Sashe 45
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Around 5am ta ji kamar motsin mutani sai ta fara buɗe idanun ta tana ɗaga kan ta a hankali har ta ɗago completely sai bata ga kowa ba lumshe idanun ta tayi dan yana da kyau in mutum ya farka especially in a halin figici ya farka kar yayi wuf ya miƙe dan hakan na iya janyo mai ciwon kai da throughout ranar ba zai sami sauƙin sa ba sai a hankal.
Idanun ta a lumshe ta ji muryar Ammi na ce da ita
"Baby tashi ki yi sallah asuba ta yi"!!a nan ta buɗe idanun ta dan sai a lokacin ta tuno wai ba a ɗakin ta take ba and 'tashi kiyi sallah asuba ta yi'what does that mean?ohh God bacci tayi a ɗakin sa ko me?ya rasulillahi,kasa ɗaga idanun ta tayi har sai da ta ji Ammi ta shige toilet sai ta miƙe da gudu ta ƙarasa zuwa ɗakin ta tana shiga ta ja ƙofar ta saka mai lock ta haɗa bayan ta da ƙofar tana sauke ajiyar zuciya sai mamakin kan ta take ya aka yi ta kwana a ɗakin sa sai wata zuciyar ta bata amsa da "kin manta abokin aikin ki ne kuma abokin yayan ki sannan yayan aminiyar ki?ai ba wani abu bane dan kin taya shi zaman jinya".at the same time other part of her heart ya bata amsa da"maybe saboda tausayin sa da kike ji ne ya sa kika kwana a chan dan ai ba halin ki da ɗabbi'ar ki bace kawai tausayin sa ne"da wannan amsar ta sami ƙwarin gwiwa har ta shiga ta yi wanka kafin ta ɗauro alwala ta fito ta saka doguwar arab El-Mondy gown baƙa mai adon cream colour saka hijabi tayi ta tayar da sallah da ta idar ta yi addu'oin ta sai ta tsinci kanta da yi mai addu'a in a special way addu'ar take yi fiye da yadda ta ke yiwa kanta a kullum ta daɗe tana mai addu'ar samin lafiya kafin daga baya ta idar ta kawar da kayan sallan.
Abin mamaki sai ta yafa gyalen gown ɗin ta duba ƙaramar jakar ta da kayan shafawar ta ke ciki ɗaya bayan ɗaya ta fiddo su duka sai dai abin da take nema bata gan shi ba ƴar ƙaramar tsaki tayi sai ta janyo ɗayar trolley ta duba still babu abin sai ya ɓata mata rai gashi har shida na safe yayi za'a zo a bata magungunan ta ciki kuwa har da seductive drug wanda ta san mudfin ta sha shikenan ita da aiwatar da abin da take so sai dare ko ma washegari dan har yanzu ana bata depressive drug twice daily six na safe da six na yamma dan brain ɗin ta bai gama settling ba at any time tana iya collapsing saboda daɗewar da tayi a kwance cikin shock,.
Bata gama tunanin mafita ba ta ji sallama ɗaga kan ta tayi sai ta ga Bahajjatu ne wani miƙewa tsaye tayi da sauri ta buɗe mata ƙofar gabaɗaya tace
"Hey where us your makeup kit"!??da mamaki Bahajjatu ta ce
"Makeup kit Bilkisu?da asussubahin nan me zaki yi da shi?and wait"!!a nan ta ga shigar ta sai ta dawo kamar dai yadda take da wato Dr Bilkisu Muhammad Sulaiman sai abin ya ma Bahajjatu daÉ—i dan an sami cigaba sai ta ce
"Ki just bani minti kaɗan zan dawo na baro kit ɗin a gida kin san mai jinya ba ta kwalliya yake ba"daga haka ta fita cikin farinciki da jin daɗi ta bar hospital premises ta ɗau cab zuwa hotel apartment ɗin su.bayan fitar ta Bilkisu ta zauna zaman jiran ta amma sai ta ga kamar da gayya Bahajjatun ta ƙi dawowa on time haka ta rinƙa kai kawo a ɗakin ta gaji kawai sai ta fita tana saka ƙafar ta a wahe ta ci karo da mai bata magani da fara'ar ta ta ce
"Good morning ma'am you look beautiful"a dame ta ce
"Morning Thanks for the complement"sai ta kalle ta alamun mu tafi amma sai ta ce
