Sashe 144
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
 A daidai gate ɗin 5 star hotel aka sauke su suka fito wani security ne ya taya su shiga da kayan ta lifter suka tafi ɗakin su dan tafiya ma kamar ɓata masu lokaci zai yi shi yasa smta zaɓi su bi ta lifter..
 Direct hanyar ɗakin su ya sauke su fitowa ta riƙo sa suka nufi ɗakin nasu wanda da zuwan su ta kai sa har saman gadon ta kwantar da shi sannan ta dawo kusa da landline tayi kira tayi placing order na abincin da za'a kawo masu shi ta faɗi irin wanda za'a kawo mai ita kuma oat ɗin da ya zame mata jiki ta sa a kawo mata..
 Ajiye wayar tayi ta tafi ta buɗe ƙofar ɗakin sakamakon jin ƙararawar ɗakin dake ƙara tun ɗazu,mutumin da ya ɗauko masu luggage ɗin su ne dan haka buɗe mai ƙofar tayi ya ajiye a bakin ƙofar ta ciki kaɗan ta ɗauko wani abin ta ba shi yana ta godiya itama ta mai godiyar ya tafi ta shigo da kayan ciki..
 Duk kai komon da take yi yana bin ta da ido har aka shigo masu da abincin da tayi placing order bata zauna ba haka ta rinƙa kai kawo har ta zo ta juya abincin cikin babban plate ta saka mai spoon ta zo ta same sa cikin taushin murya
 "Hero abincin ka kar yayi sanyi"sai ya kalle ta so yake ya dakatar da ita akan ta zo ta zauna amma hakan bai yiwu ba saboda wani dalili na daban da ya hana sa furta mata kalmar_zo ki huta_..
 Tashi yayi ya biyo bayan ta suka zauna a nan ƙadmsa ta shiga ba shi abincin a baki har ya gama ci sannan ta goge mai bakin sa ta zo ta ɗaga sa suka shiga toilet ta matso toothpaste a brush ta riƙo hannun sa ta kawo sa kusa da basin na wanke baki ta wanke mai bakin har ta gama sannan ta ɗauko wani cup ta rinƙa tara mai ruwa a ciki yana alwala da shi har ya gama ta rako sa ya dawo ɗakin,shimfiɗa mai abin sallah tayi sannan ta ce da shi yayi a zaume tunda bai gama warkewa ba in ya ce zai yi a tsayen maybe yayi collapsing..
 A zaunen ya fara gabatar da sallar bayan ta sanar da shi yawan kwanakin sa da bai yi sallar ba..
 Komawa gefen sa tayi ta zauna ta fara shan quacker oat É—in cikin sauri ta rinÆ™a sha har ta gama sannan ta kwashe kayayyakin ta dawo ta zauna tana jiran sa.Â
 Kira ne ya shigo wayar ta ta duba sai ta ga babban yayan ta ne cikin zumuɗi ta ɗaga wayar ta kara a kunnen ta suka gaisa ya mata ya jiki ita da mijin ta ta ce mai da sauƙi ƴar hurar su na ƴan uwa suka yi kafin ya ce da ita tayi extending mai gaisuwar sa zuwa ga mijin ta.sallama suka yi sai ta ajiye wayar tama mai cigaba da jiran sa ya idar..
 Ƙarshe dai alwalar tayi itama ta zo tayi joining nasa a wani gefen daban ta yi sallar zuhur da asr dan dama zuhur ɗin a asibiti ya same su suna dawowa hotel ɗin kuma ta shiga yi mai hidima har asr yayi...
 A taƙaice dai ranar kamar kurma Zaid ya dawo mata duk dai wani act da zata yi zai bi ta da ido yana kallon ta amma maganar ne kam bai iya yi ba..
 Ta mai wanka ta gama shirya sa cikin lallausar kayan bacci dan tun 7 suka yi dinner and it's 9pm yanzu har kwantar da shi tayi amma sai ta ke ƙoƙarin komawa ta cigaba da aiki duk dan ya ɗauke mata hankali dan ba daɗin zama take tare da shi yana mata shiru shirun nan ba..
