Sashe 125
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama tayi bisa kan stool dake kitchen ɗin ta fara shan oat ɗin nan kamar ba zata bari ba har ta kai last spoon ta buɗe bakin ta zata saka sai ta ji motsi wani faɗuwar gaba ne ya riske ta bata tsaya duba ko wanene ba kawai ta saka ihu ai da gudu ya ƙaraso ciki ya kai hannun sa saman bakin ta yana ce da ita
"Hey ni ne fah stop panicing"!!sai ta sauke ajiyar zuciya ta mayar da spoon É—in cikin kofin ta juyo da wheel stool É—in tana kallon sa harara ta aika mai da shi tana faÉ—in
"You really scared me you know"sai ya murmusa ya share mata gumin da ya ke bin fuskar ta ya ce
"Am sorry but...i was looking for you cikin daren nan zaga gidan nan nayi kaf ban gan ki ba only to find you here in the kitchen what are you doing in the kitchen at this late hours of the night baby"??kallon sa tayi cikin ido ta ce
"I was hungry i couldn't control the hunger till morning"!!ta ida tana shagwaɓe fuska kamar zata yi kuka sai ya buɗe baki ya waro idanun sa waje cikin mamaki ya ce
"Hunger"??gyaɗa mai kai tayi kamar ƙaramar yarinya sai ya saka hannu a waist ɗin sa ya ce
"My girl kar fah in ji wai raguwar mace nake tare da,,huh,,how can you be hungry!?in just a single round wai kina jin yunwa?what if i decide to ride for 5 rounds me kenan zai faru"??waro idanun ta tayi kafin ta ture sa ta fara faÉ—in
"Dama kai mugu ne ko a theater suit baka da tausayi shine har ni da nake matar ka kake son gwadawa muguntar taka"??dariya yayi yana kallon ta dan shi tausaya mata yake yi yadda take tiny ɗin nan da shi da yake huge ya zata fara ɗaukar buƙatun sa dan tun da ya shige ta ya ɗanɗano baya jin zai iya daina shiga wannan duniyar mai ɗumbin kayan alatu gashi daga dukkan alamu matar tasa raguwa ce bata iya ɗauke mai buƙatar sa all the time..
"My girl am not a monster you know that kawai ke kike min wannan kallon dama chan ba son ganina kike yi ba"sai ta ɗan murmusa tana tariyo irin ƙurar da suka tayar ita da shi a asibiti shima tunowa yayi sai ya murmusa ya ɗaga ta daga wheel stool ɗin ta sauko ƙasa ya rungumo ta ta gefe yana tambayar ta
"Baby kin taɓa tunanin mace zata iya conceiving a one shot"??kallon sa tayi tana girgiza kai ta ce
"I doubt but yana faruwa it's possible"tafiya suka shiga yi suna tafe yana nazarin abubuwa da dama sai ya kuma tambayar ta
"What if,,babu proof na conception me za'a kira wannan"??dakatawa tayi ta juyo suna kallon juna ta ce da shi
"You are a doctor you are specialized there ya kamata ka sani babu macen da zata ɗau ciki babu alomim ko kaɗan ne"!tayi hitting jack pot ɗin dan haka sai ya kuma tambayar ta cikin zaƙuwa
"Ya kuma alamomin zasu kasance"?cikin ƙosawa da maganar dan ta fara jin bacci
"Of course ka san akwai yawan baccin,heart burn,nausea,vomiting,headache,craving,ptyalism,waist pains,lower abdominal pains..you know suna da yawa wasu sai late at pregnancy suke manifesting,..wait..are we in a lecture room please hero am sleepy okey"!!kallon ta yayi yana gyaÉ—a mata kai yana murmushi dan ya gano exactly what he want to know tattare da ita so he should allow her to rest.
Yana murmushi ya kai hannun sa ta ƙasa ya ɗaga ta sama yana kallon ta tayi wrapping hannun ta ta wuyan sa ya mata one sided smile sannan suka bar kitchen ɗin.
Tun a hanyar su ta koma ciki ta fara bacci bai lura ba sai da ya ji nauyin ta ya ƙaru sai ya leƙo fuskar ta ya ga baccin take da gaske sai ya girgiza kai kawai ya cigaba da haurawa har suka kai ciki ya kwantar da ita shi kuma ya koma ya rufe ƙofar ya dawo ya kwanta kusa da ita...
**********
Tafe take tana faman tambayoyi ta sha ado wanda da zarar ka kalle ta zaka san cewa ta jiƙu da kuɗi kuma bata da wata matsala mai tsanani
"Alawiyya ina holder É—in ne wai tuntuni ina faman kirar ki amma sai sumui sumui kike yi kamar wata taliyar da taji ruwa ina kike"??cikin hanzari ta amsa mata da
"Gani nan zuwa Hajiya wallahi Rukayya ce bata gama haÉ—a kunun ba shi yasa ban fito ba sai yanzu ta gama"tsaki ta ja tana mai kallon agogon hannun ta ko da ta kai duban ta har 10am ya gota sai ta kuma É—aga murya cikin faÉ—a tana cewa
"Ku kawo min haka nan wani irin breakfast za'a kai ma mutani by this time"ta kuma jan tsaki,minti biyu basu ƙara ba suka shiga fitowa da baskets kala kala har kala uku masu kyawun gani da tsari an rufe su da covers..
