← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 162

Sashe 44

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Three days on suhail né zaune cikin wata expensive car kirar Nissan Altima 2019,  wani na zaune kusa dashi in a very large field da alaman he's learning how to drive, safwan ke tuki kaman ya dade yana yi, Yanzu two days kenan daya fara koyo amma because of he's determination he's driving kaman ya shekara yanayi, yawancin masu koyon tuki sunayi in one to two hours amma shi sai yayi Hours biyar yana koyon tuki, Yanzu ko yau shi yayi tuki da ka su har zuwa wajen, he don't drive fast Sannan da akwai learner gaban motar, jiya ya sayi new brand duplex building a wata estate, dake wajen gari, wurin babu hayaniya Sannan babu mutane da yawa balle a sa maka Ido, duk manyan mutane né area, he now lives life da matasa da dama suke shaawa, life that ladies are dying for people that have it, life that if you have nobody will ask you questions or intimidate you, he feels like a king saboda he have all he has been walking on street looking for, begging for cleaner job when all those that are suppose to help pay deaf ears, kawai he feels if he can handle all the rich people that refused to help them, sai karfe biyar ya bar inda yake koyan tukin mota, ahankali yake tuki yana kallon yanda yanmata suke kallon hot guy dake tukin latest car, he looks so peaceful and happy
"Duk sai kunci jan buroubanku..." Yafada yana tuki a gajiye ya isa new apartment dinshi ya sauka ya budewa kanshi gate Sannan ya shiga yayi packing motarshi, fita yayi yana kallon new home dinshi, cikin gidan part biyu né babba da Karami kallon Small part din yayi yace
"Inna wannan ya isheki...hope dai Yanzu bazaki kara kirana matsiyaci ba..." Yafada face dinshi daure, Kofar babban part din yayi ya bude ya shiga makeken flat dinshi da babu komai ciki tukun, kwantawa yayi kasar dakin yana rolling kanshi, he can't believe this is him,
"Wayyo Allah dadi...duniya da dadi in dai da kudi...money monger watch out for me..." Yafada yana rolling kasar dakin, sai da ya gama rolling ya Mike ya shiga dakin da kudinshi suke ya bude bag din, yaga kudin babu yawa sosai,
"Need more..." Yafada yana daukar wayar shi, number alhaji idris yayi dailing bayan yayi piçking sun gaisa yace
,"Wai tambaya nake...nace zan iya sacrificing wata ko wani?.. " ya tambayeshi Kai tsaye, dariya alhaji idris yayi yana cewa
"Take it easy mana..,ba'a gama concluding initiation dinku ba and you want to use two people for sacrifice?.." Idanuwa safwan yayi rolling looking angry Sannan yace
"Can I?.." Ya sake tambayan shi
"Eh mana...ai it's the money maker...ko sau goma kakeso you can do it..."
"Ok still a Virgin?.."
"No...na farkon kawai most be a virgin...Yanzu kam you can use anyone...kawai dai be careful..." Alhaji idris Yafada mashi, bai wani saurareshi ba ya kashe wayar yana cewa
"The fact that you're old in the system does not make you smarter than me..." Yafada yana mikewa,  wannan yadin ya dauko Don it's a special thing to him, ajiyeta yayi gefe daya Sannan ya shiga wanka, bayan ya fito ya shirya kanshi looking like original smart person, one thing about safwan is determination, duk inda yasa gaba Mai madaiwa baya, he does exactly abinda ya sa kanshi, Yanzu duk Wanda ya ganshi will not think he's poor few weeks back saboda ha tarbi kudin with two hands, dukda Yanzu skin dinshi bai fara nuna Hutu ko kudi ba he still looks cute, fesa kanshi yayi da perfume fito ya hau mota ya Dora glasses ya fice daga gidan, tukinshi a tsanake yau isa cikin gari, he's not asalin big boy so he don't know big boys hangout ko wani joint, duk inda ya samu yayi mashi yake cin Abincin shi, wata restaurant ya shiga yaci abinci ya koshi Sannan ya fita zuwa hunting next money maker dinshi. Yanzu shi da usman basu wani damu da haduwa ba, atakaice dai the friendship da calls and loves is no more, all they both know is money, iyaka su danyi call suna tambayan how you're enjoying new life.

