Sashe 93
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bacci ne mai nauyi ya ɗauke ta cikin baccin ne ta rinƙa jin hayaniya kamar tsakanin mahaifiyar su da yayyen ta maza,da ƙyar ta iya farkawa ta buɗe idanun ta sai ta ji ana faɗin
"In dai Asma'u ce autar mata toh ni na yafe ta ta je chan zata gani a ce ta rasa wanda zata cutar ta rasa wanda za'a haÉ—a baki da ita a cutar sai yaron nan,yaron kirki da ya inganta rayuwar ta,sannan ta kwaso min abin tirr har cikin gida kuma ku ce min in mata rangwami in yafe mata,,anya hankalin ku na jikin ku kuwa"??hawaye ne ya bi kumatunta sai ta shiga rera kuka a hankali tana rufe bakin ta,muryar yayyen ta ta ji suna cewa
"Mama wallahi muma ba haƙuri muka yi da abin da Asma'u ta yi ba sai dai tunda har mai gari da kan sa ya kira mu ya nemi da mu raga mata abin da muke mata a gidan nan sai muke ganin kamar bai kamata mu watsawa maganar mai gari ƙasa ba,shi yasa muka yanke hukuncin ɗauke ta ma in babban yaya zai koma wurin aikin sa cikin yola sai su tafi tare in ya so sai ta rinƙa zama tare da shi a nan gidan da yake aikin gadin sa tunda ya ce ɗakin da yake ciki akwai wani babu kowa ciki kin ga a can ma abin zai fiye mana sauƙi da a ce mu cigaba da kallon ta ana muzanta ta ga wannan kwallon ɗan iskan bai da niyar auran ta,in ya so tana haihuwar cikin sai a kawo masa ita kuma ta cigaba da karatun ta tunda tana so dama chan shi ya hana ta wata ƙila ma sai a dace ta sami wani na garin da zai gan ta ya aura ko ya kika gani mama"??wani kallo ta bisu da shi kafin ta ce
"Yaro yaro ne ta ina zata taɓa samin mijin aure bayan ta gama ɓata tarihin ta da hannun ta a ce yarinya ƴar shekara haka amma har ta san ta yi cikin shege sannan wani marar sa'a kamar ta ya ce zai auri jaraba a gidan sa"saurin katse ta yaran suka yi ta hanyar hana ta ƙarasa zancen ta
"A'a mama kar ki mata wannan bakin inshaAllah zata sami wani nagari da zai riƙe ta da amana ai hannun ka baya ruɓewa ka yanke ka yar kawai amincewar ki muke buƙata da addu'ar ki"!!!shiru ta masu kafin daga bisani ta tashi ta basu wuri dan ta tsani ta tuna da abin da Asma'u ta yi abin na ƙona mata rai ba kaɗan ba yanzu ko fita bata iya yi tsabar kunyar idon jama'a..
Daga ɗakin ta ji duk wani tattaunawar da suka yi ta kuma matsu ta ji amsar maman su sai dai ta ga tayi wucewar ta sai ta kuma tsanar kan ta tana kuka haɗe da tsinewa Mudan dan a da duk tsiyar da take yi yayyen ta basu taɓa tsanar ta ba amma yanzu wai ko kallon kirki baya shiga tsakanin ta da su..
Kiran ta suka yi ta fito jiki na mazari ta durƙusa ƙasa kan ta a ƙasa tana faman share hawaye,kasa ce mata komai suka yi sai suka ce ta tashi ta basu wuri haka ta koma ɗakin ta jiki sanyaye dan ta san ta gama amfani a duniya..su kuma suka ƙudiri aniyar kuma roƙar mahaifiyar su akan tafiya da Asma'un dan sun san yanzu ran ta a ɓace yake amma zuwa kamar bayan kwana biyu tana iya hucewa ta haƙura..
********************
*_7:40pm_*
Ya mata ne a airport tana sauka bayan an gama firfito mata da luggage É—in ta ta tari taxi ya shigar mata da kayan ta cikin taxi boot ya dawo ya shige ya ja ta mai kwatancen inda zai kai ta..
Tun da ta shiga jirgin nan take jin kan ta wani iri gani take kamar hukuncin da ta yiwa Zaid ya mai tsauri amma in ta tuna da kalmar da ya furta mata na "yes i have feelings for her what can you do about it" sai ta ji hukuncin ma ya mai kaɗan how could he do this to her ta yarda ya shaƙu da yarinyar amma me yake nufi da kalaman sa ta ɗauka ba wani abu mai kama da so da zai shiga tsakanin sa da yarinyar ta ɗauka shaƙuwa ce kawai amma sai ta ga abin da yake son fin shaƙuwa at least da ya bari maybe after their holly matrimonial night sai yayi maganar amma a wannan daren da ya fi mata ko wani dare muhimmancin dan ta gama tsarawa kanta rayuwar da zata yi da shi irin son da zata nuna mai after their reunion as a husband and wife but he ruined everything ya ɓata mata duk wasu feature plans ɗin ta by just calling that girl's name..
