Sashe 65
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Common cobra tell me when momma says you shouldn't play and stops you from playing what does it signifies"??sai yaron ya ƙurawa Zai ido kafin ya ce
"It signifies that something dangerous is there"cikin gamsuwa ya tari yaron ya ce
"Good cobra,that's it momma have seen something bad and that is why she didn't allow you to play there with your friends"sai yaron ya kyaɓe fuska ya ce
"But i wanna play buddy"abin dariya one sided smile Zaid yayi sannan ya ce
"Tell me kiddo are you sure you not scared of anything"??sai yaron yayi shiru yayin da mahaifiyar ɗan ke kallon su cikin admiration dan dai ta san wannan stranger ɗin ba ɗan ƙasar su bane but yana da kirki gashi har ya fara gano matsalar ɗan nata da ita kanta ta kasa rarrashin sa but ga wannan yana ta jan sa da hira shiru ta yi tana kallon su tana murmushi.
Amsar da É—an ya bashi ne ya sa ya ji tausayin yaron
"Buddy am scared of darkness"sai ya ce da shi
"And i think the anaconda is dark what did you think"??a rikice yaron ya ce
"Yeah the anaconda is dark"sai ya ce
"And you are scared of"?? ai a mugun tsorace yaron ya ce
"Darknesssss"da gudu ya shige bayan mahaifiyar sa yana ɓoyewa tsabar tsoro sai ya shiga cewa
"I don't wanna go i hate darkness i hate anaconda"sai Zaid yayi murmushi cikin ruwan sanyi yayi handling abin da mahaifiyar É—an ta kasa yi wai dan ma É—an turawa ne in ba dan haka ba da da iron hand zai yi handling É—in sa dan shi ya tsani rashin kunya kuma that is exactly what the boy is doing kuma uwan na kallon sa imagine..
Miƙewa yayi ya juya zai yi tafiyar sa sai mahaifiyar yaron ta dakatar da shi ta hanyar ce mai
"Thank you young man,my son Andrey is having a disorder he have claustrophobia he get scared easily and that is why i don't allow him to play all alone his friends are used to playing alone and they might forget him while playing he can get into harm i don't hope for that"sai ya gyaÉ—a mata kai alamun ya gane sai ya ce da ita
"I understand Ms... "?sai ta ce
"Mcsantos am Elina Mcsantos nice meeting you"sai ya ce
"Me too"da murmushi ya juya zai tafi ta kuma dakatar da shi
"And you are"sai ya ce
"Call me Zaid"sai ta ji abin banbaraƙwai dan haka ta ce
"Just Zaid"?da murmushi ya ce
"Dr Zaid Maher"cikin amusement ta ce
"Wow nice name but i will address you by Dr ZM did you like it"??sai ya ji mamaki kamar an sanar da it É—aya sunan sa da aka saba kiran sa da shi a asibiti sai ya ce
"Sure"da fara'a a kan fuskar sa ya juya zai tafi sai ta kuma ce mai
"That beautiful lady..is she your spouse"??abin sai ya ɗaure mai kai ya manta shaf wai ta gaya mai shi ɗin mijin ta ne sai ya rasa me zai ce ma Ms Mcsantos ga ta da surutu ta ya ma aka yi tambayar ta ta kawo wannan gaɓar ya ma aka yi ta hango baby doctor sai ya ji bakin sa ya mai nauyi me zai ce wa matar dan shi kam bai yarda da zancen baby doctor ba wai ita matar sa ce haka kawai kai tsaye ake yin aure.
Jiyo muryar ta yayi cikin fushi tana cewa
"Yes am his spouse you have problem with that"??ta faɗa tana mai zaro mata rikitattun idanun nan nata da suka fara canza launi dan ɓacin rai sai matar ta tsorata ta ce
"No..i don't but you got a good and caring husband"cikin gundara da maganar matar da gajiya da kallon mummunar fuskar ta kamar dai yadda ta laƙaba a ran ta ta ce da ita
"I know"da murmushin haushi ta bi matar sai matar ta tsorata da irin kallon da ta bita da shi sai ta ce
"Just complimenting"a harzuƙe ta riƙo hannun sa suka fara tafiya tana mai ce ma matar
"We don't need your compliment"a haka suka tafi sai bambami take yi wai matan turawa basu da kamun kai da mazajen su but da zarar sun ga wasu mazan jikin su ya shiga ɓari kenan ko abin da ta siyo masu bata bari sun ɗauka ba ta ja shi suka koma asibitin yana binta da kallon mamaki why is she behaving so strange in ta gan sa tare da mata...
