Sashe 119
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Suna daf da zuwa Unguwarsu rabia dake zaune da long hijab besides Dr ta kalleshi tare dacewa
"gabana na faduwa da yawa.. I don't know if I can do it... "tafada Tana hadiye wani abu, ahankali Dr ya juya ya kalleta tare dacewa
"ko dai mu koma... Kinsaj har yanzu you're not still strong to face any problem... In kinsan you're not comfortable with mu koma zuwa next time... "yafada while slowing down, ajiyan zuciya rabia ta saki tare da busar da iska sannan tace
"ko bayan shekara goma zanzo nan dole I will feel same thing, dole in daure and get it over with... "ta fada voice dinta na cracking sosai,
"then take a chill pill.. Am with you... "yafada driving down inda ta fada mashi, ahaka har suka isa kofar gidansu, da kyar rabia ta iya sauke kafa daga cikin motar, har dafa chest dinta take saboda yanda yake bugawa, wani irin ajiyan zuciya ta saki sannan ta sauko daga motar, har bakin gate suka kai sai Dr yasa hannu ya buga gate din, babu abinda rabia take maimaitawa sai inna lillahi waina ilaihi rajiun, shuru bayan kaman minti biyu Dr ya sake bugawa, rabia najin kafar mutum tayi saurin komawa bayan Dr saboda tsoro, wata yarinya ce ta bude kofar Dr na ganinta yasan kanwar rabia ce saboda resemblance dinsu, zata bude baki tayi magana taga rabia dake lekowa, idanuwa yarinyar ta zaro Tana cewa
"GA anty rabia!!! "ta fada da karfi, da sauri ta kama hannun Dr tanacewa
"let's go back... I can't do this pls... "tafada hawaye na taruwa idonta, kai ya girgiza mata yace
"it's a bit late for that now, "ya fada yana rike da hannunta har cikin gidan, yarinyar sake ihu tayi Tana cewa
" GA anty rabia ta dawo," this time mutane gidan sunji kuma da gudu suka fito, mahaifiyar ta ce ta fito da gudu rabia tayi sake boyewa bayan Dr, da gudu tayi kanta haka sauran matan uban da sisters dinta suka fara dukanta, Dr na kokarin kareta amna sunyi mashi yawa, mahaifiyar ta na dukanta Tana
"Allah yaisa... Allah yaisa... Allah yaisa... Kin kashe ubanki... "wannan statement ya tsayawa rabia a kai, duk Dukan da ake mata batajishi kaman wannan maganar ba, wata Babban mace ce wace da gani itace babban matar alhaji Ibrahim ta fito da gudu Tana korar masu dukanta, mahaifiyarta cikin kuka ta cigaba dacewa
"tir da halinki ubanki ya mutu ta sanadiyar ki... Nayi dana sanin Haihuwar y'a irinki... Allah yaisa tsakanin mu dake... "mahaifiyar ta tafad'a cikin matsanacin kuka, rabia dake kwance kasa rike da kafar doctor mikewa tayi tana yarfa hannuwa idanuwanta duk waje Tana
" na shiga uku...wayyo daddyna.. Wayyo ubana... Wayyo... "kawai take maimaitawa kaman wata sabuwar shigar mahaukaciya, duk iya hawayen rabia kam yau bata samu hawayen ba, her facewas dry down to her throat, Dr ya tausaya mata sosai Don har da hawaye a eyes dinshi, kamata yayi yaji duk jikinta sai rawa yake, yasan she's not strong enough for all this now, not after undergoing surgery da yara biyar da kuma wahalal data sha lokacin cikin,
"ku fita ke da Dan iskarki... "inji wata kanwarta,
"kar ki sake dawowa gidan nan tsinanna... Duk ranar da kika sake dawowa sai nasa mutanen unguwa sun jefeki..."inji another sister dinta,
"Dan Allah kuyi hakuri... Ku dauki kaddara...ku godewa Allah da yarku ta rayu..." Dr yake fada masu cikin karfin hali, bai karasa ba mahaifiyar ta tace
"rayuwar amfanin me zaiyi mana... Ku fita ku bar gidan nan... "
"wallahi in kunji halinda yarku ta shiga zaku tausaya mata sannan zakusan kaddara ne ya hauta... Yara biyar ta haifa... "
"nace ku bar gidan nan...Allah yasa duk duniya ta haifa banason ganinta, Mai kama daita ma banason gani... "mahaifiyar ta tafad'a mashi idabuwanta duk waje, rabia da ta kasa magana sai wani irin kuka mara hawaye ko sauti takeyi, hannunta ya kama yana janta zuwa waje, mota ya bude mata ta daga idanuwanta taga wani mota ya taho da gudu aikam kaman walkiya ta nufi titi, Allah ya taimaka Dr yayi hanzari riketa da babu abinda zai hana wannan motar bin ta kanta, tirje tirje ta farayi wai ya kyaleta she wants yo die, mutane taruwa sukayi suna kallon yanda yake kokarin janta zuwa cikin mota ita kuma Tana kokarin guduwa kaman mahaukaciya, ganin ya kasa janta yasa ya dauketa ya turata cikin mota shima ya shiga ya kulle Motar dasauri yaja ya bar Unguwar.
