Sashe 129
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da shigar ta ciki Baha ta yi wani shewa ta tafe hannu tana faÉ—in
"Ni ba sai kin min kora da hali ba Beelove very soon very soon nan da 3 months ke less than 3 months zan shige daga ciki dan haka ki kwantar da hankalin ki ba sai kin min iyayi ba."..dariya Bilkisu tayi tana faÉ—in
"Yau na lura da masifa kika tashi"dariya suka yi baki É—ayan su sai Baha ta É—auko jakar ta ta fiddo da wani transparent plastic rubber dan ana iya hango abin da ke ciki wani yellow mixture ne shi ruwa ruwa shi gari gari..
Buɗe shi tayi ta miƙo ma Bilkisu ta ce.
"ÆŠanÉ—ana ki ji"kallon ta Bilkisun tayi tana jin anya zata iya É—anÉ—anawa sai Baha tayi murmushi ta ce
"Ammi ce ta aiko ni cewa tayi wai jiya abin wasn't ready shi yasa bata zo maki da shi ba but gashi an kawo mata ta ma gama haɗa maki shi iyaka ki rinƙa ɗibawa kina sha"kallon ta Bilkisu tayi tana faɗin
"Anya Baha wannan kuma menene"shewa tayi ta ce.
"Ke,,toh ni kam tun ina Æ´ar 8 years Ammi ke É—ura min wannan abin tun ban san menene shi ba har na gano"da sauri ta ce
"Meye shi É—in"??murmusawa tayi ta ce
"Kabewa ne aka yi blending nasa pure kabewa ideally ke zaki haÉ—a but Ammi ta haÉ—a maki an saka tin miki da zuma har ma da blended date duka ta haÉ—a maki sai dai akwai wani abin da ta saka ciki ban san ko menene ba amma ta ce kar na kuskura na É—anÉ—ana"..
Jin kayan zaƙi ne sai kawai Bilkisu ta sa hannu ta laƙato ta lasa ta ji zaƙi sai ta rinƙa lasa har Baha ta zamo ƴar kallo..
"Ke sha a hankali ni wai ma anya ba'a maki hannun ka mai sanda ba kuwa"da mamaki ta ce
"Me kike nufi"kai tsaye ta ce.
"Ba ciki ne da ke ba kuwa Bilkisu"wani irin tari ne ya turke ta ta shiga yi tana dafe ƙirjin ta har sai da Baha ta kawo mata ruwa ta sha sannan ta tsagaita ta kalli Baha ta ce
"Baki da tunani Baha,ana zaune ƙalau wani irin ciki kuma"sai Baha ta kalle ta baki sake
"Cikin abin ƙi ne"?? saurin girgiza mata kai tayi tana faɗin
"No ba haka bane..but...oh no is not possible okey...manta da wannan zancen kawai"sai Baha ta ja bakin ta tayi shiru watan wata rana dai abin ɓoye zai fito fili...
Hira suka ɗan yi har Bilkisun ke roƙon ta ta jira ta tayi wanka su tafi kasuwa dan so take tayi abinci da kanta..
Mintuna goma ta bata tana faÉ—in
"Kika tsallake wallahi tafiya ta zan ti kin san ni ɗin mai aiki ce"dariya ta mata ta haura sama tayi saurin yin wanka cikin sauri ta shirya amma wannan maganar Bahajjatu ya tsaya mata a rai what if abin da take faɗi turns out to be true?but how?ƙoƙarin share tunanin tayi ta fito suka fita dawata motar Zaid sam ta manta ba zaman kan ta take ba kai tsaye suka bar gidan sai da suka ɗau hanya sannan ta tuna ta kira sa amma ba'a ɗauka ba sai ta dangana hakan da maybe basu kammala surgery ɗin bane dan haka ta aje wayar a gefe suna tafe suna hira har suka kawo babbar kasuwar Abuja,taya ta shopping abubuwan buƙata Baha tayi komai fresh ne su dangin vegetables da fruits sai wasu abubuwan da ya shafi kitchen stuffs..
Har mota aka rako su da kayayyakin,suka shige motar by that time har 11 ya wuce dan haka a boutique ɗin Baha Bilkisu ta ajiye ta zata tafi Baha ta rinƙa jan ta akan ta tsaya a mata hair treatment amma inaa hankalin ta na kan mijin ta ba da sanin sa ba ta fito in ya sani tamkar munafuntar sa tayi zai ɗauka dan bai bata izini ba,,duk yadda Baha ta so ta tsaya a mata ko sama sama ne ƙin yarda tayi ta ce akwai wani rana but for today it is a no..