"Ku min sauri dan Allah haba"ta kuma yin tsaki tana mai ba du hanya suka fita zuwa inda motar ta take suka buɗe suka rinƙa loda baskets ɗin har suka gama suka dawo suna sanar da ita..
Fita tayi tayi hanyar motar ta shige haÉ—e da danna horn aka buÉ—e mata gate ta tayar da motar ta fita tana fita ta danna horn sai ga motar Hajiya Madina ya fito whining glass window ta tayi ta ce
"Ban gane ba ya haka Hajiya"?murmushi Hajiya Madina tayi ta ce
"Ke dai mu tafi yi gaba zan biyo ki a baya wani wurin zan fara branching"da mamaki ta ce
"Toh mu tafi a nan mana sai mu tafi chan in yaso sai mu wuce"saurin dakatar da ita Hajiya Madina tayi tana faÉ—in
"Breakfast É—in kuma fah"?sai ta gyaÉ—a kai tana faÉ—in
"Toh sai kin zo"daga haka suka ɗagawa juna hannu Hajiya Zeenat tayi gaba sai Hajiya Madina ta bi bayan ta suna kaiwa ƙarshen street ɗin suka raba hanya.
Hanyar Apo Hills Hajiya Zeenat ta É—auka yayin da Hajiya Madina ta yi hanyar Galadimawa..
°°°°°°°°°°°°°°
Gudu take yi yana bin ta akan dole sai ta zauna a gida dan shi bai yarda da wani zuwa office yau ba shima É—in dan dole ne amma ta ce ita fah sai ta tafi daga nan tayi gida dan tsoron haÉ—uwar ta da Umma take..
"Stop my girl na gama magana bana son jayayya"ɓata fuska tayi tana faɗin
"Shi kenan ni in zauna a gida kai ka fita who knows how many ladies will set their eyes on you"sai yayi scoff yana faÉ—in
"Don't tell me you are jealous"ya faɗa yana kashe mata ido ɗaya sai ta tashi daga hannun kujerar da take zaune tana neman gudu ai kuwa riƙo rigar wankan yayi dan dama shi kaɗai ta saka tun da tayi wanka da safe ta fito sanye da shi ta kwanta bacci bata cire ba shine da ta tashi ta gan sa cikin shirin fita office ta saka masifa akan ko ya bar ta su tafi tare ko ta ɓata masa time da ya ƙi yardar ne ta rinƙa yawo da shi gidan in ya kamo ta sai ta sulale ta gudu gashi ta ɗauke masa abubuwa masu muhimmancin da dole sai da su zai fitan..
Suna tsakiyar falon yana ƙoƙarin kamo ta tana jan baya tana mai dariya sai suka ji alarm bell yayi ƙara,shi ne zai tafi buɗe ƙofar amma ta hana sa ta ce wayo zai mata dan haka tayi hanyar ƙofar da zuwan ta ta buɗe ƙofar tana kallon sa dan kar yayi deceiving nata ya gudu..
Tsayawa kallon ta tayi ganin hankalin ta kwance sai ma ƙara kyau da ta yi kenan sun shirya kansu,
"Hey,,,baby"rigasa ƙarasa maganar tayi tana faɗin
"Oh common stop acting smart na ƙi wayon"ta faɗa tana dariya sai ya dafe goshin sa yana faɗin
"Watch out"sai ta juyo da fuskar ta wa zata gani??da sauri ta matsa daga wurin ta koma bayan ƙofar sam ta manta kayan wanka ne a jikin ta
Da dariyar ta ta shigo tana faÉ—in
"Baby an girma"da kanta ta ƙarasa buɗe ƙofar ta shigo very free shi kuwa Zaid sai duƙar da kai ƙasa yake yi..
Ƙarasa shiga tayi tana faɗin ku aika a ɗauko maku breakfast a mota"zama tayi a kujerar shi kuma ya duƙa har ƙasa ya gaida ta cikin jin nauyin ta ita kuwa ko a jikin ta dan bata ɗau abin a wani babbar abu ba..
"Ke fito zo nan"sunkuyar da kai tayi ƙasa ita duk Zaid ne ya janyo mata wannan kayan kunyar.
Kan ta a ƙasa ta zauna a ƙasa ta gaida ta tana jin bakin ta na mata nauyi,janyo ta tayi tana faɗin
"Baby tariya babu sanarwa ko laifi muka maku ne"?tayi tambayar tana kallon Zaid sai ya ƙara jin kunyar ta ita kuwa Bilkisu shiru tayi bata iya furta ƙala ba har dai ta Kuma nanata masu su aika a ɗauko masu breakfast da sauran baskets ɗin.
Zaid É—in ne ya fita ya je ya shigo da kayan zai ajiye ta ce
"Tafi da shi ciki whole day meal ɗin ku ne"kan sa a ƙasa ya ce
"Thank you Umma"shigewa kitchen yayi yana gama ajiyewa ya bi hanyar bayan ya haura ta step ya wuce sama leaving them to chat
Kallon tsaf ta mata tana admiring irin kwanciyar hankalin da ke tattare da ita
"Baby yaushe rabo tun shekaranjiya kika baro mu gudun mu ma kike hatta da kiran mu ba'a ɗagawa"sai ta shiga ƙif ƙif da idanu ta ce
"Umma shine ya ƙi bari na na dawo gida tun jiya"dariyar manya Hajiya Zeenat tayi tana faɗin.