Sashe 97
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ko da suka dawo gida pretending gabaÉ—ayan su suka yi kamar basu da masaniya akan abin da ya faru ko hanyar É—akin Zaid bata bi ba suka nufi É—akin su hankali kwance ta shiga yi mai bayanin shawarar da suka yanke akan matakin da zasu É—auka game da matsalar Æ´aÆ´an nasu amsa ya bata da
"Ina ganin da mun yiwa yaran nan faÉ—a saboda prof ya sanar da ni abin da ya faru according to baby doctor sai na ga bai kamata mu bar su ba we should at least let them know their faults and improve ko ya kika gani"É—an murmushi ta mai mai gamsarwa kafin ta ce
"Dr ban hana ba kuma ban ƙi ta taka shawarar ba but ka sani fah yaran nan babu ɗan 18 years daga shi har ita sun mallaki hankulan kan su babu fa'ida in mun ce zamu masu magana nake ganin in muka zuba masu ido muka yi biris kamar bamu san komai ba da kansu zasu shirya dan babu daƙiƙi cikin su believe me Dr this is the best way and a perfect way and method of punishing them both amma yi masu magana will not solve the issue and at the same time punish them"shiru Dr Maher yayi yana sauraron ta kafin daga bisani ya miƙe yana unbuttoning rigar sa yana faɗin
"Toh sauran family members É—in kuma fah ya zamu yi masu bayanin shawarar da muka É—auka"?tashi tayi tana taya sa cire rigar nasa sai ta ce.
"Family meeting zamu yi gabaɗaya nan da chan gidan su Dr sai mu haɗu a yi bayani dan kowa ya san abin da ake ciki ka ga ba za'a sami wani leaking grounds ba"riƙo hannun ta yayi ya ce
"Kamar da yaushe kenan kike ganin ya dace ayi meeting É—in"?
"Eh toh,ko gobe ne da yamma dan ka san emergency ne kuma akwai abunuwan yi during the day time but zuwa yamma an gama komai an dawo gida sai a yi cikin sukuni ko ya ka gani"gyaÉ—a mata kai yayi kafin ya ce
"I will compose the message and make sure it communicate to everyone"gyaÉ—a kai tayi ta ce
"Nice Idea"sai ya ce
"Kenan ba zamu yi involving yaran ba kenan"harara ta danƙara mai tana girgiza kai ta ce
"Just yanzu yanzun nan you acted so smart and i was praising you yanzu kuma kana son sako shiririta kamar ba da kai nayi maganar plan ɗin ba u don't know when you will ever become serious Dr"dariya ya mata dan dama so yake ta sake kar abin ya cigaba da damin ta kamar yadda shi yake damin sa dan ya so a ce ɗan sa na tare da matar sa by now he should have at least start a family amma bawa baya gujewa ƙaddarar sa duk yadda ka so in Allah ya rigada ya tsaro maka dole kayi haƙuri ka karɓi ƙaddarar taka..
°°°°°°°°°°°°°
9am
Juyin farko da tayi kenan bisa kan gadon ta tun bayan da ta tashi tayi sallar asubahi ta koma,sequentially ta buÉ—e idanun ta ta sauke saman fuskar Bahajjatu dake zaune saman sofa tana video call da Bilal..
Wuf ta miƙe daga kwance ta ce
"Baha ke ce"?sai a sannan ta juyo da fara'a saman fuskar ta ta ce
"Beelove ni ce har kin tashi"?sai ta sallami Bilal ɗin dan ya zame masu addiction matuƙar ya isa wun aiki sainya kira ta sun yi hirar mintuna biyar sannan su yi sallama haka itama in ta kai office ɗin ta sai ta kira sa sun yi good luck wishes..
Cikin fara'a fuska ba yabo ba fallasa ta nufo ta tana ƙoƙarin mayar da wayarta cikin jakar hannun ta wanda da ganin ta ka ga wacce zata tafi wurin aiki.
Da zuwan ta Bilkisun ta sauko daga kan gadon ta ta nufo Baha ɗin tana zuwa ta rungume ta sai kuka ita kuwa Baha da ta san kwanan zancen sai ta ƙyale ta ta rinƙa risgar kukan ta dan a jiya bayan su Ammi sun bar gidan babu Afzal a kusa ta tafi ɗakun Zaid ɗin ta gan sa cikin tashin hankali a nan ta damu ta shiga tambayar sa sai ya kasa sanar da ita ainihin matsalar yayi shiru har ta gaji da tambayar sa ta fito sai Afzal ɗin ne ke sanar da ita ɗan abin da ya sani sai tayi mamaki toh yau da safe ta shirya har zata wuce wurin aiki Ammin su ta tsayar da ita ta mata bayanin abin da ya faru tsakanin yayan ta da aminiyar ta ta kuma sanar da ita dalilin da ya sa mahaifin su yayi distributing masu family meeting message kenan..
