Sashe 25
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ba matsala ka zauna a gida saboda bana so Bilal ya sani kar hankalin sa ya tashi ni zan tafi in fara processing masu tafiyar"amsa mai yayi kafin su rabu ya wuce gida a inda nan ma ya tarar da matar sa duk hankali tashe ga Zarah ta ƙi barci sai rigima take yi ko da ya shigo sanar da ita yayi abin da ke nan ya kuma ce mata ta kwantar da hankalin ta shi zai tafi dan ya fara processing masu visa dan ya san ko su Abba sun dawo abin da za'a yi kenan instead of delaying is better ya fara kafin su dawo ɗin dan su ma suna hanyar dawowa.
 Kuka sosai ta yi dan gabaɗayan su wato Dr Zaid ɗin da Bilkisun nata ne shi abokin mijin ta ita kuma ƙanwar ta ƙanwar mijin ta.lallaɓata dai yayi akan ta rarrashi Zarah ta yi barci kuma kar ta tsaya jiran sa su kwanta jin shi kawai ta yi amma ba iya kwanciyar zata yi ba ga yarinya ta dage sai Baban ta ya ɗauke ta shi kuma duk hankalin sa baya jikin sa dan ya rasa me ke mai daɗi a hakan ma ba'a faɗa masu ainihin labarin ba kenan ina ga sun ji root ɗin batun..
A daren nab ya tafi yayi booking masu flight É—in washegari ya dawo guda very late gabaÉ—aya family É—in Dr Maher Mahmud ba'a sanar da su abin da ke faruwa ba except Afzal da ya san labarin pneumonic crises É—in baby doctor a jiya shima ban da wannan bai san komai ba ko Hakim da yayi waya da yayan nashi bai san komai ba apart from that.babban yaya ne ya hana a sanar da family É—in Dr Zaid abin da ke faruwa har sai in sun dawo gidan wato jamil...
****************
Da isar su bai tsaya wata wata ba ya ce da matar sa ta jira sa yana zuwa haka ta zauna a motar cikin fargabar ko sun farfaɗo ko basu farfaɗo ba da ya shiga dai duk labarin jiya ne dan kuwa kawai first aid treatment suka yi rendering amma babu wanda ya farfaɗo a cikin su a cewar su ma shi Dr Zaid ɗin da aka samu aka ɗan ɗauko hanyar saita numfashin sa sam abin ya rikice masu dan suna da ƙarancin likitoci so the available doctors around su suka yi iya ƙoƙarin su...
Bai tsaya jin wani dogon turancin su ba ya ce su saka su a ambulnce car ɗin su aka taimaka aka saka su yayi masu transferring kuɗin su suka fito sanar da security ɗin yayi akan zai yi parking motar sa a nan ya kwana zai dawo bayan kwanaki uku ya ɗauka,fitowa matar sa tayi suka shiga cikin ambulance car ɗin yayi driving ɗin su zuwa airport cikin gaggawa suka fitar da su suka shigar cikin jirgin babu ɓata lokaci jirgin ya gama cika da travellers daga haka suka lula...
°°°°°°°°°°°°°°°°°°
 Sai 7:50pm jirgin su Dr Maher yayi landing dan suna hanya suka dakata saboda yanayin whether ruwa na iya farawa babu notification basu cigaba da tafiya ba har dai da ruwan ya tsaya ko ina ya zama stable.
 Already jamil ya isa airport ɗin tare da Lukman sun tafi ɗauko iyayen na su already jirgin su baby doctor ya iso tun safe har an ɗora su a intensive care ana jiran dawowar iyayen dan su gana kafin a tafi da su germany ɗin.
Rungume Abba Lukman yayi yana ƙoƙarin danne damuwar sa dan tun daren jiyan nan kawai sha'ani aka yi toh tsinkewar lamarin shine yau da suka iso ganin condition ɗin su sai ya sakar mai da jiki ya kasa taɓuka komai dan ƙulle kan sa yayi a ɗaki ya yi kuka ba kaɗan ba mai rarrashin ma jamil bai iya ba dan duk ya shiga ruɗu ganin aminin sa cikin halin life and death ga baby sis ɗin sa cikin temporal lost of consciousness abin bai zo mai a sauƙaƙe ba,ƙwararrun doctors aka kawo gidan a nan aka gano ainihin abin da ke damin sa da abin da ke faruwa a kan sa dan already akwai wuraren da suka sami damage a kan na sa ita kuma baby doctor ta shiga temporal comma ne sakamakon shock ɗin da ta shiga as result of violence ɗin da ta yi witnessing wanda ake saka ran zata iya farfaɗowa any moment from then dan haka na ta da sauƙi amma shi na shi ne sai an kai shi higher facility wanda ke da ƙwararrun likitocin kwakwalwa da zasu iya ɗora Dr Zaid ɗin a kan kula mai tsanani ita kuma ko a gida za'a iya cigaba da bata kula sai dai babban yayan ta ya ce a'a bai amince ba tare za'a kai su a basu kula mai kyau toh tun lokacin ne basu sami kan su ba tun da Bilal ya dawo daga ziyarar da ya kai office kasancewar ranar lahadi ne ba aiki sai ya tafi rage aikin monday ko da ya dawo gidan sai ya ga mitoci ba iyaka duk a tunanin sa iyayen su ne suka dawo sai ya ji mamaki dan ya san holiday ɗin na su bai ƙare ba toh me ya faru?
