Sashe 47
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ɗan hira suka taɓa suna cikin hiran ne wayar Hajiya Zeenat ya ɗau ruri,cirowa tayi daga jakar ta ta duba sai ta ga mai kiran murmushi tayi ta kara a kunnen ta ta ce
"Gani nan zuwa prof kaii ni Allah nagode ma"ta kashe wayar tana tashi tsaye Hajiya Madina ma tashin tayi tana dariya ta ce
 "Ba dai har ya gama ba"
"Hmm ya gaman kenan shi fah prof akwai asassawa wallahi musamman in ya ga ina ɗaga mai ƙafa"dariya suka yi suka tafa sannan Hajiya Madina ta fara fita ita kuma Hajiya Zeenat ta nufi gadon Zaid ta kalle shi kafin ta ce
 "InshaAllah zaka farfaɗo Zaid cikin hukuncin ubangiji"addu'ar da ta mai kenan ta fita.
A daidai bakin ƙofar ɗakin suka yi kiciɓis da prof yana magana da Dr Maher jiran su suka yi har suka kammala wanda a nan suka yi bankwanan sai sun dawo dan babu wanda zai kula da Zaid in suka ce rakiyar su zasu yi.
Cab ne ya kai su har airport bayan ƴan wasu mintuna jirgin ya tashi addu'a suka yi daga haka suka shiga tattaunawa akan batun abin da zai kai su Nigeria wanda muhimmin abin shine maganin Zaid da zasu karɓo,wanda already sun yi wa Dr Ruzu bayanin komai kuma yayi fixing masu appointment wanda shine dalilin dawowar su cikin gaggawa ba tare da sun shirya ba dalili na biyu shine extensive injury da wani yayi sustaining wanda daga Dr Afzal har sauran doctors sun kasa sanin yanda zasu yi suturing for almost a month ana fama da shi da an ɗinke nan sai chan ya kunce da an ɗinke nan chan ya kunce wanda daga baya dai barin sa aka yi dan an gano cewa cutar Human immunodeficiency virus ne da shi(HIV) saura kaɗan ma ya shiga Aids dama duk mutum mai wannan cuta in har ciwo ya ji kokuma aka ce aiki za'a mai toh akan sami matsaloli irin haka sai ayi ta ɗinke ɗinke amma ya rinƙa kwancewa a rasa dalili(Toh dalilin shine jinin jikin su ya rigada ya lalace da ƙwayar cutar wanda a taƙaice dai jinin sa ba mai ƙarfi bane kuma duk inda mutum ke ciwo jini yana ɗaya daga abubuwa da ke taimakawa healing process a nan sai aka sami akasi jinin ya zama marar inganci madaɗin ƙwayoyin sinadarai da ke jinin da ke taimakawa dan ciwon ya warke ya rufu ba tare da an sami matsalar invasion of foreign bodies ba sai ya kasa aiwatar da aikin nan instead sai ciwon da ake ƙoƙarin warkarwa ya rinƙa faɗaɗa yana buɗewa saboda jinin da ke taimakawa wun circulating a area of injury is infectious and non sterile daga haka sai a rinƙa cewa mutum na da ƙan jiki,kokuma a ce ai gado yayi dan duk ayarin gidan su haka suke in sun sami matsalar da ya yi necessitating surgery toh ko an yi ba'a dacewa daga haka maganar so called "our village people" will come to play a nan za'a fara suspecting ana blaming ancestors da cewa they cast a strong powerful curse a family na wani ko na wance gashi nan ɗa ko jikar wani ya sami hatsari an ui ɗinki sau ba adadi amma abin bai yi ba in ba mutanin su ba wa zai janyo wannan rashin dacen blah blah blah sai a ƙarshe in akwai mai zurfin tunani sai ya ce ko dai gwada jinin sa za'a yi dan a ga meye musabbabin ƙin zaman aikin da ake mai toh sai a nan ne za'a gano wai yana da cutar sai kuma zagi da hantara ya dawo kan sa a fara jeopardising nasa a community forgetting that mutum na iya contacting cutar ta hanyoyi daban daban).
