Sashe 2
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan fitar ta daga theater suit ɗin sauran team members ɗin suka fara shiga taitayin su dan sun san yau sun takalo fitinar baby doctor haka suka rinƙa undressing theater wear ɗin suka wanke hannayen su suka fito a nan suke lura da shi shaf sun sha'afa yana ciki dama chan basu da wata kyakyawar jituwa tsakanin shi da baby doctor a duk ranar da aka ce ita ke da surgery toh fa zai zo amma stitches wannan ba zai taya ta da shi ba haka ita ma in dai shine on call kuma yana da surgery toh zata halarci wurin sai dai kuma babu ruwan ta da shi sai dai su rinƙa muzurai wanda shi kuma wawan doctor da ke son ta ya tsani ya ga suna kallon juna a yanzu ma hakan ta kasance dan bayan an gama za'a fita daga theater room ɗin ya dakata yana kallon shi ya ce
"Ɗazu me kake gayawa baby na na ga ran ta a ɓace ta bar wurin nan"? Cikin fushi yayi maganar yayin da shi kuma ya mai kallon tsanake kafin ya ce da shi
"Well doc,ka ga shiga hurumin da ba naka ba bai dace da kai ba a matsayin ka na wanda yayi rayuwar turai i guess it will be safe for you if you learn how to mind your business in you little world"kaiwa nan ya bar wall ɗin ya shiga cire kayan jikin sa shikuma kamar yayi hauka dan takaici ya tsani ya ga ana raina ma babyn shi ɗazu a wun surgery ɗin nan duk ganin ƙoƙari da himmar da take yi yasa shima ya sami ƙwarin gwiwa amma da fari ya yi losing hope gabaki ɗaya.
Juyawa yayi ya kalle shi kafin ya ce
"Kuma ka dai ji abin da ta ce mu haɗu a conference room"banza ya mai dan shi fa ya tsani takura kwata kwata a rayuwar sa dan haka amsa ɗaya ya bashi wanda ya san duk daƙiƙancin sa dole ya rabu da shi
"Wasu dai haka suke daƙiƙai ana ƙin su suna nacewa"daga haka ya sa kai ya fice
Kenan shi ne daƙiƙin wato shi ke ɗawainiya da son baby doctor amma ita bata damu da shi b?toh ai babu komai ko da zagin shi zata na yi ba laifi bane duk a cikin soyayya ne moreover yadda yake ganin doctor ZM ke da shegen siffar ɗaukar hankalin nan ya sa shima ya fara zuwa gym duk dan ya buɗe ya haɗa abs ɗin karfi da yaji koh zai kai kamar shi dan a tunanin shi ta hakan kaɗai zai iya ɗauke hankalin baby doctor ɗin shi alhalin ya san ba ta kanshi take ba amma shegen kishin tsiya ya sa yake son haɗa kan shi da doctor ZM thinking that he can beat him after all shima ai ɗan masu kuɗi ne in ma kyau ne toh dakaɗan doctor ZM ɗin ya fishi amma shi ya ma fushi hasken fata kyau kaɗai zai nuna mai da well developed body structure ɗin da yake da shi da ɗan banzan muscles kamar basamude dan shi haka yake kiran shi da basamude he just hate him so much kawai bai da yadda zai yi da shi ne da ya sa an nesanta su da baby doctor ɗin sa..
Bayan kamar mintuna 15 suka hallara a conference room É—in gaba É—ayan theater team É—in.
Juyawa tayi ta kalli ko ina bata gan shi ba dama ta san ba zuwa zai yi ba dan haka ta fara zazzaga masu kwandon bala'i ta inda take shiga ba ta nan take fita ba sannan ta hana su furta kalma ko É—aya lallai sun janyowa kan su ruwan dafa kansu da kansu dan masifar yau tafi ta kullum gata nan dai Æ´ar tsirit babu wani jikin da mutum zai gani ya ce zai tsorata amma fuskar nan da ke É—aure tamau a kulliyaumi ya sa dan dole a rankwafa a daraja ta dan bata son raini duk wata mu'ammala ta mutunci concerning her work tana kiyaye shi bata shiga sabgar da ba tata ba haka itama ta tsani a shiga sabgar ta in ba ita ta gayyace ka ba shi yasa ba su jituwa da doctor ZM saboda kowa na da principles da policy kamar sarkin kansa da suna da hali ma da sun saka an raba masu wun aikin saidai iyayen su sun hana dan haka a dole kawai suke aiki tare ba dan ransu na son hakan ba.
