Sashe 13
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hanyar su ta komawa gida ne ya ce mata É—azu an kira ta bata É—auka ba an kira shi wai ina take.
Cikin hanzari ta tsaya ta fiddo wayar ta ta ga full service da sauri ta bi kiran da aka mata wanda ta riski 10 missed calls daga family É—in ta sai na Hajiya Madina da na Bahajjatu kiran farko kiran mahaifiyar ta tayi da ta É—aga sai ta yi kamar ta saka kuka ta ce
"Umma ina yini ya gida ya Bilal da su Abba kin kira muna orientation ne sam ban gani ba"dariya Hajiya Zeenat tayi daga ɗaya ɓangaren ta ce
"Ohh su baby an girma babu dai wani abin da bai maki ba ko"?girgiza kai tayi kamar tana gaban ta ta ce
"Umma komai yayi mutanin na da kirki"
"MashaAllah toh yanzu ina kuke na ji Zaid ya ce min motar ku ta sami matsala a hanyar ku ta tafiya dan haka a taxi zaku koma gidan"cikin kaÉ—uwa ta ce
"Uhumm umma ina Bilal ki bashi wayar"murmushi ta yi ta ce
"Bilal na gida baby"da mamaki ta ce mata
"Ke kuma ina kike umma"É—an sukwui tayi kafin ta ce
"Errr....mm..baby muna airport ne"!! tsit communication É—in ya yanke kafin ta ce
"Umma ba dai wannan tafiyar zaku yi ba"? Cikin jin nauyin É—iyar tata ta ce
"Eh baby tafiyar za mu yi kin ga ai ba mu kadai da baban ki bane har da su Hajiya Madina da Dr zamu tafi"cikin ɗari ɗari ta ƙarasa maganar.
Kasa furta komai ta yi dan in suka cigaba da bin halin iyayen su toh tabbas wataran zasu haÉ—iye zuciya dan haka ta ce mata
"Alright safe trip umma ki gaida su Abban"kitt ta kashe wayar tana ƙoƙarin kiran twin brother ɗin ta wanda ringing biyu ya ɗaga
"Haba apple tun jiya nake ta kiran layin ki bai shiga me ya faru"sanyi ta ji a ranta kafin ta ce
"Apple garin ne babu network sai yanzu a hanyar mu ta dawowa daga wun outreach É—in ne na lura shi yasa na kira"
"Ohh i was very scared toh ya garin ba dai sanyi sosai ko"?murnusawa tayi ta ce
"Stop acting like my father sanin kan ka ne zan iya kula da kai na ba sai an gwada min ba"dariya yayi kaÉ—an ya ce
"A'a fah apple kar ki yarda da mutanin ƙauyen nan na san su da son zuwa rafi kar dai ki rinƙa bin su tohm"!! dariya ya bata dan haka ta ɗan dara
"Yes sir"gabaÉ—aya suka dara kafin daga bisani ta ce
"Bilal kana ina su umma suka kama hanyar tafiya yawon buÉ—e idon nan bayan na ce duk yadda zasu buga kar ku bar su har da yaya Luk bai hana ba gashi yaya Jamil baya gari bare ya tsawatar masu why did you allow them"?
"Hmm Bilkisu kenan ke kan ki kin san halin mutanin nan ba fah wannan ne na farko ba da suke sneaking su gudu toh ko wannan ma bayan tafiya ta office na ji kiran sweet wai ko su umma na gida na ce mata eh ta e basu nan na ce mata na baro su gida ta ce in kira in ji toh ko da na kira apple wallahi ce min aka yi bin baya na suka yi da na fita suma suka fita tare da su Abban su sweet wai sun tafi airport i have no clue akan tafiyar nan ta su forgive me"sauke numfashi ta yi kafin ta ce da shi
"Alright gobe zamu yi magana inshaAllah dan yanzu a gajiye nake"!!
"Alright apple i missed you"É—an murmushi tayi ta ce
"Me too bye"suka yi sallama a nan ta tuna da mutum na tsaye na jiran ta.
"Ban fah gama abin da nake yi ba kana iya tafiya in na gama sai in biyo ka"É—aga kafaÉ—a yayi kafin ya fara tafiya bata ji mamaki ba dan dama bata saka ran samin security daga gare sa ba kiran layin Bahajjatu ta yi bata É—aga ba daga nan ta kira Hajiya Madina
"Ammi ina yini"
"Ƴa ta lafiya ƙalau ya yanayin garin kuma ya baƙunta"?
"Alhamdulilah Ammi har yanzu jirgin ku bai tashi bane"? Da mamaki ta ce
"Baby wa ya gaya maki muna airport"? Murmushi kawai ta yi ta ce
"Umma ce dama kawai kira na yi dan in yi wishing É—in ku safe journey"sai ta ji nauyin ta amma still dan kar jikin su yayi sanyi su ce sun fasa tafiyar sai ta ce
"Alright baby mun gode i promise to call you da zarar mun sauka da fatan dai Zaid na kula da ke kamar yadda ya kamata"?
Abin mamaki ya bata amma sai ta ce
"Eh Ammi,toh ni zan ajiye wayar sai dai kun kira mu"!
"Ok take care dear"
"Uhum bye"ta datse kiran yayan ta Lukman ta kira bai É—auka ba sai ya kashe ya kira ta
"Baby sis tun jiya nake neman layin ki bai shiga da fata dai komai lafiya"?
