Sashe 106
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Saurin ƙarasawa yayi zuwa wurin motar sa yana zuwa ya buɗe ya shiga ya tayar da speed ya ƙarasa zuwa gate ɗin yana danna horn da azama mai gadin ya buɗe mai gate ɗin yana mai gaishe sa amma bai amsa masa ba sai ɗaga mai hannu da yayi.
A tsiyace ya figi motar ya bar gidan har yayi nisa da gidan nasu kaɗan sai ya dakata yayi reverse ran sa a ɓace ya juya kan motar ya dawo street ɗin nasu yayi horn a gate ɗin su Bilkisu sai aka buɗe gate ɗin ƙarasa shiga cikin gidan yayi da sauri yayi parking motar ya tsaya for a while dan baya so ɓacin ran sa ya fito sarari.
Buɗe motar yayi daidai da shigowar motar su Jamil cikin gidan dan haka tsayawa yayi har suka ƙaraso shi da matar sa.
Ganin Zaid É—in ya saka sa tunowa da gargaÉ—in da aka kashe masu akan kar su kuskura su biyewa bayanin da É—aya daga cikin su zasu yi su bari har a kammala meeting É—in kafin a san abin yi,tunowa da hakan ya sa gabaÉ—ayan su sake fuska kamar babu komai..
Suna ƙarasowa da fara'a saman fuskar su da zuwan sa ya miƙowa Zaid hannu suka yi musabaha ita kuma Zainab ta gaida Zaid ɗin tana mai ƙara yi masa fatan samin sauƙi ya amsa haɗe da yi mata godiya daga haka ta riƙo hannun Jamil ɗin sama sama tana mai cewa
"Love,sai ka ƙaraso ko"?da kai ya amsa mata suka ma junan su murmushi tayi gaba ta bar su tsaye nan suka jingina da jikin motar a nan suka kuma gaisawa properly in a formal way sai Zaid ɗin ya tambaye sa
"Hutu kake ne na ga kana gida"gyaÉ—a kai yayi kafin ya ce
"Yeah ina hutu ne but very sokn zan koma"gyaÉ—a kai yayi ya shiga tunanin ko dai ya sanar da Jamil É—in ne maybe ya fahimce sa.
Ai kuwa babu second thought ya fara mai maganar kamar ana buÉ—e mai baki ana saka mai maganar
"Jamil i know Bilkisu is your sister aa kayi haƙuri ka fahimce ni na yiwa Ammi bayani but bata fahimce ni ba"Kallon sa yayi irin me ya faru ɗin nansai ya sunkuyar da kai ƙasa ya ce
"Bilkisu na fushi da ni kuma nayi nayi ta sanar da ni laifi na amma bata saurare ni ba kuma sosai ina son jin damuwar ta but tayi distancing kan ta da ni ban san ya zan yi ba can you please do something about it"??ɗago kan sa yayi sama ya saka yatsar sa ɗaya bisa bakin sa ɗaya a haɓar sa ya shiga girgiza mai kai yana faɗin
"Nop..., i can't Zaid am so sorry...shi auren dama haka yake ana samin matsaloli daban daan but dole ma'aurata su koyi yadda zasu rinƙa handling matsalolin su ai is normal to have wife-husband problems zaku iya handling da kan ku"..yana faɗin haka ya sauke hannun sa ya saka a aljihun sa ya ce
"Ka ga har time ya tafi kiran Umma ne ya tsayar da mu if not da mun tafi inda zamu tafi kasan yau juma'a weekend hangout ne we gonna dine there"!!..É—age mai gira yayi haÉ—e da kashe mai ido É—aya yana murmushi yayi ciki abinsa..
Toh shi yanzu me families É—in nan ke nufi ne da shi?ya wa Ammi magana tayi ignoring nasa yanzu kuma ya wa Jamil magana shima ya share sa me suke nufi ne?
"Ai duk ita ta janyo mana had it been ta tsaya mun yi magana mun fahimci juna all these wouldn't have happened"a zuciyar sa yayi wannan maganar.