Drver da alhji bello yasa ya dauki habib ya kaishi wannan gidan ne yayi driving har suka isa wannan gidan, tun a gate habib ya zama motionless, keys da alhaji ya bada drver ya saka ya bude gidan ya shiga, da kyar habib ya iya shiga gida, dga inda yake tsaye babu abinda yake sai fargaba saboda girman gidan, dukda baisan pass life dinshi ba yasan da wuya in taba shiga irin wannan gidan in ba gidan alhaji bello ba, gidan makeken flat ne wanda yasha expensive doors, kudin doors din gidan sun ishi wani talakan rayuwa Don wasu irin expensive Italian doors ne, gidan sabuwace dal Don har da sauran interlock Wanda suka rage, kawia bai San lokacin da ya fara sujud yana godewa Allah ba, ba kowa ke zama irin wanna gidan ba, ko a cikin masu kudi. Shuru yayi yana lumshe idanuwa, in a blink of an eye ya hangi wata yar karamar kauye sai kuma komai ya dawo normal, before bai ganin komai sai in ya kwanta yanzu kam ko ido biyu yana ganin wulgin wurare Wanda baisan ko ina ne ba.
Haka suka gama zagaya koina suka koma, habib kam bai San iyakan dakuna dake gidan ba.
Alhaji Mai saa bai ce a zarce koina ba sai a gidan a family house din safwan, kaman zai tashi sama ya shiga da kafa bayan driver ya tsaya a waje, he knows whereto find safwan amma sai baije ba yazo gidan inda yasan iyayen safwan suke, direct part dinsu inna ya shiga ba sallama ya harbe kofar da kafa duk Wanda ke cikin gidan sai da ya razana saboda yanda kofar tayi kara, inna ce ta fito da gudu taga wannan bawan Allah da bata taba gani ba, juyawa alhaji yayi ga inna da idanuwanshi Wanda babu fari ko guda yace
"nazo ne Don in fada maki... Danki ya fita harkar iyalaina... In ba haka ba... In har na sake dawowa wallahi wallahi wallahi duk sai na kasheki...duk sai na kashe ku... Wallahi it's only a stubborn fly that follows the..."sai kuma yayi shuru ya juya a fusace ya bar gidan. Inna kam bata ankara ba taji ruwa a kafarta, Ashe she urinated without noticing.
Thanks44❤💙🧡💚💜
Sirrin wasu gayun
💚💜💛💙❤🧡
®Zuwairat (ummumaryam)
4⃣4⃣
Don't read if you didn't pay, if you do you owe me
Inna ji tayi duk ilahirin jiki is trembling saboda tashin hankali, kafafunta sanyi sukayi sai rawa suke, asiya sarauniyar tsoro tunda taji wannan banging na kofa taji duk jikinta ya dau rawa, Tana labe alhaji Mai saa ya shigo yayi. Wannan rashin mutuncin ya tafi, sai da ya tafi ta fito kaman kazar da aka tsoma ruwa, da kyar take daga kafa tazo inda inna ke tsaye Tana kyarma, hannu ta fara yarfawa Tana cewa
"inna... Mun shiga uku...kashe mu zaayi... "tafada cikin Tana fashewa da kuka, har lokacin inna bata dawo hayyacinta ba, asiya kallon kasa tayi taga ruwa, ta gane inna tayi fitsari saboda fargaban, sake kara volume din kukanta tayi Tana cewa
"inna safwan ya saka mu matsala ....wayyo inna mutumin kashe mu zaiyi..ba da wasa yake ba... "tafada Tana kama hannun inna that has been motionless tunda Mai saa ya fita,
"ba mutum bane.. Idanuwanshi kaf babu fari.... Wallahi dodone..."tafada cikin tsananin tashin hankali,
"inna Shima yaya idanuwanshi na haka.... "asiya ta fada mata remembering ranar da safwan ke dukanta da yanda idanuwanshi suka dinga sauya launi, inna shuru tayi still trembling then thinking of abinda yarta tace, tasan she saw something like that itama lokacin da take tambayar shi ya juyo gareta afusace, ta ganshi amma for about a second not wannan da tunda ya shigo idanuwanshi ba na mutum ba har ya tafi, ta ganshi clearly, sakin hannun inna asiya tayi ya shiga ciki ta dauko mopped ta dawo, inna kam har lokacin Tana tsaye sharkaf in her own urine. Da kyar inna ya daga kafa ya shiga ciki taje sauya kayan jikinta tare da wanka ita kuma asiya tayi mopping inda inna ta b'ata, haka nan kawai take jin wani irin fargaba da tashin hankali, even before Mai saa yazo gidan Tana cikin wannan tashin hankali, tunda tazo gidan bata taba samun kwanciyar hankali ba amma what she's feeling yanzu is something else, she's so scared, ahaka ta goge wurin ita kuma inna ta fito wai driver ya kaita limitless company, daman suna da driver mai kai su unguwa at anytime suke bukata.