← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 157

Sashe 126

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 5 min read

"Dama ya za'a yi ya barki ki koma gida nan ne gidan naki"??sai ta yi shiru ita kuma Hajiya Zeenat faɗa ta shiga yi mata tana sanar da ita dalilin ta na zuba mata ido gabaɗaya gidan ma dalilin su na ƙyale su kuma sun ji daɗi da kwalliya ta biya kuɗin sabulu suna tsaka da hirar ne motar Hajiya Madina ya tsaya a tsakar gidan ba daɗewa ta shigo ciki
Kunya ce ta kuma turniƙe ta dan bata saka kaya a jikin ta ba sai ta tashi daga jikin Umman ta zata bar wurin saurin dakatar da ita Hajiya Madina tayi tana faɗin
"Dawo ki yi zaman ki ai hakan shi ya fi zo ki zauna kar ki damu"sum sum ta zauna godiyar ta É—aya rigar na da É—an tsayi ya wuce gwiwar ta..
Gaisuwa suka yi duk a kunyace take gaisuwar amma su kam ko a jikin su tambayar ta inda Zaid yake sai Hajiya Zeenat ta amshe da cewa
"Gudu yayi ai daga kai abinci kitche"murmushi Hajiya Madina tayi tana faÉ—in
"Ke Bilkisu buɗe kunnuwar ki ki ji ni da kyau,,kina ganin ke miji daɗi ko?toh wallahi in baki natsu ba tsaf Zaid zai kasara ki ya mai da ki tsohuwar ƙarfi da yaji tun girman bata zo maki ba dan kin gan shin nan,,,kamar basamude gaki ƴar firit ki yarda yana tara maki gajiya sai kin gane kuren ki dan haka dole sai kin haɗa da dabaru in ba haka ba hmm da kanki zaki gudu dan wannan ba imani ne da shi ba bana jin zai yi tausayi"tana maganar ko a jikin ta Hajiya Zeenat kuwa sai uhmm take yi bata cewa komai ta dai kasa kunne tana jin su ita kuma Bilkisu banda salati da take yi a zuciyar ta bata komai Ammi babu kunya haka take ɓaro mata zance gaban Umma wayyo ita taga ta kanta Zaid ya janyo mata sannan ya gudu ya bar ta..
"Kin ji ni ko"??gyaÉ—a kai tayi sai ta ce
"Toh zo nan mu haura sama shi fitsararren da ya ƙi zuwa gaida ni zai amsa ne ai"daga haka ta miƙe tayi gaba Bilkisu na bin ta a baya ita kuma Hajiya Zeenat na bin su da ido murmushi kawai take yi dan ta san abin da aminiyar tata ke shirin yi
Ɗakin Bilkisun suka shiga ita kanta bata taɓa shiga ɗakin ba sai yanzu dan haka baƙuwa ta kasance a ɗakin.
Cikin sauri sauri ta fiddo da wasu supplements kusan guda biyar duk babu gari a cikin su illa liquid sama sama ta mata bayanin yadda zata yi amfani da su har da gwada mata yadda zata rinƙa yi in ta sha kuma ta tabbatar once in a while ta ba Zaid ya sha ko da a cikin drink ɗin sa ne a cewar ta matuƙar bata amfani da su toh lallai ta kaɗe ita da Zaid dan sai ya tabbatar da cewa ya ƙarar mata da damshin jikin ta.
Ita kam kunyar Ammin duk ya gama lulluɓe ta gashi babu waya a hannun ta bare ta kira Zaid ɗin ya zo ya kwashi kunyar da ya saka ta shiga.

Da zasu koma ƙasan ne ta ce da ita ta shiga ta kirawo mata Zaid ɗin kamar an saka ta cikin ruwan sanyi haka ta ji dan haka shigewa tayi sai ta gan sa tsaye still da shirin fita kallon sa tayi zai yi magana ta turo sa waje tana faɗin
"Ammi is calling you"daga haka ta rufe ƙofar shi kuma ya shiga mamakin yaushe Ammi ta zo..

Saukowa yayi kan sa a ƙasa yana approaching nasu Ammi na kallon sa da rashin kunyar sa da ya bayyana ƙarara,gaida ta yayi ta amsa kamar ba komai tana tambayar sa ya mai jiki ya ce da sauƙi sai ta ɗaga waya ta kira Bilkisun akan ta zo su zasu tafi..
Ba daÉ—ewa sai ga Bilkisu da doguwar hijabi tana saukowa kamar mumina..

Nasiha sosai iyayen nasu suka masu aka ba mai laifi laifin sa duk babu wanda aka yi siding cikin su duk an nuna masu fault É—in su kuma an yi pinpointing lapses da rifts É—in su they have to work on it..
Har wun motocin su suka raka su suna masu Allah ya tsare hanya,suna barin gidan ta juyo da nufin balbale sa amma ta kasa sakamakon haÉ—e bakin su da yayi wu É—aya yayi ciki da ita a hannun sa.
In ta ce bata jin daɗin abin da Zaid ke mata tayi ƙarya dan haka bada kai tayi bori ya hau suka rinƙa exchanging soyayyar su har suka dangana da cikin bedroom ɗin su abu kamar wasa sai gashi maganar tafiyar Zaid asibiti ya sha ruwa a haka ranar suka lalace tun safe har daren ranar ban da lalaci da saukewa juna zafi haɗe da nuna tsantsar so da ƙaunar juna babu abin da suka rinƙa yi kaf ranar banda abincin da Umma ta kawo masu maybe da ƙyar zasu tsaya cin abincin tsabar zumuɗin juna,hatta da baccin lalacin da ta saba yi kasa yin sa tayi a yau ai kuwa ta jigata dare na yi ya fara laluɓo ta ta saka mai kuka kukan gaske dan yanzu take gasgata maganar Ammi in tayi wasa Zaid ba barin ta zai yi da damshi ko kaɗan ba sai dai ya bar ta tana ramewa shi kuma ya rinƙa mulka ƙibar sa..
"My girl just a single round"kuka take yi ta ce.
"You are selfish hero am tired kuma ka san na yi ƙoƙari"bai kuma cewa ƙala ba ya janyota jikin sa ya lulluɓe su ya tofe masu addu'ar bacci haɗe da faɗin
"Goodnight sugar"ai tuni bacci yayi gaba da ita shima baccin ne ya É—auke sa dan duk a gajiye suke...

*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

👄 °°° °°°👄
°°
°

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

*37*
*_Love-86_*
Chapter 126 · 0% Book details