They arrived safely and Bilal was the one that picked them daga airport yana ta zumuɗin jin ko Zaid ya farka ne amma bad answer ɗin nan ya samu wato not yet sai mood ɗin sa ya chanza a nan ya tambayi lafiyar twinien sa har gida bai bar su sun yi sukuni ba sai da motar ta tsaya suka fito suka yi cikin gida inda gabaɗayan family ɗin ke jiran dawowar su daga jamil da matar sa haɗe da baby zarah,Lukman da sauran ma'aikatan gidan farinciki ne ya luluɓe su ganin familyn na su all present except baby doctor da ke chan ƙasar samin lafiya.
Welcome pleasantries aka yi exchanging daga nan baby zarah ta nufo grannyn ta ɗaga ta tayi tana mata wasa har dai ta haura da ita sama tana mata tsiyar kar ta ƙwace mata mijin ta dan idanun nan irin na Bilkisu ta kwaso dara dara,dariya kawai jama'ar falon ke ta yi har shima prof ɗin.
A ranar dai sai chan wuraren 10pm suka kwanta inda su Jamil da matar sa suka koma gida yarinya ta tafi wun iyayen ta ta ƙi ita kuwa Hajiya Zeenat ta ce ai sai ta yi dan ba ta kwana mata a gida salon mijin ta ya ve yana so an yi rarrashin amma ta ƙi ji da bori da botsarewa aka danƙwafar da ita aka saka ta baccin dole da haka suka koma gida dan Hajiya Zeenat ta sanar da su in dai yini ne guda ta yarda ƴaƴan su su yi mata amma kwana baza ta lamunci haka ba ta raini iyaye ta raini ƴaƴan su ba zai saɓu ba..
Basu kwanta ba sai da Hajiya Zeenat ta shirya mai komai na washegari dan Dr Ruzu zai fara visiting kafin ya tafi asibitin wanda ya kai su har ƙarfe 12 na dare sai a lokacin suka kwanta,washegari da wurwuri ya shirya shi kaɗai yayi tafiyar sa zuwa HRR&T dan tun 7am ya bar gida bai kai ba sai 8am a hakan ma dan ya saka speed a tafiyar kenan saboda yayi ya gama ya wuce asibitin dan ganin in case ɗin nasu ne in kuma na referring ne sai a yi providing referral means dan abin na worsening each day.
Yayi nasarar zuwa har ma ya gana da shi ya kuma mai bayanin dalla dalla Alhamdulilah ya bashi magungunan game da prescription da yadda za'a yi administering komai ya mai bayani suka yi settling da girmamawa suka rabu and yhe very good and sweet paer of it Dr Ruzu ya sanar da shi cewa matuƙar aka fara mai medication yadda yayi prescribing in less than a week yana iya farfaɗowa abin nan ba ƙaramar daɗi ta yiwa prof ba dan har kasa ɓoyewa yayi sai da ya kira Hajiya Zeenat ya labarta mata komai ai ko har guɗa tayi dan murna mata ba'a rabasu da budi'a sai da ya tsawatar mata akan godiya zatawa ubangiji da ya ɓullo masu da waraka a sauƙaƙe ba guɗa ba sai a nan ta ta ɗan dawo kan hanya ta shiga yiwa Allah kirari daga bisani ta rinƙa gode mai..
Daga nan asibitin sa ya tafi inda ya ga patient ɗin ya kuma yi ƴar bincike binciken da yakamata daga bisani ya gano cewa dole ne ayi referring nasa zuwa wata ƙasar dan method of surgery da za'a mai ya danganci fannin amfani da metal seal dan shine mafita a gare sa,an rubuta masa referral later an damƙa mai a hanun sa kuma an yiwa relatives ɗin sa bayanin komai dan haka aka saka masu kwanakin discharging nasu.