Sashe 30
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
 "Bilal zo ka raka ni gidan Ammin ku"cewar Hajiya Zeenat da ta ke ƙoƙarin ɓoye damuwar ta.miƙewa yayi daga kan sofa da yake kwance kamar marar lafiya ya ce
"Toh mu je umma"daga haka suka fito daga gidan since their houses is adjacent to each other sai basu wani yi doguwar tafiya ba suka iso gidan su Hajiya Madina.ko da suka shigan ba su ci karo da kowa ba a tsakar gidan saboda yanayin rayuwar da ta juyawa jama'ar gidan straight babu dogon juye juye suka shiga main apartment É—in Hajiya Madina inda a nan ma bata sauya zani ba dan babu kowa a parlorn ce mai tayi ya jira ta ita kuma ta shiga cikin É—akin Hajiya Madina da ke chan sama.
 Sallama tayi ta ji shiru ta kuma yi ta ji shiru sai ta tura ƙofar ta shiga bata gan ta ba ta kuma doka sallama still ba response sai ta ɗan jiraye ta na wasu lokutan bata ji motsin ta ba hakan ya sa ta nufi sashen ban ɗakin ta ɗan tura kaɗan aiko sai tayi arba da Hajiya Madina kwance ƙasar tiles ɗin banɗakin Kamar dai a sume da sauri ta ƙarasa ciki ta shiga kiran sunan ta tana jijjiga ta
 "Madina....Madina ki tashi me kija yiwa kan ki,Madina ya zaki yiwa ƴaƴan mu haka in baki da ƙarfin yi masu addu'ar samin lafiya wa zai masu Madina ki tashi dan girman Allah"..
 Abin duniya duk ya ishe ta ga damuwar ƴaƴan su ga Hajiya Madina da ke a sume bata yi tunanin yayuafa mata ruwa ba sai da ta ga da gaske dai ba farfaɗowar zata yi ba dai ta yi wuf ta ɗebo ruwa ta zo ta yayyafa mata,numfashi ta ja kafin daga bisani ta farfaɗo ta buɗe idanun ta sai kuka kamar me tana ta surutai
"ÆŠa na Zaid,Zeenat kin ga abin da suka wa É—a na?kashe min shi suke son yi bai masu komai ba daga taimako sai su lahanta min shi?ba fah rigima ne dashi ba bai da hayaniya ai ke shaida ce,yanzu a ce mutum da ransa tsawon satin biyu bai san inda kan sa yake ba?yana duniyar amma gangar jikin sa ne kawai tare da mu zuciyar sa da rayuwar sa baki É—aya basu tattare da gangar jikin sa?me suke son yi min?me suke nufi da ni?so suke su tona min asiri?É—a na Zaid na mawuyacin hali Zeenat ya zan yi"?maganar ta gabaÉ—aya abin tausayi.
 Actually both of them are in state of heartache and serious uneasiness amma dole ɗaya ya rarrashi ɗaya juma the strongest ne zai iya ba ma weak ɗin ƙwarin gwiwa wanda Hajiya Zeenat ce ke da ragamar yin wannan ɗin dan haka riƙo Hajiya Madina ta yi suka fito zuwa bedroom ɗin ta suka zauna a nan ta shiga bata magana da hope ɗin inshaAllah Zaid will make it zai farfaɗo kuma zai koma kamar yadda yake da
 "I hope and pray for that"cewar Hajiya Madina tana share hawayen ta daga haka kiran Dr Muhammad Hajiya Zeenat ta yi dan sanin halin da ake ciki...
A chan parlorn ƙasa kuwa zaman Bilal babu jimawa sai ga giftawar Bahajjatu har ta wuce sai ta dawo da baya ta ga eh apple ɗin ta ne sai ta dawo ta shigo falon tana takawa a hankali har ta iso gaf da shi ta kirawo sunan sa
 "Apple"!!a ɗan firgice ya ɗaho ya kalle ta sai ya sauke ajiyar zuciya yayin da ta zauna kujerar da ke kallon na sa tana son samin natsuwa dan ta lura tashin hankalin da yake ciki yana son fin na ta
"Apple yaushe ka zo ban sani ba baka kira ni ba"ƙura mata ido yayi kafin ya ce
 "Umma ce ta ce in rako ta shine muka zo"shiru ne ya ratsa wurin har dai Bahajjatun ta gaji ta yi bursting abin da ke damin ta
"Apple am ill sick of all this shortcomings,na gaji da enduring matsalolin nan,na gaji da wannan wahalar apple ban saba ba,har sai yaushe yaya Zaid da Bilkisu zasu farfaɗo?har yaushe zamu cigaba da zama cikin wannan wahalar da tashin hankalin?apple am sick and tired of all these problems gashi tun da abin nan ya faru Ammi bata fah cin abinci ɗazu da na kai mata sai na gan ta shiru nayi magana har na gaji but bata amsa min ba a haka zamu cigaba da zama apple"?da kuka ta kai ƙarshen maganar wanda ya sanya shi jin duk jikin shi yayi sanyi shi kan shi dan dai namiji ne if not for that tsaf da shima kukan zai yi dan only God knows what is in his mind game da revenge ɗin da zai ɗauka akan wanda ya aikata wannan aika aikar.
