Sashe 72
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko breakfast basu tsaya sun yi ba suka É—auki hanyar zuwa asibitin ya so su tsaya a eatery na jiya su ci abincin but ta dage akan sai dai in suna dawowa su yi branching nan É—in.
Tafiyar kusan awa suka yi kafin ya sada su da asibitin,tun daga bakin asibitin ta hango wata na kallon su sai ta kalli Zaid É—in ta ga shi ta mai cab ma yake yi sai ta sake ran ta ta tsaya jiran sa har ya gama sannan suka shiga ciki.
Without much waste of time suka doshi ofishin Dr wanda shi ke da alhakin kula da Zaid in zai rinƙa zuwa checkup.
Bayan gaishe gaishe da tambayar lafiyar su suka ɗunguma zuwa ɗakin da za'a duba sa,ana kaiwa ɗakin ta ja ta tsaya a bakin ƙofar dan ba zata iya tsyawa kallon sa ba a yayin da ake gwada accuracy na brain na sa ba.
Murmushi ya mata dan ya gane gudun ganin checkup É—in take itama sai ta maida mai da murmushin ta zauna su kuma suka shige ciki.
Gudun kar ma ta jiyo hayaniyar su ya sa ta saka ear piece ta shiga danna wayar kawai sai ga kiran Bahajjatu,ɗagawa tayi tana mai nuna ɓacin ran ta ta ce
"Babu ruwa na da ke yauwa"!!shewa Baha tayi kafin ta ce
"Excuse me Mrs Zaid Maher kar fah ki manta matar yaya na kike ba yayar tawa ba"da dariya ta ida maganar sai Bilkisu ta ce
"Lalalalaaa,,Baha kin gama raina ni,,wato ni ba yayar ki bace right??ohh na gane,toh bara in gayawa yayan naki maybe shi zai raba gardamar"ta faÉ—a kamar da gaske zata yi hakan.
Da sauri Baha ta ce
"Kee Beelove kar ki haÉ—a ni faÉ—a da yaya na na janye furuci na"sai suka saka dariya baki É—ayan su sai Bilkisu ta chanza murya ta koma serious
"Amma Baha kin san baki da kirki?tun yaushe rabon da ki kira ni ko message ba kya turo min haka rayuwa take?ashe dama akwai ranar da zata zo da har zaki iya kwana ki tashi ba tare da kin nemi sanin lafiya ta ba?tun fah baki yi auren ba kenan amma kina distancing kanki da ni"?sai Bahan ta yi shiru dan ta san bata kyauta ba she is her only friend wacce take iya sharing damuwar ta da but sai gashi wai kusan sati biyu da É—oriya ta kasa neman ta but ita so tayi ta bar su su mori rayuwar auren su dan hakan ne zai sa su sami fahimtar juna sosai ita da yayan ta Zaid saboda kaf iyayen su sun hana su kiran su sun ce a bar su su sake dan ta nan zasu fi yin kusa da juna shi yasa bata kira ta ba.
"Am sorry Beelove wallahi ba haka bane"sai ta mata bayanin dalilin ta hakan ya ba ma Bilkisu mamaki wai su gani suke kamar zaman masoya suke yi kenan hmm
"Toh amma har da haka Baha kin san a yanzu na fi buƙatar ki dan ina neman shawarwari daga wun friend but you abandoned me"!!sai tausayin Bilkisun ya kama Baha but she apologized and promised never to let it happened again.
Haka suka taɓa hirar su har Baha ke tseguntawa Bilkisu saka bikin yayan ta da aka yi wato Afzal ta ce Ammi ta rantse ta ce ko ya fito da mata ko ta mai auren dole shi yasa ya kawo ƙanwar Zainab matar babban yayan su Bilkisu Jamil wanda takurawar Hajiya Madina ne ya sa ya ce ta zaɓo mai matar kawai ita kuwa ta ce Hajiya Zeenat ta tuntuɓi mata gidan su Zainab ko suna da budurwar yarinya da ba'a mata miji ba ai kuwa aka samu.
safiya ita ce ke bin matar Jamil kuma yarinyar ba laifi ko ta ko ina ta yi ba mishkila kuma an yi sa'a bata da wani she is single sai abin ya zo daidai hakan ma ya sa aka saka bikin na su nan da watanni huÉ—u wai dan su fahimci juna dan son komawa canada yake kuma Ammi ta kasa ta tsare akan sai da mata zai koma by then ta san Zaid ya warke sosai ta yadda zai iya É—aukar responsibilities É—in asibitocin tare da taimakon Bilkisun.
Wannan gulma da Baha ta ma Bilkisu ya mata daɗi matuƙa har ta ma manta da wai fushi take da ita.
Har aka gama dube duben da za'a mai bata sani ba sai da suka fito tare da likitan sannan ta cire ear piece É—in ta tashi tsaye a É—an ruÉ—e tana tambayar sa
"Are you okey....are you alright?da fatan dai baka ji wani pains sosai ba"?duk ta ruɗe sai ya janyo ta kusa da jikin sa ya ce cikin sassauta murya ƙasa
"Am good...humm!!babu komai am fit"sai a nan ta sauke ajiyar zuciya tana mai kallon gefen doctor tana mai ce mai
"I hope there is no serious problem doc"?sai ya gyaÉ—a mata kai da murmushi kwance kan fuskar sa ta kuma ce mai
"Thank you so much"ya amsa mata sannan ya bata wata white plain paper mai ɗauke da sunayen drugs da za'a siya mai dan ya dakatar da waɗanda ake ba sa ya ɗora sa a kan wasu ƙwaya uku kacal kuma duka sau ɗaya ale sha a rana.
