Sashe 121
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
 A yau ɗin ma abincin da ya saka a haɗa masu ɗakin ya shigo da shi ya ajiye bisa wata madaidaiciyar table dake ɗakin sai ya fita ya koma ɗakin ta ya binciko mata wata native,atamfa ce mai zanen tsuntsu an mata ɗinkin doguwar riga hannun ta dogo amma an tsaga daga bakin hannun har zuwa tsakiya jikin rigar kuwa a riƙe yake wato straight gown wuyan rigar kuma ta ɗan sauka ƙasa kaɗan off shoulder kalar mai fuhu ce sai ya haɗo mata da mayafi mai kalar zanen tsuntsun ya haɗo mata da kayan kwalliya da accessories da zata haɗa da kayan..
 Jan ƙofar yayi ya rufe ya dawo nan ɗakin ya gan ta still baccin take yi sai yayi murmushi kawai ya wuce ta ya ajiye kayan sannan ya shiga tayar da ita
 "Hey....sleeping beauty..,wake up"yana gama faɗin hakan kamar an tsungule ta ta buɗe idanun ta dan dama baccin ba nisa yayi da ita ba.
 Cikin miƙa ta tashi tana hamma sai ya ƙura mata idanu so yake ya duba wani abu a jikin ta dan bai yarda da yawan baccin nan da take faman yi ba tun jiya har yau a ƙalla sau uku kenan tayi bacci a yau ɗin nan cikin safiyar nan what could possibly be the reason..
 Zuba masa ido tayi tana girgiza kai irin me kuma ɗin nan.,a ɗan firgice ya ce
"Your clothe...,gashi nan ki saka in mun karya zamu fita ina so ki raka ni wani wuri ne please"abin da ta lura da shi shine yawan amfani da kalmar _Please_da yake yi kamar wanda yake ƙarƙashin ta yana nemar amincewar ta,bata ce mai komai ba ta saka hannu ta karɓi kayan sai kuma ta kasa tashi tana jiran ya matsa shi kuma da yake ɗan duniya ne sai yayi ignoring irin bai gane ma'anar zaman ta har lokacin ba,abin ya harzuƙa ta so tayi ta hukunta sa by not talking to him for 72hours dan ta tabbatar ko da gaske ya yarda da auren su kokuma pretending yake yi amma yadda yayi kunnen kurma sai ya saka ta haɗe girar sama da ta ƙasa dan kar ma ya fara tunanin raina ta
 "Ina buƙatar sirri"!!..sai ya shiga jujjuyawa yana kallon gefen sa wai so yake ya ga baren da yake ɗakin apart from the two of them,tsayar da fuskar sa yayi a daidai nata fuskar sai ya saka silly face ya shiga kaɗa mata kai yana faɗin
 "Sirri"???kallon sa tayi ta gyaɗa kai sai ya ce
 "Amma ai babu stranger a nan daga ni sai ke...wani sirri kuma kike nufi"??sarai ta san ya gano abin da take nufi amma dan shi ɗin ɗan rainin tunani ne sai ya sakankance yana nuna shi bai gane me take nufi ba..
 Kyaɓe fuska tayi ta saka fuskar cat tana faɗin
"Ni dai ka fitar min dan sarai ka fahimce ni ka san me nake nufi"!!shagwaɓe muryar ta tayi sai ya riƙe dariyar sa ya ce
 "You are funny,,sirri??where??here??just the two of us and you still need privacy or what"??ɓata fuska tayi tana shirin yin kuka ta ce
"Ni dai ka rabu da ni i never intended talking to you but you made me did it"ta ƙarasa tana mai juyar da kan ta gefe sai ya tsinci kansa cikin yanayin son raha da tsokanar ta dan haka ya wani matso kusa da kunnen ta yayi ƙasa da murya kamar mai jin bacci ya ce
"Na fah san komai,,na taɓa nan,na taɓa nan,na yi wasa da nan,kuma kema kin ji daɗin hakan,har ce min kike _Zaid taɓa nan,Zaid taɓa min nan_ kika rinƙa nuna min inda zan taɓa tun bana so har kika saka ni yi shine kuma yanzu zaki ce kina buƙatar sirri?me ya rage ban gani ba ban kuma sani ba?huhh"?tun da ya fara maganganun sa ji tayi kamar an tsoma ta cikin Electric Convulsive machine an kuma saka vibrating speed ɗin as high as 200/300,zirr zirr ta rinƙa ji madaɗin ta ji haushin maganar nasa sai tayi ending up falling for him again,bata tashi jin haushin sa ba sai inda ya ce tana ce mai ya taɓa nan ya taɓa nan,ita yaushe aka yi hakan da ita..
 A zuciye ta ɗauko mini trow pillow dake saman gadon ta mare shi da shi haɗe da jefa mai,..
