Sashe 136
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ƙalau suke zaman su a gidan at the same time tana ganin canje canje a jikin ta sakamakon girman da cikin ta ke yi wani lokacin takan zauna ta yi kuka tana nadamar rayuwar ta gashi yadda duniyar ta mata juyin masa amma har da hakan tana godiya ga Allah da ya sa ta zo nan gidan ta kuma gode da irin rufin asirin da ta samu a gidan haɗe da karramawar da ƴan gidan ke mata,wasu ranakun hutun har da iyayen yaran kan zo gidan su kai har yamma sai su tafi su bar ƴaƴan a haka a haka har suka ɗan saba da ita ganin irin kula da gidan da take yi dama kowani wargi wuri ya samu yanzu da Asma'u ta ga rayuwa sam babu wanda zai kalle ta ya ce ta taɓa tsula rashin kunya a ƙauye sam ta natsu daga aikin ta sai zaman ɗaki wasu lokutan ne ma jikokin Hajiyan kan ja ta akan ta zo suyi karatu in mallamin su na isalamiya ya zo da kaɗan kaɗan tun tana jan baya tana jan jiki har ta fara sakin jikin ta babu wani abin da zata ce da matar nan sai addu'a dan sam bata nuna mata tsangwama ko kaɗan...
A haka cikin Asma'u ya kai har tsawon wata uku da ɗoriya ya fara fitowa sarari dan haka Hajiyan ta bata shawarar canza kayan sakawa ta rinƙa saka dogayen riguna dan sune zasu sake mata a jiki ita da kan ta ta bata wasu kayayyakin yaran ta da sukan tattaro su aiko da su akan a bayar da su sun tsufar masu,sai ta ba Asma'u su ita kuma ta rinƙa godiya.
Bata rasa ci ko sha ba komai dai Alhamdulillah yana tafiya mata daidai dan har shawarar fara zuwa awon ciki Hajiya ta bata akan cikin albashin ta na ko wani wata ta rinƙa cirewa tana tafiya awon da haka ta ɗau shawarar dan ko wani wata ana bata dubu shida a hakan ma dole ne dan cewa tayi ga wun zama ga abinci har da kyatuttukan bazata ita ba zata iya karɓar wani kuɗin aiki ba toh sai da Hajiyar ta dage sannan ta amince ta fara karɓa saboda Hajiyar na jin daɗin zama da yayan Asma'u saboda amanar sa da gaskiyar sa gashi ta gwada Asma'u ta hanyoyi da dama kuma duk gwajin da take mata bata taɓa faɗi ba shi yasa ta amince ta yarda da ita har take jan ta a jiki......
**************
A nan ABJ kuwa tun da Aslam ya sami labarin cewa Zaid da Bilkisu sun shirya sun koma gidan su da zama abin bai mai daɗi ba shi so yayi ya same ta a matsayin matar auren sa dan gani yake sam Zaid bai san yadda ake kula da mace ba duba da yadda yake da izgilanci da jin kai sai yake ganin sam ba zai iya nuna soyayya ba shine ya fi dacewa da ita ba shi ba amma bayan dogon nazari da shawarwarin da mahaifin sa ya basa akan ya rabu da Bilkisu ya fitar da tunanin ta a ran sa dan ba ita kaɗai bace mace akwai waɗanda suka fita kyau da ilimi ya cire ta a zuciyar sa kawai dan ta auri wani already kuma ya san wannan ɗin ba sakin ta zao yi saboda shi ya aura ba,,wannan shawarar mahaifin nasa yayi amfani da shi ya cire Bilkisu da ƙyar a zuciyar sa dan har mafarkin ta yake yi duk ya damu ya dami kan sa ganin haka sai iyayen sa suka yanke shawarar yi masa aure da wata ɗiyar ambassador aminin mahaifin Aslam ɗin ne na kusa yarinyar na ajin ta na ƙarshe a wani jami'a chan ƙasar Cairo tana karanta tsumi da dabara wato Economics.
Ko da labarin ya iso sa bai wani nuna ya yi maraba da zancen ba kuma su iyayen basu janye ba dan so suke su mai auren gata dan ya more rayuwar sa..
Kamar wasa dai haka aka haɗa su dole ita dai yarinyar dama kamar tunkiya take in an ce yi nan nam zata yi bata da wani matsala ko damuwa girman falo girman cikin gida ne babu wayo sosai ita bata ja da maganar ba shima ɗin da ƙyar aka tanƙwasa sa ya fara zuwa ziyartar ta in ta zo hutu da kaɗan kaɗan dai suka fara sabawa har dai suka fara sakin jiki da juna inda daga haka ne aka tuntuɓe su da batun in sun shirya sai a yi batun auren amsawa suka yi dan haka aka saka biki ba tare da an ja lokaci ba kwata kwata wata ɗaya ne cif wanda in aka yi da watanni biyu za'a yi na su Afzal da Baha.
