Sashe 5
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yarinya ce ƴar shekaru 24 wacce ta sami takardar zama cikakkiyar likita at early age yarinya ce mai kaifin basira da ilimi wanda ilimin nata ya ke zame mata makamin yaƙar samari masu kawo mata hari da farmaki dan duk ilimin ɗa namiji muddin ya kawo mata shiriritar wai son ta yake toh tun daga lokacin ya zama marainin wayon ta dan fah ita maza sam ba su layin ta as for now tana da burin farantawa mahaifin ta dan haka batun saurayi bai gan ta ba.
Fitinannen da ya addabe ta ya ishe ta a rayuwa kuma bai da niyar rabuwa da ita duk wulaƙanci da cin kashin da take mai amma ya naniƙe mata shine Dr Aslam yaro ɗan gatan Mama da Baban shi shi kaɗai suka haifa a duniya dan haka suka yi over pampering ɗin shi abin da yake so shi za'a mai in fact bai da self discipline a haka ya taso a gidan su yayi karatun sa a ƙasar barure ƙasar London ya taso da ratuwa irin ta masu jajayen kunne bai san wannan abin yayi ba mo a'a bai yi ba in dai shi ya mai toh shikenan.dawowar shi ƙasar ya haɗu da baby doctor a wani medical conference meeting wanda zallan doctors ne suka haɗu dan ƙarawa junan su ilimi a inda a nan ya ji kawai ta mai he thought it would be an easy task since shi ɗin ɗan gidan manya ne not knowing that ita ɗin men headache ce yayi yayi ko friendship ne su haɗa ta mai banza ƙarshe dan fitina sai da ya san yadda yayi ya sa mahaifin ta ya bashi gurbin zama ma'akaci a asibitin da take running actually shi kan shi mahaifin nata ya ji mamaki kasancewar ya san shi kuma ya san irin gata da daular da yake ciki toh dan me zai zo neman alfaar yin aiki a ƙarƙashin shi.
Tun da ya sami aikin nan ya rinƙa ɓarin ƙafa since he is from a free home babu wanda ya takura ko ya tsaurara wa decision ɗin sa tunda ya ce yana jin daɗin aikin da zai fara so let it be suka yi supporting ɗin shi a gefen baby doctor kuwa abin bai mata daɗi ba sai dai da yake ta kasance ƴa ce mai biyayya ga umarnin mahaifin ta sai ta amince amma ba wai dan ran ta na muradin hakan ba..haɗuwar su ta farko a office da shashancin ya tunkare ta ta ɗaga mai ƙafa thinking that he will change amma haka abin ya cigaba da repeating kanshi sai a wani faithful thursday da ta kwance mai notice ɗin bala'in ta ya ga fah muraran fitinanniyar kan ta ne sai ya ɗan yi sanyi madaɗin ya fita harkar ta sai ya cigaba da bibiyar ta ita kuma mutunci mahaifin ta da take gani ya sa bata kuma warware mai tsakanin zare da abawa ba dan ko na farkon da ta mai an kai ƙararta wanda take da tabbacin Dr Zaid Maher ne dan shine mai liver ɗin kwashe stuff ɗin office ya mayar gida ma mahaifin ta gashi he knows that her dad is her weakness bata iya jayayya da shi.toh fah tun daga ranar da ya ga ya kira ta da Beelove bata yarfa shi ba sai ya cigaba wataran ya ce mata Beelove wataran ya ce mata baby abin na baƙanta mata rai dan dai ita ta san babu inda zata kai shi dan waɗanda suka fi shi tsari,fasali da hankali ma ta watsa su bare shi da ba cikakkiyar ilimin addini gare shi ba.
Wani abu da ke harzuƙa Dr Aslam shine ganin irin special attention da mahaifin baby doctor ke bawa Dr Zaid dan komai ya taso sai ya ce a nemi Dr Zaid ko Dr Bilkisu da ke ɗiyar shi bai wani cika kiran sunan ta ba sai Dr Zaid ganin kusancin su yayi yawa gaahi shi kuma so yake ya share wa kan sa hanya a wun Dr Muhammad Sulaiman dan ya amince ya bashi auren baby doctor amma ya ga hankalin sa ya karkata ga Dr Zaid sai ya fara kishi marar dalili da Dr Zaid duk a tunanin sa hala akwai wani hidden relationship ne tsakanin Dr Zaid da Dr Bilkisu wanda ya sa Dr Muhammad ke karkata akalar shi zuwa ga Dr Zaid kuma abin da ya kasa ganewa shine babu wata kyakyawar jituwa da fahimta tsakanin Dr Zaid da Dr Bilkisu a haka yake masu kallon kamar masoya ne su saboda tsabagaren girman kai da izza da ke ɗawainiya da su su biyun da haka yake ƙoƙarin ganin ya ƙure Dr Zaid a komai tun daga dressing har kwarewa a aiki sai dai ya makaro dan duk moves ɗin shi Dr Zaid ɗin ya gano da yake shima ɗan kan shi ne sai ya bar shi a haka ya ta wahalar da kan shi ya mai biris kamar bai ɗago komai ba shi haushi ma yake bashi ganin wannan ƙanƙanuwar yarinyar yake ma wannan haukar yarinyar da bata ma san da zaman shi ba abin da yake saka shi sakar mai maganganu kenan a duk haɗuwar da zadu yi amma da yake sakarai ne bai wani ɗaukar abin chan ciki.
