← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 162

Sashe 21

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Achan kam bayan shugaban ya gama enchanting abubuwan yayi stretching hannunshi a gaban safwan, cikin rawar jiki safwan ya Dora hannunshi kan nashi, idanuwa safwan ya lumshe Jin kaman wani Abu na yawo from he's palm to he's body, sakin hannun safwan yayi ya mikawa usman hannun, shima usman Dora mashi hannun yayi he felt something traveling through he's body, then habib, yana kama hannun habib yayi saurin sakin hannunshi yana mashi wani irin kallo, "Hmmmmm..." Mutumin ya fada Sannan yace sake cewa "You're all great....now the rule is you will never say anything to anyone about this place ..if u do you will die... If you refuse to do what you're asked to do you will die...." Dukkan su kallon shi sukay amma he's power is beyond words Don ko bakin magana basu dashi balle suyi gardama, kaman yayi dominating dinsu haka yake sukeji, komai na jikinsu bai da wani amfani sai abinda akace suyi, hannu shugaban ya daga sama sai ga wasu tiny little cups guda uku abinda ke ciki is so small da sipping daya zakayi ya kare, hannunshi ya mika gabansu sukayi saurin dauka cup din kaman wasu slaves to he's charm, "Drink..." Yayi commanding din dinsu, jiki na rawa suka Kai baki suka juye, the expression on their faces is undiscribleable, kowa hadiyewa yayi kaman yana hadiye wuta, habib dafa chest dinshi yayi da karfi duk idanuwanshi da suka Chanza kala sukayi waje, kaman he's struggling for breath, hannunshi biyu rike da chest dinshi ya durkusa nan kasa sai ya fara aman jini, shugaban zaro idanuwa yayi yana kallon shi face Dinshi dauke da damuwa, safwan da usman kura mashi Ido sukayi suna kallon shi amma couldn't help, duk wayanda ke zaune idanuwa suka zaro suna kallon abinda bai taba faruwa ba, habib ya fi minti uku yana wannan aman Sannan ya daina, jini nan kasan inda ya durkusa kaman an yanka rago, kasa mikewa yayi saboda yanda duk jikinshi ya mutu because kaman the blood is coming out of he's vein, "Stand..." Shugaban yayi commanding dinshi, jikinshi na rawa ya Mike tsaye sai nishi yake, bayan hannunshi ya saka ya goge bakinshi, hannu ya sake dagawa wannan cup din ya sake bayyana a hannunshi, sake mika mashi yayi jiki na rawa habib ya amsa, "Drink..." Yay sake commanding dinshi, ahankali yazo Kai cup din bakinshi kaman daga sama aka huge cup din daga hannunshi abinda ke ciki ya zube, cikin zafin Nama ogan ya Mike yana cewa "No way.." Yafada da karfi, "Who's interfering with my work?.."ya fada da karfi yana kalle2, kallon habib kawai yake, safwan kam babu abinda yake kallo sai wanna abun daya zube da wasu abubuwa suke ta yawo a ciki, kurawa abun Ido yayi no knowing what to do, kawai Inda zai samu dama Yanzu shine ya yi maganin alhaji idris daya kawo su wajen nan in he first place, dukda Yanzu he's feeling he ca do anything yana Dana Sanin zuwa wajen nan, yasan they can never say no because he feeling yanda ake controlling jikinshi, shugaban daga jaw din habib yayi yana kallon eyeballs dinshi, he feels like saying a kashe shi amma that will be defeat, komawa yayi ya zauna sanna ya daga hannunshi wasu Kayan suka bayyana, hannunshi ya mika masu Sannan yace "Pick one up..." Yayi commanding dinsu In a horrible voice, jiki na rawa suka dauka one for each, yadi ne baki wulik Wanda bai wuce 2 yards, nuna safwan da usman yayi Sannan yace "U will use this on a virgin girls....cover her up with It...it will be your source of wealth...and you..." Yafada yana juyawa ga habib, Sannan yace "Your first victim is your mother...if you don't do it in the next 2 weeks you will die..."Yafada da karfi har dakin na amsawa, habib ji yayi tears na taruwa idonshi, he can't believe all this while kudin da yake ciyar da mahaifiyar shi is a blood money...sanna gashi Yanzu Ana cewa ya kashe uwarshi "Why..." Ya furta understand he's breath Wanda shugaban yaji "Because you can never do anything if she's alive...so she will be your first sacrifice...."ya fada mashi cikin tsawa, idanuwa habib ya lumshe giving tears chance of flowing,safwan da usman ji sukayi basu da control over themselves saboda wannan Abu da suka sha, amma dayake shi habib bai zauna a jikinshi ba he knows exactly what he's doing, yan abubuwan initiating dinsu akayi Inda daga baya ya amayo zobe guda uku ya bawa kowannensu suka saka,habib ma ya saka amma yana Jin wani irin zafi a hannun daya saka zoben, another scary part is the eating of human flesh and blood,su ba'a basu ba because their initiation is incomplete,bazasu zama full member ba until sun yi first tasks dinsu. New members seat su hudu suka zauna tare da wani saurayi Wanda shima da gani yau ya fara zuwa, zzzzzkowannensu da tunanin da yake, shi safwan yana tunanin zaiyi tunda he has come this far he don't exactly abinda ke faruwa a cikin jikinshi amma ko kadan bai tsoron komai,it's like An cire mashi tsoro da fargaba, he feels so