Ɗan murmushi ta yi tana ƙara son ƴanuwan ta dan irin kula da suke nuna mata
"Yaya Luk ina cikin lafiya mutanin na da kirki sosai babu network ne a inda muke shi yasa ban kira ba jiya sai yanzu da muka baro accommodation É—in mu ne na ga full service shi yasa na kira"
"Toh shikenan da fatan dai babu damuwa"?
"Hmm yaya Luk ni na rasa me kuka maida ni kowa sai tambaya ta yake da fatan babu komai of course babu komai babban yaya na"
"Toh na yarda but ki kiyaye sanyi kin sa yanayin garin akwai sanyi kar ki rinƙa shan kayan sanyi fah kin ji ko"? Darawa ta yi kafin ta ce
"Yes sirrrr"ta ja sir É—in ta yadda abin ya zame masu abin dariya har suka daran kafin ta mai sai anjima akan washegari zasu sake yin waya.
Daga shi sai babban yayan ta Jamil ta kira ya fi sau huɗu bai ɗaga ba ƙarshe matar sa ta kira zainab a karo na biyu ta ɗaga tana tambayar ta
"Haba Bilkisu tun jiya hankalin yayan ki ya tashi wai baki É—aga kiran shi ba ashe ma kwata kwata kiran ne bai shiga ba sai fah da umma ta ce mai Zaid ai ya gaya masu babu service dan haka kar a damu da kiran su akan in ku kuka kai inda zaku na reaching juna zaku kira tukunna fah ya sami damar yin barci har zarah ta kasa barci dan hankulan mu a tashe yake toh yanzu ya lafiyar ku"?
Dariya sosai tayi irin tata gatar daban ce dan haka ta ce
"Aunty zee ai ko ɓata nayi sai haka baki bari mun gaisa ba kawai kika hau magana toh ina yini"itama dariyar ta yi kafin ta ce
"Kin raina ni Bilkisu toh lafiya ƙalau ya kuke ya baƙuntar"?
"Hmm Alhamdulilah zamu ce aunty zee mutanin na da kirki gaskiya da fari i was scared amma yanzu ba laifi na ma fara sabawa da su"
"Toh na ji daÉ—i da fatan ba wankan ruwan sanyi suke yi ba ko"?
"Haba aunty zee ko wankan ruwan sanyi suke yini sai in yarda in yi"?
"A'a dai wai saboda lafiyar ki ne kar fah ki rinƙa fitar yamma kin ji"?
Dariya ta yi kafin ta ce
"Na ji aunty zee zan kiyaye ina zarah"?
"Tana falo yanzu muka gama darun cin lunch"suka saka dariya daga bisani ta ce da ita
"Na kira yaya bai É—aga ba in dai ya dawo ki sanar da shi"
"Eh ba zai É—aga ba da yake sun tafi wata meeting akan tafiyar da zasu yi next week but zai kira ki ai"
"Noo koh ya kira ba zai samu ba dan babu network a chan ni dai zan kira shi gobe in Allah ya kaimu"
"Ohh Bilkisu wai babu service a chan É—in"?
Darawa ta yi ta ce
"Eh babu aunty zee sai goben dan ga chan Dr Zaid na jira na zamu yi wayar gobe bye"
"Toh take care please"
"I will bye"suka ajiye wayar ta ɗaga kai ta hango shi chan tsaye bai tafin ba instead ya jingina da bishiyar wurin yana waya ga kayan su a ƙasa grfe kaɗan da shi..
Karasawa tayi zuwa wurin shi ta ce da shi
"Na gama"daga haka ya sauke wayar suka cigaba da tafiya yana riƙe da kayan har suka iso kan titi inda suka tari mai adaidaita ya kai su har masaukin su wanda ba wani nisa ne da shi ba daga wun outreach ɗin da suka fito zasu shiga cikin gidan ya tsare ta ya ce mata
"Baki kira sakaran saurayin nan na ki ba halan dan ya kira ni yana umartata da in baki waya kuyi magana dan naki a user busy yake saka mai me yasa kike son saka min ciwon kan ki"? Mamakin shi ta ji sai ta ce
"Hmm da sauƙi tunda sakarai ne yana da tarbiya da ilimin zamani ba kamar wasu da ke tafe a baibai ba babu kwaɓo"daga haka ta yi gaba ta bar shi da mamakin ta dama ta iya magana haka bai sani ba lallai mijin ta na da aiki toh wacce bata da kwaɓon?ba dai da Asmien sa take ba?no ai bata san labarin su ba toh wacce bata da kwaɓon? Ya ɗaga kafaɗa ya shige cikin gidan shima sai barka da zuwa ake masu da abinci aka fara tarbon su sai da ta yi wanka sannan ta ci abincin ta ta ƙoshi sannan aka dasa hirar abin da ya faru a ranar sosai suka sha dariyar labarin Asma'u dan a nan zulfa'u ke kuma gaya mata ai suma sun san da labarin yarinyar na rashin jin ta har yamma kafin ta ce da zulfa'u ita fah yau karatun islamiyya take jin yi mamaki sosai ya kama zulfa'u ta ce da ita
"Ke koh likiciya a ina zaki yi karatun islama da É—anyen daren nan"?murmusawa tayi ta ce