← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 157

Sashe 20

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna last week ɗin su a garin suka fita outreach ɗin su ranar monday a inda suke kuma jaddada masu cewa ranar asabar zasu koma basu ji daɗi ba mutanin garin dan sun saba ga shi zuwa lokacin mutanin ƙauyen sun waye da karatun boko da na islama da baby doctor ke koya masu dan har magana suka yi da Dr Zaid akan why not a yi enrolling yaran a makarantun government sharing suka yi da iyayen yaran iyayen suka yarda a fannin islama kuma a ka nemo malamai da zasu na koyar da su sun dai sami haske sosai a wannan outreach ɗin da aka kawo masu,matar da ta sami annular detachment of the uterus an kai ta city hospital an mata surgery da kyar aka yi replacing uterus ɗin aka bata necessary care har ta warke kafin a yi discharging ɗin ta gabaɗaya family ɗin matar sun godewa su Dr Zaid da wannan taimako da suka masu.

A fannin Asma'u da Mudan kuwa abu ya fara ɓaci dan in ya zo hira ko yawon zaga garin shi sai ya ji an ce mai bata nan bincike iya bincike yayi but he couldn't find anything dan haka ya sa aka fara saka mata idon lokacin da take dawowa da lokada take fita tsayin kwanaki uku sannan ya sami labarin ai bokan turai ne ya ja ra'ayin ta ta fara karatun zamani da na addini hakan ba ƙaramin ƙunna shi yayi ba sai ya ƙudiri sai ya mai lahani ko yanzu koh anjima ita kuma Asma'un ya daina zuwar mata yana jiran ranar da zai lahanta shu yayi a gaban ta ta gani dan ta dawo hayyacin ta a haka yake yana kuma jiran perfect timing..

****************

Tun da suka tafi ƙauyen nan baby doctor bata taɓa yarda ta fita after 6 ba saboda garin akwai sanyi ba laifi ita kuma tana son kiyaye kan ta har su koma gida lafiya but tsautsayi sai ya sa yammar litinin ɗin last week ɗin su Dr Zaid ya ce da ita wai ta shirya su shuga cikin gari it was 5pm already sai dai bata jin zata musanta mai dan zuwa lokacin she began to realize that she respect him an so she can't go against his wish ko da kuwa bata da niyar yin hakan bata san dalilin yin hakan ba ita kanta dan shw just develop wani irin dislike ma Asma'u whenever she sees them together with Zaid ko me ya sa Allah ne masani.

Cikin riga da wando ta ɗora after dress a kai mai botir ta yafa ƙaramar gyale ta fito ta same shi a waje da wata mota da bata san inda ya samo ta ba sai ta ce

"Ina kuma ka samo mota"É—an murmushi ya mata kafin ya ce
"My colleague came here yesterday with his wife so na karɓi motar sa ne dan mu zaga gari da shi"sai ta jijjiga kai ta shiga motar shima ya shiga ya ja suka fara zaga gari

Sai wuraren 7pm suka kamo hanyar dawowa gida a inda suka kai tsakiyar hanya motar ta tsaya masu ga hadari ya haɗu sosai saura ƙiris ruwa ya tsuge fita yayi yana son sanin matsalar ai kuwa tana fitowa dan ganin me ke faruwa ruwan sama ya ɓarke kamar da bakin kwarya so ta yi ta koma cikin motar amma sai ta rasa yadda za ta yi ga shi a tsaye a waje ita kuma bata jin zata iya komawa ciki ta bar shi a cikin ruwan dan haka ta ce da shi

"Ka dawo ciki mana ruwa fah ake yi"É—agowa yayi ya ce da ita
"Ki shiga ciki ina zuwa"duk ya jiƙe sharkaf da ruwa ita kanta ta jiƙe amma ta ki shiga ciki shi kuma bai lura ba sai da ja kamar faɗuwar mutum sai ya dawo ta ɓangaren me zai gani........

*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment

*âšœBWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
     _{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

  *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

*_Aisha idrees Abdallah nagode da tarin addu'oin ki thank u so much dear_*

*8*

A jiƙe jagab ta ke kwance a ƙasa kamar marar numfashi a 360 degree ya nufo ta yana jin fa&uwar gaban sa na daɗuwa kamar ana mai cardiac surgery yana passing.
  Yana nufo ta ya fara jijjiga ta yana kiran sunan ta
"Bilkisu....., Bilkisu....,Bilkisu wake up what is happening to you please wake up what's all this oh goshh"..