"Baby ga ruwa ki sha na ga ran ki ya ɓaci da yawa"ya miƙa mata glass tumbler wani irin kallon wulaƙancin da ta aika mai da shi haɗe da buga tsaƙi ya sa sauran durƙusar da kawunan su suna mai dariya ƙasa ƙasa dama sun san za'a yi haka on normal basis ma da ba'a taɓa baby doctor ba ya aka ƙare bare yau da aka taɓo ta shi kan sa rashin kamun kai ke damin sa if not ya dage dole sai ta saurare shi ita kuwa yadda take ji da izza da kan ta bata da lokacin sauraron samari duk wani kyau da izzan ka baka kai matsayin ta sakaya maka saboda waɗannan qualities ɗin ba,sau nawa sauran male doctors ke kawo mata gayyatar son su amma tsagaben yarfata su da take yi kamar ba mutani masu ƙima ba yasa kowa ya ja girman shi ya fita harkar ta duk wata mu'ammala da zai shiga tsakanin su baya wuce na aikin subayan wannan babu ruwan su.shi shi kaɗai ya nace dan haka shi ɗin ne ya zama garbage bin ɗin ta madaɗin ya kiyaye ta sai ya ƙi ya amince da karbar duk wata wulaƙancin da ta ke mai shi yasa a duk sanda ta mai hakan mutani kan mai dariyar wautar sa saidai shi ko a jikin sa dan shi bai ganin laifin baby doctor ɗin shi.
"Me kuke ma dariya"?ya faɗa yana zazzaro masu idanu kamar wani damisa,dan haka suka yi shiru suna mai danne dariyar su amma da sun sami sarari lallai zasu sheƙe da dariyar shiriritar sa.
Kallon shi tayi cikin jin haushin shashancin sa ta ce
"Daga yau sai yau in ka kuma kira na da sunan baby a yayin da ake abu mai muhimmanci duk abin da na maka kai ka ja wa kanka wawa kawai"ta zabga mai tsaki instead yayi fushi sai ya bige da murmushi yana washe baki
"Yes baby"wani hararar ta zabga mai sai yayi saurin rufe bakin shi ya ce
"Sorry baby doctor na daina"a nan ta mai kallon wofi ta cigaba da masifar tana ƙin haɗa kan da aka yi a theater suit har da alƙawarin dakatar da su zuwa ranar da suka koyi rashin yin panicking a middle of surgery haƙuri sosai aka shiga ba ta ta ƙyale su kwatsam sai suka ji buɗewar ƙofar conference room ɗin gabaɗaya juyawa suka yi dan ganin wanene ya shigo a makare sai dai ganin wanda ya shigon ya sa suka miƙe baki ɗayan su suna gaida shi cikin girmamawa da gani dai shi ɗin babba ne wanda ya cancanci ban girman da aka mai,murmushi ne fal fuskar shi ya ce da su su zauna suka zazzauna.
A kiyasti dai mutumin ba zai wuce 60years ba fari ne da shi tass kasancewar sa tsoho wanda shekaru suka fara ɗan ja masa bai nuna a jikin sa ba dan jin daɗi da hutu sun runfe hakan sai ma wani yarinta da ke nunawa a jikin nasa dan in aka gan sa za'a yi tsammanin ɗan kimanin shekara 49-50 ne sam 60years ɗin bai yi fitting ɗin shi ba in ba wai faɗa yayi ba to a ɗan 50years za'a na kallon shi,kyakyawan dattijo ne wanda ya kasance cikakken dan boko da sanin ilimin zamantakewar ɗan adam dogo ne shi sosai kuma tsufar shi da tsayin shi basu saka shi rakwafawa ko kaɗan ba yana nan a tsaye cur abin shi idan mutum ya kalle shi ya kuma kalli baby doctor ɗin nan toh babu tantama koh second thought za'a iya concluding cewa jini guda ke running through vein ɗin su dan kamannin ya ɓaci da yawa kama ce ta sosai wanda za'a ce wannan mahaifi ne ita kuma ɗiya ce bambancin ɗaya ne shi fuskar shi da rahama ita kuma masifa ce fal a kan fuskar ta.
Bayan ya zauna ta gaida shi
"Good day dad"amsa mata yayi da murmushi dan ya ji rahoton scene É—in da ya gudana a surgical suit kuma ya san mai kwatar surgical team a hannun ta yau sai ikon lillahi ko kuma shi shi yasa yayi takakkiya ya zo har conference room É—in
"Baby doctor me aka miki ne yau na ji muryar ki har waje da fatan dai ba failure aka samu a process of surgery ɗin ba"?wani nannauyar ajiyar zuciya ta sauke tana ƙoƙarin calming kan ta dan ta san duk bambamin ta she can't include her father in it sai dai ta sauke shi akan su.
"Dad talk to them because am tired of warning them to stop panicking whenever a surgery is going on amma yau É—in nan sun wuce limit É—in sa dan haka duk hukuncin da na masu no one among them should question my act"kaiewa nan ta zauna tana sauke numfashi.
Murmushi yayi irin na manya kafin ya kalle su cikin sakin fuska ya ce da su
"And me kuke cewa a duk lokacin da kuka yiwa boss É—in ku laifi"? Cikin chorus suka ce
"We are sorry forgive us"jinjina kai yayi cikin gamsuwa ya kalle ta ya ce
"Baby doctor kin ji abin da suka ce"? girgiza kai ta yi ta haɗe girar sama da ta ƙasa