← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 157

Sashe 137

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ganin bata yi reaching nasu ba sai ta bar mata voice message akan in ta ƙunna wayar zata ji saƙon ta..
GabaÉ—ayan su gidaje biyun are just eager su ga baby doctor da pregnancy É—in ko ya zata yi ko zai mata kyau ko tana jin daÉ—in cikin they just want tk know her problem...
Dr Hussain kuma da ya ji labarin hakan sai ya taya su murna even after speaking to them at least sun tabu da ƙasar for now kuma sun rabu da labain Asma'u dan shi kam duk abubuwan da ke faruwa a ƙauyen yana sane saboda lokaci lokaci yakan kai ziyara ƙauyen koma kuma yakan tafi gidan mai gari dan a bakin sa suka sami labarin farkawar Zaid ɗin har ma da auren sa da yayi da Bilkisu ya kuma sanar da su cewa lafiya ƙalau suke zaune shi yasa sam mai gari ya hana a sanar da Asma'u labarin ƴan birni dan kar ta ji wani iri kaf ƴan gidan babu wanda ya taɓa nuna mata ya san whereabout ɗin su hakan ne ya sa take tsammanin ƙila mutuwa yayi tu da har tsawon lokaci bata ji wani labari daga gare sa ba..
Toh ko da ta tafi ta bar saƙo nan gidan mai gari haɗe da faɗin inda zata tafi duk mai gari ya sanar da Dr Hussain ɗin kuma ya nunawa mai gari tabbas zai sanar da Zaid ɗin amma a nan ya nar zancen ya sha ruwa dan sam shi alaƙar Zaid da yarinyar bai mai ba yarinyar da bata da kamun kai gashi ya san irin family da Zaid ɗin ya fito sam ya san ba zasu ɗauki wannan shirmen ba shi yasa yake taya Bilkisu mantar da Zaid batun wata Asma'u...

