Sashe 133
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
A zuciyar sa nufin sa in sun tafi dubai ya kai ta wurin ƙwararren gynaecologist a duba masa ita maybe da gaske ɗin ciki ne da ita sai dai shi kam bai yi revealing mata ba ya barwa kan sa..
Muryar ta ne ya dawo da shi daga tunanin sa
"Hero forgive me"ta faÉ—a fuskar ta kamar zata yi kuka sai ya kalle ta yana mai janyo ta jikin sa yace
"Na me"?sai ta ƙara yin fuskar tausayi ta ce
"Na fita na tafi kasuwa ni da Baha nan sanar da kai sannan na kai ta office É—in ta duk ban sanar da kai please forgive me i tried reaching you da muka bar gida but baka É—aga wayar ba am so sorry"kallon mamaki ya mata ya ce
"Hey babes,,am a cool guy matuÆ™ar fitar da zaki yi na alkhairi ne you don't have problems daga gare ni kina iya fita ki tafi duk inda kike so ban da damuwa da hakan so chill baby sugar"daÉ—i ne ya lalluÉ“e ya ta rungume sa tana faÉ—in.Â
 "Thank you for trusting me hero"gyaɗa mata kai yayi yana murmushi...
A haka suka yi spending sauran hours ɗin ranar cikin ƙauna da shauƙin juna har 8pm yayi inda zuwa 8:30 zasu bar gidan zuwa airport abubuwan buƙatar su kaɗan ya ce ta kwaso dan zasu yi shopping a chan basu buƙatar kwashe abubuwa da yawa...
*************
Sauke su aka yi a airport ɗin motar yayi reverse ya juya suka yi sallama da mai motar,cikin all black ta tsuke riga da wando ta saka wani ƙaramar hijab da ta naɗa shi yayi kamar veil babbar speck ne a idon ta wanda ya rufe rabin fuskar ta trolley ƙarama ce a hannun ta tana ja shi kuma yana rungume da ita ta gefe hannun sa ɗaya riƙe da winter coat ɗin su shima shigar baƙaƙe yayi kamar yadda tayi sai suka haskaka dan dama su ɗin masu haske ne..
Suna tafe tana mai magana ƙasa ƙasa so take tayi magana da Abban ta coz she misses him alot
"Hero"..ya amsa mata yana mai mayar d ma duban sa gare ta
"Na'am my girl"ƙara manna kan ta tayi a jikin sa tana faɗin
"Hero ina son kiran Abba i missed him alot"!!shiru ya mata bai tanka ba har suka ƙarasa cikin awaiting/arrival suka zauna yana maƙake da ita ya ce
"Toh yanzu fah?ya za'a yi"?É—ago kai tayi tana mai kallon mamakin rainin hankalin da yake son yi mata
"Hero stop this please sarai ka san me za'a yi fah"ta kyaɓe fuska sai yayi murmushi ya fiddo wayar sa ya miƙa mata cikin sauri ta karɓi wayar ta shiga wurin kira ta saka digits ɗin Abban ta tayi dialing ringing laɗan aka ɗaga ana faɗin
"Hello Zaid"sai ta ji wani sanyi ta buÉ—e baki tana faÉ—in
"Abba ni ce"daga ɗaya ɓangaren ya ce
"Baby kece dama"ta gyaÉ—a kai tana faÉ—in
"Ni ce Abba ina yini"ya amsa mata sai kuma ta saka mai kuka abin mamaki Zaid ya juyo yana kallon ta sai ya ga da gaske kukan take yi
"Abba i missed you i missed you so much"sai prof ya yi murmushin manya yana faÉ—in
"Baby auren kenan ai you leave your home your family and start your own family okey...so stop crying" share hawayen tayi tana faÉ—in
"Abba muna airport"sai ya É—an yi dariya ya ce
"Safe trip baby"sai ta yi mamakin yadda ya sani sai ya ce
"Zaid told me everything okey zan sanar da su Umman ki"sai ta lumshe idanun ta tana jin kewar sa
"Abba ka ba Umma mu yi magana"sai ya kalli Hajiya Zeenat dake faman kalailaye jikin ta gaban mirror ta girgiza mai kai sai ya ce
"No Umman ki is busy right now sai dai in kun sauka zamu kira ku"sai ta ji kunyar Umman nata haka kawai daga haka suka yi sallama..
Miƙo mai wayar tayi tana kwantar da kanta a kafaɗar sa sai ya ɗan yi scoff yana faɗin
"Are you for real babes"?kafin ta amsa mai lokacin shiga jirgi yayi dan haka tashi suka yi suka nufi cikin jirgin.