Tashi yayi daga inda yake ya dawo kujerar da take ya kalle ta ya ce
 "Wipe them off apple ina raye ban ga me saka ki hawaye kai tsaye ba wipe them off"saka bayan hannun ta tayi ta shiga share hawayen saidai tana sharewa wasu na fitowa daga ƙarshe ma kasa zaman falon tayi sai ta miƙe ta yi hanyar ɗakin ta tana jin ran ta na suya dan abin sabo ne fil a ran ta bata jin zai kankaru har sai an bi an yi maganin wanda ya haddasa abin..
Shima barin gidan yayi ya koma gidan su sai ga Bilal na kuka kukan sosai ba na wasa ba dan abin na taɓa mai zuciya what coukd possibly prompt culprit ɗin yin abin da yayi?lajfin me suka mai da ya aikata masu wannan abin?ya ma suka haɗu da shi kuma me ya haɗa su har suka aikata mai hakan?all these questions have no satisfactory answers dan haka ya cigaba da kukan shi yana ƙudirin abubuwa daban daban game da lamarin....
**************
Da isar su motar asibitin ta kwashe su basu tsaya a ko ina ba sai asibitin inda aka shiga da su separate rooms shi aka yi da shi sashin emergency cerebral room ita kuma aka shigar da ita unconscious and lethargic room yayin da su Dr Maher suka tsaya a waje...
Da fari dai an saka shi ne a wani incubator ne wanda zai taimaka yayi monitoring internal organs ɗin kama daga waɗanda suka sami hatsari da waɗanda suke facing trait an saka ne yayi monitoring ɗin sa na tsayin kwanaki huɗu zuwa biyar ta nan ɗin zai rinƙa receiving ƙananan treatments wanda ba zai taɓa lafiyar sa ba har dai a gano ainihin matsalar
A nata gefen kuwa ko da suka gwada farfaɗo da ita ƙin farfaɗowa tayi dan haka ana tsammanin ta sami trauma da ya taɓa brain ɗin ta wanda yayi sanadiyar shigar ta temporal comma muddin ana so ta farfaɗo toh sai an yi vibrating ɗin ta sosai dan haka an saka ta under electrification machine yana jijjiga ta kaɗan kaɗan dan speed ɗin machine ɗin is as low as 35.3°c bai kai normal range speed ɗin ba bare a ƙara shi ta yadda zai jijjigata sosai..
Feedback aka ba su Dr Muhammad aka kuma sanar da su cewa as soon as 4 days ɗin suka cika kuma an sami abin da ake so toh za'a yi proceeding amma in akasin haka sai an kuma saka shi a wani machine ɗin dan yi mai differential test ita ma aka masu bayanin nata da haka suka rabu daga nan suka nufi intensive care room ɗin da aka saka shi sai dai ba'a shiga ta transparent glass door ɗin ake iya hango shi gashi nan dai a kwance jikin kamar mai isashiyar lafiya amma duk electrodes ne ke juya jinin jikin shi su ke taimaka mai,a halin nan kuka ne kawai iyayen basu yi ba suka mai addu'ar samin lafiya suka koma part ɗin baby doctor itama dai kwancen take da maƙalallun electrodes a kan ta gabaɗa wayoyin saka kuzari ne a jikin ta sai monitoring machine da ke reading state of wellness ɗin ta in yayi sama yayi kamar zai dawo ƙasa sai yayi pumping electric current wanda yake taimakawa wurin girgiza ta.
 Suna kallon first move ɗin suka juya baya dan ba wanda zai iya kallon mawuyacin halin da take ciki at least ita tana da chances of surviving kusan 89/90% akan shi da ke da 45/50% of surviving amma a zahiri condition ɗin ta ya fi na sa ɓaci shi complete comma yake ita temporary comma ta shiga kenan shi dama nashi condition ɗin is worsen already but ita duk ta fi wahalan..
 Zama suka yi a kujerun da ke kallon ɗakin nata suna kallon ta time to time da zarar electrode ɗin zai bada electric current sai su sauke kan su ƙasa a haka a haka har Dr Muhammad ya ji ƙarar ƙiran matar sa ya ɗaga wayar tare da matsawa nesa da Dr Maher dan kar ya tayar mai da hankali
"Hajiya ina Hajiya Madina"? itama matsawa tayi ta amsa mai da
  "Tana ciki me ya faru ya ake ciki yanzu prof"?
 Ɗan shiru yayi kafin ya warware mata komai ajiyar zuciya ta yi ta ce
"Toh prof muma muna hamyar zuwa ko nan da 3 days ko kuma 4 days dan Hajiya Madina bata cikin hayyacin ta É—azu da muka shigo ni da Bilal wallahi a sume na riske ta sai da na yayyafa mata ruwa kafin ta tashi ko da ta tashin ma da maganar Zaid É—in ta farfaÉ—o prof ina tsoron kar wani abin Allah ya kiyaye ya faru ina ganin zai fi in tana ganin shi"!
 "Hajiya toh me kike ganin zai fi"?shuru tayi kafin ta ce
 "A ganina zuwan na mu shi ya fi but kafin nan kun sanar da Afzal kuwa"?
 "A'a ba'a gaya mai ba dan bamu san a yadda zai ɗauki maganar ba"!