Sai da ta yi mai isar ta sannan tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya ita dai Baha ƙala bata ce da ita ba har dai ta matsu ta ce
"Baha ba zaku tambaye ni matsala ta bane ko dan yayan ki ne baki son ganin laifin sa kema"?sai Baha ta saka surprising face ta ce.
"You are unbelievable Beelove,yanzu dan kin yi kuka kamar baby Zarah har jira kike yi in tambaye ki dalilin kukan ki sannan ki sako yaya na ciki?ai ko ba komai Beelove na san kukan ki na kewata da kika yi ne wanda nima kin san na yi kewar ki sosai kukan ce bata kusa shi yasa ban yi ba kuma na san yaya na shi ke da laifi dan jinyar sa ya sa bamu haÉ—u ba amma ki sani ni ba goyon bayan sa nake ba dan na fi kowa jin kewar ki sam yaya bai kyauta ba"!!..sake baki Bilkisu tayi tana kallon bakin Baha da ke rero waÉ—annan kalamai sai ta ce
"Yanzu Baha fahimtar da kika wa kuka ta kenan"cikin rashin damuwa da maganar ta ce
"Yes or don't you miss me as well"?idanun ta kyar saman fuskar ta yayin da take yi mata tambayar sai Bilkisu ta zamo totally speechless ta kasa ce ma Baha komai.
"Toh na ga lafiyar ki Beelove ni zan tafi ayyuka sun taru min a office da yawa sai dai in na dawo zan zo kin ji"?bata tsaya sauraron ta ba tayi gaba abin ta ita kuna Bilkisu ta shiga ruÉ—u yanzu Baha so take ta ce da ita bata san ma'anar kukan ta ba ko me?me yasa bata ba maganar muhimmancin ba ko a jikin ta..
Wani sashin zuciyar ta ne ya bata amsa da
"Ai duk laifin Zaid ne dan shi ya sa Baha tayi ma magana ta kallon wofi because ta fi kowa sanin halin Baha ko damuwa ta gai saman fuska ta sai tayi magana amma wai ina kuka kuka sosai but Baha ta ce da ita ai saboda ta yi kewar ta ne,yes nayi kewar ta but damuwa ta daban"...
Kallon hanyar toilet tayi sai ta miƙe ta nufi hanyar toilet ɗin da nufin yin wanka sai dai kasa yin wankan tayi dan bayan ta kammala cire kayan baccin ta ta tsaya da nufin saukewa kan ta shower sai ta shiga tunanin moments ɗin su ita da Zaid,.
"Ya ilahi wai nikam ya zan yi da son Zaid?ina zaman zama na rayuwa ta cikin sauƙi kawai ya shigo min ciki ya hargitsa sannan yana son yin tafiyar sa"..tana ƙunna shower ɗin ruwan na fara zubo mata ta tuno da unforgettable moment ɗin nan da ya mayar da ita mace sai ta ji hawaye na son zubo mata at the same time tsigar jikin ta ya tashi ga zazzafar son sa da ke huda gaɓoɓin jikin ta..
Wannan wanka dai ba na daÉ—in rai aka yi sa ba dan duk saukar ruwar dake fitowa daga cikin shower É—in nan sai ta tuno sa mijin ta sai yanzu kewar sa ke kuma kama ta..
Sai da tayi da gaske sannam ta kammala wankar ta fito dan kar ma ta cigaba da tunanin sa sai tayi saurin zurma doguwar rigar ta bayan ta saka inner wears ɗin ta ta ɗau wayar ta ta sauko ƙasa tana fargabar ganin fuskar Umman ta dan it was a narrow escape for her a jiya..
Babu kowa a parlor sai ma'aikatan gidan da ke gyare wurin da aka gama cin abinci kenan har suka yi breakfast babu wanda ya neme ta.
"Ai duk laifin Zaid ne ban taɓa experiencing fushi daga wun iyaye na da yaya na ba sai a kan ka duk wai ba'a ga laifin da kai kayi ba sai ni ake ta blaming".
Haka ta koma É—akin ta ran ta na mata ba daÉ—i,zama tayi ta kira mai masu girki ta wayar ta ta sanar da ita abin da take so a kawo mata.
Ajiye wayar tayi bayan ta duba time aunty Zee ta ce mata zata zo yau but har yanzu bata zo ba kuma a halin da take ciki bata da wani da ya fahimce ta sama da ita aunty Zee É—in dan haka take ganin ta sami hope at least ba duka family nata bane suka juya mata baya ba..