Sashe 102
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
*******
Shigowar su gidan yayi daidai da fitowar Hajiya Zeenat daga ɗakin Bilkisu tare da prof,ran ta duk a ɓace baƙin ciki take yi a ce ɗiyar da ta haifa ta kasa gane mutunci da ƙimarijin ta har ta iya ɗaga hannu ta mare sa dan uban ta ne mai mulƙin duniya..,
Bata ankara ba ta ji muryar Hajiya Madina tana faÉ—in
"Ina Bilkisun take"juyawa tayi ta tsaya tana kallon ta duk kunyar ta ya gama kama Hajiya Zeenat su da suka ƙulla alaƙa suna fatar alaƙar ta ɗore shikenan shi da yake namiji ya iya tanƙwaruwa ya zauna da ita sai ita ce da ke mace ƙarƙashin sa take jin kan ta na hayaƙi ba zata iya juyuwa mai ba dan tana ganin kanta a matsayi ɗaya suke shi doctor ita doctor..
"Hajiya Zeenat ina Bilkisun"?kallon ta tayi sai ta ga ashe har Dr Maher da prof sun bar wurin sun koma ƙasa daga ita sai Hajiya Madina.
Riƙo hannun ta Hajiya Zeenat tayi tana cewa
"Zo mu tafi dan ba zaki iya ganin yarinyar nan ba"da mamaki Hajiya Madina ta ce
"Why"?ta bata amsa
"Because she is crazy she has gone mad"..cikin sarƙewar tunani Hajiya Madina ta ce
"Kamar ya she is crazy ni na so tambayar Zaid but Abban sa ya ce in bar sa ya huta har zuwa gobe and now..you are saying that Bilkisu has gone crazy bam fahimce ki ba"!!jan hannun ta tayi suka ƙarasa shiha ɗakin ta a nan suka zauna ta sauke ajiyar zuciya tana jimamin sanar da ita irin ɗibar albarka da ƴar ta tayi wa ɗan ta wannan ai abin kunya ne.
Dafa kafadarta tayi ta ce
"Ina jin ki ta sanar da ke abin da ya faru ko itama É—in shiru tayi"cikin jin zafi da dauriya ta ce
"Ina zata yi shiru marar kunyar yarinya wacce bata san inda ke mata ciwo ba kaii ni Zeenat ka haifi É—a baka haifi halin sa ba"by mow maganganun ta sun fara rikitar da Hajiya Madina sai ta ce
"Ki min bayani in ji ban gane inda kika dosa ba"!nannauyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta shiga warware mata abin da Bilkisun ta faɗa masu ƙarshe ta ɗora da
"In ba rashin sanin daraja da ƙimar aure ba yanzu har a ce Bilkisu tayi ilimin ɗaga hannun ta ta mari mijin ta dan ita ce fitsararriya marar tarbiya?dan ya mata maganar wata mace sai ta ɗau zafi ta rinƙa dasa mai maganganu son ran ta?waye uban ta?yainyar nan bata taɓa yi min abin da ya ɓata min rai ba kamar na yau tsabar rashin tarbiya har ta iya tsallake mijin ta ta bar sa tayi tafiyar ta daban saboda zaman kan ta take"rai a ɓace take maganar Hajiya Madina zata yi magana kenan ta riga ta
"Yanzu yarinyar gani take kamar ni ta wulaƙanta ta tozarta ko?hala gani take mu da muke iyayen su ba mu samin matsala ne da auren mu,toh in ba haka ba ta yaya zata zartar da wannan rashin hankalin ta ce hukuncin da ta yi wa Zaid kenan dan ya kira sunan wata,ni ba gani na take yi ina wa Abban su wannan rashin hankalin ba hasalima in har faɗar mu zamu yi barin cikin gari muke mu tadi wani wun dan mu ji daɗin yin faɗar mu ƙarshe mu shirya mu dawo gida bata taɓa ganina na ɗaga hannu na na mari mahaifin su ba toh a ina ita ta koyo wannan halin aure tun ba'a je ko ina ba har ta fara bashi ciwon kai ni fah abin da na hango kenan tun fari ban yi na'am da auren nan ba amma kija ce zasu sasanta kan su wannan shine sasantawar?rashin kunyar da ta mai shi zai saka sa son ta ko mutunta ta?ita ce ɗiyar zinari da zata yiwa namiji wannan haukar sannan ya cigaba da sauraron ta?ni kam gaskiya ba zan iya ba gwara a raba auren ta yi ta zama a gidan baƙin cikin ya koya mata iya zama da miji shi kuma ya auri ra'ayin ran sa haba yarinya baki fi haka ba amma zuciyar ki sai ƙarfin tsiya na gaji ba zan mutu da baƙin cikin Bilkisu ba haba"ta faɗa muryar ta na nuna tsantsar ɓacin ran ta.