**************
_Dubai_
ÆŠaga ta yayi suka koma kan gadon suna É—an hirarrakin su sama sama yana yi yana mata cakulkuli sam ji yake ba zai iya rabuwa da ita ba ko da na second ne bare yanzu da take É—auke da babyn sa a jikin ta..
Kwanto da ita yayi jikin sa yana shafa suman ta dake a jiƙe dan bata yi wahalar busar da shi ba in dai Zaid ne sai ya neme ta sau biyu a daren nan shi yasa in ma tayi wankan bata busar da suman sai dai ta goge sama sama..
"My girl baki bsar da suman ki ba me yasa"?daÉ—a rungume sa tayi tana faÉ—in
"Bai da amfani hero ko na busar sai ka kuma saka ni jiƙa shi"ƴar dariya yayi yana shinshinar ta ya ce.
"Lallai kin gama da ni my girl wato ni dai na zama jarababbe sex hunger É—in ki ko"?dariya tayi É—an kaÉ—an ta ce
"Ban isa in ce haka ba hero"Daga haka ya mata wani tambaya
"My girl me ya faru da ke lokacin nan that i was hospitalized na ga wasu lokutan nakan gan ki da kayan patients what happened to you"?ji tayi hawaye sun taru mata a ido hawayen tausayin sa da kan ta ne suka cicciko mata ido sai ya ji bata amsa ba dan haka ya leƙo fuskar ta only to see her crying cikin azama ya ce.
"Hey babes wai kuka kike yi ne because i asked you?am so sorry"?cikin sauri ta dakatar da shi tana faÉ—in.
"Not at all hero,ba haka bane,..kawai tunowa nayi da irin wahalar da ka sha a baya you were alive amma kamar baka raye kana kwance,...da ƙyar da yardar Allah ka farka ka dawo kan feet ɗin ka but still....."sai ta kuma bursting cikin kuka sai yi take yi kamar an aiko mata da mummunar saƙo duk ta saka shi rasa natsuwar sa ya ruɗe ya rinƙa petting nata yana bata haƙurin saka ta kukan da tayi..
"Hero i was in shock....na shiga shock ne da yayi sanadiyar hospitalization ɗi na tare da kai a germany....i was unconscious for two weeks bayan na farka ne da kwanaki kai ma ka farka hero....it was hectic and horrible...that day the accident occurred....it was like an obscure it was planned i tried as much as possible to protect you but i couldn't i was weak i....i...."kukan ya ci ƙarfin ta sai yi take yi tsakanin ta da Allah dan kuka ne mai tattare da abubuwa daban daban she was happy that ya farka suna soyayyar su after accepting her as his wife sai kuma ga maganar cikin nan she never wished for this to happened but Zaid have to forgive her dole ta samo ma abin da zata ɗauka a jikin ta kyakyawar rayuwa she can't withstand the pressure...
Rarrashin ta yake yi sama sama kaɗan kaɗan yake tuno matsalar da ta same su a dajin nan ranar da abin ya faru sai ta yi saurin zame jikin ta cikin nasa ta sauka daga gadon ta ɗau wayar ta tayi hanyar toilet yayi yayi ta dawo amma ta ƙi sauraron sa ta shige ciki ta saka lock tana faman risgar kuka her life has been going cool and okey why does it hace to happened now sai yanzu da take mararin zama da shi sannan wannan abin zai taso masu..
Buga ƙofar yake yi amma ta rinƙa ce mai ya tafi ya kwanta zata fito she just need space to pour out her heart ƙin barin wurin yayi ita kuma ta ƙi fitowa har sai da ya ji kan sa ya fara juya mai sannan ya koma ya zauna bakin gadon ya dafe kan sa sakamakon juya mai da kan ke yi..
Ɗaukar lokaci tayi a toilet ɗin har ya cire tsammanin zata fito sai ya ga ta turo ƙofar ta fito jikin ta a sanyaye saurin tasowa yayi ya nufo ta ya rungume ta yana faɗin
"Kar ki sake yi min haka kin bar ni cikin kaÉ—aici and you know that i am used to you at least in zaki hukunta ni ki sanar da ni laifi na but ba wai ki min tsatsaurar hukunci haka ba kin nesan ta ni da kan ki for almost an hour please babes don't try it okey"??yana rungume da ita kan ta kawai ta iya gyaÉ—a mai tana jin zafi a ran ta.
Ƙamƙam ya rungume ta yana faɗin
"Am sorry for reminding you about that hectic incidence sugar forgive me"idanub sa lumshe yake maganar kasa amsa mai tayi sai gyaÉ—a kai da take yi..
ÆŠagowa yayi ya gan ta tsaye bata ma rungume sa É—in ba sai ya ce.
"Zo mu kwanta na san na wahal da ke da yawa and i don't want our baby to think that daddy is a bad guy"ya faɗi yana murmushi haɗe da ɗage gira ɗaya sama sai ta yi murmushin ƙarfin hali ta gyaɗa mai kai..
Sakin ta yayi zai riƙe hannun ta ta ja baya tana faɗin
"Go first"murya na rawa tayi maganar sai bai yi wani tunani ba yace
"Okey babes"da fara'ar sa ya juyo yana takawa wani kuka ne mai raÉ—aÉ—i ya taso mata amma ta danne ta kasa fidda shi wajen.
Taku huɗu a na biyar sai ya dakata ya kasa ɗaga ƙafar sa sakamakon jin wani irin bugu mai zafin gaske da aka mai a occiput ɗin sa sai ya ji kamar kan sa na son barin jikin sa kamar ba shi ba amma a haka ya juyo a hankali har ya gama juyowa gabaɗaya sai ya ga abin mamaki..
Hannun ta riƙe da wani ƙarfe wanda daga dukkan alamu ƙarfen da ake hanging towels akai ne wannan ɗin buɗe bakin sa yayi zai yi magana amma kamar ƙiftawar ido ya ga ta ɓace mai sai ya kuma jin saukar ƙarfen nan a daidai inda ta mai na farkon..
Wannan karon ko juyin kasa yi yayi sai kawai ya rinƙa yin ƙasa da kaɗan kaɗan har ya faɗi ta gaba timm kamar gawa idanun sa na ƙoƙarin ƙafewa bakin sa na rawa ya furta
"My....gi...rlll....i...am.....so....sorrrrryyy..if...i offend....you...but...always....know....that i...love..,,you so...much..and I...am.."..iya abin da ya iya faÉ—i kenan sai idanun sa suka rufe ruf numfashin sa ya fara É—aukewa..

Wurgi tayi da ƙarfen ta faɗi a ƙasa chan gefe nesa da shi ta fasa wani irin ihu wanda yayi sanadiyar tafiyar muryar ta sai ta ƙura mai ido tana kallon sa ƙo ƙifta idanu bata yi haka nan kamar taɓaɓɓiya ta ƙura mai ido tana kallon sa duk ta takure wuri ɗaya ta haɗe jikin ta ta nannaɗe tana bin sa da ido ...

*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

   👄 °°°     °°°👄
              °°
               °

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
     _{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

  *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

  *40*
Chapter 137 · 0% Book details