← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 157

Sashe 68

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tafiya ce me Æ´ar tazara daga eatery da suka fito kusan tafiyar mintuna hamsin suka yi kafin su iso babbar museum É—in inda a nan mai cab ya dakata ya sanar da su kan cewa sun iso.
Biyar sa kuÉ—in sa Zaid yayi suka fito daga motar suka nufi hanyar shiga babbar museum É—in wanda ya kasance one of the best historical museum in Berlin city of germany.
Museum Island Berlin ya kasance kamar magnet ma American travellers with nearly 5 millions of travellers ftom other countries each year which made it the best and most special museum a duniya.
Sun shiga ne yayin da wasu ke fitowa daga museum ɗin fuskokin su tab da annashuwa sai hira suke yi wanda ya saka Bilkisu jin dama su ma happy couples ne then the outing could have been more interesting but nevertheless zata yi iya ƙoƙarin ta dan saka outing ɗin lively..

Tiryan tiryan suka rinƙa zaga museum ɗin..da island site ɗin suka fara,,zagawa suka yi tun daga farkon Island ɗin har suka isa ƙarahen Island ɗin sannan suka koma suka shiga cikin main museum building ɗin wanda yake ɗauke da abubuwan ban sha'awa saboda building ɗin ya kasance kamar 4-5 throne tower building.
ÆŠauke yake da É—akunan tarihi daban daban wanda yake cike da abubuwan al'ajabi da ban mamaki saboda kowani abin tarihi É—auke yake da abin al'ajabi wanda ya samo asali daga ainihin abin da ya faru shekarun baya da suka shuÉ—e.

Da fari ɗakin wani babban chameleon da ke dashe an ƙira shi da concrete iron rod sannan aka yi mai zanen ado da brass mai ƙyalli gabaɗaya tun daga saman kan chameleon ɗin har ƙasa inda ƙafafun sa yake lulluɓe yake da wani medallion mai ɗaukar ido haɗe da sace zuciya da tunanin mai kallon sa.ado sosai aka cancaɗawa chameleon ɗin saboda faranta zukatan masu kallon sa.
Suna tafe suna karanta tarihin duk abubuwan da ke wurin.ba su kaɗai bane akwai jama'a da dama da suka zo dan kallon suma hakan ya ɗan yi discomforting Zaid har ma ya rinƙa addu'ar kar Bilkisu ta ce zata tsaya sai ta ga ƙarshen museum ɗin.

Tana lura da yanayin sa da ya chanza sakamakon ganin mutani da suka fara yiwa wurin yawa sai dai ita kam bata ga damar fita ba again tana son amfani da wannan rana ta fara exposing nasa a public yadda zai rinƙa jin kan sa free a cikin jama'a ba wai ya ce dole sai a isolation zai rinƙa sakewa ba.
Da dai ya ga bata da niyar bin abin da ke ran sa sai ya matso kusa da ita tana tsaye tana snapping chameleon from no where ta ji an yi grabbing mata waist sai kuma ta ji kamar an kwanto ta bayan ta an kuma saukar da fuska a ta wuyan ta ga numfashin mutum na fita a hankali yana penetrating skin ɗin ta har yana shiga cikin tsokar jikin ta,out of words ta tsaya cif ta kasa motsawa bare ta ƙwaci kan ta daga riƙon da ya kaiwa waist ɗin ta..
Sassauta murya yayi cikin kunnen ta ya ce da ita
"Can we get out of here Ms Muhammad"??tsit kamar an yi ruwa an ɗauke bata iya ce mai komai ba dan ya shammace ta fiye da yadda tayi tsammani wannan abin da ya mata shi ya sage mata gangar jikin ta gabaɗaya har ya sa ta so bada mata dan ƙiris ya rage ta lumshe idanun ta sai dai ta hana kan ta yin abin da zuciyar ta ke umartarta da ta yi.

