Sashe 8
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ta yi shigewar ta leaving them staring at her inda umma ta balbale shi me yasa zai ɓata mata rai shima ɗin wucewa yayi Hajiya Zeenat ma ta wuce bedroom ɗin su tana sababi..
Bayan ta shirya cikin kayan bacci ta yi setting laptop É—in ta ta É—anna kira babu jimawa yayi connecting aka É—auka wata kyakyawar budurwa ce sanye cikin chiffon mini top babu É—an kwali a kan ta ta yi sallama tana murmushi
"Wa'alaikumul salam"
"Beelove ya kije ya apple É—i na"?
Harara ta danƙara mata ita kuma ta kece da dariya tana cewa
"Haba Beelove wai laifin me aka miki ne yau na ji apple na complaining temper ɗin ki yau ya ɓaci"!tsaƙi ta yi ta ce
"Rabu da shi zan yi maganin shi ne ai yanzu ba wannan ba yaushe zaki dawo Baha"?É—an dariya ta yi kafin ta ce
"Don't tell me you are missing me already"
"Yes i am kuma akwai maganar da nake son yi da ke shi yasa na matsu ki dawo"!
ÆŠan juya ido tayi kafin ta ce
"Nan da 5 days kayan ne ban ga taste É—i na ba da tun jiya na dawo"da murna ta ce
"Alright till then sai da safe headache na dami na yau surgery huÉ—u na yi i need to rest"daga haka suka yi goodnight..
**************
A lissafi saura kwanaki 6 su tafi outreach ɗin su wanda har lokacin babu wata kyakyawar maganganu ko alaƙa mai kyau tsakanin su amma da haka ake kan bakan za'a yi tafiyar outreach zuwa Adamawa.
Da safen ranar wacce ya kasance asabar,al'ada ce ta gidar akan duk asabar haɗuwa ake yi wu ɗaya a yi spending saturday ɗin tare da juna dan haka bayan sun gama breakfast suka shirya zasu tafi Nija Motels dan cikasa ranar,prof ne da Hajiya Zeenat cikin shigar kayan beach iri ɗaya nashi na maza nata kuma na mata hatta da kalar iri ɗaya ce babu bambanci da hulunar cowboy sun mammaka a ka za'a yawon buɗe ido chan ma Dr Maher da Hajiya Madina shiga iri ɗaya suka yi kamar dai irin na su Prof suka haɗe a gate cikin motocin su komai an yi packaging ɗin shi an saka masu a mota horn suka yi wa junan su suka hau kan titi babu wasu drivers dan ba su buƙatar su tafiyar holewar su ne masu kallon asiri are not needed,ƴaƴan kamar su fashe dan haushi haka dai suka bar su kowa ya cigaba da sabgar sa..
Fitar su babu daÉ—ewa Hajiya Madina ta kira Bilkisu a waya wai sun manto earpiece É—in su a gida da headphone É—in Dr Maher dan Allah ta je ta ce da Zaid ya kawo masu yanzu.
"Oh ni Bilkisu i can't say no to this woman in ba haka ba a rasa wanda za'a kira ya je aike sai ni"haka dai ta fito daga gidan su ta saka slippers ɗin ta fito daga gidan su ta shiga cikin gidan su Zaid duba shi ta yi bata gan shi ba ta cigaba da zagaya gidan har dai ta iso pool side inda ta hango shi kwance saman couch ɗin pool ɗin idon shi manne da sunglass gefen shi apple ice ne ga hand towel a gefen shi daga shi sai boxers babu riga a jikin shi,gwalalo idanun ta tayi tana ƙoƙarin juyawa kenan ta ci karo da mai aikin gidan zai kai mai wani drink ɗin kafin ta hana shi magana har ya rigata
"Hey goodmorning baby doctor how may i help you"?runtse idanu ta yi tana jin haushin sa ai ko ya miƙe jin an kira sunan baby doctor
Neman rigar shi yayi ya saka cikin hanzari yana roƙon Allah ya sa bata gan shi a haka ba
"What could she be doing here"ya tambayi kanshi.
Kasa ba ma mai aikin amsa tayi kawai sai ta cigaba da tafiya da nufin in ta koma gida sai ta aiko Bilal ya faɗi saƙon amma tana fara tafiya ta jiyo muryar shi cikin ɗan fushi yana cewa
"Hey me ya kawo ki gidan mu by this time"? bata juyo ba amma ta tsaya haushin É—aga mata muryar da yayi ta ji sai ta ce mai
"Gidan masu gida dai, kuma ni Ammi ce ta ce in sanar da kai sun manto earpiece da headphone ɗin su ka ɗauko ka kai masu"tana kaiwa nan ta wuce tana tsaƙi..
