Sashe 75
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Ina ganin haka"ta faɗa tana ɗage gira ɗaya sama yayin da take bin sa da kallon in ka isa tana murmushi..abin da tayi ne ya saka sa jin dole ya gyarawa yarinyar nan tunanin ta dama ɗaga mata ƙafa yake yi dan ganin yadda take kula da shi but yanzu tana son ta ƙure sa.
Takawa yayi har gaban ta ya shiga durƙusowa har ƙasa yana kallon ta tana bin sa da ido tana kallon abin da yake yi,yana kai gwiwar sa ƙasa ya kawo hannun sa ya kai saman kumatunta a hankali ya shiga yawo da hannun sa a kan fuskar ta,ita dai tana kallon sa har ya kawo kan bakin ta ya sauke hannun,yatsar sa a kan lips ɗin ta yana jujjuyawa kawai sai ta tsinci kan ta cikin wani hali ta shiga lumshe idanun ta har ta hau sauke ajiyar zuciya ba tare da ta sani ba sai ta ji ya dakata daga yi mata abin da yake yi hakan ya saka ta buɗe idon ta ta sauke kan sa.
Shima ita yake kallo da wani irin siga wanda shi kaÉ—ai ya san ma'anar hakan bai furta komai ba yana kan kallon ta kamar bai san ta ba haka itama tana kallon sa,idanun ta har sun fara cikowa da hawayen tausayin kanta dan wani salon son sa ne ke fizgar ta kai tsaye tana ji a jikin ta kamar nan ba da jimawa ba zasu rabu rabuwar da Allaj kaÉ—ai ya san lokacin haÉ—uwar su.bata kai ga saukar da hawayen ta ba sai ta jiyo muryar sa a hankali cikin sanyi yana tambayar ta
"Kina daring ɗi na ne Bilkisu"??yayi mata tambayar yana mai kallon bakin ta zuwa ƙwayar idanun ta.tsabar sanyin maganar da izzan da ya haɗa cikin muryar sa yayin da yake furta kalamomin bakin sa ya saka ta jin faɗuwar gaba mai tsanani wanda ya haifar mata da fargabar gaba mai ƙarfi dan tana jin kishin sa a ran ta tana tsoron rasa sa sai ta saka idanun ta cikin nasa idon ta buɗe baki ta fara magana
"Eh...,,,Zaid...,i..amm...dari...nn..,,.bai bari ta kai ƙarshen maganar ba ya haɗe lips ɗin su wu ɗaya attraction ne mai gauraye da tsantsar affection ya shige su su duka sai suka lumshe idanun su at the same time this being their first time to experience such thing sai suka rasa sukuni a zukatan su daga ita har shi heartbeat ɗin su yayi increasing yayi elevating sosai dan da za'a gwada su da stethoscope toh lallai ƙarar *_"Lup Dup"_* da ventricles na heart ɗin mutum ke bayarwa za'a tantance banbancin ƙarar da tasu ke bayarwa dan a haɗe ya gauraye ya rinƙa bada ƙarar at the same time hankulan su a tashe yake bata taɓa yi ba haka shima bai taɓa yi ba abin ya zamo masu alien a duniyar su.
For some seconds lips ɗin su na haɗe ba tare da sun yi komai ba haka idanun su na lumshe kamar masu bacci sam basu so su dawo duniyar a haka suka ɗau lokaci sai daga baya tayi ƙoƙarin buɗe idanun ta a hankali kamar mai tsoron gamuwa da mugun abu.
Tana buɗe idanun ta sauke kan nasa lumsasdun idanun da ke rufe ruf gab da nata idanun tana ganin yadda yake fidda numfashi in-out and she can say that tun da suke basu taɓa yin kusanci da juna kamar yau ba and the only time she sees him panting like was once ranar da yayi surgery shi kaɗai ba tare da assistance ba wato ranar da ya ƙi nemar taimakon ta alhalin gata ga shi a cikin theater suit ɗin.
Lips ɗin su na kan maintaining position da suka masu wato lock up position,sai ta fara jan nata lips ɗin baya baya har ta raba da nasa lips ɗin sai kuma ya buɗe lumsassun idanun sa da suka komo kamar wanda ya tashi daga bacci babu abin da ke cikin ƙwayar idanun nan nasa sai buƙatuwa,tsantsar buƙatar mace ne ke taso mai amma abin mamakin shine bai san hakan ba bai san yana buƙatar mace ba duk tunanin sa strange illness ne ya same sa ba tare da ya sani ba dan ya san lafiyar sa ƙalau kuma shi so yake ya nunawa Bilkisu kuskuren ta na daring nasa and he wanted using a positive reenforcement in her but he end up hurting his self ko ina dalilin hakan??
