← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 162

Sashe 108

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Thanks38💙💚💛💜❤
Sirrin wasu gayun
💜💙💚💛❤

®zuwairat(ummumaryam)

3⃣8⃣

Dont read if You didn't pay,  if you do you owe me.

Ko driver dake tuka mota ya gane safwan is extremely happy don shi kadai dake zaune baya sai murmushi kawai yake yana biting lips dinshi,  ko kadan vai da fargaban komai don yasan she loves him too,  at least yasan ko she don't love him she dont hate him either,  the way she talks makes her look more classy,  ba karamin shiga ranshi tayi lokaci guda ba,  bai taba jin mace a cikin ranshi haka ba,  yasan he always have desire to sleep with girls amma kawai  hange yake ita one night won't be enough for him,  kawai he wants her for life,  tunawa yayi da alhaji idris,  murmushi ya sake saki hankalinshi kwance,  yadai san yayi kadan ya hanashi tarayya daita,  not when hes in love with her,  kawai the feeling is too powerful,  bai taba jin abinda yake ji ba,  kawai kaman ana forcing heart dinshi towards her,  he always admires her amma na yau is too much,  yanda take daga mashi kai instead of talking is something else,  kawai he believes he's totally in love.

Rabia tayi baccin sosai don har har magrub bata farka ba,  yaran basu yi kuka ba don nurses suna basu formula na new born,  dr salim ya dawo da yamma bayan ya baro hospital dinshi.  Lokacin ahe was still sleeping,  dubata yayi ya wuce gida yana cewa in ana bukatar wani abu ayi contacting dinshi,  yanda dad dinshi yayi murna da maganar haihuwan ya bashi mamaki,  he was so excited sosai har yace yaje waje accountant dinshi ya bashi half million a saya masu famula d dresses dinsu,  dr yace ya barshi amma he instead saboda yasan the burden will be too much for him alone. Rabia dake kwance sai tunani take tana kallon yaran da biyu ke kwance biyu a hannun nurses suna basu  milk da murfinfeeding Bottle,  kawai adua take a tasheta daga wannan mafsrkin da take don ko kadan it doesn't seem real To her,
"what's if it's real..." ta fada cikin zuciyarta, 
"aa.. It's not... " tayi saurin kauda zancen daga cikij zuciyarta,  inda aka yi mata aiki ta dan taba taji the bandge is real,  idanuwa ta lumshe ta bude ta daga ido ta kalli sister aisha,  ahankali ta kira sunanta before saying
"dan Allah... Mafarki nake?" ta tambayeta voice dinta na rawa,  murmushi sister aisha tayu mata sannan tace
"aa... Ba mafarki kike ba... Allah ya hutaceki... " ta amsa mata, 
"dn Allah yara nawa ne?.. " ta sake tambayar ta don ta tabbatar shes not mad,
"su biyar ne... Amma daya ya koma... Saura hudu... Mata uku namji daya..... " ta amsa mata,  baki rabia ta bude zatayi magana amma sai hawaye,  she's feeling pains sosai amma bai kai wanda ke cikin zuciyarta ba,
"nawa zunubin yayi tsiro da yawa.. Na haifi yara har biyar ba ta hanyar halal ba... " ta fada tana maganar da kyar don ko word daya yana taba ciwonta, 
"dan Allah ki bari... Komai sai da yardar Allah yake faruwa... Haka naki. Rayiwar take.. Ki dauki kaddara ki rike yaranki... Wata rana zasu share maki hawaye... " dayan sister ta saka baki while feeding the infant,  idanuwa rabia ta lumshe while hawaye na rushing, 
"ya zanyi dasu?..  Ina zani da shegu har guda hudu?... Whi will give me a second chance to life with 4 bastards... " bata karasa ba sister aisha ta katseta dacewa
"dn Allah ki bar kiran yaranki da bastards... Hakan bai dace ba... Kinga baa rada masu suna ba so in kina kirnsu da such names bai dace ba... Dan Allah kar ki kara... " ta fada cikin rarrashinta, 
"bazki gane abinda nake ji ba... Wallahi i wish zan mutu... Kawai in mutu in huta... Ni rabia dake kaunar inyi zaman aure... Kullum in na farka babu abinda nake tsarawa sai abinda zanyi a gidan mijina... Nasan da akwai yanmata dake mistake su haihu kuma da yardar Allah su samu miji ya auresu... Amma nawa wa zai aureni da yara har hudu?... Yaran da ubansu baisan ko na mutu ko ina raye ba..kenan a rayuwa ni bani da rabon samun rahama dake cikin aure... Inna lillahi waina ilaihi rajiun... " ta karasa maganar ta cikin kuka sosai hannunta kan inda akayi mata aiki,  ahankali sister aisha ta mike ta ajiye baby ta fita,  wurin doctor ta koma ta fada mashi rabia ta tashi sannan she's crying,  da sauri doctor ya mike ya shiga inda take, duddubata yayi ya sake mata drip da wani maganin baccin sboda yanda take kuka.