 Haka dai ya ƙarasa ciki sai ya ga ana zazzaune jigum kamar ana zaman makoki sai ya ruɗe ya shiga tambayar me ke faruwa ga matar yayan sa a gida aunty zee itama cikin wani yanayin take sai ya dumfari yayan sa jamil ya fara tambayar sa ba'asi.rungume shi kawai ya iya yi yana petting bayan shi dan tausayin sa yake ji apple ɗin sa na cikin halin ƙila wa ƙala daɗa dulmiyawa shi yayan na shi yayi dan haka ya ɗago ya ce da shi
"Big bro me ke faruwa ne wai na ga kamar gidan ba'a cikin walwala"!!.
 "Bilal it's your apple"!! Ai sai ya ji kamar ba a jikin sa ya ke ba apple?what about apple?me ya same ta?a ruɗe ya kalli yayan na sa ya ce
 "What about apple?me ya same ta"?
Riƙe sa Lukman yayi ya ce
"Calm down kid bro calm down"fincikewa yayi ya ce
"How can i calm down yay Luk?how?it's about apple"!!ya ida yana mai zazzaro wa yayan na sa idanu kamar zai dake sa ba laifi Bilal akwai zuciya sai dai ba kasafai yake yi ba sai in tura ta kai bango dan haka babban yayan dai shine ya riƙo sa ya yi supporting ɗin sa zuwa ɗakin baby doctor.
Komawa da baya yayi ya jingina da bango yana kallon twin sister ɗin sa kwanaki biyun nan sam baya jin daɗin jikin sa kawai shiru yake yi bai sani ba but yana ta having strong feelings very strange feelings marasa kyau da bai san dalili ba could it be this?why his apple?sai ga Bilal na kuka kamar ƙaramin yaro a hakan bai ga brother in-law ɗin sa ba kenan.
 Rungume shi yayyen na sa suka yi suna rarrashin sa kasa tambayar ba'asi yayi sai kuka.
Da ƙyar ya natsu ya sarara da kukan da yake yi a nan yayyen shi suka sami attention ɗin sa suka sanar da shi abin da ya faru kasa motsawa yayi haka ya cigaba da zama a wurin..
 A ɓangaren su Bahajjatu kuwa tashin ta da safe ta yi mugun gani dan around 9 na safe ta tashi sai ta yi tozali da yayan ta Hakim yana ta shesheƙa duk tunanin ta ya tafi akan iyayen su ne wani abin ya same su shaf bata yi zaton yayan ta ne ba dan ta san lokacin tafiyar su bai yi ba kuma a jiya misalin uku da rabi na yamma suka yi waya da Bilkisu dan haka sam bata saka a ran ta cewa har sun dawo ba.
 Abin da ya firgitata shine lokacin da ta yi arba da yayan ta rai a hannun Allah sam baya numfashi kamar yadda ya kamata sai ta zube a wurin ta shiga zabga kuka kamar wacce ta rasa iyayen ta her brother Hakim have to take her out of the roon saboda irin loud cry da take yi she couldn't take ot out of her head wai yayan ta ne da gaske ke kwance kamar ba mutum mai rai a jikin sa ba..
Â
 Kiran Bilal ne ya shigo wayar ta ko da ta gani sai ta kasa ɗauka dan haka ya cigaba da kira har dai ta ɗauka ta fashe mai da kuka mai taɓa zuciya gabaɗaya babu mai rarrashin wani dan daga gidan Dr Muhammad Sulaiman har nan gidan Dr Maher Mahmud kowa na cikin halin kusan grief na abin al'ajabin da ya same shi.
Har daren nan suna a haka until when Lukman ya sanar da yayan sa akan su tafi airport É—auko iyaten su dan by then jirgin su na iya landing shine suka taho airport É—in..
 Ɗaga shi daga jikin sa yayi yana tambayar sa inda yaran suke cikin sakewar jiki suka sanar da su a nan suka ranƙaya suka tafi gida dama Dr Hussain ne ya ke kula da Dr Zaid ɗin yayin da aka gama bashi immediate care ɗin da ya kamata matar sa na guda dan tun da suka iso bai tafi gida ba matar sa cr ta tafi gidan kuma sau uku tana zuwa duban su kafin daren su tafi tare da shi akan anjima zai dawo in za'a tafi da su Dr Zaid....
Da suka iso gida lamarin ba'a cewa komai dan Hajiya Madina kasa furta komai tayi ta yi shiru duk tsoron duniya ya gama cika ta ta rasa ta ina zata fara an yi nasarar tsayar da external bleeding É—in toh internal bleeding É—in fah?internal damages É—in da aka yi wa internal structures É—in kuma fah?who could possible do this to their children?da waÉ—annan tambayoyi a ran ta ta cigaba da zaman kallon É—an ta wanda kaf wurin ba wanda bai ji tausayin ta ba sai marar imani..