Ko da su Pro da Dr Maher suka ji taya Dr Aslam ɗin murna suka yi suka kuma yi mai fatar samin happy home ya masu godiya tun daga ranar ma baya wani zurfafawa da zancen asibitin he wants to start running his own hospital suma basu takura mai ba ganin dama chan saboda Bilkisu yake aiki a wurin kuma bata nan tana ƙarƙashin wani sai suka ƙyale sa kawai suka mai fatar alkhairi...
Life is moving smoothly for Dr Aslam and his family dan yanzu na natsu ya kuma gane not all what one needs and wants is being granted to him at times dole sai an yi facing challenges a rayuwa sjizai bada labarin hakan dan ya faru da shi but yana addu'ar kar wani nashi ya taɓa faɗawa cikin tarkon so kamar yadda shi ya faɗa...
Raihana wato matar da zai aura tana nata ƙoƙarin dan ganin ta shafe tarihin Bilkisu a zuciyar ta dan an sanar da ita akan labarin sa da son da yayi ma Bilkisun wanda dalilin rashin ta ne ya sa ake son haɗa su auren shima da kaɗan kaɗan ya saba da ita har ya ga dacewar su tare da ita ɗin an yi ne akan immediately after wedding ɗin zasu bar ƙasar su wuce honeymoon kuma ba zasu dawo ba sai bayan watanni ta yadda zuwa lokacin Aslam ɗin ya gama manta Bilkisu a rayuwar sa...
***********
Kwance take tana hira jefa jefa da shi, shi kuma yana ɗan taɓa aiki jiran sa take ya kammala ya zo suyi bacci,.
Ganin wayar ta tayi yana haske sai ta É—auka ta duba sai ta ga numbern Hakim cikin jin mamaki da kiran daren da ya mata sai ta É—auka ta kara a kunne iya kalmar da ta faÉ—in shine.
"Assalamu alaikum Hakim"bata kuma faÉ—in wani abin ba ya karaÉ—e mata kunne da ihun matar big bro nada ciki ita kuma ta kusa zama granny..
A kwance take amma bata san lokacin da ta tashi zaune ta miƙe tsaye ba cikin matuƙar kiɗimewa ta ce
"Me kake faÉ—i Hakim"ya kuma nanata mata sai Dr Maher ya juyo ya maida hankalin sa gare ta yana kallon ta...
Kashe wayar tayi ta nufo Dr Maher cikin tsananin farinciki da murna ta ce
"Doctor matar Zaid is pregnant"sai ya cire medicated glasses É—in sa ya waro idanun sa waje,jijjiga masa kai tayi tana faÉ—in
"Yess Dr,we are about to become grandparents are you happy"!?wani irin murmushi ne ya suɓce mai yana yi yana girgiza mata kai cikin farinciki..
Daren nan tsabar murna Hajiya Madina bata bar su sun yi bacci da wuri ba ta rinƙa gwada layin Zaid da na Bilkisun amma sam baya shiga sai ta saka Dr Maher a gaba akan shi ya gwada da nasa layin maybe ya shiga amma shima nasa ɗin bai yi ba dan haka ya ce da ita su haƙura maybe suna sane suka kashe wayar da haka ya lallaɓa ta suka kwanta amma ina zumuɗi cikin dare ta farka ta rinƙa nafilfilu tana godiya ga Allah SWT da ya mata wannan kyautar ko ba komai ta san haɗin da suka yi alkhairi ne gashi nan har albarkar aure ya bayyana...
Same news ya riski gidan du baby doctor suma dai duk murnar ne aka rinƙa kira amma sam baya shiga dan haka suka haƙura akan washe gari zasu kuma gwada kiran maybe yayi...
Zuwa washegari labari ya gama rotating family kowa rige rigen kira yake ykmi sai dai abin sanyin gwiwar shine ko an kira sam baya shiga har lokacin sai Hajiya Madina ta kuma kiran Hakim dan tabbatar da zancen akan in har wasa yayi da hankalin su toh lallai zata hukunta sa ya rantse mata akan shi Zaid É—in da kan sa ya ce da shi ya sanar da Ammin su...
Da wannan dai suka ji sauƙe suka masu uziri akan maybe honeymoon ɗin ne ya sa suka kashe wayar su ita kuwa Hajiya Madina so take in sun yi waya da Bilkisu ta kuma gargaɗin ta akan kar ta sake jiki da yawa da Zaid ya rinƙa laluɓar ta kullum if not cikin ɓarewa zai yi.