← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 157

Sashe 41

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Me zai ji ya kuma gani?ba dai suspect ɗin sa bane yake shirin zamowa gaskiya?Bilkisu hauka ke shirin kama ta ne ko mai?da ya shigo she was eating without manners and now tana narrating abin da ya faru da su a ƙauyen nan bayan ta kai kusan kwanaki huɗu da farfaɗowa kowa na murnar ta farfaɗo but what is all this?what is he witnessing?sai ya shiga girgiza ta yana magana
"Bilkisu are you alright?are you back for real?did you remember every single thing that happened?and she?who is she?waye yayi sanadiyar shigar ku wannan halin Bilkisu tell me"??banda girgiza kai babu abin da take ta yi tun da ya fara maganar har ya ida sai ta amsa kamar mayunwaciya ta ce
"She is a villager a low class girl that i trusted and thought,the girl that claimed to be pure but she isn't i...i hate her"!!..ta cigaba da kuka bai gane maganar ba sai ya kuma tambayar ta
"Bilkisu look at me..kin tuna abin da na faÉ—a maki ya faru jiya?kin tuna kin ga halin da brother In-law ke ciki wanda yayi sanadiyar collapsing É—in ki"?girgiza mai kai tayi ta ce
"Yeah..i do..i remember everything..see..am not mad i saw him yesterday..nima tashi nayi na ji na tuna komai..na ga halin da yake ciki kuma na tuna doctor ya sanar da ni condition ɗin sa har ya sanar da ni cewa wai matuƙar muna so Zaid ya dawo hayyacin sa na kankat bayan ya farfaɗo na farko sai an m.a........ "tunawa tayi da cewa she promised not to tell anyone about it saboda tashin hankalin da zasu shiga sai ya fi wannan da suke ciki dan haka tayi saurin kwaɓon bakin ta jin ta fara sauka a kan layi.yin shirun ta ya haifar wa Bilal tambayoyi daban daban a zuciyar sa toh menene final sauƙin kuma?ai likita ya sanar da su komai har da period da zai ɗauki Zaid kafin ya farfaɗo so why is she saying wai akwai zai dawo hayyacin sa bayan ya farfaɗo na farko?ko dai hucin rashin lafiyar ta ne ya sa take maganganu barkatai?yes,haka ne ma dan yanayin ta na yau kawai zai nuna maka cewa duk surutan da take yi a cikin magagin recovering if not wani final farfaɗowa zai yi?she is talking nonsense dan haka sai ya shiga saka ta breathing in and out haka haka har suka yi shi da ita sau biyar sannan ya ce
"Apple i believe you duk abin da kika faɗa weren't delusional i understand but please don't say you last word to anyone ki bar shi tsakanin mu ni da ke dan kin san families ɗin mu are passing through a lot already akan wannan matsalar sayin your last word might ignite the range in everyone's heart so please make it be our little promise hmm"??idon su cikin na juna ta amsa mai da ido,godiyar ta ɗaya na ƙin tambayar ta ta ƙarasa sentence ɗin da ta fara ɓaramɓaramar faɗin secrete da ta bar wa kan ta.
"Apple zan tafi dan ayyuka na jira na sosai a office i hope idan na dawo zaki gama jin sauƙi kuma zan tarar da brother In-law cikin good state of health"?amsa mai tayi da kai sai ya kuma yi mata wani maganar
"Do me a favour apple"!kallon sa tayi sai ta ce
"menene"?
"So na ke ki taya brother In-law recovering daga shock É—in nan ta inda in ya farfaÉ—o kowa zai yi murna mai É—orewa ke kaÉ—ai ce kika fi kowa sanin hanyoyin da zai saka shi dawowa a matsayin sa na mutum because you are like him,a doctor,su Abba ba za su iya ba please help him kin ji"har da saka fuskar tausayi sai ta amsa da
"Toh zan yi"murna yayi sosai har suka rabu yana jaddada mata kar ta bari kowa ya ji maganar da ta fara faÉ—a É—azu.

Abin na ran sa dan haka da ya kirawo Bahajjatu akan su yi sallama sai ya yi narrating mata komai ƙarshe ya ɗora da
"Apple ni fah gani nake Bilkisu ta sami matsala a brain na ta dan tana abu wani iri can you believe wai tana gaya min brother In-law zai kuma undergoing wani matsalar bayan ya farfaɗo?toh a ina ta ji kuma wa ya sanar da ita hakan?she called a name wai Mudan i guess he is the guy that attacked them kuma ta kirawo wata yarinya bata faɗi sunan yarinyar ba but according to her is like yarinyar ce tayi causing duka event da ya faru,but that name Mudan..yana min yawo,zan so sanin shi because i overheard Umma calling that name rannan da aka masu aiki i don't know but am obsess with that name Mudan".da alamar tambayoyi ya ƙarasa maganar wanda bai dawo tunanin sa ba sai da ya ji muryar Bahajjatu tana cewa

