Sashe 21
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Her pneumonic crises attack her and the exacerbation is beyond our capability i suggest you take her to a better facility far modernize than here because our equipments and facilities are very low to handle her am so sorry gentleman"!! Yana kaiwa nan ya ja bakin sa yayi shiru gudun kar ya ji wani damƙar.
Shi da ke zaune bai san lokacin da ya tashi tsaye yana ja da baya ba har dai ya haÉ—a bayan sa da jikin wall É—in office É—in yayi shiru ya kasa cewa komai for a while haka shima Dr bai ce da shi komai ba sai ya bar shi dan ya san ya Shiga wani hali ne.
Kusan 8minutes yana jingine ba tare da ya ce komai ba daga bisani ya fita daga office ɗin yana haɗa hanya har dai ya kai rest room ɗin da aka kai ta ya shiga ya tsaya a kan ta yana kallon yadda ta koma just hours kawai duk ta fita a hayyacin ta ta na numfashi sama sama gefe ga nurse nan tsaye tana son bata fast pain relieving injection amma ya ƙi matsawa dole ta mai magana,instead ya matsan sai kawai ya ce
"No we don't need it just get me the trolling chair"daga haka bai kuma furta komai ba ya cigaba da kallon ta cikin tausayi bai san yaushe ya fara tausaya matan ba but as far as he is concern yana bala'in tausaya mata yanzu da ya gan ta cikin wannan halin battling with her life É—in.
Bai san lokacin da aka kawo trolley ɗin ba sai dai ya ga ana ƙoƙarin cicciɓan ta za'a ɗora ta a kai bata san inda kan ta yake ba,haka aka tura ta har dai suka saka ta a motar ya ɗauko Atm card ya masu transferring ɗin charges ɗin su ya koma ya shiga motar ya fara ja.
 Kamar kar ya fara driving sai ga kiran Hajiya Madina.
Rasss gaban sa ya bayar sai ya rikice ya rasa yadda zai yi haka kiran ya ɗauke bai ɗaga ba kuma kira ta yi a karo na biyu bai ɗaga ba kuma bata haƙura ba ta cigaba da kiran har ta ba shi 8 missed calls bai ɗauka ba the more tana kira the more heart rhythm ɗin shi na chanza rate from regular to irregular sai swinging ya ke yi dan sai ya ke ganin kamar an sanar da ita ne abin da ke faruwa.
A tsiyace ya ke jan motar har suka iso cikin ƙauyen cikin hanzari ya shiga cikin gidan ya kirawo zulfa'u dan ita ce kaɗai zaune a tsakar gidan babu kowa tana jiran dawowar su tana ganin ya shigo a wani irin yanayin da bata taɓa ganin sa ba sai ta miƙe tsaye ta na tambayar ko lafiya.
"Please ki zo ki taya ni É—auko Bilkisu tana mota ba lafiya"
Ai bata tsaya jin ƙarshen maganar ba ta yi waje cikin sauri tana salati tana ɗaga murya
"Ina kuka tafi?me ya faru da ita?ohoh ni zulfa'u na tare su me kuma ya sami likiciya"sai surutu ta ke yi wanda yayi nasaran janyo hankulan mutanin gidan da ke É—akunan su kowa sai ya fito yana tambayar ko lafiya.
Turus suka yi ganin zulfa'u na ƙoƙarin kinkimar ta ita kaɗai dan shi bai saka hannu ba sai hindatu tayi saurin tahowa ta taya ta tana ta salallami a haka dai suka shiga da ita ciki a inda aka kwantar da ita still breathing pattern ɗin ta bai yi regularizing ba.fita zulfa'u ta yi tana kiran Dr Zaid da ya zo ya taimaka ta farfaɗo.
 Ya ma manta wai shi likita ne dan haka bin bayan ta yayi kamar wani marar laka a jiki ko da suka shiga cikin ɗakin kasa taɓuka komai yayi sai da ta kuma ce mai
"Likita baka yi komai ba numfashin ta na raguwa fah"a dame ta yi maganar wanda ya saka shi nemo wayar sa ya rinƙa dialing numbern Afzal ƙanin sa da ke aiki a Canada sai dai da ya dannan sai ya nuna mai cellular network not available kamar zai yi hauka da yake zulfa'u akwai saurin ɗago lamari sai ta gane kamar waya yake son yi sai dai babu service sai ta ce da shi
"Kira kake son yi"? Kamar ƙaramin yaro ya girgiza mata kai dan kasa cewa komai yayi sai ta ce
"Zo in nuna maka inda zaka sami sabis ɗin"! Ta nuna mai direction ɗin toilet ɗin ta haɗe da gwada mai daidai lokon da zai sami service ai ko sai ya yi appearing fully dan haka babu ɓata lokaci ya fara laluɓar lambar kamar ba za'a ɗaga ba sai kuma aka ɗaga.
Daga ɗaya ɓangaren aka ce
"Hy big bro kwana biyu baka kira ni ba halan jin daɗin ƙauyen ne ya hanaka neman lil bro ɗin ka"! Cikin jin daɗi yayi maganar amma sai farincikin sa ya maƙale sakamakon jin muryar ɗan uwan sa da yayi cikin wani irin yanayin da bai saba jin ba..
"Afzal me zan mata she is not recovering"!! a dame ya yi maganar sai Afzal É—in ya rasa ina maganar yayan na sa ya dosa sai ya ce
"Big bro she?who is she"?
