Sashe 64
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan tunanin ne ya ingiza ta ta taka har zuwa bakin ƙofar toilet tana mai tambayar sa a hankali
"Zaid ka gama wankan ne"!!sai da ya É—au lokaci sannan ya amsa da
"Uhum"kamar dai marar baki haka ya amsa mata.
Tura ƙofar tayi ta shiga kan ta a ƙasa har ta zo kusa da shi dan zaune yake a inda ta bar sa kafin ta fita kenan bayan ya gama wankar ne ya koma ya zauna a gefen bathtub ɗin ɗaure da bath throb da ta bar mai ƙafar sa sanye cikin slippers bath throb ɗin bai kai mai har ƙasa ba amma da kaɗan ya rage ya kai ƙasan space ɗin da yake expose a ƙafar sa abin kallo ne dan suma ne kwance sakamakon ruwan wankan da ya taimaka wun kwantar da suman fatar jikin sa sai glowing ƙafar ke yi.
Kai hannun ta tayi ta riƙe sa suka fito tare daga nan ta zaunar da shi a kan kujera ita kuma ta ɗauko towel dan goge mai kai daga tsayen ta bayan sa ta riƙe towel ɗin ta shiga goge mai kan tana yi tana massaging kaɗan kaɗan gently har ta gama sannan ta dawo ta zauna a saman gadon suna kallon juna ta ɗauko body lotion da ta fito da su ta matsaa hannun ta ta murza tsugunawa tayi ta shiga shafa mai a ƙafar sa ta dama ta ɗago ta kuma matsowa ta murza ta tsugun ta shafa mai a ƙafar hagu daidai inda towel ɗin ya rufe da kaɗan wato gwiwar sa a nan take jan burki dan bazata iya shafa mai duka ba da ta gama ta hau shafa mai a hannun sa shi kam abin na bashi mamaki ba dan komai ba sai dan farin sanin da yayiwa yarinyar dan first class ce wun girman kai da izza amma sai gashi yau ya nuna mata attitude ta hanyoyi daban daban duk dan ta san cewa shi fah ba yarda yayi da abin da ta gaya mai ba wai ita matar sa ce amma bata nuna ko a fuska ba akan abin ya mata ciwo ko ya ɓata mata rai ba me yasa haka.
Jin muryar ta yayi tana ce da shi
"Na gama saura saka roll-on gashi saka"ta miƙa mai kallon roll-on ɗin yayi kafin ya kalle ta ta amsa mai da kai akan ya karɓa ya shafa,karɓa yayi ita kuma ta shiga mayar da cream ɗin leaving a little gap da zata mayar da roll-on ɗin in ya gama amfani da shi ko da ya gama shafawa bata jira sa ba ta karɓa haɗe da miƙo mai fogg body spray ta ce
"Ungo ka fetsa"she behave gentile and kind it amuses him.
Karɓa yayi ya fetsa haɗe da miƙa mata ta ƙarba ta haɗa da roll-on ta mayar a drawer daga nan ta tashi dan miƙo mai kayan sa da zai saka sai ta tuna bata ɗauko mai boxers basai ta koma ta buɗe ta hau dubawa hangowa tayi an yi hanging nasu a wasu hangers sai ta ɗau ɗaya ta juyo da shi ta miƙo mai kan ta a ƙasa.
Nan ma sai da ya mata kallon stranger sannan ya karɓa sai ta juya mai baya dan ya sami privacy ya saka hankali kwance.
Da ya gama sakawa bai mata alamar ya gaman ba sai ya cigaba da saka sauran kayan ya saka inner wear ya ɗau top ya saka ya ɗau jeans har ya fara sakawa sai ta ga kamar ya kamata a ce ya gama saka boxers by now sai ta juyo dan miƙo mai rigar da zai saka sai dai tana juyowa idanun ta bai sauka a ko ina ba sai kan jeans trouser da yake hannun sa ga rabi ya wuce rabin ƙafar sa sai tayi gaggawar runtse idanun ta tana jin faɗuwar gaba oh ita me ya kai ta juyowa yana cikin halin nan har zata juya ya dakatar da ita ya ce
"Get me a belt"!!
Da sauri ta isa gaban waldrop É—in ta buÉ—e ga belts É—in nan a gaban ta but abin mamaki shine sam bata lura da shi ba sai da ta gama kalle kallen ta sai chan ta ga belts É—in a gaban ta dan haka ta É—au É—aya daga cikin belt É—in ta É—an tsaya gudun kar ta kuma yin gamdakatar da abin da ta gani É—azu,
Ya san tsayawa tayi dan kar ta gan sa a halin da ta gansa É—azu sai yayi gyaran murya.hakan ne ya bata damar juyowa dan alama ce da ya gama saka kayan.
Miƙo mai tayi tana sinne kai ƙasa karɓa yayi ya shiga sakawa ita kuma tana kallon ƙasa da ya kammala sai ta kwaso takalmin ta kawo mai kamar dai ta bar shi ya saka da kansa sai kuma ta fasa ta durƙusa ta shiga saka mai takalmin da ta gama ta ɗaure shoelace na takalmin tana gamawa ta miƙo mai oud perf mai ƙarfin ƙamshi ya fetsa sannan ta karɓa ta mayar muffler ta saka mai a wuyar sa ta ɗau head warmer ta saka mai sannan itama ta gyara gyalen ta ta ɗau wayar ta da nasa ta riƙe a ɗaya hannun ta da ɗaya hannun ta riƙe sa tunda ta ga kamar yana da ƙarfin jikin sa baya buƙatar much help haka nan tashi yayi da taimakon ta daga haka suka shiga takowa har suka fito kamar kurame bata ce da shi a ba bai ce da ita uffan ba da suka fito ta saka ma ɗakin security pin ya rufu sannan suka cigaba da takawan.