Godiya ta musamman ta mai sannan suka bar asibitin bayan ya masu fixing next appointment day after tomorrow.
Nearby pharmacy suka tsaya suka sayi magungunan,daga nan suka tafi eatery ɗin jiya dole lunch suka ci kawai at that same privacy part wato wun _*vvip*_ lafiya ƙalau suka ci suka gama wanda daga nan suka kama hanyar tafiya gida dan doctor ya ce ya kamata ya huta kafin ƙarfe biyar na yamma yayi.
Suna dawowa bayan sun gabatar da sallar zuhur ya zauna a falon ya ɗau remote zai ƙunna tv ta wufce remote ɗin sai ya ɗago ya kalle ta da mamaki ita kuma ta saka murmushi ta ce
"Just obeying the doctor's orders"!!sai yayi murmushi kawai ya kwanta saman kujerar ya rufe idon sa kamar mai jin baccin hakan ya sa ta ɗan tsaya ta yi observing nasa ta ga kamar da gaske baccin yake yi sai ta wuce ciki tana leƙo sa dan wanka take son yi kafin ya farka.
Tana shiga ɗakin ya buɗe idon sa ɗaya ya ga ta wuce sai ya girgiza kan sa yana murmushi ganin tana son mai da sa kamar wani ɗan ta,fiddo wayar sa yayi ya shiga kallon hotunan su na jiya yana ta kallo bai sami ba har ta turo ƙofar sai da ta rufe sannan ya ankara a ruɗe yaayar da wayar ta gefen sa ya mayar da idon sa ya rufe ruf kamar yadda ta bar sa taimakon sa ɗaya bata kama sa ba.
Kamar mai bincike ta gama kallon sa sannan ta matso kusa da shi ta ƙura mai ido sai ta ga baccin yake yi da gaske dan haka ta koma ɗakin sa ta ɗauko mai blanket ta dawo ta rufe shi sannan tayi shigewar ta ciki.
Abin dariya amma ba damar yi dan abin shi dariya ya bashi har da lulluɓe sa gani take bacci yayi..,sai ya yi dariyar sa a cikin sa ya ƙara jan duvet ɗin har fuskar sa ya ɗau wayar sa yana dannawa yana murmushi shi kaɗai...
_*S,Ibraheem*_
Follow@siyamaibrahim
_*âšœBWA*_
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
      °°
       °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI🎀*
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
 *24*
*_Bond_*
Wanka take amma ƙwaƙwalwar ta na dawo mata da abin da ya faru tun jiya har kawo yau sai ta shiga yin murmushi ita kaɗai kamar ana tickling nata in tayi murmushin sai ta kalli kanta a mirror tana mamakin irin abubuwan da ke gabata tsakanin ta da Dr Zaid bata taɓa kawowa ba ko a mafarkin ta bata tunanin in aka ce ita da Zaid zasu zauna inuwa ɗaya zata gasgata sai gashi daga ita har shi ɗin babu wamda ya yi jayayya da ra'ayin iyayen sa haka babu wanda ya ja da hukuncin ubangijin sa.
 Wankan da ya kamata ta yi sa cikin mintuna ƙalilan sai gashi ta kai mintuna goma sha bata kammala ba sai shiririta da shirme take faman yi daga ta yi tunanin lokacin da yake kallonta sai tayi tunanin lokacin da yake kai mata seducing touches in tayi wannan tunanin har wani lumshe idanun ta take.
 Ko da ta kammala wankan zama tayi a kan tub na wankan tana tunani wanda wannan tunanin ya zurfafa mata duk ilahurin hankalin ta,tunani take akan abu ɗaya wanda take ganin in har ta bari ta amince da hakan toh abu biyu ne ko dai tayi gamo na alkhairi mai matuƙar garɗi da burgewa ko kuma ta tafka babbar kuskuren da ba zata iya goge sa ba a cikin kundin shafunan rayuwar ta wanda bata fatan hakan ya faru da maƙiyin ta bare ita kan ta.
  Tambayar kan ta ta shiga yi tana ba ma kanta amsa dan tana son sanin menene mafitar rayuwar a nan gaba in har tayi accepting defeat daga zuciyar ta dan ita kan ta ta san ta kai mataki,matakin da bata jin kiran wani mahaluƙi zai iya dakatar da ita dan hanyar da ta ɗauko hanya ce miƙaƙƙiya mai tsananin tsayi da ita kanta bata san ranar da zata ga ƙarshen ta ba amma tana fata akan tafiyar da ta ke yi bisa hanyar ya zamo mata tafiya mai alkhairi wanda zai zamo kamar ƙarin fitila ne a rayuwar ta ba mutuwar haskwn da take tafuyar tare da ba sannan tana fatar tafiyar ya kai ta matakin da zai sada ta da madagora dan in har ita kaɗai ke tafiyar a wannan shararriyar sharahararriyar hanya toh tabbas ta ɗauko dala babu gammu..