Sashe 70
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
He was lost in his imaginations sai ya ga ta juya ta cigaba da baccin ta hakan ne ya ankarar da shi yayi saurin ƙarasawa gare ta ya kai hannun sa cikin son nuna darajawa gare ta a matsayin ta na ɗiya mace ya ɗan yi tapping nata a hankali.
Bata da nauyin bacci sai ta buÉ—e idanun ta ta sauke su kan na sa idanun mayar da idanun tayi ta lumshe sai ta kuma buÉ—e su tar sai cikin nasa ta gwalalo idon zata maimaita abin da tayi da safe sai dai bai bar ta ya ce
"Hey calm down Ammi wanna talk to you"sai ta fara neman gyalen ta at the same time tana rufe jikin ta da bed blanket da ke kan gadon.
Abin dariya sai ya shiga taya ta rufe jikin ta da blanket ɗin har yana ma fin ta saurin lulluɓe jikin,hakan ya bata mamaki and she began to wonder is he this gentile dama?wow he is a nice guy.tayi exclaiming a ran ta sannan ta ce mai
"Thanks"da little smirk ya amsa mata sannan ya yi dialing numbern Ammi,babu jimawa ta É—aga sai ya saka wayar a hands free ta yadda zasu jiyo ta sosai
Tana É—agawa ta shiga yi masu ba'a
"Zaid wani irin É—aukar alhaki ne wannan na ce maka ka bar Æ´ar nan ta huta da wanne zata ji gajiyar yi maka aiki ko gajiyar aikin da kake saka ta"!??sai suka haÉ—a ido suna kallon juna.
Cikin su babu ƙaramin yaro kowa ya mallaki hankalin kan sa sun gano manufar Ammi sai suka juya at the same time suka girgiza kai kamar haɗin kai.
Dariyar Ammin suka jiyo sai suka gyara zama suka shiga gaishe ta ta amsa masu tana tambayar lafiyar su,ƴar hira suka taɓa da ita a ƙarshe ta nemi Bilkisu da ta bar inda Zaid yake dan tana son yin maganar sirri da ita saboda ta kalli Zaid ɗin ya mata alamar zai fita da ido dan ya bata privacy na yin magana da Ammin.
Bayan fitar sa ne hirar su da Ammi ya canza layi dan ita duk ganin ta ai Bilkisu ta zama babar mace dan haka ta shiga yi mata manya manyan maganganu irin na cikakkun mata a wun mazajen su ciki har da yadda zata canza shigar ta,yanayin zaman ta in suna tare,irin kallo da murmushin da zata na aiko mai in suna tare,irin takun da zata na yi in ta gan sa ƙarshe ma mai kankat ta mata wanda a nan Bilkisu ta fara tarin ƙarya wai ta shaƙe sai hankalin Ammin ya tashi ta shiga tambayar ta ko lafiya ta mata ƙaryar zata sha ruwa ta shaƙe ne.
Kashe wayar tayi ta zauna shiru tana tunanin maganganun Ammi wai ita kallon hapoy couples take masu ne da har take tunanin sun zama É—aya?
Dafe goshin ta tayi da hannun ta biyu tana jujjuya kai dan bata mafarkin akwai ranar duniya da zai zo da zasu haÉ—a shimfiÉ—a da Zaid sai dai in an wata duniyar amma ba a nan ba dan ba son juna suke ba kawai umarnin iyaye suke bi..
Tana zaune a haka ta ga kiran Ammi ya shigo sai tayi salati ita sam bata son jin wannan wa'azi da huɗuba ta Ammi basu ƙaran ta da komai sai sha'awar samin life partner da zata iya yi mai duk shawarwarin da Ammin ke bata dan dai kam in har Zaid ne,ta san ta rasa wannan mafarkin na son experiencing irin epics da suka shuɗe a tarihin gidan su da ahalin su baki ɗaya.
Barin wayar tayi har ya ƙaraci ƙarar sa ya mutu daga wannan bata kuma kira ba hakan ya ma Bilkisu daɗi sai ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya..
Ganin Zaid bai dawo karbar wayar sa ba sai ta yi swiping sama ta ga bai da security lock dan haka tayi tunanin shiga gallery É—in sa sai dai ta ga already a gallery yake dan haka ta shiga kallon hotunan tana zooming wasu tayi dariya wasu tayi murmushi sai ta shiga tunanin toh ko dai yana da wani abu ne game da ita dan in ba haka ba ta san ba zai shiga kallon hotunan da suka yi tare ba.
Wani irin juyi tayi wanda yayi daidai da sallamar sa a bakin ƙofar ɗakin ta kai idon ta tayi ga ƙofar ta ce da shi
"Wa'alaikumul salam,shigo".