new and alive, kawai babu abinda yake hange sai wealth, yasan harkar babu yaudara because babu wani matsiyaci a daki, "Am not the first..and I won't be the last....'" Yafada cikin ranshi , yasan dai he will never be the same,shi ma usman is feeling the same as safwan, babu wata frgaba, kawai abinda suke hange naira "Money the easy way..." fada cikin ranshi. Shi kam habib Allah Allah yake ya bar wajen ya cire zoben hannunshi saboda yanda yake mashi a hannu, he's feeling kaman Ana burning hannunshi da wuta, rike yatsar da ring din yake yayi yana aduar Allah ya fiddasu daga wajen lafiya, sai da suka gama cin naman su Sannan suka hau upstairs sukayi abinda suka Saba suka sauko wearing asalin kayansu, alhaji idris suka hango cikin z of people ya nufo so face dinshi dauke annashuwa kaman nothing happens. Yana karasasowa suka Mike face dinsu dauke da normal look, habib kam kaman ya shake shi har lahira yakeji, hannu ya mika masu yana cewa "Congratulations..welcome to Jin dadin rayuwa...sai da kuga talauci a nesa da ku Dom daga yau ko kusa da inda talauci yake Baku zama..." Yafada cikin Jin dadi, dukkan su babu Wanda yace komai amma habib bai mika mashi hannu ba, he has something to say amma yana tsoro kar suyi mashi wani Abu, gani yake they're capable of doing anything tunda har mutum suna ci. Alhaji idris kallon habib yayi zai bude baki yayi magana sai kuma yayi shuru yayi gaba suna biye dashi, suna zuwa inda motar shi take suka shiga suka bar wajen, babu Wanda a Kara cewa komai har habib that is boiling ganin zoben hannunshi is hurting him so much yasa ya boye hannunshi kasa ya cire zoben ya boye cikin aljihunshi. Hotel da suka sauka ya maidasu babu Wanda yace komai har saida suka shiga dakin su Sannan habib ya fashe da kuka da karfi yana cewa "Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun....Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun....what sort of world is this...wannan Mutumin ya cutemu...ya gama damu...he has ruined us...." Habib ya fada cikin tsananin kuka, safwan zama yayi bakin gado yana lumshe idanuwa, habib daga Kai yayi ya kalle su yaga they're not saying anything alaman zasu aikata abinda aka zasu "Wai naji kunyi shuru...you people are not saying anything...ko daman kunsani ni kadai né ban sani ba?.." Yafada cikin tashin hankali, baisan abinda sukasha yayi tasiri a kansu ba, "Wai meye mugun Abu ciki?.. Wannan abun fa ba kan mu aka fara ba...kuma t won't end with us...duniyar ce sai da haka...mun sha wahalal karatu...munsha wahalal néman aiki...munyi roko har mun gaji.. What are we going to do?... Starve to death?... This is a way of paying the world back for what they did to us..." Safwan ya fada face dinshi kaman bai taba dariya ba, hannu habib ya Dora a Kai yana cewa "Pls don't tell m zakuyi... Don't tell me zaku zama ritualist...zaku zama Wanda azaban allah zai tabbata akansu...zaku zama wayanda iyayensu zasuyi Dana Sanin haihuwar su?... Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...pls you guys should wake up...pls wake up this is not us..." Habib ya fada cikin matsanacin kuka, idanuwa usman ya lumshe tare dacewa "wai Kai bakaji abinda Mutumin nan yace ba?.. Yace zamu mutu if bamuyi exactly as we're told ba..." Usman bai karasa ba habib yace "Har Kai am...mutuwa da take kan kowa?....of what use zanyi loosing eternal life Dina?... Do you know How long you will live?... You can start tomorrow and die next tomorrow...Dan Allah kuyi tunani...ku muyi wannan mugun Abu...they're even eating human meat...shi ake Kira da carnibalism..." Yafada duk tsigan jikinshi na tashi, kwanciya safwan yayi ya juya mashi baya babu alaman yarda da maganar da habib ke fada mashi, tamkar an cire humanity dake jikinshi Don ko wani zancen mutuwa baiyi, kawai tunani da yake shine da waye sai fara?, ance mashi virgin yasan virgin won't be hard to come by a unguwar su sai dai yana da targets, mikewa usman yayi yana cewa "Ni dai am not ready to die yet...so zanyi...Baka ganin mutanen dake wajen?... Dukkan su are all well made...we can make heaven with our money..." Usman ya fada sounding care free, cikin kuka habib ya girgiza Kai yana cewa "Make heaven with blood money?... Do you think it can happen?. .. They said mamanmu is my first ritual...my own mother..uwa ta da ko bakin cikina batason gani....mamanmu da in na shiga damuwa itama sai ta shiga ..ita akace in kashe saboda samun duniya...in kasheta matar da Tasha wahala Dani from my child hood to date..." Yafada yana kuka kaman idanuwanshi zasu fado kasa, baki usman ya tabe yana cewa "Kai fa kace mutuwa Tana kan kowa... Instead of her to die for nothing it's better she die for something..." Usman Yafada mashi atakaice, shuru habib yayi ya gane he has lost he's friends, ko kadan they don't sound like abokanshi da ya sani, kawai he's feeling he wants to get away from them, mikewa yayi ya Kama hanyar waje, a corridor ya hadu da alhaji
Chapter 21 · 0% Book details