"Her,Bilkisu her crises attack"!! Sai a sannan ya gano bakin zaren sai ya ce
"Big bro calm down,calm down,yanzu ina Kuna gida"? Kamar ƙaramin yaro ya ce
 "Eh muna gida"!
"Alright na san ba yadda za'a yi bata tafi da magungunan ta ba dan yanayin garin so yanzu go straight to her luggage and check definitely you will find it humm"?
Miƙewa yayi a hargitse ya dawo cikin ɗakin
 "Ina kayan ta ina jakunkunan ta"?
Nuna mai zulfa'u ta yi cikin sauri ya fara hargitsa kayan na ta sai ya hango wani magani me ji kamar ointment ya duba kuma sai ya ga magungunan ta har da inhaler da sauri ya kwaso su ana kallon shi duk matan tausayin baby doctor ne ya kama su dan basu taɓa ganin ranar da ta yi complaining cewa kanta na ciwo ba amma yau ɗazu ɗazu kawai amma an dawo da ita ranga ranga babu numfashi mai kyau.
 Tafiya ne,super ne duk haɗawa yayi ya isa gare ta ya buɗe ointment ɗin ya zuba a hannu ya fara shaƙa mata ta hancin ta kafin ya dawo ya fara ƙoƙarin dismounting inhaler ɗin ya tabbatar yana aiki sai ya kuma haɗa shi wu guda kafin ya fara ƙoƙarin shaƙa mata tun bata responding har ta fara responding kaɗan kaɗan ta fara tari babu ƙaƙƙautawa haka ya cigaba da inhaling mata har dai ta fara jan numfashi tana ƙoƙarin yaƙi da obstruction ɗin tana ta jan numfashi tuni ta haɗa da ɓarin jiki ga convulsion da ke son kamata ga serious exacerbation da ke ta ƙaru tuni zazzafan zazzaɓi ya sauko mata tana fighting da numfashin ta tana son calming kanta amma abin ya fi ƙarfin ta dan haka a haukace ya ce
"Ina blankets ɗin ku"ya manta da irin mutanin da ya ke magana da su cewa ba su ji turanci ba dan haka ya tashi ya koma ya birkice kayan ta har dai ya ga blankets har biyu ya zo ya rufe ta da su duk ya ruɗe kafin ta kuma experiencing wani sharp pains ɗin har ya dannan mata allurar rage zafi ya sa a kawo mai spoon mai kauri aka kawo ya yi saurin sakawa a tsakanin upper and lower teeth ɗin ta kamar dambe tana jacking yana kuma danna spoon ɗin duk ya haɗa zufa yana ta ƙoƙarin raba hakoran da kyar da kyar ya yi nasarar seperating hakoran kafin ta kuma komawa ta kwanta lakwas kamar ba ita ta gama convulsing ba shima zama yayi a ƙasan yana sauke numfashi wani na korar wani su kuma matan wurin na kallon abin kamar alien dan da za'a bar su tsab za su dafa Alqur'ani su ce iskokai gare ta sai dai ganin yadda abin ya faru a zamanance sai suka yi shiru kawai suna jin fargaba na kama su ba dai mutuwa ta yi ba haka kuwa suka antayo mai tambayoyi
"Likita menene mun ga ta kwanta kamar marar rai me ya same ta"??yana cikin mawuyacin halin nan amma yayi ƙarfin halin ce masu.
"Rashin lafiyar ne ya lafa shi yasa ta ɗan sami barci ku bar ta ta ɗan sami doguwar barci har sai ta farfaɗo da kan ta"!! Cikin gamsuwa suka ce toh dan haka suka koma parlor suka zazzauna shi kuma ya cigaba da zama a wurin yana kallon ta yadda numfashin ta ke fita kamar ta gama gudun tsere he is just restless this is the promise his mom made him took dama?ta saka shi ɗaukar mata alƙawarin zai na kuka da ita ashe dama tana da matsala ne?ashe haka ta ke surfering amma bata taɓa bari an sani ba?dama tana da chronic pneumonia ne tun childhood?but me ya sa bai taɓa sani ba sai da abin ya faru?yanzu me zai gayawa Ammi?what if she says it to Ammi?Ammi tana iya cewa da gangan ya janyo rashin lafiyar ta ya tashi!!!
Kawai sai ya ruɗe ya kuma komawa cikin toilet ɗin ya kira ƙanin shi Hakim da ya ɗauka sai ya riga shi magana
"Hakim su Ammi...su Ammi sun dawo ne?sun dawo gida ne"?
A ruÉ—e ya ce
"A'a big bro basu dawo ba me ya faru"?
 "Babu babu Hakim je gidan su Bilkisu ka ba ma Bilal wayar i want to talk to him"ɗan shiru yayi kafin ya ce
"Big bro it's raining heavily here i can't go out"ras ya ji jin an kira sunan rain sai ya juya ya kalli yadda ta ke barci sai ya ce
"Ka É—au lema ka tafi yanzu dan ina da magana da shi"daga haka ya kashe wayar ya koma ciki bai san lokacin da ya fara tofa mata addu'oi ba yana yi yana duba wayar sa sai da ya daidaici 10minutes ya yi sai ya koma ciki ya kuma kiran layin Hakim É—in muryar Bilal ya jiyo sai ya ji yayi losing courage É—in sanar da shi abin da ya faru sai kawai ya ce da shi