← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 157

Sashe 34

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Don't tell me Bilal"ya gano ta sai ya yi saurin girgiza mata kai ya ce
  "No noo apple is not what you are thinking no is not"ɗan lumshe ido tayi kafin ta buɗe ta kalle shi
  Oh gosh why is apple too complicated yana tsammanin zai iya kaucewa tambayoyin ta but she is still on it ya zai yi da ita?kafin ya sami mafita iyayen su suka shigo godiya yayi wa Allah da ya kawo iyayen su a wannan time ɗin dan haka yayi hanzarin fita sai dai bai yi nasarar fitan ba dan kuwa sunan sa ta kira
  "Bilal baka amsa min ba"!!
  Dafe goshin sa yayi yana nanata addu'ar *Allahumma ajirni fi musibati* .juyowa yayi ya zuba mata ido dama abincin za'a yi serving ɗin ta sai aka dakata kallo ya koma kan ta ana tunanin amsar menene ba'a bata ba.
"Apple he is fine just eat something you have been sleeping for 2 weeks + now ki ci abinci humm"?kasa cewa komai tayi sai ga hawaye na fitowa da ƙwayar idanun ta babu komai a cikin idanun nan in ban da damuwa sai ta bawa ɗanuwan nata tausayi dan haka ya fasa fitar ya dawo ya zauna a nan Hajiya Madina ke tambayar sa
"Bilal halan wa take tambaya"?shaf hankalin su bai kai kan cewa Zaid take tambaya ba sai ya yi lowering muryar sa ya ce
  "Ammi yaya Zaid take tambaya ban san me zan ce da ita ba please help me out"shiru ne ya ratsa ɗakin kafin daga bisani Hajiya Madina ta ce da su
  "Ku ɗan bamu wuri dan in tana ganin ba dole bane ta yi accepting abin da zan sanar da ita ba"!tashi suka yi jikin su a sanyaye auka fito Hajiya Zeenat sai hawaye take ta faman gogewa yayin da Bilal ya rungumo ta ya shiga rarrashin ta dan shima ya kusa fara kukan,doctors ɗin da suke jiran sa ne suka tate sa suna tambayar sa ko ya gama abin da yake yi a ciki dan suna son ɗaura ta a kan monitoring machine da zai na kula da sleeping pattern ɗin ta saboda gudun kar somnambulism(sleep walk,idan mutum na barci sai ya rinƙa tafiya a gigin barcin fiye da ƙima)ya dame ta.
  Shi da aka yiwa tambayar kasa bada amsa yayi kawai sai ya girgiza masa kai a nan likitan ya wuce su kuma suka nufi hanyar surgical room..

   Maganganu sosai da nasihohi Hajiya Madina ta rinƙa yi wa baby doctor a ƙarshe ta sanar da ita komai sai ga Bilkisu ta shiga shock dan hawayen da Hajiya Madina ke tunanin zata gani daga idanun ta sai bata gani ba ta ga ta yi shiru hakan razana ta yayi har zata fara jijjiga ta sai ga shigowar likitan yana tambayar su me ya same ta
  "Doctor i don't know...she just transform right now please do something"ta faɗa tana kuka dan ta razana.matsowa doctorn yayi yana mai fiddo heart stethoscope ɗin da ke sagale a wuyar sa ya shiga gwada ta yayin da Hajiya Madina ke ta faman bin sa da idanu dan a dame ta ke sai ya ɗago yace
  "She needs rest you can excuse her"daga haka ya yi setting mini machine ɗin a hannun ta kamar wrist watch ya bada Hajiya Madina damar fita,kamar zombie ta fitan tana tsoron kar ta kuma kwanciyar baccin da suke tsoro dan a yanzu in akwai abin da suke tsoro shine baccin nan.

*************
  While the surgery was going on sau biyu Dr Zaid Maher na farkawa dan kuwa local anaesthesia da aka mai bai wani yi tasiri a jikin sa ba kamar su mai general anaesthesia sai dai ɗaya daga cikin surgeon ɗin ya dakatar da su akan what if he reacts to the anaesthetic injection dan haka suka kuma banka mai local anaesthesia ɗin da haka suka samu suka fara surgery ɗin..
Concealed blood da ke cikin internal organs ɗin sa ne suka fara regurgitating kamar an buɗe ɓataccen famfo abin ya ɗan razana su dan haka rage gudun jinin da aka saka mai suka yi dan muddin yana bleeding haka kuma jinin na kan regurgitating haka toh ba amfani dan jinin da ke shiga ne ke fita ta root ɗin sai aka yi regulating at the same time aka yi setting lactate ringers drip dalilin saka drip ɗin kuwa shine yana rasa ɗan ƙarfin da suke samu suna surgery ɗin da shi wanda is of a great help to them ga shi pulse ɗin sa na son diminishing dan ya fara jacking kamar wanda zai tafi.
  Komai cikin sauri ake yin sa dan any little delay is definitely gonna be dangerous suna yi suna duba time dan amwai exact time ɗin da aka ɗibarwa surgery ɗin in har time ɗin yayi exceeding toh tabbas zasu rasa sa.
  Hanzari hanzari ake komai,har dai aka gama exposing brain ɗin nasa aka fara tsotse jinin da ke fitowa saboda ya taimaka masu wurun gano ainihin root ɗin da jinin ke bulbulowa.

