Sashe 74
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 5 min read
 Zama tayi duk jikin ta ya saki ga matsalar menstrual cramps ga damuwar abin da tayi discovering just a while ago,shiru tayi ta daɗe a hakan sannan daga bisani ta tashi ta shige nata ɗakin tayi freshening kanta haɗe da saka kaya ta ɗan yi kwalliya kaɗan ta dawo falon ta zauna tana jiran sa.
 Abin na ɗaure mata kai wai dama haka shi _*so*_ yake ko dai tata ne ta zo mata da wannan sigar?tukunna ma ita kaɗai ke wannan abin da ita kaɗai ke jin wannan abin game da shi but him...,baya jin wannan abin towards her abin da yake ji ya zama mallakin Asma'u..
  Wuf ta tashi ta tsaya hankalin ta tashe dan har zazzaɓi take ji kamar zata yi hauka wannan abin ya shammace ta haka ya yaudare ta ta ya ma za'a yi zuciyar ta ta kamu da matsanancin son Zaid a lokacin da bai dace a lokacin da shi bai yi realising ya gane ainihin taste ɗin sa ba,in aka bar shi da yarinyar nan da tayi silar faɗawar sa halaka yake son cigaba da rayuwar sa har ƙarshe..
 Tana tsaka da tunanin mafita sai ta ji sound ɗin takalmin sa ta bayan ta sai ta juya ta kalle sa,,for the very first time ta mai kallon so kallon da bata taɓa mai ba kallon da ke ɗauke da abubuwa daban daban kama daga zazzafar son sa,tausayin sa,sadaukarwar da zata iya yi akan sa at any cost,baza ta iya rasa sa ba haka zalika ba zata iya haƙura da shi ba ko da kuwa me za'a bata..
Twinkling fingers nasa yayi a daidai saitin idon ta wanda hakan ya saka ta lumshe idanun ta sannan ta buÉ—e su tarr a kan nasa fuskar straight to his charismatic eyes da ya kafe ta da su,jin wani irin son sa take a cikin jikin ta chan ciki cikin jikin ta dama ba lafiya ne da ita ba sai abin ya haÉ—e mata bibbiyu tuni ta ji sanyi na shigar ta silently sai ta hau karkarwa da rawar É—ari wanda ya fallasa har ya saka Zaid gano hakan da idon sa sai shima ya shiga ruÉ—u a ruÉ—en yayi saurin kawo mata agajin gaggawa dan shima ganin yanayin ta ya saka sa cikin duhu ko dai bata jin daÉ—i ne sai dai bai kai ga samin amsar tambayar sa ba ya ga amsar a gaban sa.
Rungumo ta yayi sosai dan gabaɗaya jikin ta ya saki kamar bata da laka,ya tsorata ba kaɗan ba dama bai da masaniya akan rashin lafiyar da tayi a lokacin da yake nasa rashin lafiyar dan haka bai san bata gama jin sauƙi sosai ba ya ɗauka kawai sudden collapse ne.
Saurin kwantar da ita yayi saman 3 seaters leather chair ɗin falon idanun ta lumshe ta fara losing consciousness nata cikin ruɗewa ya shiga kiran sunan ta yana jijjuga ta in yayi ya hau tapping kumatun ta duk ya ma ras abin yi yanzu yanzu ana zaune ƙalau me ke damin ta ne
"Bilkisu...Bilkisu..wake up,,,ki tashi me ke damin ki..common wake up you were fit and sound just some seconds ago what happened....tashi mana Bilkisu stop all these kin san bana son ire iren waÉ—annan puzzles É—in ko...wake up"..
A haka fah ya share mintuna yana girgiza ta ya manta da wani abu wai first aid treatment bare ya É—auko ruwa ya yayyafa mata lallai wannan shine rule da ke magana akan ma'aikatan asibiti akan *"you should "NOT" treat your family member"* saboda a duk lokacin da ma'aikacin asibiti zai kawowa family member na sa agaji in yana cikin wani hali toh abu biyu ne zai fari ko ya ruÉ—e ya rasa samin mafita kokuma yayi overreacting har ya zamo ya kasa treating abin da ke damin sa ya je yana treating wani abin daban.
Sai da ya ga ba sarki sai Allah sai ya tuno da ana yayyafawa sumamme ruwa dan farfaÉ—ar da shi..
Da sauri ya tafi kitchen dake apartment É—in ya É—ebo ruwa da zuwan sa ya shiga yayyafa mata yana kiran sunan ta sau shida yana yayyafa mata ruwan sannan ta ja numfashi a hankali ta yi ajiyar zuciya sannan ta buÉ—e idanun ta ta sauke su kan fuskar sa sai ya shiga tambayar ta
"Me ke damin ki Bilkisu?baki jin daÉ—i ne dama kokuma sudden collapse ne"?tsakanin sa da Allah yake tambayar ta sai ta shiga duhu ta kasa tantance reality ne ko kuma wild dreams ne Zaid asking her abin da ke damin ta strange..
Sai tayi faking facial expression nata ta saka fake grimace ta ce
"Bana ɗan jin daɗi ne Zaid but..,,na ji sauƙi yanzu,thanks for the care".
ÆŠan boko ne dan haka sai ya ce
"A'a Bilkisu ban yarda ba you collapsed suddenly out of the blue sannan ki ce min kin ji sauƙi...no no way dole ki zo muje a duba ki a asibiti ban yarda ba"zata yi magana ya miƙe yana faɗin
"And that's final bana son jin komai daga bakin ki ki zo mu tafi asibiti a duba ki bana son taurin kan nan naki"ya faÉ—a yana wani tsare gida irin he is the boss É—in nan sai abin nasa ya bata dariya har ta É—an fidda murmushin ta fili wanda ya saka sa kallon ta yana mamakin dalilin ta na mai murmushi sai ya saku yana kallon ta kafin yace
"Hey baby doctor listen up...,am the boss here ba a gida muke ba daga ni sai ke a nan ƙasar in ban kula da ke ba Ammi ba zata yafe min ba dan she warned me not to make you feel uncomfortable and insecure dan haka dole ne in kai ki asibiti"!.
Yayi maganar ne da iya gaskiyar sa amma sai ya ga ta saka dariya dan dariyar ya bata sai ta ce
"Boss huhh??toh me zai hana ka kasa treating nawa a nan ba sai mun tafi asibiti ba i guess hakan ya fi ai ko the boss"..
Sosai ya ji mamakin moral da ta samu har take daring nasa sai ya karkata wuyar sa ya ce
"Kenan kina daring na"??ta ce cikin kafe sa da ido cikin idanun sa