Sashe 102
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
A gidan alhaji bello kam alhaji né tsaye jikin mota driver na bude mashi, bayanshi habib né Wanda ake Kira da Muhammad saboda har lokacin baiyi regaining memories dinshi ba, yana rike da wata brief case, he has changed so much that in ba Wanda yayi mashi sani ba sosai will never recognize him, yayi kiba haskenshi ya fito sosai Sannan duk Wanda ya ganshi yasan yana cikin kwanciyar hankali, saboda yanda ya koma, alhaji bello yasa Ana kokarin wajen ganin ya tuno koshi waye amma hakan yaci tura saboda there's nothing to help him remember, Yanzu kusan one month kenan da akayi giving up kan memory dinshi kawai saboda alhaji yace a barshi insha Allah in da rabon ya tuno koshi waye he will, Yanzu dai kusan duk meeting da alhaji zashi tare da habib yake zuwa, ya daukeshi tamkar Dan da ya Haifa yana bashi kulawa kaman yanda yake bawa yaranshi, habib don't talk much amma he's always having a little smile on he's face, sunaa mutunci da mufida sosai as she likes the quite and gentle Muhammad, if you remember a farko novel din habib is the most stubborn of them all as shine ke zuwa gidan alhaji Ibrahim yayi knocking Don néman taimako as many times as he can dukda Ana masu wulakanci he never give up, a rayuwa those you see as gentle people can be as dangerous as the devil himself and wayanda akewa kallon marasa Jin magana can become the gentle ones saboda the kind of people we have in our lives. Ana budewa alhaji mota ya shiga mufida ta fito da sauri Tana cewa
"Daddy don't forget sautu na..." Ta fada cikin shagwaba,
"Aa bazan saya ba...ba kullum ake sauya waya ba...ki rike na hannunki until next traveling zan sake maki...." Ya fada yana shiga mota, baki ta tabe kaman zatayi kuka ta kalli habib tace
"Pls ya Muhammad ka tunawa daddy ya saya min waya..." Murmushi kawai ya saki without saying a word, horn akayi bakin gate duk suka juya ga gate din, maigadi me ya bude gate mota Mai tsada ya shigo, dr salim né ya fito daga cikin mota, wurin shi mufida taje ta rungume shi tare da gaidashi, amsawa yayi looking so disturbed, hannunshi cikin nata suka iso wajen alhaji daya fito daga cikin mota yana kallon face din danshi, he knows something is wrong with him, gaidashi Muhammad yayi ya amsa mashi wearing a smile,
"Dr are you alright?.." Alhaji ya tambayeshi, daman tun yana yaro dr yake Kiranshi har Allah yasa ya zama dr,
"Dad I have important something to discuss with you...sai dai kaman fita zakayi..." Yafada cikin damuwa,
"Yes am traveling to Germany amma lets go and talk..." Alhaji ya fada yana Kama hanyar part dinshi,
"Ok Bari in gaido mummy..." Dr ya fada yana Kama part din mummy din mufida har lokacin yana rike da hannun mufida, ahankali habib ya bude gabar mota ya shiga ya Dora hannu a gaban goshinshi yana saki ajiyan zuciya, idanuwa ya lumshe, duk sanda ya rufe Ido yana ganin faces da baisan ko na waye ba, it's like a dream to him,.
Sallama dr yayi ya shiga part din mahaifinshi, zama yayi ya saki ajiyan zuciya ya fara bashi labarin rabia after like ten minutes yace
"Kuma Yanzu dad am scared saboda I have never seen anything like that...kusan wata biyu kenan bata iya yiwa kanta komai sau anyi mata...har zama sai an mikar daita zaune...Yanzu cikin is 8 months two weeks.,inason ayi aiki a fiddo Abunda ke cikinta, I don't know who to talk to about it...shiyasa nace I should confide in you..." Yafada cikin damuwa, shuru alhaji yayi yana sauraron abinda dr ke cewa, sai da ya gama Sannan alhaji yace
"Insha Allah it will be successful...Allah na ganin niyyar ka kuma am proud of you as a son...saboda Kai many people are coming to the world...kawai what will do is kar Kayi aikin..you look disturbed...kayiwa Doctor ayuba magana sai suyi..." Ajiyan zuciya dr ya saki yace
"Now I feel relaxed...."
"Yanzun it's due kenan?" Alhaji ya tambayeshi sounding so excited that danshi ya dauki footpath dinshi na tausayi da taimako,
"Yes dad...kullum Ana mata scanning...banason ta shiga labor because already ta gaji...kullum abinda take furtawa is a cire ta huta kar ta mutu..."Yafada sounding so concerned,
"Allah sarki..,Allah yabiyaka dr..."
"Amen daddy..."
"Maryam tasan da maganar?.." Alhaji ya tambayeshi, Kai ya girgiza mashi yana cewa
"Aa she don't know daddy..."
"Tou shikenan...insha if I get back zan ga yarinyar..if you need any financial assistance kayiwa mujahideen magana..." Alhaji ya fada yana mikewa, shima salim mikewa yayi suka fito waje, cikin mota ya shiga ya tafi driver da habib da alhaji suka bar gida zuwa airport.
Thanks36💛💜💙❤️💚
Sirrin wasu gayun
💚💜💛💙❤️
® zuwairat (ummumaryam)
3️⃣6️⃣
Don't read if you didn't pay, if you do I owe you.