  Thank goodness sun gano deep injuring ya sami jijiyar da ke transporting jinin jikin mutum daga brain zuwa sauran part of the body wanda medically ake kiran transportation ɗin jinin da circle of Willis(duk wasu gudanarwar jini a jikin ɗan adam dole ta wannan circle ɗin zai bi kafin ya bayar da jinin a jikin ɗan adam)..

  "Shiittttt"cewar main surgeon ɗin da ke ƙara spead a procedure ɗin
  "Anything wrong doc"?tambayar da ɗaya daga cikin surgeons ɗin ya mai kenan sai ya ce
  "More towel is freaking getting out of control"cikin sauri aka miƙo mai disposable white towel ɗin ya yi amfani da shi ya yi blocking wurin da pressure kafin ya cigaba da aikin.

  Babu wanda ya natsu a cikin surgeons ɗin dan abin na son fin ƙarfin tunanin su a process ɗin suka gano cewa babu yadda za'a yi yayi recovering completely sai ta hanya ɗaya which they fear it might cause another problem a kan na shi dan haka sun gama concluding yadda zasu yi suturing plan B suka yi amfani da shi suka shiga yin surgery ɗin zanga zanga babu time komai a hanzarce ake yin sa sai da suka kusa cinye time ɗin kafin su yi saurin suturing daga internal organs zuwa nearby structures that were affected har suka fito waje suka ɗinke da kyayu ba tare da sun bar wani leaking space ba.

  Kimanin awowi 4 ¼ suka ɗauka suna aikin kafin su kammala da suka gama sun yi placing mai wani device ƙarama da zai taimaka mashi wurin jin magana a low tune dan bugun da aka mai ya taɓa hearing ability ɗin sa ta yadda in ba device ɗin aka saka masa ba yana iya experiencing serious crack noises da zai janyo mai bleeding daga kunnuwan sa biyu dan haka suka yi placing abin da tunanin sanar da iyayen client ɗin dalilin saka mai device ɗin dan extra care da cautions da za a na bi to preventing misplacement of the device.

Wuraren 12:45pm suka yi wheeling ɗin sa zuwa private room aka yi setting mai drip duk wasu abubuwan lura da shi aka gyara sai da suka tabbatar da cewa sun yi making ɗin sa comfortable sannan suka fita suka bar sa dan ya sami hutun da ƙwaƙwalwar sa ke buƙata.
A office aka nemi client relatives dan yi masu bayanin abin da ya faru da kuma wanda zai farun,ba iyayen sa kaÉ—ai suka shiga ba har da su Hajiya Zeenat da prof suka biyo bayan su suka shiga cikin offishin inda likitan ya basu wun zama duk suka zazzauna suna jiran jin bayanin sa ko zasu sami kwanciyar hankali.
Da fari dai ya sanar da su surgery went successful sai suka sami relief da ya ga haka sai ya sanar da su matsalar
"Firstly a device was mounted at the ear hole to prevent unnecessary noises that might affect the hearing ability of the patient,it will reduce the sharp volume that will penetrate into the ears directly because if it penetrate directly it may lead to bleeding a profuse bleeding that may be too bad because it can lead to death so you have to be very careful and conscious of that device.again the patient has to be under the care of a machine that will help to regulate the movements of the patient because immediately the patient regain consciousness he may tends to wake up with all forces doing so might lead to neurasthenia which is lost of glucose that will cause fatigue,headache, irritability and lassitude this is will finally lead to exhaustion that will end in collapsing the patient which we don't pray for.."daga nan ya É—an tsagaita dan yana jimamin sanar da su last two final resolutions É—in but he have to dan su ne iyayen patient É—in and so they need to know everything ya É—ago ya kae su ya ga suma shi suke kallo sai ya daure ya cigaba

"Lastly...the patient will not regain consciousness right away..the patient might be unconscious for a period of 3-4months with positive effects"...
Zazzaro idanu suka yi suna kallon sa 3-4months kuma kenan farfaÉ—owar sa ba yanzu ba kenan?inalillahi wainnailairir raji'un wannan masifa da me tayi kama.seeing their tensed faces sai ya kasa sanar da su masifar da ke gaba muddin patient É—in ya farfaÉ—o sai ya bar su akan in suka farfaÉ—o daga halin da suka shiga sai ya sanar da su final outcome É—in wanda ya san ba zai masu daÉ—i ba but dole su karba a haka.
Chapter 34 · 0% Book details