Sashe 49
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
A firgice da tsoro tab zuciyar ta ta shiga girgiza wa Ammi kai tana faÉ—in
"A'ah Ammi baku san komai ba kawai abin da idanun ku ya gane maku kuka sani apart from that you all know nothing between i and Zaid"ta ruɗe uya ruɗewa sai Hajiya Madina ta riƙo hannun ta da ɗan force ta ce
"Bilkisu Zaid ɗa na ne kuma sai da yarda da amincewa ta zai wulaƙanta ki wanda har duniya ta naɗe ba zan lamunci hakan ba what we see or didn't see doesn't matter abin da ya fi muhimmanci shi ne amincewar ki akan zaki auri Zaid ki kula da shi kafin ya farfaɗo dan kema ki sami lada bibbiyu ga na aure ga na jinyar sa da kika yi ko baki son samin wannan ni'imomi da rahama ta ubangiji ne Bilkisu"?sai ga hawaye na bin fuskar ta dan ita gaskiya ba ta son yin rayuwar aure da mutumin da bai son ta mutumin da laƙaba mai ita za'a yi it will appear like a big disgrace to her yadda take magarki da burin jin daɗin rayuwar aure da mijin ta kamar dai yadda iyayen su ke yi sai a ce She end up with someone she doesn't love someone that doesn't love her wabda basu yi courtship ba kawai daga sama yana ciwo ba ma a cikin hayyacin sa ba a ɗaura masa auren ta inaa impossible ita dama tausayin sa lawai take ji banda wannan babu wani abin.
Ganin kukan ba mai ƙarewa bane sai Hajiya Madina ta shiga ƙwabon ta dan ta san in tayi sanya tayi lagwa lagwa toh ba abu mai wuya bane a wun Bilkisu ta ce bata yi kuma in hakan ya faru uta zata cutu dan ta daɗe da yin mafarkin kasancewar su inuwa guda
"Bilkisu ji ni da kyau,kin ga Allah in kika bari tunanin zuciya barkatai suka rinjaye ki?toh wallahi babu ke babu samin natsuwa da kwanciyar hankali har abada,haba,Zaid ɗa na ne kamar yadda kike ɗiya a gare ni ko babu komai akwai amintaka da dangantaka tsakanin mu da iyayen ki which equally make Zaid to be your brother,ko ba komai a matsayin ki ta doctor mai kula da kuma kare lafiya da matsalar client ɗin ta in kika dubi Zaid da kyau zaki hango damuwar sa Bilkisu,uhmm,Zaid na buƙatar kula daga wun wanda ya wuce ƙani ko iba ko uwan sa yana buƙatar kula ne mai zurfi daga wun sirrin sa,muharram ɗin sa,matar sa which he have not,amma kin ga yanzu with the little closeness da nake gani a tsakanin ku da yadda kike reacting when it comes to Zaid sai na ga a duniyar nan babu wacce ta cancanta ta kuma dace da zama da amsa sunan matar Zaid sama da ke Bilkisu forget about his jinnkai stuff duk izzar sa sai dai in ba haɗuwa yayi da mace wayayyiya ba kamar dai ke,matuƙar Zaid ya farfaɗo ya ji cewa kece matar sa believe me he will appreciation our effort kuma kar ki saka a ran ki wai in ya farfaɗo ya san cewa ke matar sa ce zai wulaƙanta ki a'a ba zai yi hakan ba dan zaɓi na ce ke kuma ko bana nan Zaid ba zai taɓa wulaƙanta abi na ba dan haka ki kwantar da hankalin ki ki amince tun kafin ma ya farfaɗon ki fara samin ladar bautar auten ki da ladar jinyar sa da zaki fara i can't force you zan baki time ki yi tunani but kae yayi exceeding sama da 48hours".ta miƙe zata fita ta ce
"And don't forget to pray to Allah for guidance hmm"?da ido ta bita har ta fita daga ɗakin kafin ta sauke idanun ta masu fidda ƙwaa ƙasa tana maganar zuci
"Lallai Ammi bata san komai ba game da su biyun,mutumin da ba son ta yake ba tun asali har ya iya ɗaukar ta ya kaita ƙauyen nan da sunan punishment ina ga in ya san an aura mishi ita in ya farfaɗo?kasbe ta zai yi kawai ya huta..da Ammi ke maganar bata ga macen da ta dace da zama da kuma amsa sunan matar zaid ba sai abin ya bata dariyar baƙin ciki dan tuno da Asma'u da tayi,hmm Ammi bata san cewa ɗan ta na cikin soyayya mai zurfi da wata ba watan ma yarinyar da ta januo mai shiga wannan halin"..
