akayi Doctor yayi contacting wayanda zasuyi aiki akayi fixing ranar aikin.

Seven months later.
Fatima ce kwance sai kuka take sosai saboda azaban da take ji, mamanmu  sai Shafa kanta take Tana mata Sannu Sannan Tana rike da rubutu cikin cup Tana kokarin bata amma bata iya amsa sai kauda Kai kawai take,
"Zara kisha...zakiji sauki..." Mamanmu ta fada mata,
"Maman...mu....ban..iyawa...." Ta amsa mata voice dinta na rawa,
"Aa Zara...sha zakiyi...bude bakinki..." Mamanmu ta umarceta, ahankali ta bude baki mamanmu Tana zuba mata Tana hadiyewa, ungozomar dake amsar haihuwan yawancin matan kauyen da basu zuwa hospital ce tayi sallama mamanmu tayi saurin amsawa, shigowa tayi ta fara aikinta Tana duba Fatima, tasan Fatima zata sha wahala sosai Don sau daya kawai ta San namiji kuma anason mace Mai ciki ta yawaita kusantar mijinta saboda ta samu sauki wajen Haihuwa amma ita bata samu hakan ba, parents din Fatima kam suna cikin masu gidan sun kasa zaune sun kasa tsaye ban da adua babu abinda amminta take mata, rubutu kam kala kala haka ake bata amma nothing sai wahala da take sha sai, ungozomar cewa tayi Mamanmu ta fita daga dakin amma ta rufe Ido taki fita, ganin har kusa hour biyar Fatima na kwance cikin azaba yasa mamanmu ta fita hayyacinta, fita tayi daga dakin ta shiga inda take ajiyan kudin Kayan sanaar ta ta tattaro kusan 30k ta fito tayi gidan su Fatima Tana cewa a nemo motar da zai Kai Fatima hospital, mahaifinta kaman yana jira ya fice daga gidan ko minti goma baayi ba yadawo da wani Dan garin dake da mota, nan aka tattara Fatima data fita hayyacinta aka sata a mota sai cikin gari.
Chapter 101 · 0% Book details