Turo ƙofar yayi kan sa a ƙasa sai ya tsaya mata a kai yana mai tambayar ta
"Kun gama wayar"?ta amsa mai da cewa
"Eh mun gama gashi"ta miƙo mai wayar ya kai hannu zai karɓa kenan hannun su ya haɗe da na juna sai electrification ya shige su at the same time suka ɗago suka zuba ma juna ido sun ɗau lokaci a haka suna kallon juna kafin daga baya yayi namijin ƙoƙarin janye nasa idanun ya shiga yin wasu moves na rashin gaskiya yana sosa giran sa da yatsa ɗaya yana son basarwa..
Ganin hakan ya sa ita ma ta shiga basarwa ta yi kamar bata ji baƙon yanayin da ya shige ta ba a lokacin da hannayen su ya sarƙe tare da na juna ba.
"Sai da safe calm sleep"ya faÉ—a kamar yadda nurses ko doctors ke ce ma patients É—in su in zasu kwanta baccin dare.
Abin sai ya saka ta murmusawa kaÉ—an sannan ta ce
"Thanks goodnight"daga haka ya juya ya fita yana zuwa daidai bakin ƙofar ta ya dakata ya yi switching mata light na ɗakin haɗe da kuma yi mata sai da safe ta amsa da
"Uhumm"jan ƙofar yayi sannan ya nufi nasa ɗakin ya kwanta wai dan yayi bacci amma kuma sai me?bacci ya ce bai san haka ba, gizo idanun sa ke faman yi mai akan shigar da ya riske ta ɗazu haɗe yanayin suffar jikin ta,juyi yayi sai ya tuno da sarƙewar hannayen su ɗazu da irin electrification da ya shige sa ɗazu ne ya rinƙa dawo mai sai ya tsinci kan sa da son ƙara ganin fuskar ta a halin da ya gan ta ɗazu sai dai wani hanzari ba gudu ba,not all we want we get dan haka ya sakawa zuciyar sa haƙuri da dangana dan ya san ba zai ma iya komawa cikin ɗakin ba at this very moment.
Rufe idanun sa yayi dan dole yayi forcing kan sa baccin dole ba wai dan yayi niyar yi ba dan da fari ya matsu yayi baccin but after what happened earlier sai ya ji baccin ya ƙauracewa idanun sa a haka a lalace yayi spending daren sai kusan ƙarfe uku saura na dare ya sami ikon runtsawa amma ciwon kai mai tsanani ya gama kama sa dan haka baccin wahala yayi a daren.
A chan ɗakin baby doctor ma kusan haka labarin ya kasance dan har nata tunanin ya ɗare nasa da kusan ɗigo cas'in da biyar,sosai ta lasa saƙat sai tunanin abin da ya faru a safiyar ranar zuwa ɗazu da ya bar ɗakon take ta faman yi,ta juya nan ta juya chan har dai ɓarawo ya sace ta ba tare da ta sani ba.
8:45am
Cikin sauri sauri ta fito dan sun makara dan ya kamata a ce suna asibitin by now but sakamakon rashin baccin da basu yi ba da wuri a daren jiya shi ya sa suka makara wun tashi.
Zuwa tayi ƙofar ɗakin sa bata tsaya jiran izinin sa ba ta shige wuluf tana mai kiran sunan sa
"Zaid ina kake mun yi late fah zo mu tafi kar mu kai yamma"maganar take yi cikin nuna halin fara ƙosawa san lattin ba kaɗan bane.
Yayin da ta shigo mai É—aki kai tsaye babu excuse bare ta natsu ta san yana tsaye tuntuni yana kallon ta.
Gyaran murya yayi wanda ya saka ta ankara da shi sai kuma ta juya mai baya cikin jin kunyar sa dan he is almost half naked daga boxers sai singlet dake jikin sa wandon da yake sakawa ma bai rigada ya ƙarasa saka shi ba, ga blazers da zai saka haɗe da accessories ɗin sa nan kan gadon.
Shi kan sa mamakin ta ne ya kusa shagalar da shi dan ya rasa ta ya ma za'a ce ga mutum a gaban ka amma ka ce baka gansa ba how comes?
Ganin juyawar da ta yi ne ya saka shi girgiza kai kafin ya ce da ita
"Is okey i understand..we are now even na gan ki almost naked yesterday and now...,kema kin gan ni almost naked..is okey just sit and wait for me"..
Kamar ya mare ta haka ta ji saukar maganar na sa har cikin zuciyar ta ta ji ba daÉ—i dan ita ba niyar ta ba kenan tsakani da Allah ta shigo kuran sa ba wai dan wannan dalilin ba.
Cikin ɓarin baki ta shiga yi mai bayani