← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 162

Sashe 34

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Da gudu nana ta shigo dakinsu lokacin Maryam ta debo nata indomie Tana ci,
"Besty look..." Nana ta fada sounding so happy,  da sauri Maryam ta kalleta Tana cewa
"Menene?" Cikin rawar nana ta fiddo kwalin wayar Tana cewa
"Look at this,,," Idanuwa itama Maryam tazaro tana cewa
"Nawaye..." Ta tambayeta
"Nawane...kyauta aka bani..." Tafada Tana bude kwalin wayar,
"Kyauta?... Bangane kyauta ba..."
"Wallahi wannan wacce akecewa big mama ta bani...tace kaninta ya saya min..." Tafada Tana fiddo wsukayi tayi saurin rungume danta tare da sakin ajiyan zuciya, ayar daga cikin kwalin,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...nana kika amshi abun Wanda bakisani ba?.. " Maryam ta fada sounding so scared, Kai nana ta daga ta kalleta tare dacewa
"Wannan salati kaman anyi maki mutuwa?.. Rokonshi nayi?.. Bashi ya gandama ba?.. Gaskiya baki da tunani..." Nana ta fada sounding so harsh
"Haba nana...kikasan ko waye shi?... Kikasan Ina yake,,," nana bata Bari Maryam ta karasa ba tace
,"nadai San  he's a big boy...babe kalli irin wannan wayar...Nima San fara social media kaman kowacce classy babe..." Tafada cikin excitement, ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace
"Amma gaskiya kinyi kokari da kika iya amsa abun hannun wannan matar...Wallahi nana da ganin wannan matar ba mutuniyar kirki bace...ni tsoro ma take bani...kuma in mama taga wannan wayar hannunki me zaki fada mata...nidai nana in da zaki biyewa nawa sai ince ki maida mata abinta.." Ai Bata karasa ba nana ta watsa mata wani irin kallon haushi tace
"Ashe haka kike Maryam bansani ba?.. Ashe ke muguwar kawace bansani ba...daman kina bakin ciki da ni bansani ba sai yau?.." Nana ta fada sounding so harsh, Maryam nuna kanta tayi tace
"Nana ni keyi maki bakin ciki?.." Ta tambayeta hawaye na taruwa Idonta,
"Daman bakisan bakin ciki kike ba?..  Daga nuna maki waya Kim fada wata magana har da in mama ta gani..,tou ke zaki nuna mata?...nidai pls banason harkar bakinciki..if you can't be happy for me then keep quiet..." Nana Tafada sounding so angry, Maryam fashewa tayi da kuka Tana sauraron abinda nana me fada mata, it hurts so much Wai best friend dinta ta kirata da yar bakin ciki,
"Nana Wallahi Allah na ganin ba bakimciki nake maki ba...nasan yanda duniya tazo karshe da wuya namiji ya dauki kudinshi ya saya maka wani Abu without a string attached,...amma tunda kince bakin ciki nake maki Wallahi daga yau nayi maki alkawarin baza kara saka baki ciki issues dinki ba balle in fada maki ba daidai ba..." Tafada cikin matsanacin kuka, kallon ta nana tayi ta watsa mata harara tace
"Wannan kukan fa?.. Lallai ma..nidai Allah na gani ba zaginki nayi ba..kawai na fada maki ki bar yi min bakin ciki...in Banda abinci cikin mates dinmu waye bai da babban waya...amma maimakon kiyi min murna zaki zo ki nunamin mugun Hali...." Nan ta fada Tana bude old phone dinta domin fiddo SIM card dinta,
"Naji..kiyi hakuri...bazan Kara ba..." Maryam ta fada mata still crying, tsoki nana taja Sannan tace
"Better.."  Ahankali Maryam ta dauki indomie dinta data zuba amma Ta kasa ci saboda harsh words din nana ta maida cikin pot ta haye kafitarta ta kwanta Tana kuka, ko kallon inda take nana bata yi ba balle taji remorse kan abinda ta fada mata.

A wata makeken Falo wannan yarinyar da safwan ya bawa offer ce zaune rike da wayarta, da gani she's so lost in thought, wata mata ce zaune opposite to her itama Tana latsa wayar  hannunta,  ba komai wannan yarinyar take tunani ba sai 500k, kawai she's thinking in ka samu such amount of money a account dinta just for one round of sex which she thinks won't take 30 minutes won't be bad, she's a virgin kuma tasan sex at first night hurts amma 500k is huge, kallon agogon bango tayi taga 6:30, she have only one hour thirty minutes to decide, whatsapp ta hau ta fara rubuta
"Kece kika hadu da wani Wanda bakisan ko waye ba...sai haka nan yace maki kizo inda yake karfe kasa zai baki 500k zaki je?.. Kuma kinsan in kinje ba barinki zaiyi ba and you're a virgin...pls ku bani shawara..." Ta rubuta ta turawa private number dinta Sannan tayi sharing a groups, nan aka dinga comments wasu suce ko a billion ba zasuyi ba while majority suna cewa Wallahi zasuyi after all mazan Yanzu ba wani value din virginty suka sani ba, kowacce na tafo albarkacin bakinta while yarinyar Tana zaune Tana kallon response dinsu, abinda ya bani mamaki is that inda yarinya ke zaune gidan masu kudi né...ita kanta da gani babu abinda ta rasa then why is she giving this a second thought, shin Tana da niyyar zuwa né ko yaya, Tana nan zaune har aka Kira sallah magrub mahaifiyar ta ta kalleta tace
"Mufida tashi kije kiyi sallah.." Tafada mata Tana mikewa
, ahankali yarinyar ta ajiye wayar ta nan falo tabi bayan mahaifiyar ta.
Chapter 34 · 0% Book details