Juyawa tayi bayan ta gama rufe sa da comforter zata wuce kenan ta ji ya riƙo hannun ta saibta tsaya cak bata motsa ba har daibta ji kamar a mafarki ya ce da ita cikin sassanyar murya
 "Come to bed zo mu kwanta ina jin bacci"iya abin da ya ce da ita kenan bai kuma furta wata kalma ba sai ta juyo ta kalle sa ta ga shi ɗin ne ya furta kalmar dan haka ta dawo da baya a hankali ta hau saman gadon ta buɗe comforter ɗin ta shiga ciki ta ja ta rufe su jikin ta duk a sanyaye yake dan shi kan sa Zaid ɗin ba wai lafiyar ne ta ishe sa ba ƙarfin hali ne kawai kuma ita ta yi tunanin in har ya farka toh abin da zai biyo baya shine tsantsar tsanar ta da zata gani a ƙwayar idanun sa sai dai akasin haka ta gani,,her husband is the best and she loves him alot..
 Daɗa shige mai tayi tana faɗin
 "I love you my hero you are my everything thank you for understanding me"shiru dai yayi shima ya daɗa rungume ta but dole ne da zarar ya sami kuzarin magana sai ya ji dalilin ta na aikata mai hakan and some other questions da ke ta philandering mai a ran sa..
 "Goodnight hero"ta faɗa tana mai kissing ƙirjin sa..gabaɗayan su rumtse ido suka yi dan bacci ya zo masu ba dan suna jin yin sa ba....
_please ignore d errors ban sami tym nayi editing ba am so sorry_
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*42*
*_Triumph Bliss_*
Da asubahin fari suka farka almost the same time sai ta riga sa dirowa daga kan gadon ta nufi hanyar toilet ta fara haÉ—a mai ruwan wanka dan so take su kammala abin da zasu yi da wuri su tafi asibiti dan so take ko da da kaÉ—an kaÉ—an ne ta sabar mai da zagawa ganin gari than yayi ta zama haka nan indoor..
Dawowa É—akin tayi ta fara tayar da shi sai ya buÉ—e mata idon sa ya zuba mata su yana kallon ta irin wannan kallon da ya É—orawa kan sa a tsakankanin jiya da yau sam bata son shi haka nan ta ji she is not comfortably da kallon shirun da yake mata...
Kawar da fuskar ta tayi gefe a hankali ta yadda zai ji ta ce
"Zo mu je ka yi wanka lokacin sallah ya kusa"shiru ya mata kamar bai jin ta sa da ta kai hannun ta ta saka cikin nasa ta shiga ɗaga sa sai ya biye mata ya tashi a hankaki cikin tsan tsan ta ɗaga sa suka nufi toilet ɗin a hankali ta wanke mai bakin sa sannan ta kai sa gaban shower ta bar sa a tsaye dan ta ga ko an sami improvement daga jiya zuwa yau a ability ɗin sa na tsayuwa da ƙafafun sa..
Sai ta ga bai yi shaking sosai ba compared to na jiya sai ta sami ƙwarin gwiwa da fara'a ta ta mai wankan hankalin ta kwance dan a tsaye ma ta mai da ta gama ta miƙo mai wani cup mai cike da ruwa dan ya yi alwala..
Dawo da shi É—akin tayi ta shimfida masa darduma ya fara sallar sai ta koma ciki tayi wanka ta yi alwala sannam ta fito cikin sauri ta shirya cikin shirin fita ta saka hijabi ta tayar da sallah a lokacin shi kuma ya idar sai ya jira ta har ta kammala nata sallar tayi addu'aoin ta sannan ta juyo tana facing nasa cikin girmamawa ta ce
"Ina kwana hero"bin ta da ido yayi kamar bai ji ba sai ta É—ago kan ta ta kalle sa ta ga ita yake kallo shima sai ta kuma nanata mai gaisuwar..
Cikin dishewar murya ya amsa mata da
"Lafiya ƙalau"sanyi ne ta ji a ran ta daga haka bai kuma ce mata komai ba sai ita ce tayi ƙarfin halin tambayar sa
"Ya jikin ka"??bayan wasu seconds ya amsa mata da
"Alhamdulillah"daÉ—i ta ji jin bai share ta ba kamar yadda tayi tsammani kuma bai canza mata fuska ba....