Mintunan su biyu a haka sai ya kuma yi mata maganar cikin sigar da ya ɗaga mata hankali ba a iya maganar ya tsaya ba har da riƙon da ya mata sai da ya sauya.,
Abubuwan da yake mata yana saka ta cikin wani yanayi dan haka ta yanke shawarar haƙura da son kalle kallen da take muradin yi ga hotunan da take son ɗauka da chameleon ɗin duk bata ɗauka ba har shi kan sa tana son su ɗau hotuna tare but ya hana bata da wata zaɓi illah na ta bi maganar da ya mata dan samin sauƙi..
Cikin sauke murya a hankali ta ce
"Amma Zaid ban gama kalle kallen ba ga hotunan da nake son yiwa chameleon but duk ban yi ba ka ce in zo mu tafi ka bani ko mimtuna huÉ—u ne in ma chameleon É—in pictures"kamar bai saurari maganar ta ba tana direwa ya kuma cewa
"Can we get out of here"??ya faɗa yana mai ƙara kai mata tensed grab bata da zaɓi dole ta girgiza mai kai sannan ya rabu da ita.
Kamar ta yi kuka haka ta yi da fuskar ta ba dan ran ta na so ba suka bar museum ɗin ai kuwa har suka shiga wani carriage da zai kai su wani wurin bata ce da shi ƙala ba dan ran ta ya ɓaci
Shi ya san damuwar ta but yana son privacy a rayuwar sa hakan ne ma yasa ya yanke hukunci nemar masu quite and noise free visitation place dalilin da ya sa ma suka shiga carriage É—in kenan instead of shiga cab.

Ko a jikin ta tambaye sa inda suka dosa sai da ta ga sun dakata a wani wuri da ke ɗauke da shuke shuke tun daga bakin titin da ya yanka yayi ciki can cikin dajin babu wani abu face shuƙin nan da yayi tsayi sides biyu dama da hagu daga ƙasa sun bada hanyar takawa da suka kai daga tsakiya zuwa sama kuwa sai suka haɗe ɗaya na overlapping ɗaya suka rufe ruf creating a deem suitable atmosphere.
Babu abin da wurin ke fitarwa illah ƙamshin shuƙe shuƙen nan dan wani abin ma sai an shiga daga ciki inda a nan ne filawowi kala daban daban ke bada ƙamshin su iri iri ƙamshin da ke kwantar da hankali.
Wurin dai ba wun jama'a bane dan ba kasafai ake visiting wun ba sai time to time hakan ne ya sa wun ya zama special.

Da suka sauko daga carriage ɗin sai ta kai duban ta ga wurin abin sai ya bada ma'ana dan yanayin wurin ba ƙaramin birge ta yayi ba but saboda fushin da take yi da shi sai bata nuna ba shi kuma yana kallon duk moves ɗin ta sai bai ce mata komai ba.
Tana tsaye ta ƙi tafiya sai ya kawo hannun sa ya saka cikin nata haɗe da ɗan murzawa kaɗan hakan ya bata wani sensation mai rikitarwa but she didn't allow him to see it out.
"Mu shiga ciki i bet you will enjoy it more than the museum"daga haka ya ja hannun ta suka fara tafiya suna takawa tana experiencing fluorescence dake cike a wurin mai kama da babbar lambu radiation É—in na shigar ta sosai sai ta ji ran ta na mata daÉ—i ba kaÉ—an ba
Wannan wurin ba ko ina bane illah Nature Reserve da ke cikin Black forest a Baden Württemberg wanda ya kasance beautiful hilly forest ne mai ɗumbin tarihin hole rayuwa by seeing the nature da creatures da ke wurin kawai.

Daɗi sosai ta ji a ran ta sakamakon zagayawa da ya rinƙa yi da ita a wurin bata buƙatar haƙurin sa at that moment har sai sun bar wurin shi yasa ma bata bari ran ta ya ɓaci ba ta yi enjoying kan ta sosai shima kuma ba laifi ya sake jikin sa da ita sun shaƙata duk wanda ya gansu tare zai rantse akan they are happy couples.
He impressed her sosai dan surprises from no where ya rinƙa yi mata kamar ɗaukar ta hotunan bazatta ba iyaka tun bata sani har ta gano sai ta shiga yin dariya hakan ma ya faranta mai rai at least ya faranta mata..
Daga ƙarshe ma janyo ta yayi suka shiga yin selfie tare hotuna kala kala suka yi wanda ya dasa tarihi a rayuwar su dan hotunan smya dasa tambari daban daban a zukatan su.
Sai yamma lis suka kamo hanyar dawowa gida inda a nan suka yi shopping wasu abubuwan da zasu buƙata da waɗanda zasu yi amfani da su a daren a hanyar su ta dawowa ne suka yi take away na dinner meal ɗin su daga nan suka dawo gida cikin nishaɗi kamar dai wasu masoyan asali..

*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI🎀*
     _{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

  *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

*23*
Chapter 68 · 0% Book details