Sashe 46
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
 Da Bahajjatu ta dawo ta iske ta tana bacci sai tayi mamaki kuma da ganin baccin an san ba na daɗin rai bane na wahala ne dan ga shatin hawaye nan a kan fuskar ta kuma breathing pattern na ta ya chanza ba kamar mai bacci cikin kwanciyar hankali ba sai ta tausayawa aminiyar tata duk a tunanin ta tsaban tausayin ɗanuwan ta ne ya sa ta kasa sukuni sai ta zauna ta zuba mata idanu tana kallon ta shigowar Hajiya Zeenat ne ya sa ta miƙe da sauri ta ce
 "Umma yanzu ta sami baccin dan jiya a wahale ta yi baccin ba mai daɗi ta yi ba please kar a tashe ta"ta saka fuskar tausayi sai ta bawa Umman dariyar ta ce
"Toh Allah ya baku haƙuri dama dubiya na zo yi kafin mu tafi dan jiya Abban ku ke sanar da ni wai in shirya zamu tafi Nigeria mu dawo nan da sati ɗaya kuma late notification ya bani shi yasa na zo sallamar ku but an kora ni shikenan ni na tafi"tayi maganar tana mai dariyar Bahajjatu da ta haƙiƙance akan ita dai kar a tayar mata da aminiya.
Dakatar da ita tayi ta hanyar ce mata
 "Umma please in kun tafi akwai wata yarinya a kusa da da boutique ɗi na da ke kusa da parks and garden suna da babban manicure da pedicure na gargajiya suna ƙoƙari please umma ki ce ni da kai na na ce ta haɗo min items da ake haɗawa a gyara jiki irin dai wanda take min ta haɗo da steps da ake bi dan haɗa su da amfani da su wai na ce first grade manicure treatments nake so ba 3rd grade da suke yiwa mutani ba saboda ina ta trying line nata amma baya shiga kuma private line ɗi na bana son kiran ta da shi please Umma ki aiki Bilal ya amso min dan in na ce ya amso min da kai na ba zai tafi ba kuma ina buƙatar su ne"girgiza kai kawai Umma tayi dan bata gano cewa Bilkisu ake son yiwa gyaran ba sai ta ce
 "Toh le Baha in ban da abinki kina nan Bilal na chan wa zaki yiwa gyaran jiki"??sai a nan ta jo kunya dan haka ta ce
"Laa Umma wallahi ma kaina zan yi ba shi ba..please Umma kar ki bari Ammi ta sani if not sai ta fara faɗan bata yarda ba please"murmushi Hajiya Zeenat tayi dan yaran na su Allah ne ya taya su rainon su bisa tsaftattaciyar tarbiya dan a zamanin yanzu yaran da ke jin kan su waɗanda shekarun su ma bai kai na su Bahajjatun ba muddin suka ga suna aikin kan su basu da wata matsala toh kuwa ganin kan su suke kamar sarakai iyayen nasu ma a hoto suke kallon su but su sai Allah ya kare masu nasu ƴaƴan gasu dai gabaɗayan su aiki suke yi but har yanzu fear da aka yi installing masu tun yarintar su tana nan bata fita ba dan haka basu iya yin abu kai tsaye daga matan har mazan har da ma dai su iyayen sun kasance masu son hutu masu yawon buɗe ido ƙasa daban daban most of the time suna barin yaran ba tare da masu tsaro ko duba su ba saboda sun yarda da tarbiyar da suka basu sun kuma san ba zasu yi abin da zai janyo masu matsala ba.
 Bayan ta gama tunanin rayuwar su sai ta kalli Bahajjatu ta ce
 "Alright shi da kan sa zai karɓo miki maybe ma ya kawo da kan sa dan na san dai shi za'a wa kwalliyar kuma ba zai kyautu a ce an yi abu dan shi ba sannan bai gani ba"sai tayi dariya itakuma ta murmusa kafin ta ce
"A'a fah Umma ni ba ni zan yi gyaran ba ajiyewa kawai zan yi zuwa wani lokacin"ta faÉ—a tana mai juyar da fuskar ta sai Umma ta yi dariya ta ce
"Kan ku ake ji yaran nan muma mun yi wannan har ma wanda ta fi naku za ma ku dawo kan hanya ne"daga haka ta fita abin ta ta nufi hanyar É—akin Zaid dan ganawa da Hajiya Madina sabida basu sami damar yin magana ba a daren jiya sakamakon tsalawa da dare yayi kuma a lokacin prof ke sanar da ita batun tafiyar wanda ta ga bai kyautu ba ta kira ta a daren kai tsaye shi yasa ta bari har yau dan ta mata bayanin abin da zai mayar da su gidan
 On reaching there ta hango ta zaune tana danna wayar ta kamar dai abu mai muhimmanci take yi a wayar sai ta yi sallama ɗagowa tayi ta amsa mata sallamar haɗe da cewa
"Hajiya har kun uso da wurwuri haka"?ta faÉ—a tana mai ajiye wayar a gefe.amsa mata ta yi tana mai zaunawa ta ce
"Eh har fah mun iso Hajiya,mun tashi lafiya"amsa mata tayi suka tambayi junan su how their night went bayan hakan ne Hajiya Zeenat ta sanar da ita cewa komawa Nigeria zasu yi ta kuma sanar da ita dalilin komawar su but bata gaya mata har da dalilin maganin Zaid da zasu karɓo ba ya sa zasu tafin
"Toh da ƙarfe nawa jirgin naku zai tashi"?tambayar da Hajiya Madina ta mata kenan sai ta numfasa kafin ta ce
"Ya ce jirgin ƙarfe tara na safen nan zamu bi shi yasa ma na yi saurin zuwa ina ganin ya sanar da Dr ai"
 "Eh toh ba shakka maybe sun yi maganar but tafiya da wurwuri haka short notice Allah dai ya kai ku lafiya,kuma kika ce 1week kawai zaku yi"?amsa mata Hajiya Zeenat tayi ta ce
"Eh,ni kaina na rasa me yasa ya kasa sanar da ni tun da wuri sai tsakiyar dare nima ban shiryawa tafiyar ba but kin san halin prof komai sharp sharp ne"sai suka ɗan dara dan gaskiya prof duk da tsufar sa na tsayin shekaru dan a wasu yankin mutum mai shekarun sa ba su iya yin abubuwan da yake yi but shi sakamakon agility na sa da tun yana ganiyar shekarun sa ya kasance a jinin jikin sa sai abin ya bisa har tsufar sa ko a asibitocin sa in har aka kawo wasu cases da su yaran yake basu wahala wato young doctors da ke aiki a nan,shi ake kira shi ke iya handling hakan ya sa sunan sa bai bar yaɗa asibitoci ba dan banbancin su da Dr Maher shi ne shi prof komai na ƙarfi ne wanda Bilkisu ta kwaso shi a wannan fannin dan itama haka take komai na ƙarfi ne bata damu wai she is tiny ba all she knows shi ne in har ta saka hannun ta a jikin mutum da sunan surgery ko treatment bata ɗagawa sai an sami sakamakon da ya gamsar da ita while a fannin Dr Maher kuma komai nashi cikin sanyi da lumana yake yi dan shi gani yake lokacin aikin ƙarfi ya wuce a wurin sa dan haka yake barin young doctors na taking over a asibitin sa iyakar sa ya basu shawarwari masu amfani shi gani yake yanzu ƙarfin sa lies only in his wife's wish kuma shine yawace yawacen da suke yi wanda shi kuma Dr Zaid ya ɗauko sa a fannin lumana sai dai shi bai da sanyin jiki when it comes to work he is very active..