← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 157

Sashe 88

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tun da ya fara wannan doguwar zance ta sa bai damu da ya lura da yanayin da ta shiga ba kawai magana yake yi da alamun tausaya cikin zancen sa game da Asma'u,bai lura da canjin yanayin ta ba bai yi tunanin ko wani hali zata shiga ba in yayi maganar,bai kalle ta ba ko da na second ɗaya ne,ya dage yana maganar Asma'u har yana ɗorawa kan sa laifin wai bai cika mata alƙawarin da ya ɗaukar mata ba..cikin zuciyar ta ta ce
"A gaba na...,a gaban ido na Zaid.....kake maganar wannan yarinyar da ta so yin ajalin ka....yarinyar da bata kamaci halaccin ka ba,yarinyar da da an bi ta nata da an shafe tarihin ka a faɗin duniyar na,,wannan yarinyar that she is not worthy enough to be called an innocent being,yarinyar da take ingrate and unfaithful to you,Zaid why are you trying to set my heart on a grass fire"..kafin ta sani har hawaye sun fara bulbulo mata daga ƙwayar idanun ta,dama hawayen ta ba masu nisa bane dan sai dai in ran ta bai ɓaci ba amma muddin ran ta ya ɓaci hawaye basu mata adalci dan fallasa sirrin ran ta suke yi a fili sai ta fara hawaye ba tsagaitawa.
A yanzun ma tsabar ɓacin ran zantukan sa ne ya tunzira ta ya saka ta jin kawai ta bar hawayen su fito ko zata sami dauƙin baƙim cikin da Zaid ya shafa mata a ran ta.
Hawaye ne ke fita daga idanun ta,hawayen baƙin ciki da tsantsar tsanar Asma'u da ke ƙaruwa a zuciyar ta dan bata taɓa shiryawa kan ta daren farkon ta ya zo mata a haka ba ta fi ganin nuptial night ɗin ta zai kasance one of the best nuptial night da ko wacce amarya ke experiencing,ta yi tunanin after this night ita da Zaid babu mai raba su kuma tayi tsammanin after this night Zaid will confess his love to her but what did he end up doing?he broke her heart,he diminished her,he tarnished her image,her moral,her dignity,her principles,her dreams and everything Zaid has ruined everything a awowi ƙalilan...tayi tunanin kar ta bar inner self nata yayi overshadowing outer srlf ɗin ta dan sai da ta kwaɓi kan ta kar ta tafka babbar kuskuren da ba zai gogu ba a rayuwar ta amma duk faram faram da ta ga yana yi mata ya sa ta sadauƙar cewa shima ya shiga halin da ta daɗe da shiga a kan sa hakan ya sa ta yarda ta bashi jikin ta ta bashi virginity nata her only pride,ta bashi access to her whole body thinking that daga wannan dare an wuce wurin sun zama abu ɗaya amma sai yayi proving nata wrong ya ma nuna mata ba ita bace a gaban sa ya nuna mata budurcin ta yake so kuma ya samu and she have read that duk namiji da ya san mave two things occur is either he loves and respect her or he looks down on her,damage and condemn her what can she say in her own case.??
Bata san lokacin da tayi bursting into serious cry ba dan hankalin ta ya bata amsa da
"A naki case ɗin Bilkisu,Zaid have brought you down,yayi condemning naki ya gama da ke ya gama da ƙuruciyar ki dan ya ƙwace maki abu mafi girma da muhimmancin a rayuki ba zaki taɓa samin wanda zai mutunta ki ba dan mijin ki ma bai ɗauke ki da daraja ba gashi kin gama yarda da shi kin bashi soyayyar ki da amanar zuciyar ki haɗe da tsaron rayuwar ki"..

Muryar sa ne ya fito fili sosai dan ya ji mamaki haɗe da tsoron ko wani aika aika ya mata da ya saka ta yin kuka a wannnan lokacin,miƙewa yayi daga kwancen da yake cikin ɗimuwa ya ce da ita
"Subhanallah,Bilkisu me ya faru,did i hurt you badly,tell me did i tear you that roughly"??a rikice yayi mata tambayoyin yana ƙoƙarin kawo hannun sa jikin ta.
Tana cikin halin ɗimuwa ne amma tsabar zuciya da ƙarfin hali ya sa tayi wani irin ihu mai firgitarwa haɗe da ingiza hannun sa cikin azababben ɓacin rai da tsantsar takaici haɗe da raɗaɗin ciwon da ya ji mata a zuciyar ta,murya na rawa tana zubda hawaye idanun nan kamar zasu ɗaɗɗako ƙasa dan ɓacin rai ta ce da shi cikin ɗaga murya
"Don't touch me,don't you dare touch me i am warning you if you dare touch me Zaid i will kill you i swear i...will...kill...you..i promise you"...