Share hawayen da ya wanke mata fuska ta yi tana jan hanci abin takaicin shine wai ta kasa yaƙice son Zaid cikin zuciyar ta har a yanzu son sa sabo fil yake a rana ita kuma irin nata jarabawar kenan..
Tsayuwar motar ne ya sa ta san sun kawo gidan sai ta fita ta sauke kayayyakin ta ta biya mai taxi kuɗin sa ya tafi ita kuma ta shiga jan two trolleys ɗin ta ta nufi bakin gate ɗin,danna alarm bell tayi sai ga gate man ɗin ya zo ya leƙa sannan ya buɗe gate ɗin cikin farinciki da jin daɗi ya fara mata barka da dawowa dan a gaban idanun sa aka fitar da ita kamar marar rai
"Ranki ya daɗe sannu da dawowa ya hanya ya lafiyar jikin ki"murmushi kawai ta iya yi mai ta girgiza kai haɗe da nuna mai akwatunan ta tayi ciki,ya san ta sha hanya dan haka ya biyo ta da su a baya tana tafe tana rangaji dan fah ba warkewa tayi ba har yanzu raɗaɗin da take ji yana kan ratsa ta ƙarfin zuciya ce kawai irin nata ya sa take danne zafin...
Babu kowa a gidan duk suna chan gidan da aka ce mata wai gidan mijin ta ne,girgiza kai tayi ta tsaya a kitchen tayi plugging ruwa sannan ta fita ta haura sama zuwa ɗakin ta,ko da ta shiga ɗakin sai ta ga kusan kashi saba'in cikin kayayyakin ta na amfani babu su ɗakin sai ya mata faɗi sa kai tayi ta wuce zuwa toilet ɗin ta ta ƙunnan shower da kayan jikin ta ta tsaya tsakiyar shower ɗin ruwan na sauka mata tana faman risgar kuka kamar ba zata daina ba duk abubuwan da ya faru da su a jiya ne ya shiga dawo mata duk part ɗin da ta tuno sai ta ƙara sautin kukan ta ruwan ma kamar zafi yake ƙara mata a ran ta..
Kusan mintuna ashirin ta É—auka tana kukan nan kafin ta kashe shower É—in ta fita bayan ta cire kaf kayan jikin tata fito da towel a hannun ta tana son É—aurawa,kallon wayar ta tayi ta ga yana haske alamun kiran ta ake yi sai ta kife wayar ta fita.
Ɗauko ruwan da tayi plugging tayi ta tsiyaye cikin bathtub ta bar shi haka nan ta dawo ta kuma sauka ƙasa ta shiga kitchen ɗin ta haɗa quick quacker oat ta zuba enough milk da sugar kaɗan ta juye cikin kofuna biyu ta ɗau spoon ta koma ɗakin ta.
Ajiye kofunan tayi saman side bed drawer sannan ta shige bayin ta cire towel É—in ta tayi hanging sannan ta rumtse idanun ta ta shiga cikin bathtub É—in.
Zafin ruwan ne ya shige ta ta kuma rumtse idanun ta tana tuno daren su na jiya..
*_35 minutes later_*
Tana shan kofin quacker oat na biyu kenan amma duk tunanin abubuwa da yawa sun ishe ta jira kawai take Allah ya bata aron rai zuwa washegari..
**********
Jirgin su bai sauka ba sai kusan goma na dare ya so yin kiran azo a É—auke sa amma sai ya ga rashin amfanin hakan dan kashe wayar sa yayi bai san me zai faÉ—awa Ammi ba in ta tambaye sa abin da ya sa basu dawo tare da Bilkisu ba dan shi duk tunanin sa ta tafi chan gidan ne sai ya canza tunani kawai ya tari taxi ya ce a kai sa gidan su,..
Bayan sun iso gidan ne shima gate man ɗin su ya taya sa kwashe kayan sa jar yake mai barka da dawowa dan lallai ya tsallake rijiya da baya ya so sanar da shi kamar ya ji muryar mai gadin gidan su Baby doctor na ma wata barka da dawowa sai dai ya kwaɓi kan sa dan ya san a gaban idanun sa aka ɗaura auren su ƙila wani dalilin ne ya sa basu dawo tare ba shi nashi ido ne kawai...
Bayan shigar sa gidan ne ya kai É—akin sa sai ya ga komai ya canza masa babu abubuwa da dama a É—akin,kenan an kwashe an kai su chan gidan.
Wanka yayi da warm water ya zo ya biya sallolin da ake bin sa da ya gama ya sauko ya haɗawa kansa quacker oat ya koma ɗakin sa.a nan ya sha bayan ya gama ya ɗauki magungunar sa ya sha sannan ya kwanta yana tunanin ta jefi jefi daren su na jiya na dawo mai,juyawa yayi ya gyara kwanciyar sa yana cigaba da tunanin ta har dai ɓarawon ya sace sa,ba shi kaɗai ba har ita baby doctor kasa bacci tayi da wuri tana ta tunanin sa da abin da ya faru tsakanin su da ƙyar da kukan wahala baccin gajiya da dole ya ɗauke ta...
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*29*
*_The ZM Residence_*