Sallama suka yi ta ja motar ta ta wuce gida tana zullumin abin da Baha ta sanar da ita ga tunanin Zaid da ya addabe ta kar ya ce bata ganin ƙimar sa..
°°°°°°°°°°°°
_7hours later_
Ƙarfe 6 na yamma yayi ma Zaid a cikin harabar gidan sa,buɗe ƙofar motar yayi ya fito alamar gajiya ce tattare da shi dan a wasa wasa surgery shida yayi daga 10am-5pm gashi duk marari da muradin ganin his girl ya addabe sa duk kewar ta yake yi.
Turo ƙofar parlor yayi ya shiga da sallama ɗauke a bakin sa,wani ƙamshi ne mai sanyi da daɗin shaka ya mai welcome back home sai ya lumshe idanun sa sannan ya ɗaga ƙafar sa ya shiga takawa har ya kai tsakiyar falon sai ya buɗe idanun sa..
Tsaye take da wani long sliced transparent pieces gown grey black in colour hannun rigar dogo ne ya riƙe ta sai jikin rigar kuma daga ƙirji zuwa navel ɗin ta a ɗan kame yake sai ya sake ta ƙasa har zuwa ƙafar ta..
Tun daga bkack lacy bra da ta saka zuwa black tug dake jikin ta a matsayin pant babu wanda bai bayyana waje ba ko ina a buɗe yake har curve ɗin bra ɗin da ta saka duk ya bayyana boobs ɗin ta da yayi protruding ta saman bra ɗin kaf ana iya hangowa suman ta kuwa packing tayi a tsakiyar kan ta ta cire wasu ta gefe babu earnings amma akwai wani babban chain neckless da ta saka a wuyan ta mai tsayi sai wani chain da ta saka round her waisrmt saman rigar wanda ya daɗa fiddo da shape ɗin ta ƙafar ta babu takalmi sai chain da ta saka round her right feet silver colour..
Tana murmushi ta fara takowa har ta zo ta gaban sa ta zaga zuwa bayan sa ta kawo hannun ta cikin sanyi ta yi hugging nasa hannun ta ya sauka kan ƙirjin sa ta manna fuskar ta one sided a bayan sa ta sauke ajiyar zuciya haɗe da faɗin
"Welcome back Hero"hannun sa ya ɗora bisa nata ya riƙe ya juyo ta ta gaban sa yana ƙare mata kallo sai kawai ya manna mata kiss a wuyan ta yana shinshinar ta yana sauke mata kisses,dakatar da shi tayi ta hanyar jan jikin ta tana faɗin
"Dinner first hero"sai ya bi ta da ido ta É—age mai gira É—aya kamar yadda ya ke mata ta ja hannun sa suka nufi hanyar dinning inda ta jere mai traditional food da ta haÉ—a bubbuÉ—e mau kulolin tayi tana faÉ—in
"Hope you will like it"!!murmushi kawai ya rinƙa yi har dai tayi serving nasa ta zauna ta shiga bashi a baki yana ci yana kaɗa kai ba tare da ya ce komai ba har sai da ta gama feeding nasa sannan shima ya zuba ya shiga bata but she ate a little ta ce mai ta ƙoshi kallon ta yayi yana faɗin
"Darling ki ci abinci dan babu wasa yau"dariya tayi ta miƙe tsaye haɗe da kai hannun ta ta ɗaga sa suka haura zuwa sama.
Yau ba É—akin nasa ta kai sa ba nata É—akin ta shigar da shi,taya sa cire kayan tayi tana tambayar sa yadda surgery É—in ya gudana
"It was successful but i was missing you so i couldn't concentrate on what Abba was telling me"dariya tayi tana faÉ—in
"I missed you more Hero"haÉ—e goshin sa da nata yayi yana faÉ—in
"Then you will show me"gyaɗa mai kai tayi dan tun da ta sha wannan kabewar bata sami sauƙi ba duk kewar mijin ta ya hana ta sukuni wani irin mugun sha'awar sa ya rinƙa taso mata haka dai ta rinƙa saka kanta ayyuka har yamma yayi ta shirya tana jiran dawowar sa ita kanta ta san ta haɗu da miji wanda ya amsa sunan sa namijin gaske..
Kafin ya dawo ɗin ne ta yi mixing mai drink ɗin sa da supplement ɗin da Ammi ta nuna mata akan ta rinƙa saka masa saboda itama ta rinƙa samin mai taya ta shan maganin if not ba zata ji daɗin amfani da maganin ba toh da ta tashi sakawa sai ta saka har da na ɗazu da aka kawo mata tayi mixing and she make sure that sai da ya shanye tas..