Sashe 104
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A bangaren usman kam ya zaman babban car dealer a grin Kano, Mai dala Motors are the best and most expensive Don duk tsadar mota in kazo wajen usman Mai dala zaka samu in kuma babu zaiyi Maka order dinta, kudi sun zauna sosai Don ya sauya har da tumbi kaman bashi ba, he's the kind of guy da basu damuwa da yanayin weight dinsu, kawai holewa yake hankalinshi kwance, bashi da wani Dana sani a life dinshi he's always looking forward to more and more money, yayi wata uku da auren wata cousin sister dinshi a bisa umarnin iyayenshi ba Don yanason auren ba amma ya bi umarnin su, duk abinda usman zaiyi tamkar jaririn goye yake a wajen safwan because limitless ya zama sunan dake reigning a bakin mutane da dama daga manya zuwa yara, limitless international company is the largest a Africa gabaki dayanta, atakaice mutane sun San kudin limitless bana Allah bane Don nothing will give you such billions in a short time sai bad thing amma babu Wanda zai iya magana Sannan despite komai mutane basu da burin daya wuce su sanshi, kullum yan news zuwa suke Don su ssamu interview dashi amma ko gani shi basuyi balle suyi mashi tambaya, kawai babu Wanda yasan takamaiman Mai limitless company shiyasa suke kokarin sani shi amma Sam bai bada wannan daman ba, Yanzu he's very busy that bai da time din zalunci, kawai he's paying attention to he's company, gani yake he don't have to be wicked anyone tunda he have nothing to look for,yayi sacrificing mutane biyar Wanda yasa ya samu kudi ya gama company dinshi Don yaci kudi sosai fiye da tunanin Mai karatu, cikin Wayanda yayi sacrificing da akwai big mama, bai da niyyar hurting dinta but she was on he's nerves Wai dole ya sake biya Don ya samu labarin har da anal sex yayi da nana kuma babu wannan maganar a cikin deal dinsu, he try to make her understand he paid a lot Don haka yana da right over amma sai taki Tana cewa dole ya Kara biya tunda har iyayen yarinyar sun kaita police station, he tries to stop her amma sai ta dinga threatening dinshi, ko kadan she knows he's a monster amma Tana ganin she's too special to be dealt with, he called her har cikin gidan for More money, Tana shiga taga dai da akwai mutane so nothing bad will happen to her, Tana shiga yayi sacrificing dinta kaman yanda yakewa sauran mutane. Mutuwar big mama ya batawa manyan mutane wayanda take kawowa mata da Maza rai, lokacin alhaji Mai saa ya Kara tsorata da halin safwan, dukda he warned him on not killing her sai da ya kasheta, tsakanin alhaji Mai saa da limitless sai respect Dom yasan already safwan yace kauce bani waje babu abinda ka iya, Yanzu shi bai da wannan yadin Don ranar da yayi fifth sacrifice ya bace daga gareshi, Yanzu safwan ya zama hot cake that ganinshi ba kowa da kowa ba, bai da lokacin lalata da mata kawai wani ya samu yana bashi 100k akan any woman pant da zai kawo mashi, duk meeting da zasuyi pant din safwan sai yafi na kowa yawa Don kudin da wannan matashin ke samu yasa bashi da sanaa sai satar pant din mace, har cikin hostel yake shiga as masu kwace shara yana kwace pants da ake zubawa a bola ko pad da akayi amfani Dashi a bisa umarnin safwan, yanda ake sace pants din yanmata haka ake samun mysterious death na mata especially yan mata,, safwan kam hankalinshi kwance Don rabon da ya samu mace har ya mance, he's so busy traveling from one country to another can company dinshi, Inna kam sai tayi wata biyu bata ganshi da idonta ba, ko magana bata iyayi sabida yanda take tsoron shi, asiya kam ta kwantar da hankalinta Don gani tayi babu hanyar fita daga wannan gidan, tsakanin su dashi shine ya kawo damin kudi ya ajiye masu yace su sayi duk abinda sukeso, Inna duk son kudinta wannan yafita ranta Don tasan ba na Allah bane kuma batasan yanda zatayi ba, old car dinshi ya ajiye masu in zasu fita driver ya fita dasu, ya saka younger siblings dinshi a the most expensive school a garin Kano.
Yana zaune sanye da farin expensive shadda sai kanshi da hula, sai Yanzu yayi kudi Don duk Wanda ya ganshi yasan yana hutawa, gashin hannunshi kwance Yake luf yana sheki, yayi mugun kyau that da farko ba kyau yayi ba sai Yanzu ya amsa sunanshi limitless, ajiyan zuciya ya saki tare da turo hulan kanshi ya Dan dawo gaban goshinshi, idanuwanshi dake dauke da thick lashes ya lumshe looking so disturbed,
"Kai...wannan wane irin balai né...Yanzu I have to slee da kato irina....kudi kudi kudi...Kai kudi bakayi ba...." Yafada yana sauke ajiyan zuciya kaman Wanda yayi race, mikewa yayi ya koma bakin glass window dake sama kusan na goma a company dinshi, tsayawa yayi yana kallon matasan dake aikin part din da ba'a kammala ba, samarine sunkai su hamsin suke aiki wajen.