Tashin hankalin da ba'a saka masa rana what???me zai gani haka,me zai ji haka da kunnuwar sa?Bilkisu uttering such heavy and mighty words haka against him!??me ya mata da zafi haka?but ya nemi izinin ta kafin ya sadu da ita.,ta amince mai sau biyu yana neman izinin ta kafin ya kwanta da ita and she said yes,earlier on she was comfortable playing with him but me ya faru why the sudden change,?me yasa take gaya mai irin wannan furuci marasa daɗin ji?me ya mata?did he injured her badly?kasa samin amsar tambayoyin sa yayi ga muguwar tsoro ta da ya shige sa dan kalmar 'i will kill you i swear i will kill you' da ta faɗa ba abin overlooking bane mata na da ƙaramar ƙwaƙwalwa what if she execute her word?rasa abin yi yayi dan yana tsoron taɓa ta haka yana jin ba zai iya barin ta tana cigaba da kuka kai tsaye haka ba he have to do something dole ya san mo menene matsalar ta me kuma yayi prompting ɗin ta har ta furta mai wannan ƙalmar..

Buɗe bakin sa yayi da nufin yin magana amma volume na muryar kukan ta da ta ƙara ya hana sa ce mata komai gashi yana son taɓa ta amma yana tuna shamakin da ta mai haɗe da gargaɗin da ta ja mai sai ya shiga yin addu'oi cikin zuciyar sa dan samin sauƙin abin da ke damin sa already yayi over working kan sa by having a sexual affairs with her ya rasa conservative energy nasa and he need rest kafin washegarin da zasu koma dan in yayi wasa kan sa zai yi knock off daga haka kuma zai yi collapsing shi ya san da haka taimakon sa ɗaya ear device da ke sagale mai a kunne ba dan wannan ear device ɗin ba da ya sume mata dan ihun da tayi mai a kunne ya rikita sa what can he do..

"Bilkisu listen to me,,,me aka maki,,me na maki,,did i hurt you?is it an extensive injury?telk me Bilki...."wani irin masifaffen ihu ta mai mai É—auke da magana tana ce mai
"I prohibit you from calling my name Zaid in ka kuma kiran sunana ban yafe maka ba"zai yi magana a zuciye ta ja bed linen ɗin da yake kamar bed cover ne ta cukwikuye a jikin ta leaving him naked ta daddage tana jin azaban raɗaɗin dake ratsa ta dan dama vagina ɗin mace ɗauke yake da elastic tissues yana iya buɗewa sannan yayi retracting toh in aka tara da su yana buɗewa sai bayan an gama sai ya koma yayi retracting ya ƙulle luf toh a case ɗin virgin mace bayan ta gama saduwa da ɗa namiji ba kai tsaye yake retracting ya koma normal ba yana kumbari ya zama edematous yayi tsami dan yayi accommodating abin da bai saba accommodating ba sai wurin yayi ma mace wani iri kamar ba a jikin ta ba kafin ya koma ya rufe sai an bi hanyoyi kala kala wanda a al'adar bahaushe akan yi amfani da hanya mafi sauƙi a ce ta shiga ruwan ɗumi ko tayi amfani da kayan gargajiya dan yayi softening wurin duk dan ya koma normal toh daga haka ne time to time mace na tarawa da namiji har wurin ya saba sai ta daina experiencing pains ɗin..

Tana dire ƙafufun ta ƙasa ta ji zafin is unbearable sai dai ta cigaba bata tsaya ba tana jin zafin ta miƙe ta shige cikin bathroom ɗin ɗakin tana bin bango ta laluɓa ta nemi switch ɗin toilet ɗin ta ƙunna wutan ta yi saurin sakawa toilet ɗin lock ta ciki tana kuka mai cin rai..
Zamewa ƙasa tayi tana kuka kuka ba kaɗan ba dan wannan dare ya zamo mata dare mafi muni a rayuwar ta.
Chapter 88 · 0% Book details