A bangaren nana kam bata da wurin zuwa Yanzu sai wajen su big mama, she loves the kind of their life style, komai nasu burgeta yake sosai, the way they dress and behave, abinda yaf burgeta is yanda sai tayi Hours Tana waya a kan phone, it shows she's a big girl full Time, ko kadan bata tunawa da Maryam datayi forcing ta dawo hostel su zauna tare, Yanzu data dawo daga school area sai tayi dakinsu big mama, she's you g and beautiful and so suma suna sonta Don in big mama zata bada kudi asaya mata abinci a city sai ta hada dana nana, ita she thinks it's love it kuma big mama takes her as investment, tasan yanda take din nan she will fetch her millions, Don she knows her alhaji will pay any amount to have her, yau bayan sallah magrub ta shiga dakin big mama,
"Ya uwa Yanzu zan aika kiranki...take this..." Tafada Tana mika mata wata Leda, jiki na rawa nana ta amsa ta bude taga cream Mai kyau Wanda aka rubuta makari,
"Ki dinga shafawa zaiyi maki kyau sosai... " big mama ta fada mata,
"Nagode anty...nagode sosai..." Tafada Tana kallon cream din, she's so happy big mama likes her, ita kuma sai shige mata take, we should all stay in our limit except if Allah ya hadaka Dana gari,
"Daman anty inason in fada maki zanje gida gobe Saturday..." Bata karasa ba taga big mama ta daure face dinta alaman she's not happy about that
"Me zakiyi gida kuma?.. Weekend is for jolly jolly Ai...you meet new friends.,go to parties..clubbing da sauransu..kawai sai kije ki zauna gida?.." Big mama ta fada mata,
"Ai anty mama tace duk weekend in dinga dawowa gida...kuma ni ban taba zuwa party ba..." Dariya big mama da wata sukayi Sannan tace
"Lallai..Ashe haka nan kike Kama da shiga kaman big girls..in baki taba party ba then baki San dadi ba...kuma Ai ko mama tace ki dinga dawowa duk weekend ba dole kije ba..you can give her excuses...." Big mama ta fada mata,
"Hmm anty mamana bazata yarda ba...dole yasa ta amince na zauna nan hostel...babu yanda zatayi né..Yanzu in na fara bata excuses zata sa abba ya cireni in koma gida..."
"Aaaa gaskiya bazan so haka ba...kawai ki cigaba da zuwa weekend...amma duk ranar da muke da big girls hangout bazakije gida ba...kawai zakice you have lectures on Saturday shikenan..." Big mama ta fada mata,
"Tou shikenan..." Tafada tana relaxing kasar carpet dinsu, kwanciya tayi har sai sa ta gaji Sannan ta koma dakinsu, Maryam na zaune bakin gado Tana karatu hankalinta kwance, Yanzu bata ce mata komai tunda ta fada mata she's jealous of her, iyaka Ido, duk sanda nana ta dawo daga dakin su big mama she most definitely come back with gift or something amma Maryam bata tambayanta.

Yanzu da an gyara dakunan Fatima, Abu kaman wasa it's becoming serious Don har paint anyi then an jawo electri dakinta, habi kullum sai karewa yake saboda yanda yake countdown remaining days dinshi on earth, in yana zaune sai ya dinga firgita then th most scary part is the bad dreams dake increasing, jiya ya biya ayi mashi adua a masjid when abban Fatima asked him kan me yasa yake néman aduar sai yace saboda maganar tafiyar dayayi mashi, yau ana wayen gari mamanmu ta kirashi wajenta Tana tambayanshi abinda yasa bai yiwa Fatima siyayya ba,
"Kuma kasan sauran kwana uku daurin aure...in kudin né basu isheka ba kayi magana a Kara maka amma bai kamata yanda kawunka ya taimaka maka a bar wannan yarinyar haka ba..." Mamanmu Tafada mashi, shuru yayi for a moment Sannan ya saki wata doguwar ajiyan zuciya yace
"Mamanmu da akwai sauran kudi...kawai dai hankalina bai kwanta baneshiyasa banje na sayo ba..." Kura mashi Ido mamanmu tayi for a moment ta Dan Shafa kanshi Sannan tace
"Ka kwantar da hankalinka,,,kawai ka tashi ka samu yan gari su rakaka kasuwa...sai ka sayo mata abubuwan da suka kamata kaji kou?.."
"Tou mamanmu..Bari Inje tunda rana ya fito..." Yafada yana kokarin mikewa, kanshi mamanmu ta dafa ta tofa mashi aduoi Sannan tace
"Kaje Allah ya tsare..."
"Ameen mamanmu..." Yafada yana Jin dadi cikin ranshi,  mikewa yayi ya shiga dakin da yake ya Chanza Kaya Sannan ya dauki dubu dari cikin sauran 170k ya fito, sallama yayiwa mamanmu da sauran yan gidan ya fice, Yanzu kam tun ranar da Fatima ta shigo gidansu bai kasa ganinta ba,, shi kuma bai shiga gidan ba kar abun ya zama takura, wucewa yayi ya Kama hanyar tasha, karfe 12 yana cikin kasuwar kwari, Ai adua kawai yake yana kallon yatsan duk wani babban mutum daya gani Don gani yake most rich people are into cult, jiki dai na rawa ya fara siyan akwati Mai guda uku at 25k Sannan ya Dan sayi atampopi da sauran Kaya  zuwa karfe uku ya gama ya koma Tasha. Karfe 6 ya dawo gida da wannan Kayan duk gwaggo ta bajesu Tana kallon su Tana cewa
"Fatima tayi goshi..."
Chapter 44 · 0% Book details