"Ni na san Mudan kuma about tunanin whether or not shine guy da yayi attacking su Bilkisu shine..ba wani ba..kuma daga kai har families É—in mu kar ku damu matsalar has been handled already ba sai an É—au wani mataki ba"shiru tayi ta bar shi da mamaki haÉ—e da sumewar tsaye har ya kasa tambayar ta me take nufi da 'it has been handled'??
Ƙoƙari yayi ya haɗa kalmar
"Me kike nufi da it has been handled"??sai ta É—an murmusa ta ce
"Apple tafi kar jirgin ka ya tafi ya bar ka and about the issue?time shall tell in muna da rai da lafiya hmm"??bin ta da kallo yake sai ya dai yi shiru yau kan sa na son ƙullewa da lamarin ƙawaye biyun.
Raka sa tayi ya shiga taxi dan Hakim ne zai raka sa dama zuwa airport,kamar kar su rabu da juna tana É—aga mai hannu shima haka ko kunyar Hakim ma ba su ji haka suka rabu ta koma ciki su kuma suka tafi,a motar ya kuma tambayar Hakim ko ya san wani wai Mudan amsa mai yayi da eh ya san shi sai ya tambaye shi ko yana da masaniya da matsalar da aka ce yaron ya janyowa family na su nan ma amsa mai yayi da eh ya sani kuma babu wani damuwar son sanin hukuncin da za'a mai dan sun yi handling komai but sai ya ce da shi ya bar maganar a tsakanin su kar ya faÉ—awa kowa a cikin family members É—in su,har suka isa airport jirgin su ya tashi bai daina mamakin abin da ya ke gani ba..

°°°°°°°°°°°°°°
Around 11am na safe bayan Hajiya Madina ta koma ta yi wanka ta ɗan huta ta dawo asibitin dan bata jin zata iya samin sukunin kanta without seeing her self next to her son shi yasa ta koma asibitin mamakin ta Hajiya Zeenat ta ji sai dai da ta tuna har yanzu Zaid bar farfaɗo ba ba ta yadda zata sami kwanciyar hankali shi yasa suka baje a ta garden ɗin asibiti saman babbar darduma yayin da mazajen su ke ta ɗaya ɓarayin suna tattaunawa game da matsalolin su.a ƙalla ba a kasara ba sau shida Bilkisu na kai kawo tsakanin ɗakin ta,ɗakin Zaid da garden da su Hajiya Zeenat ke zaune,kowani moves ɗin ta Hajiya Madina na ankare da ita duk wasu suspense da tensed looks da ke kan fuskar ta tana ankare so take ta shiga ɗakin Zaid but an saka mata restriction dan jan kunne Hajiya Madina ta yiwa Bahajjatu akan ta kuskura ta bar Bilkisu ta silale ta shiga ɗakin Zaid har ta kuma collapsing masu toh zata fuskanci hukuncin ta mai tsauri ita kuwa ganin ba'a yi discovering ita ba ce ta fitar da Bilkisun a jiya ba ya sa ta ɗau alƙawarin kare ta daga shiga ɗakin a yau dan a zauna lafiya shi yasa ta fito da ita daidai corridor ta inda zata rinƙa hango shi but bata bari ta shiga ba..

Matsaowa kusa da kunnen Hajiya Zeenat Hajiya Madina tayi ta rage murya ta ce
"Hajiya kina ganin anya ba za mu yi abin da muka jima bamu yi ba kuwa"?dariyar manyan mata suka yi wanda ya sa mazajen su kallon su sai suka gimtse suma sai suka basar suka juya suka cigaba da tattaunawar su ganin haka sai suka ƙara murmusawa...

*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
*#COMMENT*
*âšœBWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
     _{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

  *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

  *15*

  Gyara zaman su suka yi Hajiya Zeenat ta ce
  "Aminiya ina jin ki me kuma kika gano mana ba dai ƴan samarin mazajen mu na hararar waɗannan matan turawan bane masu jajayen fuskoki sur pimples da spot ba"?da teasing tune ta ida maganar sai da Hajiya Madina ta dara dan abin ya bata dariya sosai.  

  "Hmm ke dai aminiya bari ai ba ta kan su muke ba tukunna su zamu koma masu ne bayan mun gama da wannan matsalar da ke gaban mu"shiru ta yi kafin ta mai da idanun ta towards direction na baby doctor wanda har a lokacin ta kasa sukuni sai kai kawo take yi duk hankalin ta taahe sai Hajiya Zeenat ta bi idanun Hajiya Madina zuwa inda take kallon sai ta ga me take kallo juyowa suka yi a tare suka kalli juna Hajiya Zeenat na mata kallon ƙarin bayani sai ta ɗan dara kaɗan ta ce
Chapter 41 · 0% Book details