Sunan ta na baby doctor kuwa ya samo asali ne daga mahaifin ta wanda shi ya laƙaba mata shi kasancewar ta very smallish and young and she was able to acquire a doctorate qualification at a very tender age she tressure and value the name sosai hakan ya sa tun mahaifin ta ke kiran ta da sunan tana amsawa har ya kai ga sunan ya bi ta ko a gida ne,family ɗin su ne,neighbours ɗin su har office da sunan ake kiran ta dan fah ko fushi take yi aka kira ta da sunan takan huce dan tana respecting sunan sosai shi yasa da Dr Aslam ya gane ya ke mata abu son ranshi dan ya gano makarin ta sai dai still in tana jin zazzagar ta bata ɗaga mai ƙafa ko da kuwa sau dubu zai yi bitar sunan ta a bakin shi ba sassauta mai take ba sarai ta san tarihin shi abin da yake daɗa ƙara mata ƙarfin wulaƙanta shi kenan wai ko zai yi fushi ya rabu da ita amma ya ƙi dan jaraba ƙarshe fita a harkar shi ta yi ko da theater take da shi bata kiran shi yayi assisting ɗin ta yadda bata gayyatar Dr Zaid sai dai in dan kashin kan sa ya zo ya mata tsayuwar sojoji toh haka shima wannan yadda ya zo ya saka hannu haka zata share shi babu uhm ko uhuhm illah in ya harzuƙa ta da zarar sun fita ta balbale shi ta wuce abin ta haka zai rinƙa bata haƙuri kamar marar zuciya abin ba ƙaramin ƙona ran Dr Zaid yake yi ba shi yasa ya ji ya ƙara ƙin baby doctor gashi ya rasa ta inda zai ƙuntata mata dan ta dawo cikin hayyacin ta ta daina wulaƙanta maza ta rigada ta siye imanin family ɗin shi baki ɗaya dan kamar wasar asiri duk babu mai son jin laifin ta they believe that she is a genus dan haka sun fi alaƙanta rashin jituwar Dr Zaid da baby doctor a matsayin rashin fahimtar junan da basu yi ba ne dan shi ya kasance irin natsatsun mazan nan masu hankali da sanin ya kamata haka Itama ta kasance quite simple lady marar son jayayya da maganr manya especially iyayen ta in akwai abu na farko da Hajiya Madina ke matuƙar so shine respect wanda tuntuni ta hango hakan tattare da baby doctor shi yasa ta aminta da abotar su da ɗiyar ta Bahajjatu tun yarinta har yanzu again silently she is praying for a special day that will come da zata haɗa zuri'a da ahalin Dr Muhammad Sulaiman bata san cewa iyaye mazan sun riga iyaye matan yin wannan tunanin ba tuntuni dan haka itama Hajiya Zeenat ta gama haɗa nata tunanin suka sanar da juna murna suka yi sosai ganin tunanin su ya zo ɗaya sai dai basu bari mazajen su sun sani ba wai tunda su ke juya su su zuba masu idanu kawai dan jin me zasu ce in sun tuntuɓe su da batun auren ƴaƴan separately akan in amsar bai zo masu yadda suke so ba sai su juye maganar sun san dole su amince da su a kan wannan yarjejeniyar suke..
Ana zaune ƙalauya ƙirƙiro da wani tafiyar outreach har zuwa Adamawa a Adamawar ma chan cikin yankin Koma inda ya san babu wanda ta sani a chan dole shi da ya ƙirƙiro tafiyar shi zata na bi a lagwas har su gama su dawo wanda da biyu yayi arranging ma tafiyar na farko shine ya haɗu da sanyin idanuwar sa na biyu kuma ya saita baby doctor kafin su bar ƙauyen.
Ko da ya sanar da iyayen shi akan outreach ɗin sun jI daɗi ƴaƴan su sun yi kaifin basira dan shi ce masu yayi decision ne that was made between the two of them da labari ya isa kunnen ta rasa abin cewa ta yi dan dai the last time she checked ba su taɓa samin conversation mai ma'ana a tsakanin su ba na good 2minutes sai dai yaɗeyaɗen maganganu na ban haushi toh ta yaya zai mata wannan saurin shiga haka and she can't say no to her dad bayan albarka da ya gama duldula mata but in har tafiyar ta tabbata lallai zata gwada mai taurin kai irin nata dan komai ba zata yi ba har su gama su dawo a haka ake wanda duka ƴanuwan su ke murna thinking that sun fara jituwa ne especially Bahajjatu da Bilal waɗanda ke tsokanar su da cewa wataran wannan rashin jutuwar tasu na iya rikiɗewa ya koma soyayya sai dai ta ji su ta kyale dan tana da wannan ɗabi'ar ta kyale mutum in yana mata magana..