Dafe ta Hajiya Madina ta yi kafin ta ce
"Yanzu mafita zamu nema daɗin abin lafiya ƙalau suka dawo ƴar matsala ce da rashin fahimta wanda nake da tabbacin ba iyakar sa ba kenan dole akwai wani abin da ya mata da ya tunzira ta har ta ɗau wannan hukuncin faɗa ne bata yi ba"sai Hajiya Zeenat ta juyo ta mata wani kallo kafin ta ce.
"Dan uban ta har ajwai wani abin da mijin ta zai mata ne ta kasa riƙewa ta yi handling da fuskar fahimta sai dai ta mai fitsara?wai me ke damin yaran yanzu ne me suka ɗau auren nan ne?gani suke in an ɗaura masu aure shikenan ta zamo matar sa ta mai girki ta yi kwalliya in lokacin buƙatar sa ya taso ta saukw mai shikenan auren babu respect babu fahimta babu sanin matsalar juna sai tsagwaron selfishness da son kai da yayi wa yaran yanzu yawa haka ake auren"?.
ÆŠan murmushi Hajiya Madina tayi ta ce
"Hajiya Zeenat ki saurare ni da kyau kin ga yaran nan...,sanin kan ki ne ko da tsiya ko da bori by now sun san kan su in ba dan haka ba babu yadda za'a yi Bilkisu ta ɗau zafi har haka baki ganin kishi ne ya saka ta yi mai abin da ta mai?ni fah ban ga laifin ta ba hasalima shi ke da laifi sama da tsawon lokaci suna tare dole ya san halayyar ta na kishi dan haka saboda ta yi fushi da shi har ta hukunta sa hakan ba laifi bane duk son sa da kishin sa ya saka ta aikata hakan ba wani abin ba dan haka ni dai in zaki fahimce ni mu fitar da hannun mu akan yaran nan aure ba abin wasa bane ya wuci gaban a yi wasa da shi haka sanin kan ki ne mata da miji sai Allah duk wani borin da haukar da zasu yi wallahi wataran ba tare da sanin mu ba zasu daidaita kan su yara ne su ko marasa ilimi da za'a ce sai an natsar da su an nuna masu abin da ya dace da akasin hakan?dan haka ni zan ma Dr magana kema ki ma prof magana mu fita harkar su mu zuba masu ido dan yanzu jira suke su ga abin da zamu yi upon hearing what happened amma in muka bar su zasu yiwa kansu faɗa so i suggest we leave them alone iya inda zamu iya yi masu magana shine in muka ga abin na taɓarɓarewa bai gyaru ba sai mu nuna masu dama chan ido muka zuba masu ba wai dan bamu san abin da suke yi ba i think this suggestion is okey"!!kallon juna suka yi sai Hajiya Zeenat ta yi shiru tana tunanin in ba dan kyakyawar alaƙar da ke tsakanin ahalin su da na Dr Maher ba da ko shi Zaid ɗin bai saki Bilkisu ba mahaifiyar sa zata saka sa sakin ta dan rashin hankalin da ta yiwa ɗan ta...
Har gate suka rako su Hajiya Madina na daÉ—a jaddada mata kar ta ce da Bilkisu komai ta bar ta dan itama babu abin da zata wa shi Zaid É—in nasu ido ne for the main time..
Da suka dawo gida ne ta ke ma prof bayani sai ya ce da ita
"Ai abin da kuka yanke shi zamu bi dan da bai da kyau da baku yanke hakan ba ku kuka fi mu sanin zafin su dan ku kuka É—au cikin su kuka haife su kuka raine su har kawo yanzu kin ga kun fi mu sanin abin da ya dace da su"sai ya É—an murmusa kafin ya ce
"Ni da aka nunawa banbanci É—azu wai ban san zafin rasa É—a ba"yana murmushi yayi maganar sai Hajiya Zeenat ta harare sa cikin wasa ta yi hanyar bayi tana mai ce da shi
"Whatever"dariya yayi itama da ta shiga bayin dariyar ne ya zo mata sai ta tuno da É—aga hankalin da tayi É—azu Allah dai ya kawo sassauci cikin lamuran Æ´aÆ´an nasu..
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*_This page is urs friendy Ahumaggahress mi love u te quiro mucho mucho💋_*
*31*
 *_The blame games_*