Lokaci sosai ta ɗiba tana saƙawa akan batun a ƙarshe dai ta tsaya akan zata sanar da mahaifiyar ta kawai dan ita kaɗaice zata san abin da fi dacewa da ita a rayuwa in ma auren Zaid ko rashin sa..
Tashi tayi ta tafi ta wanko fuskar ta ta dawo ta goge ta gyara gyalen ta ta fito saÉ—af saÉ—af ta kama hanyar É—akin Zaid wai duk dan kar Ammi ta ganta ta É—auka ko dan ta damu da shine bare tayi concluding abin da ke ran ta na cewa tana son zaid har ta zafafa akan maganar auren.
Wulup ta shige ɗakin yayin da Hajiya Madina da ke daga balcony na sama tana kallon ta ta saka dariyar wautar ta imagine mai cewa a'ah ba'a san abin da ke faruwa ba tsakanin su su biyun ba kenan tana satar hanya kamar wacce tayi sata ta taho ɗakin sa dan dai ta gansa anjima kuma she will claim ita ba haka ba dariya kawai Hajiya Madina ke yi dan ta matsu bata ga ɗan ta ya fara gwadawa Bilkisun soyayyar sa ba dan kuwa shakka babu matuƙar ya san ita ta yi ɗawainiya da shi tun daga ƙauyen nan har izuwa farfaɗowar sa toh ta san siga da launin soyayyar da zai gwada mata babu makusa da irin tasu da suke yi dan haka ta girgiza kai da ragowar murmushi a kan fuskar ta ta fara saukowa tana nazari a zuciyar ta..
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
 *THIS PAGE IS ALL URS FAUZIYA SHU'AIBU KAMBA MRS KT AMINIYAR ƘWARAI😊*
 *16*
  Sauri tayi ta ƙarasa zuwa gadon jikin ta na mazari idanun ta na ƙaiƙayi zuciyar ta na kwaɓon ta a'ah fah halan sakamakon zullumin da take yi da saka abin a ran ta shi yasa deception ya riske ta dan dai ta amince da mafarke mafarken da take yi but unluckily enough for her tana zuwa hannun ya daina motsi zama tayi daɓas a kan kujerar da ke kusa da side drawer sai ga hawaye na tsere a kan kyakyawar angelic innocent face ɗin ta babu kwalliya a fuskar amma is naturally glowing saboda irin hutun da yake samu haɗe da kula,kai hannun ta tayi kan comforter ɗin ta yaye gefen da ta ga kamar yana motsi ta ƙurawa hannun ido sai kallon hannun take yi kamar ta mai magana ta ce ya motsa kusan 5 minutes tana kallon hannun ko zai motsa amma bai motsa ba sai ta cigaba da kuka mai cin rai kukan tsakanin ta da Allah take yin sa dan har shesheƙa take yi kasa furta komai tayi sai kukan dan shi kaɗai ne mafita a gare ta ta ɗau lokaci tana kukan daga bisani ta miƙe ta gyara mai comforter ta juya ta fita ta koma ɗakin ta breakfast ta taɓa kaɗan ta yi saƙo ta telegram dake ɗakin dan a kawo mata morning drug na ta because 6am medication ya wuce sai dai na 6pm jim kaɗan sai ga nurse ta shigo suka gaisa ta miƙa mata medication ɗin ta sha sannan ta fita ita kuma ta kwanta cikin wani hali tun tana iya fidda hawaye har dai bacci mai nauyi ya ɗauke ta..