Sashe 63
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
 Yana kallon ta da idon sa kamar wani saƙago wanda aka sassaƙa sai an bashi umarni yake iya aiwatar da abu,kaɗan gently ta fara bin suman tana yankewa a hankali dan kar wani wun ya fi wani wun tsayi ko gajerta,a haka a haka har ta yi leveling suman zuwa desired look da ta gama ne ta dawo kan fuskar sa tayi amfani da hand towel ta goge mai fuska sannan ta bi sajen sa ta yi amfani da brush ta rinƙa taje shi a hankali har ta kammala sai ta ɗau face mask ta manna mai sannan ta koma kan suman kan sa ta shafa mai wani exotic hair wash ta cuccuɗa tana gamawa ta cire mai face mask ɗin ta shafa mai cucumber paste sama sama shi dai yana kallon ta ƙala bai ce da ita ba hakan kuma ya mata daɗi dan ta sami ɗaukewar kashi casa'in a cikin kashi ɗari na fargabar da ta rinƙa samu kafin ta fara mai gyaran ga irin kallon ƙur da ya rinƙa mata ɗazu sarai ta gane ko kallon menene sai dai ita kam tayi alƙawarin enduring duk wani maganganun zafafa zuciyar da zai mata dan dole a matsayin ta na matar sa ta koyi shanye duk wasu rigingimun da zai taho mata da su addu'ar ta ɗaya kar Allah ya bashi ilimin tambayar ta Asma'u dan ji take kamar zuciyar ta zai buga a duk lokacin da ta tuno yarinyar abin da ya faru da su bai mata daɗi ba ko kaɗan hakan ya sa ta ɗau tsanar duniyar nan ta ɗora shi akan Asma'u dama chan jinin su bai haɗu ba bare yanzu da take ganin itace ummul aba'isin na janyo masu matsalar da suke ciki dan haka bata jin zata iya yafe ma yarinyar so soon dan yanda take jin zafin abin da yarinyar tayi ko shi da ya aikata ta'addancin bata jin zafin sa kamar yadda take jin na yarinyar..
  Kusan tun da ta fara har ta ida a halin kurame suka yi gyaran fuskar sai da ta kammala ta mai kallon tsanake ta ga ya fito a ainihin Dr Zaid Maher ɗin sa though akwai wasu tranaformational changes da ya faru a jikin sa kamar ramar da ya ɗan yi alamomin jinya da ya nuna a fuskar sa sai gajiya da yake tattare da shi..
 Magana ta mai cikin ruwan sanyi ta ce
"Na gama duba ka gani in akwai wani wurin da kake so a ƙara gyarawa sai ka sanar da ni"!!kallon mamaki yake mata dan maganar ta na kan yi mai yawo a ƙwaƙwalwa wai ita ɗin matar sa ce gaske ne ko ko rainin hankali ne dan ta ga he is helpless.
Kallon sa itama take yi tana jiran jin amsar sa sai dai har ta gama ƙiyastin ta bai amsa mata ba ya ƙyake ta kuma wannan guilty look ɗin yana nan yana bin ta da shi kasa jurewa tayi sai ta miƙe tsaye tana mai gyara mayafin ta.
"Wanka zaka yi bari in taya ka ka shiga toilet"!!wani razanannen kallo ya bita da shi she must admit that ta gigita da kallon saidai bata bari ya gane hakan ba ta ɓoye ta cigaba da abin da take yi
"Mu je kar ruwan yayi sanyi"!!kai hannun ta tayi ta riƙo nasa a hankali ta shiga ƙoƙarin ɗaga sa with the hope that zai taya kan sa tashi in yaga effort da take yi sai dai bai taya ta ɗin ba dan daɗa ƙara weight ɗin sa yayi a kan gadon tayi tayi ya tashi ya ƙi sai ta ɗago ta haɗa ido da shi ta mai alama da ido akan ya tashin mana amma yayi shunning nata sai ta gane ashe ba wai weakness ne ya sa ya kasa taimakon kansa dan tashi ba a'a kawai ra'ayin sa me yin hakan sai ta haɗiyi wani abu da ta ji ya taso mata ta cigaba da trying dan dai ya tashin amma ya ƙi.
Bai tashin ba ita kuma bata karaya ba ta cigaba da ƙoƙartawa dan kan shi ya tashin dan ya ga kamar ta fara gajiya har zufa take yi,yana tashi tayi tanga tanga kamar zata faɗi sai dai ta yi saurin regaining balance shi kan sa ya tsorata da ya ga zata faɗi sai dai da tayi regaining balance ɗin ya sami relief amma bai nuna ba ita kuwa ko a jikin ta ta matso ta riƙe sa ta baya ɗaya hannun ta na riƙe da nasa hannun a haka suka fara takawa har ta kai shi bakin toilet ta rasa me zata yi shin ta raka sa har ciki ne kokuwa ta bar sa ne a bakin toilet.
Tsayuwar ya fara gundurar s sai yayi tsaki hakan ne ya fargar da ita har ta ruɗu bata sani ba ta cigaba da tafiyan yana bin ta suna takawa ta kai sa har kan bathtub ɗin ya zauna dama komai ta tanadar mai wanda zai baƙata ta kawo mai bath throb kusa da shi ta ajiye su sponge da bath liquids daga haka ta kalle shi cikin tausayi ta ce
"In ka gama ka sanar da ni sai in zo mu fita"..
Wannan kallon baƙuwar ya bita da shi ita dai tayi gaba dan gani tayi kamar tunda ya farfaɗo bai da wata ɗabi'ar da ta wuce na kallon ta dan ko sauran mutanin da ke kewaye da shi baya masu kallon da yake mata takan rasa ma'anar kallon.
Dawowar ta ɗakin ne ta shiga gyara mai gadon sa ta canza bed linen ɗin ta share ɗakin da electric cleaner ta biɗe waldrop ɗin sa ta shiga kallon kayan nasa dan tantance wannene zai fi masa sauƙi sakawa,bayan dube duben da ta yi sai ta fiddo mai da Tom ford tuttle neck top ash colour ta haɗa da black jeans,white singlet ta ɗauko,muffler ash colour ta haɗo da sai head warmer ash mai tuntu baƙi, takalmin sneakers baƙa mai tambarin NBA da aka yi shi da ash colour gyara shoelace ɗin tayi daga yadda aka saka shi zuwa wani iri ta yadda zai ƙayatar.mayar da waldrop ɗin tayi ta rufe ta dawo da kayan a hannun ta a kan gadon ta zuba su daga nan side drawer ta buɗe ta duba kayan shafar sa ta fito da su ta ajiye a saman drawer ɗin.
Zaman jiran alamar gamawar sa take yi time to time takan kalli agogon hannun ta dan ganin time in ta haÉ—a duka time É—in da yayi spending a toilet zata iya cewa ya sami kyawawan mintuna arba'in a toilet É—in nan wanda ta san ko da wani irin wanka ne wannan da yake yi ya ci a ce ya kammala but me yasa bai yi alerting nata ba wata zuciyar ce ta bata amsa da cewa ta yaya zai yi alerting É—in ki bayan ke kanki kin san kallon da yake miki ba irin kallon ya gamsu da ke a matsayin matar sa bane sai ta yi tunanin in har kuwa so take Zaid ya amince cewa ita É—in matar sa ce toh dole sai ta yi mai abin da zai fahimci hakan har ma ya gamsu da haka.