Sashe 66
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
  "Good morning"!!!bata amsa ba sai ta ce
"Uhmm"what?ya tambayi kan sa dan mamaki ta ba shi sai ya kuma cewa
 "In kin gama ki fito zamu tafi wani wuri ina jiran ki"
 Sai tayi kasaƙe tana tantaman anya daidai kunmuwan ta suka jiyo mata Zaid na faɗin in ta gama ta fito wani wun zasu?da wa?da shi?sai tayi shiru bata sauko daga kan gadon ba tana nan nannaɗe da zanin gadon kamar dai tana ganin sa a ɗakin har lokacin.
  Shiru shiru bata fito ba ya kai duban sa ga agogon hannun sa ya duba ya ga mintuna ashirin da shida sun wuce kuma bai ji alamun ta ma sauko ba bare ta shirya sai ya tashi daga inda ya zauna zaman jiran ta ya nufi ƙofar ɗakin ta ya shiga danna mata alarm bottom.
 Cikin firgici ta ɗago ta mai da idanun ta kan ƙofar tana jin faɗuwar gaba take huɗubar Ammi ya dawo kan ta inda take sanar da ita wai kar ta yarda Zaid ya san ta a ƴa mace sai har ta kammala shan magungunan ta dan Zaid ya iya tsara zance muddin akan abin da ya gani yana so ne.
 Wannan huɗubar ne ya kuma ruɗa ta da tunanin ta har dai tayi making mind ɗin ta akan in ta kuskura ta biye mai toh ba shakka zai kai ta ya baro dan haka ta mai banza sai da ta ji ya kuma pressing bottom ɗin sannan ta ɗaga murya ta ce
 "Zaid i can't come with you....,,just go alone am sick"jin ta kira sunan sick a kalaman ta sai ya turo ƙpfar gabaay ya shigo yana nuna alamun mamakin rashin lafiyar ta dan lafiya ƙalau suka rabu jiya toh me kuma ya same ta hala shi yasa ma bata zo ta tashe sa da asuba ba.
 Ko da ta ga ya bankaɗo ƙofar sai ta tsala ihu ta shiga masife shi tana cewa
 "Zaid get out...out...how can you be barging into my room without my permission...get lost....you wanna see me naked or what...arrrrggg..ka fitar min a ɗaki nace bana zuwa ba zan je ba just go out"!!!da matuƙar fushi ta ƙarasa maganar wanda ya ɗan yi shaking nasa kaɗan sai dai bai biye mata ba instead ya tsaya clearing kan sa a wurin ta ta hanyar faɗa mata shi bai gan ta ba ko ɗazu da ya shigo amma ina ta tuɓure ta ƙi yarda ta kafe akan lallai lallai ya gan ta shi kuma na natse da rantse mata a kan bai gan ta ba
 "I swear i didn't see you"ya faɗa with sincerity a idanun sa sai ta natsu bata ce komai ba har sai da ya kuma nanata mata sannan ta ce
 "And now?ka ganni"??sai ya kuma zama serious kafin ya ce idon sa cikin nata alamun assurance
"Not at all baby doctor...ban gan ki ba"!!sai ta cigaba da kallon ƙwayar idanun sa kafin ta ce
 "Ka tabbata baka ganni ba"??cikin gaskiya da gaskiya ya ce
"I swear".....
 Ajiyar zuciya ta sauke mai nauyin gaske wanda ya bashi mamaki toh me na ɗaga hankalin ta dan ya gan ta?sai yayi bouncing maganar ma ya ce
"It's her perception and hallucination"a zuciyar sa yayi maganar yana mai furzar da iska.
 Kusan mintuna uku suna a haka ya fita bai fita ba ta tashi bata tashi ba sai daga bisani tayi gyaran murya haɗe da ce mai
"Excuse me"!!cikin sauri ya ce
"Sure"!!amma me?sai bai tashi ba ya cigaba da maintaining eye contact da ita sai da ta kuma nanata
 "I said excuse me Zaid"da ɗan ɗaga murya ta yi maganar wanda ya saka shi dawowa hayyacin sa sai ya tuna ashe fah hide and seek puzzle ake yi shi kuma ya zauna..
Tashi yayi cikin daburcewa yana in'ina yana faÉ—in
"Errrmmm..so...sorrry..ina jiran ki a waje sai kin fito"!!ya fita cikin sauri,ko kallon sa bata yi ba dan a takure take da zarar yana kusa da ita shikenan natsuwar ta ya kau haka ma tunanin ta ya tsaya har sai ya bar wurin..