Mamaki yake yi ga wayar shi nan kusa da shi babu missed calls ko É—aya bare ya ce kira suka yi bai É—auka ba suka kira ta toh me suke nufi na aiko ta by this time ga Hakim nan a gida ba'a kira shi an aiko shi ba sai ita lallai there parents are up to something
Tsakin yayi shima ya saka takalman shi dan dubo masu abin da suka ce sun baro a gidan,
Ita kuma da ta koma gida ta rufe ƙofa ta shiga zirga zirga tana ƙoƙarin calming kan ta in any way possible dan kuwa tun da ta gan shi ɗazu har yanzu yanayin da ta riske shi ya ƙi daina yi mata gizo da kyar ta yakice abin ƙarshe ma shiryawa ta yi ta wuce zuwa gidan yayan ta Jamil dan ta rage wani abin tunda ayyukan ta na ranar are less daga chan sai ta wuce zuwa hospital ɗin may be zata rage damuwar da ke ɗawainiya da ita.
Shi kuwa da ya koma cikin gidan dan ɗauko masu saƙon su ya duba ya gani sai ya chanza kayar sa zuwa ƙanana ya fito da saƙon a hannun sa ya wuce zuwa wun motar sa ya shige ya ja har chan kiran su yayi a waya dan jin inda suke suka mai kwatance ya tafi.abin haushi sai yi suke kamar wasu yara gaida su yayi kan shi a ƙasa ya miƙa masu saƙon ya juya zai wuce sai ya ji muryar Ammin sa tana cewa
"My boy please ka tafi ka dubo min lafiyar baby doctor dan umman ku ta ce tun jiya bata ji daɗi ba gashi na aiko ta wun ka ban sani ba sanyi ya taɓa ta please go check on her huhh"rasa abin cewa yayi dan he can't believe that his parents are for real,girgiza mata kai kawai yayi ya wuce
Jan motar yaje yi kamar motar ce ta aike shi bai tsaya ko ina ba sai ƙofar gidan su yana fita daga motar ya shiga cikin gidan yayi tambayar ta aka ce mai ta fita hamdala yayi ya koma cikin motar shi ya ja zuwa cikin gidan su ya shirya shima ya fita.
Sai dare families É—in biyu suka dawo gida inda suka sha faÉ—a da Æ´aÆ´an nasu musamman Hajiya Madina da ta takurawa Zaid É—in a ranar haka yayi ta faÉ—a kamar zai yi me ita dai shiru ta mai har ya gama sannan ta ce
"Zaid ka daina shigar min ido fah da yawa ba fah hanaka auren nan na yi ba ga abokin ka nan Jamil da mata har ma da Æ´ar Æ´ar shekaru biyu da rabi kai baka yi ba ban hanaka jin daÉ—in ka ba sannan a ce kai ban takura ka ba amma kai kana son amputating min farincikin rayuwa ta ba zan É—auka ba yauwwa"tana gamawa ta kalli Dr Maher ta ce mai
"Only talk to your boy"ta yi wucewar ta a dole an ɓata mata rai,bayan wucewar ta mahaifin ya kalle shi cikin taarguwa kafin ya ce
"Zaid we are sorry ka san halin Ammin ta ka"kallon tsaf ya ma mahaifin na sa dan ya san har da laifin sa a yawan yawon nasu dan haka ya zauna kusa da shi ya ce
"Abba toh wai dole sai kun fita yawon nan ne zaku nunawa duniya cewa kuna son junan ku"? ya girgiza kai
"Toh me yasa ba zaku rage ba at least not always koh da once in a month ne"ya kuma girgiza mai kai kamar wanda ya ɗau shawarar ta sa shi so yake ma ya rabu da shi ya wuce ya rarrashi heart ɗin sa lallai yaro man kaza su da suke planning tafiya ƙasar London dan buɗe ido zai wani kawo masu tsarin su rage yawon buɗe idanu hmm Zaid bai san me ake kira da soyayya da ƙauna ba anyway he didn't blame him bai san daɗin su ba shi yasa,
Da haka suka rabu kowa ya wuce shi Dr Maher ya tafi rarrashin Hajiya Madina shi kuma Zaid ya koma ciki yana mamakin rayuwar mahaifin sa wai a ce mutum da girman sa amma mace ke juya shi kamar ƙaramin yaro a ce mahaifin at his early 60's amma mahaifiyar su sai yadda ta yi da shi sannam in aka yi magana su ce soyayya ce to he with the word soyayya meye gamon shi da kalmar,shi ba zai yi tolerating wannan shirmen a gidan sa ba.haka ya kwanta yana mamakin halayar iyayen su na both houses ɗin.
_Monday morning_
8:50am