Sashe 147
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Pulling nata yayi closer yana faÉ—in
"Can't you support me mu san bakin zaren al'amarin nan?baki jin in muka bi ainihin labarin muka san dalilin Asma'u na kawo Mudan inda muke abin zai fi kawo mana masalah"??shiru tayi tana sauraron sa har ya cigaba da maganar sa
"Bilkisu bana son rigima already am weak bana jin daɗi am still in pains ba wai warkewa nayi ba dan haka in har ke baki fahimce ni kin taya ni yin maganin wannan abin ba wa zai fahimce ni?who did you want me to go to?i know you don't like that girl but hakan ba yana nufin ki rinƙa yi mata false allegations haka nan ba ba tare da kina da strong evidence akan hakan ba,na san haushin ta da kishin ta kike amma ki sani ko da gigi nake yi ba zan taɓa kai gigin kan Asma'u ba i never liked her i never loved her,,tausayin ta nake ganin ita ɗin marainiya ce bata da mahaifin da zai tsaya mata kuma kaf yayyen ta bata jin maganar su amma ni da ba relation ɗin ta ba in na ce mata zauna nan haka zata zauna ba zata taɓa ja da ni ba so i was trying to use that opportunity in gyara mata rayuwar ta dan a daina ganin ta a marar kunya da ake kallon ta again that girl have once helped me if not for her da bana cikin existence for that i respect her i want to do something to repay her in kind amma ba wai dan ina son ta ba i know that i was like confused ina misinterpreting tausayin ta da nake ji for feelings,,i was thinking and assuming that ina da feelings ma yarinyar ne but i wasn't certain,until da kika shigo rayuwa ta Bilkisu,zuwar ki rayuwa ta ya canza ni i was able to differentiate between reality and fantasy,my needs and wants all thank you to you kin ganar da ni abubuwa da dama na kuma gane na fahimce ki and i want you to understand me now please support me mu samo asalin labarin wannan matsalar in ya so sai kallon zargin da kike ma yarinyar nan ta fita daga idon ki baki ganin hakan ya fi"??ajiyar zuciya ta sauke mai nauyin gaske dan ta gano cewa Zaid ɗin ya fi ta gaskiya ita dai matsalar ta kishin sa ne da ya fi ƙarfin ta a zuciyar ta wanda ya saka ta ganin kamar komai da ya faru da laifin Asma'u amma chan ƙarƙashin zuciyar ta ta san ba haka bane dan in ta zauna tayi tunani mai zurfi most of the times tana ganin ƙamshin gaskiya cikin al'amarin sai dai kishi ya rufe mata ido...
"Uhumm"??ya tambaye ta yana jiran amsar ta sai ta É—an ja baya ta raba jikin ta da na sa tana faÉ—in
"Hero mu gama cin abinci zamu tafi ganin doctor kar mu makara tun jiya ba'a duba ciwon nan ba"..tayi maganar kamar bata ji duk bayanai da yake mata ba sai ya ƙyale ta dan kan sa ya fara amsawa da yawan surutun da yayi kuma duk effort ɗin da ya saka dan ya ga ysyi conveying mata saƙon da yake da niyar yi amma tayi banza da maganar nasa..
Abincin ta juye mai ta shiga bashi a baki tana kallon sa wani lokacin su haɗa ido wani lokacin kuma ita ke ƙare mai kallo..
Har ta gama ba shi abincin ta sha nata oat ɗin na jidali da ya zame mata jiki sannan ta ɗauko masa kayan da zai saka ta taya sa sakawa sannan ta ɗora mai da winter jacket itama ta ɗauko nata ta ɗora saman riga da wandon da ta saka ta kwashe duk wasu abin da zasu buƙata ta zuba cikin side bag ɗin ta ta gyara gyalen ta ta kalle sa tana faɗin
"Mu je ko"!?ya gyaÉ—a mata kai haka suka fito suka bar hotel É—in suka yi hanyar asibiti..
Da zuwan su basu wani daɗe ba aka duba sa aka mai dressing ɗin haɗe da basu wasu magungunan aka kuma ja mai kunne akan abubuwan da zai dakatar da yin su har sai ya gama warkewa ciki kuwa har da yawan overworking kan sa kenan ba zai rinƙa nemar matar sa ba akai akai kenan,wannan rule bai yi na'am da shi ba dan a halin da ake ciki ma buƙatar kasancewa tare da ita yake kawai yanayin rashin kuzarin jiki ne amma maganar kar ya kasance ta duk bai taso ba jira yake ya ƙara samin sauƙi ya huta da matar sa...