Tunowa yayi da ya kamata ya tafi yayi booking fight na gobe dan yana son tafiya yola if possible ya dawo a goben he just wanna see Asma'u ya kuma san state of health É—in ta..
Ɗago kan sa yayi sai ya hango wata kamar Bilkisu,ƙara girman idanun sa yayi sai ya ga ita ɗin ce dai sai ya shiga waving nata da hannu sarai tana kallon sa dan tashin ta kenan daga bacci ta fito nan ɗin receiving fresh air dan har ta ce a kawo mata abincin ta nan sama ta ci dan bata ci na safen ba gashi aunty Zee bata zo ba sai abin ya mata yawa tsabar sakawa kan ta abin ma har mafarkin sa sai da tayi sama da biyu a one single sleep..
Haɗa ido suka yi sai ta juya ta shiga tafiya daga ƙasan ya rinƙa kiran ta amma ta mai banza shi kan sa ba zai ce ga abin da yayi prompting nasa ya shiga biyo ta ba sai ganin kan sa yayi yana tafiya cikin sauri har da ɗan gudu gudu.
Ko da ya shiga zuwa main parlor bai ga kowa ba dan haka yayi saman da saurin sa yana zuwa tana banging ƙofar ɗakin amma ƙarfin su ba ɗaya ba da azama ya tura ƙofar ya buɗe ya shigo kamar an jefo sa tana ganin haka ta juya mai baya sai ya juyo ta inda ta mayar da fuskar ta ta juya kuma shima ya juya zata kuma juyawa ya riƙo ta da ƙarfi ya haɗa ta da jikin sa he can't believe that Bilkisu is actually losing her mind.
Masifa zata fara yi mai kamar ba yunwar ganin sa take ba,rigar ta magana yayi cikin zafi
"Not a single word from you yau ni zan yi maganar ke kuma ki min shiru and you have to listen to me"fincikewa ta shiga yi amma ya ƙi sakin ta zata kai bakin ta dan kuma yi mai cizo ya ce
"Kika kuskura kika cije ni zaki gane"ɗago kan ta tayi tana hararar sa shi kuma ya rinƙa kallon ta so yake ya gano matsalar ta amma bata bar sa ya gano hakan ba..
"Listen ban san matsalar ki ba but ko ma menene you should talk to me and not ignore me"wani kallon haushi da mamaki ta bisa da shi wato bai ma san abin da ya mata ba
"Hmm just let go off me"
"I won't you have to tell me say your problem out speak it out am all ears"harara ta mai kamar zata fitar da idon waje
"Hmm Zaid you suck...you suckkk..."rumtse idanun sa yayi yana jijjiga kai kafin ya ce
"I know i do suck but tell me,,me ya faru kika min abin da kika min"??..
Tana faman sauke ajiyar zuciya tana kallon sa kamar ba zata yi magana ba
"Zaid why?me yasa ka min haka?sarai ka san abin da ka yi bai kamata ba but yanzu kana kare kanka wai baka san abin da ya faru ba"kamar zata yi kuka dan son sa ne ke artabu a zuciyar ta amma bata jin zata iya cigaba da share sa.
"Tell me ban san me na maki ba i swear"wani kallo ta kuma mai kafin ta fizge jikon ta daga nasa cikin ɓacin rai ta ce
"Baka sani ba ko?jiya saura kaÉ—an Umma ta mare ni duk dan saboda kai,my brother is angry with me all because of you and you are telling me you don't know anything"??kallon ta yake yi cikin rashin fahimta sai ya ce
"But who caused it?ke ce kika janyo dan da kin saurare ni all these wouldn't have happened but you didn't listen to me"..
Kallon mamaki ta mai kafin ta ce
"Now you are also blaming me too"da ƙarfin sa ya ce
"Yes it's all your fault"da masifa ta ce
"This is not my fault it's all you fault you caused it all"
"Are trying to frame me or what"?kallon you must be kidding me ta mai kafin ta ce
"Are you trying to insult me"?da low tune tayi maganar ya buɗe baki kenan zai bata amsa sai suka ji an turo ƙofar ɗakin dukkan su suka mai da hankalin su wun ƙofar dan ganin ko waye..
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
 *32*