Sashe 101
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
Rungumo ta tayi tana petting nata sai da ta ga ta É—an natsu sannan ta shiga yi mata magana cikin lumana
"Bilkisu kin san fah shi sha'anin aure ba rayuwar wasan yara bane,abubuwa da dama kan faru cikin zamantakewar aure amma ma'auratan na ɓoyewa suyi handling da kan su,ba su barin abin ya fito sai har in abin ya fi ƙarfin su sai a dangana da manya a kawo su cikin lamarin,duk mace da kika gan ta gidan mijin ta tana da matsalar ta wanda ya shafe ta ya ke kuma damin ta amma haka take saka fake face mask da ya zame mata dole dan kare martabar gidan mijin ta gidan ta,..matsalar ku Bilkisu shine rashin fahimta,daga ke har shi Zaid ɗin baku da kyakyawar fahimtar juna kuna da lapses da rift a tsakankanin ku sam baku da proper understanding na juna..Bilkisu babbar matsalar ki a nan shine kina fama da yaƙin mata wanda wasu kan kira shi da kumallon mata but a yanzu da yanayi ya juya sunan ya canza zuwa yaƙin mata..Bilkisu kishi ne ke ɗawainiya da ke ba kaɗan ba Allah ya jarafce ki da kishi matsananci mai zafi wanda yake controlling naki dan kishin ki ya fi ƙarfin zuciyar ki da tunani ki dan kin bari kishin ya rufe maki ido yayi taking over almost 80% of your mindset but baki sani ba saboda you are ignorant of all these Bilkisu..,you see,,shi namiji ba'a nuna mai ana kishin sa fiye da ƙima at least once in a blue moon you can express your jealousy haƙƙin ki ne dan shi ɗin mijin ki ne amma ba wai kawai ki rinƙa portraying kishin ki all day long akan namiji ba saboda kin san wani babban abin da kishin nan ke janyowa"?cigaba da sauraron ta ta yi dan bata jin zata iya ce mata komai a halin nan da take ciki
"Bilkisu kishi na janyowa mace ƙaranta a idon ɗa namiji,yawan kishi na saka namiji rage respect ɗin da yake da shi ma ɗiya mace,kishi na janyo maki raini a idon ɗa namiji saboda gani zai yi ai duk abin da ya ga damar yi maki zai yi kuma ya wuce scot free dan son sa da kishin sa zai danƙwafar da ke and you know what?mijin ki Zaid is a gentle guy if not for that wallahi wallahi kin ji na rantse maki Bilkisu,,tun a jiyan nan ba sai yau ba da Zaid zai sako ki ki dawo gidan da iddar sa a kanki kuma ya tafi ya auro ita wannan yarinyar da kike gani kamar bata kai standard ɗin zama matar sa ba ya gyara ta yayi educating nata ya wayar da ita ya zauna lafiya da ita ta haifar mai ƴaƴa and there is nothing you can do about it believe me ƴar kallo zaki dawo a rayuwar su,,,but sai ba maki hakan ba ya bar ki yana tunanin maybe in kika huce zaki dawo daidai amma sai kika nuna mai no ke ɗin kin ƙware wun iya rashin kunya har kika saka ƙafa kika bar sa a ƙasar germany kika yi dawowar ki a matsayin ki na wacce ke ƙarƙashin ɗa namiji mijin ki,,...did you think that you are a saint or what?Zaid is not yet back ke kin sani kin fi kowa sanin jar yanzu Zaid bai gama dawowa hayyacin sa ba tunanin sa on-off ne Bilkisu,kin fi kowa sanin amnesia na damin sa wani lokacin ya yi daidai wani lokacin yayi akasin haka kuma kin san dawowar ƙwaƙwalwar sa sai a hankali but you reacted that way in such manner da bai kamata ba why Bilkisu?da ilimin ki da wayon ki da shekarun ki ki kasa handling mijin ki?..an you think fushin da kika yi zai janyo sa kusa da ke?me kike tsammanin ji daga wun nasa family ɗin?kina ganin zasu goyi bayan ki su ƙi nasu ne?kina tunanin Ammi zata ɗauke ki a matsayin yarinya mai tarbiya da hankali ne?tell me"?sai ta buɗe babin wani sabon kukan dan ita kan ta ta san zafin rai ne ya saka ta aikata mai abubuwan da ta aikata ba wai dan ran ta na so ba yanzu da aunty Zee ke daɗa farkar da ita daga baccin da take yi na ganin Zaid ba zai iya aurar Asma'u ba sai ta ga ashe ita ce wawiyar da bata da wayo dan haka ta ce.
"Ni yanzu ya zan yi aunty Zee Zaid wronged me but i feel bad for punishing him i get hurt whenever i remember what i did to him".
Ajiyar zuciya ta sauke sai ta tashi tsaye tana mai ce da ita.
"Yanzu duk ba wannan ba kina buƙatar hutu dan kin kwaso gajiya ki bari zuwa gobe in Allah ya kaimu zan zo na musamman mu nemi mafitar abin but for now you need to rest uhmm"?girgiza mata kai tayi
"Okey goodnight"gyaÉ—a mata kai tayi daga haka ta fita ita kuma ta gyara zaman ta saman gadon tana tunanin words da suka samu tsakanin ta da Dr Gabby Fernandez wato likitan germany da yayi treating Zaid,ba komai ke É—aga mata hankali ba sai option da ya bata a matsayin hanyar warakar Zaid É—in kenan dole sai an yi haka zai dawo full senses É—in sa.
"Ya salam me Zaid ya min haka da na kasa cire sa daga zuciya ta har nake ƙara tausaya masa he doesn't deserve my sympathy no"..tashi tayi ta shiga zirga zirga inside her within her heart ta san sam bata kyauta wa Zaid ba saurin judging nasa da ta yi but still if he can remember his duties as a husband to her then defiantly intentionally ya mata maganar yarinyar nan..
Wurgi tayi da quacker oat cup É—in da ta sha ta barshi kusa da gadon ta sam ta tsani tayi tunanin yarinyar never in her dream did she analyze that girl having an affairs with Zaid but me aunty Zee ke son sanar da ita ne haka bu saying yana iya auran yarinyar ya wayar da ita sannan ta haifar masa Æ´aÆ´a,
Wannan magana sai da ya harzuƙa ta ta yi wurgi da pillow dake kan gadon sannan ta shiga share hawayen ta tana maganganu wanda da ji ka san kishi ne ke cin ta ba kaɗan ba
"Ai Zaid ba mayen mata bane ni....ni kaɗai na ishe sa yayi rayuwar sa da ni...babu inda zai kai wata Asma'u...a tarihin gidan mu ma mu duka ai namiji mace ɗaya yake aura...i know Umma will support me if she comes to know what was behind my outburst...Zaid zai dawo gare ni ni kaɗai na ishe sa i can fulfill his wishes as a noble wife,i can do all he wants i can fulfill his desires i can do anything everything for him just to make him mine alone..but how"?rasa amsa tayi dan haka ta koma ta kwanta tana tunanin mafita dan ta san ko gigi take yi ba zata taɓa yarda Zaid ya auri wata yarinya ba bare ma yarinyar nan ƴar ƙauyen nan da ta so yin ajalin sa she just can't stand seeing her anywhere close to Zaid..ihu ta yi na azababben kishin da ke damin ta...