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
 *22*
*_First move_*
 _Next morning_
 _*8:45am*_
  Shigar white Burberry slim-fit shirt ne da wandon Calvin Klein baƙa sai takalmin Jason of Beverly hills mai silver white colour hannun sa saƙake da agogon Daytona Rolex baƙa wuyan sa kuwa saƙale yake da muffler baƙa sai hular sanyi da ya saka na kamfanin Balmain kalar ta ɗaya da takalmin ƙafar sa idanun sa sanye cikin black goggle,ga doguwar jacket mai kalar ƙasa da ya riƙe a hannun sa daga dukkan alamu dai sakawa zai yi in ya fito,tsaf ya fito cikin shirin fita yawon zaga gari wanda shi dan kan sa ya haɗa fitar ba tare da sanin taba dan kamar abin shammaci zai mata sakamakon alkhairan da take mai tsakanin ta da Allah wanda ya san ko da wata nashi ce ta jini iya abin da zata mai kenan dan haka da wannan ƙudirin ya kwana a ran sa sai dai bai nuna ba bare ya sanar da ita.
Â
 Kwance take ɗaure da towel orange colour mai ɗan girman kan ta lulluɓe da hular wanka,komai bata saka a jikin ta ba dan tun da ta fito ta kwanta a nan a ƙalla ta kai awa guda tana kwance kamar bata ɗakin tayi shiru sai ajiyar zuciya take saukewa lokaci zuwa lokaci.
 Bata ankara ba ta ji an turo mata ƙofar ɗakin a 360° ta yi wani juyin masa ta jawo bed sheet ta naɗe kan ta a ciki tana ta faman zazzaro idanu waje dan ta san babu wani mai shigo mata kai tsaye daga ita sai shi ne a apartment ɗin in ba shi zai shigo mata ba babu wanda zai yi barging mata kai tsaye haka.
 Tana kai duban ta ga ƙofar ɗakin tayi arba da shi cikin shigar da ba kasafai yake yin su ba sai lokaci lokaci.
 Wani ihu ta tsala dan ganin yadda ya kafe ta da ido alamu dai ya nuna ya gama kalle ta tun ɗazu bata sani ba dan ya sakankance ne a yayin da ya zuba mata idanun sa abin da ya tada mata hankali kenan har ya sa ta sake ihun dan a wun ta kamar ta cutu ne kallon ta da yayi kusan gakf naked babban abin cutuwa ne a gare ta.
Â
 A rikice cikin rasa abin yi ya ja dabaya haɗe da turo mata ƙofar yana panting kamar wanda yayi tsere yana mamakin dalilin ta na yin ihu ana zaune lau anya lafiyar ta ma ƙalau kuwa.??
Kuka zata yi ko hauka ta rasa toh shima me ya kawo sa ɗakin ta kai tsaye babu alama ko sallama,ita bata taɓa yi mai shigar kai tsaye ba gudun kar tayi tozali da abin da bai kamata ba amma shi ya shigo kai tsaye kuma ai ita ta saba zuwa duba sa ba shi ba dan me zai mata shigowar bazatta?ya gama da ita...
  Wani zuciyar ke sanar da ita ai ba laifi bane dan ya gan ki a haka kin manta shi ɗin mijin ki ne kuma ya halasta ya gan ki a halin da ya fi wannan??sai kuma ta ji kunya da haushin kan ta why did she react in this way..
 Haushin kan ta taji sosai dan ba girman ta bane at least she is 25 ai ta san do and dont's na ma'aurata dan ta sha gani haka zalika tana da ilimi da hankalin tantance fari da baƙi..
 Daga wajen ya ɗan ɗaga murya ya ce