Sashe 84
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Alhaji bello da family dinshi suna nan hospital har zuwa ishai inda har lokacin habib da aka fiddo daga surgery room bai ko motsa ba, oxygen a hancinshi Sai kuma machinery dake reading heart beat dinshi, kanshi yasha bandage sosai da ko face dinshi ba a gani, the small part of he's face that is visible is swollen sosai, leg dinshi na hagu shima na daura da alaman da akwai ciwo wajen, alhaji bello sai kallon shi kawai yake ya rasa inda zai saka kanshi ya ji dadi yana ganin laifi shi né sabida in da bai fito zuwa katsina ba bazai samu such problems ba, hajiya really sai fada mashi take its met to be Don haka he shouldn't blame himself, har lokacin alhaji bello baici komai ba, matarshi tayi tayi har ta hakura, Rolex dake hannunshi ya kalla Sannan ya kalli matarshi yace
"Ku tafi gida..." Bai karasa ba hajiya tace
"Alhaji kaifa..." Ta tambayeshi sounding so disturbed,
"Aa ku tafi...I can't go home now..." Yafada mata atakaice, kafa mufida ta buga kasa Sannan tace
"Daddy no...mu tafi..,gobe mu dawo..pls..," tafada kaman zatayi mashi kuka
"No darling ku tafi gida...how can I sleep when I have put someone into this mess..Allah kadai yasan how he's feeling...bai yuwa inje in kwanta cikin ac while someone is here like this...someone I cause the pain to...kawai ku tafi..." Ya fada kanshi kasa looking so worried,
"Haba daddy..,don't worry yourself too much...wannan mutum will thank you if he wakes up sabida a sanadiyar abinda Kayi mashi zai samu lafiya...so pls it's destined to be..Kayi hakuri muje gida..first thing in the morning zan maidoka da Kaina..." Inji danshi namiji,
"Kilan so yake wani matsala ya sameshi because of this,..many people in your status will not even look back..amma Kai daddy saboda good heart Dinka ko abinci ka kasa ci...Allah will reward you...shima in Allah yasa ya farka he will say you're a nice man...kawai muje gida,,doctors will take care of him..." Inji mufida,
"Yanzu call me shehu..yazo ya tayashi kwana..." Alhaji ya fadawa son dinshi, phone yaron ya fiddo yayi dailing number wani Mutum, bayan yayi piçking yace
"Dad yace kazo Sahel international hospital....Sannan yace kazo da shirin Kwana..." Yafada mashi atakaice, bayan kaman hour guda Wanda aka Kira yazo Sannan alhaj bello ya tafi gida.
As usual kaman yanda suka Saba aka hadu wajen cult inda kowa yayi presenting abinda ya kawo, lokacin daya zo kan safwan ya fito dauke da pants da handkerchiefs, Shugaban kura mashi Ido yayi yana kallon abinda ke hannunshi yana lashe baki yanda yakeyi tamkar kura dayaga nama, ahankali safwan ya mika mashi wannan Kayan, amshewa yayi kanan yanda ya amshi na kowa, but he was surprised by the number of pants, pants tara ya gani Wanda yasa yayi mamaki kwarai sabida no new comer has ever come with such gift at first time,
'"Nasan Kai da ban né limitless...tun farkon ganinka nasan Kai zaka fita da ban...halinka ya fita daban Dana saura...kwasonka ma daban né...duk sai kafisu zarra,,," Yafada da turanci cikin wata irin murya dake nuna he's , murmushin Jin dadi safwan ya saki yana basarwa, magana yayi wannan katuwar maciji ta bayyana ya fara cinye wannan pant din kaman yanda ya Saba, a azahiri he's eating pant amma spiritually he's eating the soul of the victims, duk Wanda ya cinyewa pant bazai Kara wata uku duniya ba, ahankali shiga ba ya bude wannan hankerchiref din, idanuwa ya waro yana kallon Wanda ke dauke da sperm din safwan, wani irin ihu ya saki yana cewa
"The biggest gifts...zuria biyu..." Yafada cikin turanci, safwan bai gane Abunda yake nufi da two linage ba, he tries to check abinda yake cewa but he's too powerful to read he's mind,
,"arzikinka da karfin fa bazaiyi iyaka ba...you're indeed limitless..." Yafada yana mikewa snake din daya handkerchief Mara sperm sai kuma Mai sperm shi da kanshi ya saka a Baka idanuwa suna sauya kala, safwan ji yayi kaman Ana zaran wani Abu daga jikinshi,
"Isshhh..." Safwan ya fada looking at he's body, kallon Shugaban yayi yaga sai lumshe idanuwa kawai yake kaman ba dirty stinky handkerchief yake ci ba,
"So sweet..." Yafada yana cin wannan handkerchief
"So many children..." Ya fada still eating that hankerchiref, safwan ji yayi duk jikinshi ya mutu kaman ya fadi kasa haka yake ji, he's feeling something is being taken away from him, Shugaban ya kusa kaiwa minti talatin Sannan ya cinye wannan handkerchief, safwan na nan tsaye har ya gama cinyewa Sannan yace
"Limitless..how about your assignment..." Ya tambayeshi,
"An ce ya haukace...ban ganshi ba..." Ya fada atakaice, gira daya Mutumin ya daga yace
"Amma you know wannan assignment Dinka né Wanda ya zama dole Kayi..." Shugaban ya fada mashi,
"Yanzu ya zama naka...dole ka kasheshi..." Shiga ba yayi commanding dinsh, ahankali safwan ya girgiza mashi Kai Sannan yace
"Aa..it's not a must..,ban ganshi ba,,,kawai mu mance dashi kawai..." Yafada kaman he's the boss, duk baki aka bude Ana kallonsu,
"No...wannan bazai taba faruwa ba..dole ya mutu...in bai mutu ba yana iya tona mana asiri nan gaba...ya zama dole ya mutu..." Shiga a ya fada da turanci yana zaro idanuwa kaman zasu fado
"Ai nace ya haukace..." Safwan ya amsa mashi
"Ai tunda bamu ganin halin da yake ciki komai na iya faruwa...dole a kasheshi..." Shugaban ya fada atakaice m
"Tou ka kasheshi da kanka mana.." Safwan ya fada mashi, Shugaban idanuwa ya zaro yana kallonshi sabida yanda yayi maganar kaman he's talking to he's mate, tunda yake Shugaban wannan kungiyar babu Wanda ya taba yi mashi magana haka babu respect or fear,
"Wannan is your assignment....dole Kayi..." Shugaban ya bashi umarni idanuwa safwan yayi rolling looking fed up yace
"But why must it be my assignment?.. You're the one with multiple powers..." Yafada mashi, afusace Shugaban yayi Mike tare dacewa
"Kneel..." Yayi commanding dinshi, safwan ji yayi kaman ya durkusarr dashi din saidai ya ganshi durkushe kasa,
"Don't argue with me...never argue with me...all you do is obey me..." Yafada sounding like thunder sabida yanda wajen ke amsa maganar shi,
"yes my lord..." Safwan ya fada mashi, shi har lokacin bai bar Jin wannan sanyin jiki ba, he feels so weak,
"Now go..,have no peace until you find him and kill him...bazaka taba samun sukuni ba sai ka kasheshi..." Yayi cursing dinshi, ahankali safwan ya Mike ya koma seat dinshi ya zauna, kanshi kasa yana Jin Yanzu babu abinda ke mashi dadi Sannan bashi da gurin daya wuce yaga habib ya kashe shi. As usual suka ci suka sha Sannan akayi dismissing.