Cikin lumana ya raba fuskokin su haɗe da tashi daga tsugunnen da yake hankalin sa a ɗan tashe dan ya ji abin da bai taɓa ji ba a iya rayuwar sa,kansa a ƙasa ya shiga gyara collar na rigar sa da ya ɗan canza position ita kuma bin sa da ido take yi tana son tantance abin da ta karanta a google sai dai bata ida analysis ɗin ba ta ji muryar sa na faɗin
"Let's go"daga haka ya fita dan yana so ya bar ta ta ƙara kimtsawa..bayan fitar sa sai ta shiga yiwa kanta murmushi tana bin lips ɗin ta da yatsar ta tana tuno abin da ya faru tsakanin su was that a reality act ko dai mafarkin ta ne sakamakon saka abin da tayi a ran ta gashi tayi googling ɗazu ta ga abin da take buƙata abin da ya faru da su na ɗaya daga cikin alamomin da ta karanta but in their case can she call that as a strong sign?girgiza kai tayi tana jin kunyar kanta sai ta tashi ta gyara rigar jikin ta haɗe da gyara gyalen ta sannan ta fita.
A step na huÉ—u ta same sa tsaye yana latsa wayar sa sai ta tsaya kallon sa again kamar bata san sa ba,imagining take yi ya rayuwar su zai kasance in har Zaid na jin abin da take ji?ko zai nuna ko zai barwa kan sa?..
Shi da kansa ya gane presence ɗin ta saboda ƙamshin ta ya iso sa sai ya ɗago idanun sa ya sauke a kan ta wani irin munafukin kallo yake bin ta da shi wanda yake ganin kamar bai da lafiya ne in ba haka ba ta yaya zai tasa ɗiyar mutani a gaba yana kallon ta he thinks he need to see a physician..
Ƙarasa saukowa tayi tana ɗan aika mai da murmushin da bata san tana yi ba sai da taga shima yana mata sannan ta gane cewa ita ce ke yi shi yasa shima ya mayar mata da martani.
A sukune suka ƙarasa saukowa har suka bar hotel province,.
Yau basu tafi wannan eatery É—in ba wani nan kusa suka tafi inda suka ci light dinner tsaf suka kammala suka fito pretending not to remember what happened between them earlier on,a hanyar su ta komawa hotel É—in ne ya canza ra'ayin sa ta hanyar ce mata trekking zasu yi sai ta juya ta gwalalo mai idanun nan nata
"Trekking kuma?sai ta ɗan ɓata fuska kafin ta ce ni kam a'a ban iyawa kawai mu tafi a cab am tired already"surprising look ya bita da shi bakin sa buɗe yana murmushin mamakin ta ita kam ko a jikin ta tsakani da Allah take dan kam ta san tata ta ƙare in har basu koma gida da wuri ba cramps ɗin ta zai ƙaru ta ga azaba a gaban sa ita kuma ba haka take so ba..
"Me kike nufi?in fah ban manta ba ke doctor ce mai kaiwa awa huɗu zuwa shida a tsaye kina surgery toh why the sudden change and weakness?just trekking na how many minutes da zamu yi mu koma kina faɗin baki iyawa"?ƙyale sa tayi har ya dire ayar maganar sa ita kuma tayi picking up
"Zaid i can't..gaskiya bazan iya ba bana jin daÉ—i and anything can happened if care is not taking i can't afford seeing myself being demoralized in front of you i just can't so please ka min rai mu shiga cab mu koma gida"har ta gama kawo dalilin ta shi linking yake yi da issues na crises nata dan garin akwai alamun saukowar ruwa any moment but ai suna iya kaiwa gida ruwan ma bai fara ba dan haka sai ya janyo ta kusa da shi yana mai ce mata.
"Kar dai ki ce min har kin fara tsoron crises naki ne?kar ki damu har mu kai gida babu abin da zai faru trust me"girgiza kai ta shiga yi tana jin pains É—in na increasing intensively ta shiga ce mai
"Baka gane ba kuma ba ganewa zaka yi ba Zaid ni na san abin da ke dami na ba tsoron crises nake ji ba.."kasa ƙarasawa tayi dan wani irin unexpected cramp da ya riƙe ta hakan ya saka sa kasa furta abin da yake son furtawa sai ya hau tambayar ta ko menene ke damin ta amma ta kasa basa amsa ƙarshe ma faɗi ta kusa yi but yayi nasarar grabbing nata ya riƙo ta firmly ya hau girgiza ta but idanun ta har sun fara lumshewa alamar sume mai zata kuma yi for the second time a 360° ya dakatar da mai cab ya shigar da ita sannan ya shiga a rikice ya ce da mutumin ya wuce da su asibiti.