Ta baya suka bi suka fita daga asibitin baki É—aya akwai wani garden mai É—auke da park na wasanni chan suka nufa tun daga nesa take son fara jan sa da magana sai dai hakan ya ci tura dan bayan kallon gaban sa da yake yi baya kallon ko ina gashi fuskar kamar an mai dole.
Daurewa tayi dai ta É—ago da maganar
"Ni kam Zaid in tambaye ka mana"cikin taushin murya tayi maganar wanda ƙaryan mutum musamman ɗa namiji ya ce an mai magana ta wannan siga bai ji shi har cikin tsokar jikin sa ba amma da yake Dr Zaid Maher is almost back to his Dr Zaid Maher sai yayi pretending bai ji abin da ta ce ba and so she have to ask again
"Zaid na cein tambaye ka mana"!! Sai a nan ya ce
"Uhhhnn"irin ina jin ki É—in nan tsabar jin haushi bata san lokacin da ta ce da shi
"Damuwar ka"ba abin sai ya so bashi dariya amma ya mazge kamar dariyar bata taso mai ba saboda out of frustration tayi maganar ba tare da ta san zai fito da sautin haushin da ta ji ba.
Sai da suka yi nisa a takawar sannan ta ji sassaucin abin haushin da ya mata har ma ta tuna da abin da ta yi mai na demonstrating ɓacin ran ta a gaban sa.
Bata ce da shi komai ba ta ƙyale sa kamar dai yadda yayi shiru shima.
Da suka ƙarasa cikin park ɗin ne suka nemi wun zama ta bar sa a nan ita kuma ta ƙarasa zuwa ciki wun masu saida kayan sanyi dangin su smoothies,icing,vinegar icing,ice creams,da dai sauran su ordering vinegar icing tayi ma kanta shi kuma ta karɓo masa smoothie,master card ɗin ta ta miƙo masu suka yi transferring haɗe da miƙo mata card ɗin ta ce da su thanks.
Daga nan wun masu siyar da kayan ciye ciye ta nufa inda akwai abubuwa da dama kamar su cookies,spring rolls,sandwich,hot pizza,hamburger,da sauran easy chops.
Hamburger ta karbawa kanta shi kuma ta kaeɓo mai cookies though bata sani ba ko yana ci ko baya ci.
Nan ma transferring aka yi aka miƙo mata card ta juyo ta nufo inda ta bar shi tana ɗan murmushi dan tunowa da ranar da suka haɗu a theater room yana surgery babu assistance sai anaesthetics ran nan a haɗe ita kuma ta rantse ba zata taimaka mai ba dan bai nemi taimakon nata ba gashi babu wasu likitocin kaf suna off ranar ma emergency surgery ne ya taso ita kuma ta zo duba patient ɗin ta sai ta ga yana buƙatar taimako amma rashin tambayar alfarma daga gare ta ya sa ta shiga surgery room ɗin tayi zaman ta tana kallon sa har ya gama da taimakon anaesthetic nurse yana gamawa tayi tafiyar ta shi kuma ya rinƙa bin ta da kallon takaici.
Tana isa kusa da shi annurin fuskar ta ya kau ta zauna haɗe da miƙo mai abin da ta siyo mai karɓa yayi ya ajiye a gefen sa sai ta juyo ta kalle sa ta kalli gefen da ya ajiye abin da ta kawo mai sai ta juyar da kai ta ce
"Uhumm"daga haka ta fara shan ice vinegar ɗin ta tana sipping kaɗan kaɗan babu wanda ya ce komai a cikin su shi ya zuba ma park idanu yana kallon wasannin yara dama ƴaƴan turawa da rashin ji in an ce su bari basu bari,wani ɗa ne ke faman throwing tantrum kawai saboda an hanasa shiga cikin anaconda na wasa da ke park ɗin, uwar tayi tayi ta rarrashe sa amma ya ƙi jin ta sai kuma uwar ta koma bashi haƙuri madaɗin yayi shiru sai ya ƙi yin shirun ya saka mata kukan banza
Duk event ɗin nan a kan idanun Bilkisu da Zaid ake yin su,gajiya Zaid yayi da kallon rashin ta ido irin ta ɗan sai ya miƙe a hankali ya shiga takawa har ya isa gaban su a hankali ya durƙusa ya riƙe hannun ɗan yana kallon sa yana son sanin damuwar sa
"Hey kiddo whats up"sai yaron ya kalle sa idanun sa cike da hawayen shagwaɓa ya ce
"Momma doesn't wanna let me play with the anaconda she didn't allow me to play with the cobra all my buddies are there play with the anaconda but momma isn't listening to me she doesn't want me to play around i just wanna go home"..
Kwata kwata yaron ba zai wuce 5years ba a shekaru kuma daga dukkan alamu yana da tsiwa da rashin ji sai ya murmusa ya shafa kan yaron yana cewa