"No not now i need to clear something i will be back in a jiffy"zata kuma yi mata magana ta wuce ta cikin sauri bata tdaya ko ina ba sai ɗakin Zaid sarai fah ta ga Hajiya Madina a ɗakin amma bata san abin da yasa ta kasa jin ɗar ba ta tura ƙofar haɗe da yin sallama ta shiga.amsa mata Ammin tayi suka gaisa ta tambaye ta ko ta sha maganin ta sai ta ce a'a sai anjima
"Baby amma kin san kina wasa da lafiyar ki koh?jiya a nan kika kwana dan kin ga babu kowa da zai hana ki futa ko?me yasa ba kya jin magana ne wai baby ba fah haka kike ba da"ƙasa tayi da kanta sai ta ce
"Sorry Ammi zan daina"
"Hmm Bilkisu kenan toh na ji amma wannan kwaliyar fah?ta mecece"?sai ta ji kunya ta kama ta me zata ce da ita
"Anyway in Zaid kika zo dubawa yi sauri ki duba shi dan ki tafi ki sha maganin ki kar lokaci ya wuce dan very soon ma Abban ku zasu zo bana so su zo su ganki ba a ɗakin ki ba hmm"??amsa mata tayi sai ta tashi ta bar masu ɗakin dan dama jiya tana daga ɗaya ɗakin da masu kula da marasa lafiya suke ta ga shigowar Bilkisun girgiza kai kawai tayi sai ta kyale ta dan ta san babu wani abin da zai faru saboda shi marar lafiyar kamar marar rai yake dan haka ba wani damuwar da ta ji sai ta ƙyale su afterall dama tana son closeness nasu ya ƙaru ninkin ba ninkin ita abin armashi yake mata..
Ɗaga ƙafar ta tayi ta fara tafiya sai ta ga kamar idanun ta na nuna mata wani abu daga gefen comforter da aka rufe Zaid da shi sai ta tsaya tana examining but bata kuma ganin abin ba tana ɗaga ƙafar ta ta kuma ganin kamar movement daga cikin comforer ɗin sai ta ƙara girman idanun ta tana mamaki dan movement ɗin yanzu ya fi na ɗazu rufe baki tayi da hannun ta dan saura kaɗan ta fasa ihu sakamakon abin da ta gani...
*_"S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*_I LUV U ALL HAPPY WEEKEND 💋_*
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
 *THIS PAGE IS ALL URS FAUZIYA SHU'AIBU KAMBA MRS KT AMINIYAR ƘWARAI😊*
 *16*
  Sauri tayi ta ƙarasa zuwa gadon jikin ta na mazari idanun ta na ƙaiƙayi zuciyar ta na kwaɓon ta a'ah fah halan sakamakon zullumin da take yi da saka abin a ran ta shi yasa deception ya riske ta dan dai ta amince da mafarke mafarken da take yi but unluckily enough for her tana zuwa hannun ya daina motsi zama tayi daɓas a kan kujerar da ke kusa da side drawer sai ga hawaye na tsere a kan kyakyawar angelic innocent face ɗin ta babu kwalliya a fuskar amma is naturally glowing saboda irin hutun da yake samu haɗe da kula,kai hannun ta tayi kan comforter ɗin ta yaye gefen da ta ga kamar yana motsi ta ƙurawa hannun ido sai kallon hannun take yi kamar ta mai magana ta ce ya motsa kusan 5 minutes tana kallon hannun ko zai motsa amma bai motsa ba sai ta cigaba da kuka mai cin rai kukan tsakanin ta da Allah take yin sa dan har shesheƙa take yi kasa furta komai tayi sai kukan dan shi kaɗai ne mafita a gare ta ta ɗau lokaci tana kukan daga bisani ta miƙe ta gyara mai comforter ta juya ta fita ta koma ɗakin ta breakfast ta taɓa kaɗan ta yi saƙo ta telegram dake ɗakin dan a kawo mata morning drug na ta because 6am medication ya wuce sai dai na 6pm jim kaɗan sai ga nurse ta shigo suka gaisa ta miƙa mata medication ɗin ta sha sannan ta fita ita kuma ta kwanta cikin wani hali tun tana iya fidda hawaye har dai bacci mai nauyi ya ɗauke ta..