Bai kaiwa minti daya sai ya saki ajiyan zuciya, dukda baida tausayi kawai yana tunanin yanda zaayi ya taushe namiji kamanshi ya kwanta dashi har ya samu natsuwa kuma nit once, through out the whole months the minimum is 4 times,
"Shegu kuma suce you will die if you don't do it..." Yafada yana pacing up and down cikin Crystal office dinshi da in ka shiga karyarka ka tuna a Nigeria kake tsaye, sai ka rantse you're in abroad saboda yanda aka tsara wajen, ga sanyin ac da kuma wani irin kamshi da bakasan ko na meye ba amma in bakauye ya shigo wurin duk wayewanshi sai dai bacci yayi gaba dashi sabida yanda sanyin wurin ke ratsa jiki, tsoki yaja ya maida hannunshi cikin aljihunshi,
"Allah yaisa tsohon banza..." Yafada referring to alhaji Mai saa,
"Kai zaka nemo abunyi..." Ya fada yana dauka fita daga office dinshi ya shiga elevator da hannunshi cikin aljihunshi har lokacin, yana fitowa sai gaidashi ake amma bai wani daga Kai sosai sai dai ya daga masu hannu, yana fitowa driver yayi saurin bide mashi bayan mota ya shiga cikin looking young, handsome, gorgeous, cute and above all buoyant, Don ko makaho ya ganshi yasan ba talaka bane saboda yanda Hutu ya amsheshi, driver kallon shi yayi ya tambayeshi inda zashi, relaxing yayi Sannan yace
"Mai saa estate..." Ya amsa mashi atakaice, expensive and luxurious car din driver yaja suka bar wajen, har wannan lokacin safwan bai da gurin daya wuce yaga Allah ya hadashi da habib ya kasheshi Don he's still hungry to kill him, karar wayarshi yasa ya bude idanuwa, kawunshi musa ya gani, sai da yaja tsoki Sannan yayi piçking da sallama kaman wani mutumin kirki, maganar dai ce na hada su aure da baraka kanwar Aisha daya kashe, yasan he was talk about her amma tunda ya fara aikin company bai da lokaci balle yayi wannan maganar amma kusan duk kwana biyu sai kawunshi ya kirashi kan maganar, always yana fada mashi he's busy but Yanzu da aka kammala ginin company din zai duba,
"Kawu zan shigo gobe..." Shine maganar dayayi mashi bayan yayi mashi Sallama,
"tou gobe da akwai manya a gidan mu kenan..Allah ya kaimu..." Ya fada jikinshi na rawa ga limitless zaizo gidanshi, nikam nace da kasan har da jinin yarka da you will run far away from him, bai kara cewa komai bai ya katse wayar tare da Kara relaxing.
Nana ce zaune gaban iyayenta looking fresh as if she was not torn from limb to limb Don she looks ok and beautiful than ever, sai da tayi wata biyu a hospital ta warke, kudin kam da ta amsa bai ishe kudin maganintaba Don her drugs was expensive sosai Wanda ya cinye sauran 200k din har sai da dad dinta ya Kara more money, har yau Tana mafarkin safwan kaman yana zo mata, duk Daren data ganshi bata Kara bacci saboda fargaba da tsoro, Yanzu kam nana bata da gardama, she have become a good girl and so obedient, kawai Abu daya né Wanda iyayenta suka yi har suka hakura wato komawarta makaranta, babu irin magiyar da ba'a yi mata ba amma nana tace ita da karatu har abadan, Maryam tazo ta basu labarin mutuwar big mama amma that does not make nana feel better, ita kawai she don't want to step out of their house, she feels so save a cikin gidansu, shiyasa ko fita batayi tunda wannan abun ya faru, ko best friend dinta Maryam batasan exact reason dayasa nana ta bar zuwa school ba, in fact babu Wanda yasan abinda ya samu nana har elder brothers dinta, kawai lokacin da yake asibita cewa mutane sukayi aikin dan kanoma Mai tsiro akayi mata, mahaifinta né yayi gyaran murya Sannan yace
"Nana.." Ya kirata cikin natsuwa, kanta kasa Ta amsa mashi Don tunda ta dawo gida bata Kara hada Ido da kowa daga cikin su ba, wani irin nauyinsu take ji that In ba aiki take ba Tana cikin dakinta.
"Yanzu fadamin last decision kam maganar karatunki..." Mahaifinta ya tambayeta cikin natsuwa,
Thanks37💙💛💜❤💚
Sirrin wasu gayun
💛💜💚💙❤
® zuwairat (ummumaryam)
3⃣7⃣
Don't read if you didn't pay, if you do I owe me