 Halan ba sai ta tafi wun psychologist an duba lafiyar ƙwaƙwalwar ta ba kuwa?..
 Miƙewa tayi ta nufi waldrop ɗin ta ta buɗe ta fito da wata Chloe top and trouser cream colour ta ɗau ƙaramin gyale baƙa amma haɗe yake da hijabi ana iya yafa shi a naɗa kamar gyale mai hula.
 ta ajiye a kan gado haɗe da ɗauko pins da zata kama gyalen da shi,takalmin boot na fata mai kalar ƙasa ta ɗauko mai tsayi wanda ya kai har kusa da gwiwar ta mai siraran rope lace da ake ɗaura takakmin da shi dan samin comfort a ƙasar takalmin kuwa tsini ne kamar dai hills haka yake,ɗaukar babbar Alexander McQueen jacket mai tsayi har gwiwar ta ta haɗa da muffler cream colour.
 Bayan ta gama saka inner wears ɗin ta ta saka kayan sai da ta yi rolling veil ɗin ta saka ta ciki sannan ta ɗora jacket ɗin sai gyalen ya kasance yana rufe cikin jacket ɗin,naɗa muffler ɗin tayi a wuyan ta ta ɗau ƙaramar side bag cream colour ta saka wayar ta da tablet a ciki sai room keys da ke hannun ta ba wani make up sosai tayi ba kaɗan ne amma ta fito dan hidden angelic beauty ɗin ta ya fito a sihirce beauty ɗin ta ke haskawa yana glowing a fizge..
Rasa yadda zata fito daga ɗakin tayi sai da ta gama juye juyen ta sannan ta yi shahada ta turo ƙofar ya buɗu sannan ta fito kan ta a ƙasa kamar marar gaskiya.a yayin da take ƙoƙarin rufe ɗakin shi kuma yana zaune yana jiran fitowar ta jin ƙarar buɗe ƙofar ne ya sa ya ɗago sai ya gan ta tana rufe ƙofar.
 Ƙura mata ido yayi yana kallon ta dan gani yayi kamar ta sami process of hypertrophy saboda transformation da ta samu dan ta ƙara weight compared to yadda take da in a baya tana weighing 50kg a yanzu yana iya cewa ta kai 58-59kg dan ba kaɗan ba canjin ya nuna a jikin ta..
har ta gama rufe ƙofar sannan ta juyo kan ta a ƙasa ta ce da shi
 "Na gama"!!sai ya miƙe tsaye ya tako a hankali har ya iso dab da ita sannan ya dakata ya matso da fuskar sa kusa da nata a hankali wanda hakan ya janyo mata faɗuwar gaba tana tunanin Zaid ai babba ne ba zai yi shirmen samarin zamani ba sai ga shi yana mata wani irin abu da bata san dalilin sa na yi mata hakan ba.
 Jin numfashin sa tayi yana sauko mata daga gefen fuskar ta sai ta ji intense obsession ya shige ta but bata iya furta komai ba
 Cikin ruwan sanyi da kama aji ya ce da ita
 "Kin yi kyau and......you....smell..gooood"a haka ya jero maganar sai ta ji jikin ta na wani iri kamar yana son programming ɓakon abin da ya kawo mata ziyara a lokacin da Zaid ke jero mata maganganun nan dan ba a maganar kaɗai ya tsaya ba sai da ya haɗa da sauke mata numfashin sa wanda abin ya zo mata out of the blue..
Jin muryar sa tayi yana cewa
"Shall we"sai ta ɗago ta kalle sa haɗe da yin murmushin ƙarfin hali ta ce
"Yes"...daga haka ta shiga gaba yana bayan ta har suka fito ya rufe ƙofar suka shiga takowa a hankali har suka iso reception inda ya sanar da su cewa fita zasu yi ba yanzu zasu dawo ba da kyakyawar fahimta receptionist ɗin tayi wishing nasu good day dan ta ga alamun kamar newly couples ne faɗa ne kawai bata yi ba but tayi alƙawarin dhk dare in har suka dawo zata sanar da su how much she admire them ga shigar su kusan iri ɗaya dan jacket ɗin su kala ɗaya ne because suna fitowa daga ɗakin ya saka nasa but rashin kwanciyar hankali ya sa Bilkisu bata yi noticing ba but shi yayi tun lokacin da ta fito hakan ne ma ya sa ya yi complimenting nata but sai ya ga bata yi responding yadda yayi tsammani ba kenan bata lura cewa kaya iri ɗaya suka saka ba ko me ke damin ta ne haka bai sani ba...