Suna maƙale da juna har jirgin ya tashi bacci bacci ta fara ji sai dai tana marmarin wani abu kamar ba zata yi magana ba sai ta kalle sa ta ce
"Hero i wanna take oat"kallon ta yayi ina zasu sami oat a jirgin nan
"My girl ina zamu sami oat a jirgin nan"?lamo tayi a jikin sa bata kuma cewa komai ba sai ya ji shirun yayi yawa sai ya leƙo ya ga bacci tayi..
Wannan baccin nata kaÉ—ai is a proof to him that his wife is pregnant sai dai bai yi concluding ba tuknna....
Tun da jirgin ya tashi take ta bacci bata farka ba har sai da jirgin nan yayi landing sannan ta buÉ—e idanun ta ta ga haske ko ina kenan har sun yi landing..
Da ƙyar ta iya saukowa daga jirgin dan ƙafafun ta duk sun mata nauyi sai abin ya ɗaure mata kai me kuma hakan ke nufi da ƙyar ta sauko ya taya ta tana ɗingisawa kafin sun shiga cab ɗin da ya tarar masu take tambayar sa
"Hero ƙafufuna na min nauyi kuma basu saba ba me ya sa"sai ya kalle ta ya ce
"Uhmmm gobe inshaAllah zamu ji dalili sugar"sai tayi shiru har suka shiga cab É—in wani 5 star hotel ya sauke su suka fito suka yi ciki taya su kwashe kayan su aka yi zuwa ciki,bayanin komai ya masu a reception aka basu keys É—in É—akin suka wuce ciki..
Duk a gajiye suke dan haka sallar da ake bin su suka yi yayi placing order akan a kawo masu abinci ita kam ta ce oat take buƙata dan haka ya ce a kawo mata har da extra..
Tun da ta ga oat ɗin nan kamar ta ga abin gabas jiki na ɓari ta rinƙa sha tana rushing shi dai mamakin ta yake yana cin nasa abincin....
Waya suka yi da Dr Sulaiman inda Zaid ya sanar da shi cewa sun yi arriving safely ya masu fatan samin happy honeymoon daga nan suka kira Bilal wanda ya kusa sumewa dan mamaki wai twin sis É—in sa ce a dubai amma bata sanar da shi ba sai kuma yayi reasoning da cewa she is married bai da hurumin tuhumar ta haka kai tsaye...
Sun so reaching Hakim amma bai shiga ba dan haka suka haƙura suka bari akan washegari zasu ƙara trying..
Babu wani abin da ya shiga tsakanin su bayan sun yi salollin su suka bi lafiyar gado suka shiga baccin ban gajiya..
_Next Day_
Da wurwuri suka shirya asibiti zasu fara zuwa kafin su tafi shopping dan washegari akwai wani Dubai UEA world da za'a yi sai ya yi arranging tafiya asibitin nasu a yau but ce mata yayi shine zai ga wani likita concerning his health issues sai ta shirya wai zata raka sa...
Lafiya ƙalau suka tafi asibitin suka yi bayanin ko su ɗin wanene da kuma likitan da suka zo gani,wurin jira aka basu suka zauna jiran permission bayan kamar mintuna kaɗan sai aka basu izinin shiga..
Shiga suka yi suka gaisa da balaraben likitan matan a nan Zaid ya nuna mai Bilkisu yana faÉ—in
"She is"!!sai doctorn ya gyaɗa kai ita kuma ta juyo tana kallon sa da mamaki me yake nufi ta ɗan buɗe ido sai shima ya buɗe mata idon sai ta haɗe girar sama da ta ƙasa akan me yasa zai mata haka kawar da kan sa yayi gefe sai doctorn ya ce
"Welcome Mrs Zaid Maher you feel free and explain how you feel"sai yanzu ta gano inda ya dosa dan haka ta shiga yi ma doctorn bayanin komai sai yayi ɗan rubuce rubucen sa sannan ya kirawo wata doctor ta zo ya mata bayani sannan ya ce da Bilkisu ta bi ta zuwa ɗaya fannin,tashi tayi suka nufi ɗaya ɗakin matar ta nuna mata inda zata kwanta ta hau saman couch ɗin ta kwanta matar ta yaye mata rigar ta sama sai ta ga an ɗauko abin scanning mamaki ne ya kama ta amma dai ta zuba ido tana kallo har aka shafa mata jelly ɗin sannan aka fara moving abin scanning ɗin a cikin ta sai ta mayar da hankalin ta kan abin kallon result na scanning ɗin bata ga komai ba aka cigaba sai chan ta fara ganin wani creature kamar zygote dan ya fi ƙarfin morula sai ta waro idanun ta waje ganin movement ƙarara abin na ɗan juyi cikin amniotic sac sai ta buɗe bakin ta cikin kiɗimewa ta kalli abin ta kalli doctorn har ta kammala tana murmushi ta goge mata cikin ta da tissue ta gyara mata rigar ta ta ce ta sauko,rubuta findings ɗin ta tayi sannan ta ce da ita su tafi..