 Burin sa ya cika ya saka ta hawa kan hanyar da yake son saka ta dan haka da dariyar sa cikin son cigaba da tsokanar ta ya ce
"Common baby doctor,ai ba ƙarya na yi ba a hakan ma fah ban sanar da ke ire iren noises da kika rinƙa yi ba kenan"ya buɗe baki dan cigaba da magana sai ya ji saukar hannun ta saman bakin sa tana mai girgiza mai kai da fuskar yayi haƙuri yayi shiru sai ya tsaya ya ƙura mata ido yana jin wani abu game da ita,ya shagala da kallon halittar ta yana yaba kyakyawar fuskar ta da ƙwayar idanun ta da yake roƙon Allah ya sa ƴaƴan sa su yi gadon sa dan ba kaɗan ba yake admiring eye balls ɗin ta,da ta ga yayi shiru yana bin ta da kallo sai ta ji ta tsargu har ta kasa cigaba da kallon sa ta cire hannun ta daga bakin sa cikin sauri ta juya mai baya tana faɗin
"Am sorry"!!. synchronously ya tako har daidai space dake tsakanin ta da shi ya cike space ɗin ya kai hannun sa yayi grabbing waist ɗin ta yayi wrapping hannun sa biyu daga waist ɗin ta zuwa ta gaba lower abdominal region ɗin ta ya janyo ta baya ta haɗe da jikin sa sai suka lumshe ido at the same time suka sauke ajiyar zuciya,gaban ta ne ya shiga yin gudun tsere kamar gudu tayi,saka fuskar sa yayi ta gefen wuyan ta ya sauke haɓar sa daidai clavicle bone ɗin ta ya shiga brushing slowly yana lumlumshe ido,taya sa sauke ajiyar zuciyar tayi wanda suka ɗau mintuna biyu suna a haka sai shine ya tambaye ta cikin sanyin murya
 "Don't you like and enjoy this moment"!?shiru ta mai tana jin touch ɗin nasa na shigar ta ga nishin da yake yi daidai kunnen ta kawai rasa inda zata saka kan ta tayi sai ta kawo hannun ta ta ɗora saman nasa hannun tana son cire hannun amma ya ƙi barin ta ta cire..
 Ƙyale sa tayi tana jiran ganin iya gudun ruwan sa dan abin yana mata daɗi kawai fushin da take yi da shi ne ya sa take shasshare sa da duk wani abin da yake mata..
 Ita shiru shi shiru a tsayen da take har ta fara jin wani jiri jiri domin kuwa bacci ne ke son yin awon gaba da ita amma ta kasa sanar da shi ta mai shiru tana jiran ganin ko zai daina ko ba zai bar ta ta saka kayan ba.
Kamar wasa kuwa tun tana iya hana kan ta har ta kasa ba haƙura bacci ya fara ɗaukar ta dama idanun sa a lumshe suke yana sauraron numfashin ta sai ya ji kamar numfashin ya fara canzawa saurin buɗe idanun sa yayi ya leƙo fuskar ta sai ya ga abin mamaki "wai bacci tayi kuma"??ya ma kansa tambayar sai yayi saurin juyo ta ta ɗan buɗe idanun ta tana son daidaita su amma ta kasa dan haka luu tayi ta faɗa a jikin sa bacci ya shiga next stage ta cigaba da sheƙa baccin ta..
Â
 Over 60 seconds yana rungume da ita tana baccin kuma bata motsa ba izuwa yanzu kam abin ya fara razana sa ya fara jin tsoro dan lafiyayyen mutum baya bacci haka kowani lokaci,ko dai bata da lafiya ne take ɓoye mai..
Yin ƙasa da fuskar sa yayi yana kallon ta sai ya ga ba baccin kaɗai take ba har da riƙo rigar sa tayi tana sauke numfashi a tsanake kamar ta daɗe bata yi baccin ba sai yanzu..
"What the heck,,why did she sleeps so fast"?ya tambayi kansa dama so yayi in ta shirya sai ya kai ta asibiti a duba ta hala wata matsalar ce da ita amma basu damu ba..
A hankali ya nufi kan gadon da ita yana lallaɓa ta kar ta tashi,suna zuwa gadon ya kwantar da ita haɗe da ɗaga ƙafafun ta ya ɗora bisa gadon yana mai kallon ta,zama yayi yana kallon ta kamar wata sabuwar halitta abin na ɗaure masa kai ta yaya mutum zai rinƙa sharara bacci haka sannan in ya farka babu wata alamar rashin lafiya tattare da shi,..
 Riƙo hannun ta yayi cikin nasa yana ƙare mata kallo she is damn beautiful,innocent and so flawless me yasa bai taɓa lura ba a baya sai yanzu da ta nesanta kan ta da shi ya daina ganin ta..
Baccin mintuna goma tayi yana monitoring nata time na cika ya hau susa mata tafin hannun ta yana yi yana kiran ta
"Bilkisu,baby,..wake up..kin ji"!??kamar a mafarki ta ji muryar sa yana kiran ta sai ta É—an buÉ—e idanun ta ta sauke cikin nasa idanun,É—age mata gira É—aya yayi yana faÉ—in
"Let's eat abincin zai yi sanyi"!!nayar da idanun tayi ta lumshe sannan ta buÉ—e zata kuma rufe idon ya tashi a 360 yana faÉ—in
"Not again baby not anymore tashi kar ki fara baccin nan kuma"!!kamar zata fashe da kuka haka ta tashi dole ba dan ta so ba taya ta saukowa daga gadon yayi yana mai nuna mata inda zata zauna dan cin abincin..
Zama tayi tana fushi tana faman kumbure kumbure kamar an mata laifi,shi dai ido yake bin ta da shi dan abin nata gaba yake yi bacci fiye da ƙima ba alama ce mai kyau ba..