Sashe 18
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru Dr Zaid Maher yayi dama shi son maso wani yake yi bai sani ba ashe saurayi gare ta bai sani ba?toh shi yaya zai yi da son ta da yake ji da shi?inaa dole ma kawai shi Mudan É—in ya yafe mai Asma'u dan da shi ta dace ba Mudan ba da me Mudan É—in zai raine ta?da talauci ko jahilci?no way he have to stop their relationship..
Ganin ya shiga state of shock sai baby doctor ta É—an gyara murya ta ce da mahaifiyar Asma'un
"Uhmm mama dama wata shawara muka zo da ita wacce in har zaki bamu haɗin kai toh mun miki alƙawarin taimakon Asma'u kuma mu raba ta da shi wannan Mudan ɗin da ba kya so har abada muddin ta hau kan abin da muke son ɗora ta akai toh ba za ta kuma yarda da Mudan ɗin nan ba da fatan za ki mana kyakyawar fahimta mama"?jin maganganun ta cikin hikima sai ya sa mahaifiyar Asma'u amincewa da abin da suka zo da shi har da ma dai bata ji ba but ta sami relief at least ɗiyar ta za ta rabu da wannan gallababben yaro sai ta ce
"Ƴa ta ina jin ki menene kike son ɗora Asma'un a kai"daɗi sosai baby doctor ta ji dan haka sai ta ce
"Kin ga akwai karatun da na ke koyarwa a chan gidan mai gari karatun biyu ne na addini da na zamani kuma duk yaran gidan har da na makwaftan gidan na halartar karatun kuma har yanzu ana kan taruwa a gidan sai na ke ga in har Asma'u za ta na zuwa wannan karatun toh lallai ba zata na samin lokacin sauraran Mudan ba tunda za ta rinƙa bitar karatun ta haka zata so ta sami kyautar da za'a na ba ta kullum kenan wannan karatun zai ɗauke mata hankali tunda kin ga yau da gobe sai Allah tun ana kiyayewa wataran Allah ya kare wani mummunar abin na iya faruwa tsakanin su kuma ba dole ne ta faɗa ba kin ga tun da an gano abin sai a fara kare shi daga faruwa ko ba haka ba mama"?jijina kai ta yi cikin gamsuwa ko ba komai ƴar ta zata sami ingantacciyar rayuwa ko da kaɗan ne dan haka ta ce
"Na yarda ƴa ta shawarar ki ya ba da ma'ana sosai kuma na yarda da shi ko ta amince ko bata amince ba dole in nuna mata iko na na uwar da ta haife ta"daɗi na ya kama Bilkisu dan ita ma yanzu ta fara tausayawa Asma'u duba da yadda take taka tsantsan da rayuwar ta ba dan wauwtar da ta mata yawa ba toh lallai in an natsar da ita zata yi hankali nan abin ne ya mata yawa ga jahilci ga zaman ƙauye babu wayewar kai ga taɓara babu kwaɓo but apart from that yarinyar zata shigo da kyau dan tana da wayo
"Shikenan mama na ji daÉ—i kuma zan fi jin daÉ—i in Asma'u ta amince wanda na san shi kan sa Dr zai yi farincikin haka ko ba haka ba ne Dr Zaid"? Ta ida tana juyawa gare shi sai ta ga kamar baya tare da su tun da suka fara maganar jin su kawai yake ba wai dan yana fahimtar su ba dan haka ta daÉ—a É—aga murya ta ce
"Right"? a firgice ya ce
"Ye...ee...sss yeeee.... sss"sai ya kuma cewa
"Yes yes"abin sai ya bata mamaki toh dama ina hankalin shi ya tafi tana nan tana mai yaƙin sanyin idaniyar sa shi kuma yana wani tunanin dan haka ta ce da shi
"Are you okey"?saurin girgiza mata kai yayi kafin ya miƙe tsaye ya ce da ita
"Let's get going is getting late"da mamaki ta tashi tsaye ta ce da shi
"Me kuma ya faru ba mu fah gama abin da ya kawo mu É—in ba kuma kake cewa mu tafi"!!!
"I said let's go"ya ida cikin nuna halin ya fara gajiya da conversation É—in.
Ƙala ba ta ce da shi ba ta ce da mahaifiyar Asma'u
"Toh mama za mu tafi zuwa goben ma ta na iya fara zuwa karatun in ya so shi likitan sai ya rinƙa rako ta gida ba ki da matsala da wannan"murmushin gamsuwa ta yi kafin ta ce
"Nagode Allah ya maku albarka ya kare mana ku wannan irin ƙoƙari da kuka min kuka mana a wannan ƙauye na mi Allah ne kaɗai zai baku lada shi kaɗai zai biya ku"ɗan taƙaitaccen murmushi baby doctor ta yi ta ce
"Mun gode mama bara mu tafi dare na yi"
"Toh Allah ya kuyaye hanya ga shi nan ta ƙi fitowa tabbatacciyan wai kunya take ji"ɗan darawa ta yi ta ce
"Hmm mama bara mu tafi"daga haka suka yi sallama shi dai bai ce komai ba har suka yi nisa kafin baby doctor ta dakata ta ce
"Wait"sai shima ya tsaya ya kalle ta bai ce komai ba
gyara tsayuwa ta yi ta fuskance shi ta ce
"Wai tunanin abin da aka sanar da kai kake yi"?shiru yayi bai ce komai ba sai ta ce
"Toh ai ba abin mamaki ba ne dan ka ji cewa ta na da saurayi you shouldn't be surprise"ta cigaba da tafiyar ta sai ya ce da ita cikin sanyin murya
"Dama kin san da labarin ne"?dakatawa ta yi tana jin wani iri kafin ta ce
"Yes i know"!!sai ya ji mamaki kafin ya ce
"Tun yaushe"?kasa bashi amsa ta yi dan ya fara bata tausayi dan kuwa ya zurma a son yarinyar da yawa though is something else not pure love but kamar yana wahala..