"Thank you so much doctor"ita ce ta iya yi mai godiya sannan suka fito ba tare da ta sanar da shi inda zasu tafi ba kawai ta ce da mai taxi É—in ya kai su wani wuri mai daÉ—in kasancewa da saka farinciki sai ya gyaÉ—a mata kai ya ja motar shi kuma Zaid ya rasa dalilin ta na yin hakan amma yayi shiru yana jiran ganin ikon Allah..
A daidai ƙofar wani babbar garden mai ɗauke da sanyi sanyin daɗi ya sauke su ko da suka sauka ta miƙo mai kuɗin sa ta riƙo hannun Zaid ɗin suka fara takawa ɗaga kan ta tayi sama sai ta ga an yi rubutu sai ta karanta sunan da ke jiki..
_Dubai Miracle garden_..
"Nice"ta faÉ—i a fili wanda ya saka Zaid kallo ta yana mamakin ina ta kai labarin maganar da yayi mata da safe..
"baki bani amsar maganar da nayi maki ba baby"!!cikin nuna gajiya da jin maganar ta ce
"Please hero let's enjoy life and have fun duk waÉ—annan zasu biyo baya but now...is our time let's maintain the atmosphere"..ta É—an waro mai ido alamun ya gane me take nufi sai ya gyaÉ—a mata kai yana mai murmusawa..
Shiga ciki suka yi ta rinƙa jan sa da hira har suka ƙarasa main garden ɗin inda a nan suka raba ranar dan tun safen nan sai wuraren ƙarfe huɗu na yamma suka koma masaukin su a nan suka ci lunch sannan suka sayi dinner suka koma..
It was a sweet day for the both of them coz they had a lot of fun zukatan su cike da annashuwa suka dawo..
Wanka ta yi sannan ta tambaye sa ko zai yi yanzu ko sai anjima
"Anjiman zan yi yanzu ina jin bacci come and help me to sleep"sai ta É—an murmusa ta ce da shi
"Someone is behaving like a baby already ba dai kishi kake ba da unborn babyn ka"?ta mai tambayar tana mai ɗage gira ɗaya sama sai ya ɗan yi taƙaitacciyar dariya ya girgiza mata kai..
Ta gane gajiya yayi dan haka sai ta hayo gadon ta kwanta haɗe da juya mai baya sai ya ƙare mata kallo na tsawon lokaci sannan ya saka hannun sa ya juyo da ita yana faɗin
"Da ina buƙatar kwanciyar ni kaɗai ba sai an taya ni ba da ba zan nemi taimakon ki ba"murmushi tayi dan dama da gangan ta juya mai baya duk dan yayi magana tayi hakan kuma yayi ɗin..
Gyara mata kwanciyar yayi yana tambayar ta
"Kin ji abin da doctor ya ce É—azu"?É—an shiru ta mai kafin ta ce
"Wanne kenan"?daÉ—a rungume ta yayi yana faÉ—in
"Wanda ya saka min ƙa'idojin nan kin tuna"?sai yanzu ta gane inda maganar sa ta dosa sai ta yi kamar bata gane ba ta ce
"Uhmm what about that"??sai ya mata kallon mamaki kafin yayi scoff yana faÉ—in
"You must be kidding me"!!sai ta kuma haÉ—e fuska irin bata gane É—in nan ba sai ta ce
"Am serious ban fahimce ka ba hero"ai da sauri ya É—aga ya zauna yana mai zaunar da ita kallon tsantsar mamaki yake bin ta da shi
"Babes you mean,,,baki tuna rule da Dr ya saka min ba"?fuskar ta tab da alhini ta girgiza kai tana faÉ—in
"A'a ban tuna ba"!!riƙo kafaɗun ta yayi yana faɗin
"He asked me not to be committed to you wai har sai na ji sauƙi can you believe him"??dariyar bazata ne ya kufce mata ai kuwa ta shiga yin dariya shi kuma ya rinƙa kallon ta wato sarai ta gane amma tayi pretending wai bata gane ba lallai zai nuna mata shi ɗin namiji ne dan sai ya gwada mata ƙarfi a daren yau ba sai gobe ba ko da kuwa in ya gama zai yi collapsing ne ya amince duk dan kar ta raina sa..