Mamanmu kam sai da tasha kuka ta godwa Allah sannan tayi shuru,  mai motar daya kawosu daman sai da ya staya akayi aiki sannan ya koma gida ya fada masu yanda akayi,  kunsan yan kauye da kara,  nan almost all the family suka tattaro zasu zo,  dubu ashirin abban Fatima ya bada a bawa Mamanmu,  bayan sallah magrub suka iso wajen sai lokacin mamanmu ta sake ta dan ci abinci,  sakon abban fatima aka bata ta dinga mashi adua,  mamanmu kam bata bawa kowa jaririn don tankar tana rike da habib all over again haka take ji,

Safwan kam bai kira amra ba sai bayaj sallah ishai,  yayi wanka yaci abinci ya kwanta ya kirata talking with he's sweetest voice ever, itama lafewa tyi tana mashi magana as if ta san shi,  abinka  da yarinyar da baa bari magana da maza,  talking to him make her feel so different,  safwan is so good with words as yanda yake mata magana bai taba yi da kowacce ya mace ba,  hes talking in a calm and gentle tune,  kom kadan baa ganewa he's a dangerous murderer, sun kai kusan hour hudu suna magana amma kokadan basu gaji ba,  safwan ya fada mata kawai he wants to marry her without delay saboda ta sace mashi zuciya, 
"hmmm wallahi dad yace shi zau zaba mana mijin aure in lokacin yayi,... Baya yarda muna magana da wasu... " tafada mashi in a voice That in ba safwan ba babu mai ji, baki safwan ya tabe,  duk yasan tsoro alhaji idris is because kar ayi wa yaranshi abinda yake wa yaran  wasu,  shiyasa yake kafa kafa da su
"gaskiya nidai ban yarda ba... Kawai ki fada mashi zan aureki... Wallahi banki ace zuwa nextweek muna tare ba... " yafada sounding so calm,
"nextweek kaman ba mutum ba?..  Ai it's too early... " ta amsa mashi,
"why zKi fadi hakan...?  " ya tambayeta,
"ai bamu san juna sosai ba... "
"ai ko shekara goma mukayi tare you will only know what i want you to know... So pls zaki fada mashi"
"am scared...what if yaki?.. " ta tambayeshi sounding so Disturbed saboda itama ta kamu fiye da tunanin mai karatu,  ko voice dinshi alone makes her feel moody don he's giving her the best of he's voice,
"why not bazai yarda ba... Ke dai tell him.. And leave the rest to me..." ya fada mata,
"but it's too early.... Dan allah mu dan bari zuwa nan da wata dya..." bai bari ta karasa ba yayi saurin cewa
"one month fa... Kam lallai.. Bakiji yanda ake hura min wutan sonki bane... Ai in har na kai sati biyu ban sameki ba mutuwa zanyi.. Kawai try and tell him... " ya umarceta atakaice,  bata karayi mashi gardama ba.  Hira sukayi har wajen asuba sannan sukayi sallama,  kowannensu kwnaciya yayi thinking about the other.  Amra bata taba jin son wani da namiji kaman yanda taji na safwan lokaci guda ba,  she's falls for he's gentle amd calm nature not knowing he's more dangerous than her father amma duk son da takewa safwan kuma sai. Taji she will need some guts to tell her father tana son aure.  The following morning change is all over amra, bata fito da wuri ba sannan ko da aka bata abinci ko spoon daya batayi ba,  kawai she's thinking of safwan daya tasheta da sweet romantic message,  duk yanda amra take jin son safwan a cikinjininta bai kai abinda safwan keji a kanta ba, kawai ji yake from no where ana hura mashi sonta cikin zuciyarta, da ita ya kwanta sannan daita ya tashi.
Chapter 108 · 0% Book details