"tun ranar da na fara ganin ta a wurin outreach É—in nan"!! daga haka ta yi shiru tana sauraron sa sai dai bai ce komai ba ya cigaba da tafiya itama bin sa ta yi a bayan...
*******************
Bayan dawowar su gida sun yi abin da ta dace na yau da kullum wato koyar da karatun da take ma yaran da iyayen su ta basu assignment ɗin su as usual ta kwanta saman ɗaya kujerar falon yayin da zulfa'u ke zaune a ƙasa tana gyara zogale na dambun da take son yi washegari da rana kasancewar ita ce da girki jifa jifa suna hira
Lokaci zuwa lokaci takan tuna scenario É—in É—azu sai ta yi dariya ita kaÉ—ai countless time zulfa'u na tambayar ta amma sai ta ce babu komai karshe dai shiga toilet É—in zulfa'u ta yi ta danna wa Bahajjatu kira ringing biyu ta É—aga.
"Assalamu alaikum baƙin ƙauyen koma"dariya suka saka kafin ta amsa da
"Wa'alaikumul salam matar mu". Dariyar suka ƙara sakawa dan duk lokacin da zata yi shu'umancin ta toh da shirme suka fara gaisuwar.
"Halan me ya faru ne na ga har goman dare ta yi amma kika danna min kira"
"Ke dai bari wata labari na kawo maki"gyara kwanciya Bahajjatu ta yi ta ce
"Haba da gaske?toh faÉ—a min ina jin ki"sai da baby doctor ta dara kafin ta ce
"Halan Baha wai wacece budurwar yayan ki"? Da mamaki ta ce
"Budurwar yaya na?wanne a ciki"?
Cikin gatse ta ce
"Bilal"! Doguwar tsaƙi Baha ta ja ta ce
"Ban son wulaƙancin Beelove wani yayan na wa kike nufi"?
Itama tsaƙin ta yi ta ce
"Toh shikenan in kin shirya jin ko wanene sai ki kira ni"cikin hanzari ta dakatar da ita ta ce
"Tsaya tsaya tsaya,kaii Beelove wai menene na wani É—aukar zafi?babban yaya kike nufi"? Scoff ta yi ta ce
"Toh in ba shi ba dama tare da wa nake"?
"Goodness toh yi haƙuri,babban yaya ai bai da budurwa sai ko in a chan ya samo mana new sister in-law".
Abin dariya sosai ya ba ma Bilkisu sai ta ce
"Ai ko ya samo maku sabuwar sister in-law apple"ta ida tana me kecewa da dariya
Shiru Bahajjatu ta yi kafin ta ce
"Jokes apart Beelove da gaske yaya ya samo budurwa"?
"Hmm Baha kenan na taɓa kawo maki hirar wannan izgilallen yayan na ki in ban da yau"?
Ta ce"a'a".
"Toh wallahi am serious ya samo wata yarinya kyakyawa mai kyawun kallo sai dai ba natsuwa"!
Miƙewa ta yi daga kan gadon ta diro ƙasa ta ce
"Mene?budurwa a ƙauyen nan?impossible"?
"Hmm Baha kenan wallahi da gaske na ke"a nan ta kwashe duk abin da ya ke ta faruwa tun zuwan su har ma da tarihin yarinyar ta sanar da ita me Baha zata yi in banda Allah ya raba mana jaha,sai nanata shi take yi kamar ba za ta daina ba
"Allah ya tsare uhuhm shi kuma yaya haka ya ke son tozarta mu ya daɗe bai yi aure ba sannan ya ce wannan zai ɗauko?toh ba gidan Dr Maher ba sai dai a chan ƙauyen"?
"Ha'an toh what if in Allah yayi matar sa ce fah?what can you do"? Da sauri ta ce da ita
"Tofar da yawu tun kafin abin ya zama gaske"suka dara kafin daga bisani ta sallame ta ta kira umman ta a waya.
Ba ta É—auka ba sai ta kashe sannan ta kuma kiran ta
"Assalamu alaikum umma"
"Wa'alaikumul salam baby ya kike ya garin"?
"Lafiya ƙalau umma ya na ku"? Sai ta yi shiru alamun tana jin nauyin ta sai ta ɗan yi murmushi kafin ta ce
"Common umma am serious ya London É—in"? A nan ta sani relieve sai ta ce
"Lafiya lau baby ungo ku gaisa da Ammin ku"ta miƙawa Hajiya Madina wayar cikin raha ta ce
"Baƙin Yola ya kuke"?itama da fara'a ta ce
"Lafiya ƙalau Ammi"
"Ina my boy ya ke ban ji kun kira tare ba"
"Ammi yana É—akin shi maybe yayi barci nima barcin zan yi"
"Noo i need to speak with him akwai muhimman magana da nake son yi da shi please call him".shiru ta yi ta rasa ta yaya zata fara kiran shi zuwa É—akin mace kuma har cikin privacy É—in ta sai ta ce
"Ammi i can't"!!
Cikin damuwa ta ce
"But why baby?koh ya ɓata miki rai ne"she was sounding emotional already dan haka cikin sauri ta ce