Inaa bata ko yi responding ma stimulus ɗin sa ba ko ɗaya yayi yayi ya farfaɗo da ita amma inaa duk ya ruɗe ya rikice toh dama tana rashin lafiya ne amma ta ƙi sanar da shi ko dai dama tana da wani allergy ne?who could possible answer all these questions babu dan haka ya cigaba da ƙoƙarin reviving ɗin ta by giving a the necessary resuscitation amma inaa chan dai da ya ga ruwan daɗuwa yake yi ba tsaya zai yi ba ga shi kan shi na ƙoƙarin ƙullewa sai kawai ya ɗauke ta ya shigar da ita motar dama ruwa ne ya wa motar ƙaranci ruwan da ke motar yayi amfani da shi wurin tayar da motar bayan ya gama zuba ruwan yayi saurin shiga motar ya ba da motar sai sharara gudu y ke yana addua'ar Allah ya sa b wani mugun abin ne ya faru d ita ba bsi tsaya ko ina ba sai cikin gari babban asibitin garin ya dakatar da motar yana tsiyayar ruwa duk a firgice ya cicciɓo ta suka yi ciki sai kira yake akan a kawo masu ɗauki  kamar zai yi hauka haka ya rinƙa kira har dai aka zo aka karɓe ta aka yi ciki da ita sai zirga zirga yake yi  a bakin emergency room ɗin duk ya rasa sukunin zuci ya ya zai yi facing Ammi?what if she misunderstand him and his excuse?what if sje thinks that he did this intensionally? What if,,, what if,,,what if,....

"Goddamn it damn it damn it me ke dami na?toh in wani illness ne da ita fah?kenan carelessness ɗi na kenan ya janyo mata faɗawa cikin halin nan?ya Ammi zata yi reacting in ta ga abin da ya faru da Bilkisu? Ya ilahi please help me out am out of it i can't think of any other way".. Kamar sabon kamun mahaukaci haka ya rinƙa maganganu kamar zararre bai taɓa sanin yana da tausayin baby doctor a zuciyar sa har haka ba sai yau sai yanzu da ya gan ta cikin matsala cikin mawuyacin hali halin life or death ya zai yi if she pass out?a hujajjan ya ce

"Noooo she.....sheee can't die she can't just dieeee"yayi maganar cikin wani mawuyacin halin tausayi.

Yana tsaka da haka likitan ya fito yana tambayar inda relative ɗin ta suke,yana jin haka ya nufo shi yana ɓarin baki ya ce

"Yeee....sss am here am here am her relation tell me what is happening to her is she alright?is she calm?is she stable?why are you keeping silence say something damn it"a mugun haukace yake maganar yana ta jerowa likitan tambayoyi kamar bai da seti.

Likitan ya tsinke da lamarin sa dan yadda ya ga ya haukace ya yi tsammanin shi ɗin mijin ta ne sai dai kafin ya ida tunanin sa ya ji wata muguwar shaƙar ban haushi ya jiyo muryar sa yana mai amo a kunne cikin anger yana cewa

"how dare you, ina tambayar ka ka min shiru is she alright"!! Ya karasa a tsawace yana huci.

Ƙoƙarin ƙwace kan sa ya fara yi da ƙyar dai ya rabu da shi yana wani aiko mai kallon tuhuma shi kuma likitan ya rinƙa sauke numfashi a jere babu ji babu gani.
  Likitan da ke christian ne mai suna Dr Uche Okoli daga east ya fito imo state ƙoƙarin basirar aikin sa ne ya sa aka mai transfer zuwa nan Yola dan ya san kan aikin sa sosai.

Ƙoƙarin calmimg ɗin Dr Zaid Maher yayi yana son ya dawo hayyacin sa dan all his thought go straight to the fact that the young lady is his wife sai ya ce da she

"Please come let's go to the office we need privacy calm down"da haka fah ya É—an sami relief ya bi Dr uche zuwa office É—in sa suka zauna amma hankalin sa duk a tashe ya ke he just wanna see her he wanna know her state of health.

Kasa natsuwa yayi ya ce da shi.

"Yess say something am listening"!!
Sai da Dr uche ya cire stethoscope É—in da ke sagale a wuyan shi ya gyara zama sannan ya sauke nannauyar sight kafin ya ce.

"Gentleman calm down your wife is okey for now but we don't know what later might say".. Dan fah shi likitan yayi concluding cewa ita matar sa ce.

  Sam hankalin sa bai kai kan kalmar da Dr uche ya furta ba bare yayi decoding ɗin shi a brain ɗin sa har ya bashi meaning ɗin da zai yi responding ma kalmar ba shi dai ya ji last sentence ɗin sa..

"What did you mean later i don't get it"??

Taysayi ya ba wa Dr uche sai ya ce

"I mean she is stable now but she might collapse later"É—an shiru yayi kafin ya ce
"Why did you allow her to bath under the rain"??

Jujjuya tambayar yayi kafin ya É—ago ya kalle sa ya ce

"bath under the rain"?? Yayi tambayar da sigar ban san inda ka nufa ba..shima likitan sai ya shiga cikin ruÉ—u

"You mean you don't know that she bath under the rain"?wani irin tambayar rainin wayo ne wannan sai ya hasala ya ce da shi

"Will you go straight and hit the nail what is happening to her"a zafaffe ya yi maganar sai Dr uche ya rikice ya ce
Chapter 20 · 0% Book details